Sashe 50
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
_🔥🔥An kusa my guy's i knew most of them kuna jiran lokacin fara *SIRRIN MU* yayi, to saura ƙiris You can start your payment now 400 for nrml grp, 600 for vip zasu samu more than 1 update a kullum, masu son all paid book ɗina zasu bada 1k as promo but is 2k account number 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_
Damus ne zaune gabansa system ce da alama he's busy talking with someone, yadda ya bada attention ɗinsa ha mutumin dake cikin system wanda suke vedio'n call dashi zaka gane cewa ba ƙarama magana bace, kallon mutumin dake cikin system ɗin Damus yay yana sanye da baƙaƙen kaya fuskarsa sanye da face mars idanunsa cikin wani baƙin glass, babban mutum ne mai tsayi da girma ga wani faɗi da yake dashi, hannunsa riƙe da wata gun ƙarama yana ɗura mata bullet, cikin kakkausar murya wacce zan iya cewa ba lallai ta zama mallakinsa ba yace "Are you sure Damus?" Jinjina kai yay yace "Very sure Oga Taju, wannan dalilin yasa tun last week nake son yin magana dakai ban samu dama ba sai yau" jinjina kai Oga Taju yay yay mmki sosai bai taɓa expected Deen zaici amanarsa har haka ba,ya rantse da Sarkin da yake busa masa numfashi saiya ƙarar da duk wani familyn sa, cikin ƙarfin hali Oga Taju yace "now i understand, that why ya ɓoye min muhimman abu a tare da shi,ni ba wawa bane ina sane da cewa Aliyou ɗan gidan sarkin Katsina na ne, yanzu kuma ya zama king of Nufaz i can't believe sai da naga vedio'n komai na ɗurasa akan Sarautar,he betrayed me amma kansa yaywa,ya jama kansa bala'i" cike da mmki Damus yace "waye kumar Aliyou?" Kai tsaye Oga Taju yace "Deen nake magana na fara zargin sa dan haka I'll keep my eyes on him,kaje inda kake tunanin za kaga yarinyar ka ɗauko min ita,zan turo da private jet ya ɗauke ta daga nan zuwa Pakistan,nasan zai kawo min kansa idan yaji labarin tana waje na" cikin girmamawa Damus yace "zanyi yadda kace" Oga Taju yace "Salam Damus" Damus kuma yace "bye" daga haka suka katse vedio'n call ɗin. Moon ce ta kalli Feenerh tace "what is this?" Kafaɗa Feenerh ta ɗaga tace "i have no idea" ware farar paper tayi rubutu ga gani ba mai yawa ba tare da wasu photo na guda biyu, fara karantawa tayie kamar haka;
_You will be surprised and shock,how the you feel idan nace maki wanda kike tunanin shine mahaifinki shi maƙiyinki wanda ya kashe maki iyaye kuma ya ɗauke ki,Tabbas Aliyou Eneye Ahuoyza Deen he's the person daya dace ace kin tsana,ya wargatsa maki rayuwa ya kashe maki iyayenki wanda suke mutuwar son ki da ƙaunarki, abun mamakin kuma yana son mai daki dadironsa nasan yanzu kinyi hankali,zaki fahimci dukkan abinda nake gaya maki, da Capital letter Aliyou is not your real father, bashi da aiki sai WOMAN TRAFFICKING, SAFARAR MATA yake haka kema dalilin daya sanya aka ka maki kenan zai maida ke karuwarsa,idan baki amince ba ga photo nan ki kalla, Salam_
Wata zufa ce ta shiga karyowa Moon jikinta Duk rawa yake, idanunta ya kaɗa yay jaa, photonan ta duba taga lokacin da aka kashe mata real father ɗinta, Sannan kuma ka lokacin da wani ya ɗauke ta fuskarsa a rufe, so is that true Dad ɗinta shine ya kashe mata ihu, glass ɗin idanunta ta cire nan da nan ta fara gani dishi dishi, wani uban ihu ta kwarara sai kuma ta kwasa da gudu tai waje, lokacin duk students da teachers sun tafi Mosque Domin yin Sallah,kai tsaye gate ɗin school ɗin ta nufa,ita kanta bata hayyacinta da alama dai abokanta suka kawo mata ziyara. Tunda ya shawo corner makarantar yake jin gabansa na faɗuwa yana driving yana lumshe idanunsa tare da ɗan jan sajen fuskarsa mai tsayi,ya kasa hqr da rashin ganin matarsa hqrs ya gaza,fesar da numfashi yay kafin ya cije parking sa, tun a bakin gate ɗin yake ganin securities da shugabannin Makarantar, taɓe bakinsa yay tare dayin parking duk abinda suke yana kallonsu yana jira yaga ta inda Moon zata fito, kasa daurewa yay ya buɗe motar ya fito,yana fitowa Principal na zuwa wajansa tare Feenerh wacce take ta kuka kamar ranta zai fita,kallo ɗaya yay masu ya ɗauke kansa, tsaki yaja cikin zafin rai yace "Wai meye ne?" Bakin Principal har rawa yake yace "I don't know how to explain, am scared ban san yaya zaka ɗauka amma kasa ni bana da laifi" pouting lips ɗinsa yay yace "meye" kai tsaye Principal yace "Maimunatou' missed" da ƙarfi Deen yace "What? My Queen? Queen Maimuny missed?" Baya Principal ɗin yay yace "Sure! i don't have no idea where is she,duk an duba cikin makarantar da wajan makarantar babu ita,wasu kuma sunce tana fita wasu suka ɗauke ta a mota" wani ihu Deen yay tare da shaƙar wuyan Principal ɗin yace "If anything happen to my Queen you'll regret" Yana faɗin hakan yay cilli da Principal ɗin yay waje da gudu kamar zai tashi sama....
9/12/21, 5:42 PM - BuhainatðŸ˜: *MOON*
_âœðŸ?53-54_