Sashe 2
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Misalin 2 na dare,aka fara bubbuga get ɗin gidan,Iliya yana tsaka da bacci yaji bugun ƙofa miƙewa yyi tare ɗaukan torchlight ya nufi bakin get ɗin yace "waye da wannan daran?" Daga can waje aka saita Muryar akace "ƙanin me gidanne bai gaya maka jirgina zai sauka cikin dare bane,ka buɗan ƙofa sanyi" shuru Iliya yyi kafin ya ɗauki wayarsa ya kira number Dad switch off,matsawa kusa da get ɗin yyi jin ana ƙara bugawa, a tsorace ya buɗe get ɗin yana buɗe wa aka sakar masa bullet a tsakiyar ƙirjinsa,mutane ne sama da mutum goma suka fara shigowa cikin gidan,ko wannan su ɗauke da ƙatuwar bindiga fuskarsu rufe da wani baƙin yafi,Dad na ƙwance yana bacci shida Mamy suka ji ƙarar bindiga cikin sauri Dad ya sakkowa daga saman bed ɗinsa tare da ɗaukan bindigar sa ya nufi part ɗin Moon,a ƙwance ya sameta ta rungome teddy a jikinta,sanin tana da nauyin bacci ne,yasa yaja mata kofar da ƙarfi ya rufe ta key,komawa yyi yana shiga part ɗinsa suna shigowa upstairs ɗin,a hankali suka fara dudduba ɗakunan amma babu kowa,ta gaban ɗakin Moon suka shige ganin rufe yasa ba suyi tunanin da mutum ciki ba,Mamy dake parlour'n Dad jikinta Duk rawa yake babu abinda take tunani sai Moon, jin shuru Dad bai shigo ba,yasa ta nufi ɗaya ƙofar tana fita Dad yana shigowa,dubata ya farayi, Mamy ƙofar ta buɗe tana fita suna shigowa part ɗin sukaci ƙaro da juna,baki ta rufe hannunta ya fara rawa,komai na jikinta rawa yake, kallonta wani babban mutum yyi yace "ina Moon?"girgiza kai tayi cike da tsoro tace "bata gidan" murmushi yyi yace "ok" Yana faɗin hakan ya sakar mata bullet a tsakiyar kanta,ihu tayi a take kuma rai yyi halinsa, Dad dake cikin parlour'nsa ya saita bindiga jin ihun Mamy da kuma ƙarar bindiga yayi Saurin zubewa wajan tare da rufe bakinsa wasu hawayen baƙin ciki suka fara sauka ta cikin idanunsa,da sauri ya miƙe yace "Moon" yana faɗin hakan ya nufi part ɗinta ta ɗaya ƙofar a ƙwance ya sameta,cak ya ɗauke ta it da teddyn ya nufi wata ƙofa da ita,yana zuwa tana farkawa a bacci baki ta buɗe zatai mgn yayi sauri rufe mata baki, rungome ta yyi sosai a jikinsa idanunsa na zubar da hawaye zafin ya ciri wani ƙaramin ring ya sanya mata a hannunta, raɗa mata wani abu yyi a kunne kafin yyi murmushi,jin ana taɓa ƙofar yyi sauri buɗe window'n ɗakin yana gama buɗewa suna shigowa cikin sauri ya saki Moon ta window ta faɗa ƙasan benen ta bayan gida,hakan kuma yyi dai-dai da lokacin da suka sakar masa bullet ta keyarsa..
Idan kin karanta yyi mki daÉ—i kiyi share sbd Allah
Sarauta
9/12/21, 5:31 PM - BuhainatðŸ˜: _âš¡HUMAN TRAFFICKINGâš¡_
{Moon}
âœðŸ? Nimcyluv
https://www.wattpad.com/1081849547?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=nimcyluv&wp_originator=DkP4BhcrT2ZxE8%2BaPi98MthzfVoiOOgSdoPp0dJTyLpKwVoA84rauaZQXR6aeeqH13PV8yPgSf81FyqLzpswacc7aieKJQLINVRcnlINmCRXN4rYTDplunrYbLln4W01
ELEGANT ONLINE WTITERS
3-4
_Free book_
Ƙara ya saki tare da ihun a zaba,nan take kuma wani gudan jini yayi tsartuwa ta ƙeyarsa da bakinsa zuwa hancinsa ya zube a gaban window'n jini na malala a jikinsa, ɗaya daga cikin mutananne yace "go and find the baby" jin hakan yasa ya juya da sauri ya nufi dwonstrais kai tsaye fita yyi daga cikin gidan ya nufi bayan gidan, ajjiyar zcy Deen ya sauke a ɓoye tare da janye jikinsa daga jikin gate ɗin gidan,yana so ya fita yana tsoran abinda zai faro,amma tabbas yasan ƴan fashi ne suka shiga cikin gidan, kai tsaye bayan gidan ya tsaya tare duba inda yake tunanin an cillo Moon tsayin wajan ya gani a ƙalla yakai hawan bene wajan huɗu zuwa uku daga inda aka cillota zuwa inda ta sauka,wajan ya fara dubawa kamar almara babu Moon babu labarin ta,da mmki yake kallo nisan wajan yasan duk wanda aka cillo ko ya faɗo daga saman wajan sai dai wani bashi ba,amma abin mamaki ko wata shaida da zata nuna maka tana wajan babu cikin mmki da al'ajabi ya nufi cikin gidan,yana shiga ya samesa a main parlour sunyi kaca-kaca da gidan kuɗi ta kardu duk sun firfito dasu,amma naira ta kuɗi basu ɗauka ba, yace "oga babu yarinyar duk inda zangata na duba amma babu ita" cikin tashin hankali ogan yace "what! Kasan me kake faɗa kowa?duk wannan wahalar da muka sha Moon ta ɓace" cikin girmamawa yace "oga wlh fa babu ita Nima nai mmki ko alamun wani ya faɗo wajan babu" zufa ya share kafin yace "tabbas bayan mu aƙwai wanda yake farautar Moon,waye Wannan? Abinda muke nema da ita shima shi yake nema a wajanta? Ko kuma taimaƙonta yayi?" Wani daga cikinsu ya ɗauki damin kuɗi yace "oga aƙwai matsala fa, bari na ɗauki kuɗi a nan kafin muje can Alhaji yace bazai bamu ba" wani banzan kallo ogan ya watsa masa kafin yace "ajjiye kuɗin nan kafin na ɓula maka kai da bullet" jikinsa na rawa ya ajjiye kuɗin agogon hannunsa ya kalla yace "guys let's go asuba na zuwa" gaba ɗaya suka mai da yadin da suka rufe fuskarsu dashi,a gurguje suka fita daga cikin gidan,har yanzu gawar Iliya na zubar da jini,kai tsaye wani lungu suka nufa inda suka ajjiye motocinsu suna shiga suka nufi babban titin dake barin Nassarawa a garin Kano.