← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 68

Sashe 57

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*_RANA KUN POSTING SATURDAY AND SUNDAY_*

****
Zaune take a cikin office ɗin Doctor Joseph yana sauraran abinda yake faɗa, budurwa ce mai kimanin 21yrs fara ƙyakkyawar gaske kana ganinta kasan bata san zafin talauci ba ko kaɗan, Lumshe idanunta tayi tare da juya kujerar kaɗan,tana kar kada key car ɗinta, Doctor Joseph yaci gaba da faɗin "Everyone forgets things at times. How often have you misplaced your car keys or forgotten the name of a person you just met?

Some degree of memory problems, as well as a modest decline in other thinking skills, is a fairly common part of aging. There's a difference, however, between normal changes in memory and memory loss associated with Alzheimer's disease and related disorders. And some memory problems are the result of treatable conditions" ware idanunta budurwar tayi kafin da turanci tace "Kenan bazai iya tuna komai daya huce ba,sai dai abinda zai fuskanta a gabansa? More explanation pls" zare farin eyes glass É—insa yay yace "he loses his memory, he can't remember anything about his life, And Normal age-related memory loss doesn't prevent you from living a full, productive life. For example, you might occasionally forget a person's name, but recall it later in the day. You might misplace your glasses sometimes. Or maybe you need to make lists more often than in the past to remember appointments or tasks.
These changes in memory are generally manageable and don't disrupt your ability to work, live independently or maintain a social life" Murmushi kawai tayi tare da miƙewa, sai lokacin na ƙara Kallonta duguwa dai-dai tsayin Moon bata da wani jiki domin shekarunta basu nuna a jikinta ba, Sallama taiwa Doctor Joseph kana ta nufi Male surgical ward, wani prvt room na mutum guda, babu abun babu a ciki saika ɗauka ɗakin mace ne, Yana kwance flat babu ko riga jikinsa kana an naɗe da bandeji, ƙirjinsa ma duk bandeji Yadda yake fidda numfashi da sauri da sauri kuma wahalarce zaka gane ya farfaɗo daga guguwar sumar da yay ya shiga Coma or unconsciousness.

_Unconsciousness is when a person is unable to respond to people and activities. Doctors often call this a coma or being in a comatose state. Other changes in awareness can occur without becoming unconscious. These are called altered mental status or changed mental status_

Ƙofar room ɗin ta rufe tare ƙarasawa inda yake kwance, da alama ya tafi wani tunani mai zurfi ne,cikin nutsuwa taja ta tsaya a kansa tana kallon zallar kyau da yake da shi,taga maza kala-kala amma bata taɓa ganin mutum mai kyau da cikar zati irinsa ba, cikin ƙasa da murya tace "How are feeling now?" Da sauri ya juya ya kalleta tsuru yay mata ido yana ɗan lumshe idanunsa kana ya buɗe su a kanta, ganin Kallon da yake mata yasa tace "Ya jikin naka?" Zabura yay tare da cilli da drip yana yana zuwa wajanta yasa hanunsa ya fisgota ta faɗa jikinsa, rungome ta yay sosai ya shiga sauke ajjiyar zuciya kafin cikin rawar murya irinta marasa Lfy da wanda basa cikin hayyacinsu yace "Mai...Mai.. Maimunatou.....
9/12/21, 5:43 PM - Buhainat😝: *MOON*

_61-62_✍️

Saurin zare jikinta tayi ta nasa ta shiga haɗe fuska, Murmushi Faizak yay mata yana jin ransa babu daɗi cikin ƙasa da Murya yace "Am sorry,i can't control myself idan muna tare" banza tai masa sai hawayen da suke shiga zuba daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta,da sauri kuma ta fara tafiya tabar masa lambun gaba ɗaya, iska ya fesar kafin yace "what should I do?" Ya faɗa yana dafe kansa dake juya masa,da sauri shima yabar cikin lambun kai tsaye ɓangaren dawakai ya nufa ya samu sarkin dawakai suka fara mgna kafin a ɗauko masa wani farin doki ingarma mai girman gaske,da sauri ya kama silken dokin ya hau cikin sauri kuma ya saki linzamin dokin yay waje da gudu.. washegari ta kama Friday tun asuba ta tashi da wani irin ciwon ciki mai a zabar gaske ga wani kumburi da mararta tayi mata, ciwon kai zazzaɓi duk suka taro waje guda sukai mata yawa, da ƙyar ta lallaɓa tai sallar asuba ta koma ta kwanta a hankali bacci yay gaba da ita sbd baccin da bata samu tayi ba, cikin baccinta taji amai na tasu mata da gudu tai bathroom ta shiga kwarara amai a cikin sink kamar zata amayar da abinda yake cikinta, Fulani dake bakin ƙofar bedroom ɗin ta tura ƙofar a hankali ta shigo, kamar zata shiga bathroom ɗin kawai saita zauna bakin bathroom ɗin ta shiga bin ɗakin da kallo, tana rawar sanyi ta fito daga cikin bathroom ɗin da sauri Fulani ta riƙeta tana faɗin "dabe careful" kwantar da ita tayi ta rufeta da duvet kafin tace "how long baki da lfy?" Bakinta yana rawa tace "jiya ne" miƙewa tai tace "Am coming" tana faɗin hakan ta fice daga cikin bedroom ɗin. Fulani na fita ta nemi mai Babban ɗaki tai mata iso a wajan sarki, babu daɗewa mai Babban ɗaki tace ta shiga, yana zaune a saman wata ladduma mai taushi da kuma laushi, sanye da shigar ta Alfarma ga takubin Sarauta a gefensa yay kyau sosai kamarsa da Moon ta ƙara bai yana fiye da kullum, zama tayi cikin ƙasa da murya tace "Salam my king" murmushi yay mata yace "Salam Queen Maryam" kallonsa tayi tana sakin Murmushi shima kallonta yay domin kaf cikin matansa babu wanda yake so sama da Queen Maryan yace "what's the matter?" Kanta a ƙasa tace "My king Autar ka ce babu lfy,shiyasa na nemi iso domin nazu na gaya maka" da sauri ya mike tare da ɗaukan takubinsa yace "what exactly wrong with you Queen Maryam? Shine tun safe baki faɗan ba sai yanzu, let's go" ya faɗi hakan yana kama hannunta cike da izza da taƙama yake tafiya zuwa flat ɗin ƴar tasa,tun a hanya ya kira Dr Masarautar ya faɗa masa yana nemensa yanzu, babu jimawa Dr ya ƙarasu har cikin ɗakin Princess Moon or Queen Maimunatou, bayan ta dubata sosai ya tabbatar da abinda yake damunta drip yasa mata bacci ya ɗauke ta, Faizak dake tsaye yace "meke damunta?" Dr yace "time ɗin prioud ɗin ta ne ya fara" da mmki Yakumbo tace "kana nufin bata fara Al'ada ba sai yanzu?" Jinjina kai Dr yay yace "that's what I mean" tace "da matsala idan haka ne" Dr yace "matsalar me? Bari kiji cikakken bayani akan Al'ada: 1

Menene Jinin Al'ada? Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daga gaban macan da a al'dance zata iya daukar ciki ba tare da ya wuce kwanaki goma sha- biyarba. Wannan shi ake nufi da jinin al'ada, da akace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta a gaba ko kunama sai jinni ya balle mata to wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma to wannan shima bai zama jinin al'adaba. Amma da aka ce 'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar to bai zama kuma jinin al'adaba. Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'ada ba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansu ba za su yi sallah domin jinin ciwone sai a nemi magani, Allah ya sawwake.

Mafi Karancin sa: Malamai sun karawa juna sani kan mafi karancin jinin al'ada, mafi karancinsa shine 'dugo guda' kenan idan ya duga sannan ya dauke, shikenan ta yi al'ada kuma ta dauke.

Mafi Yawan sa: Mafi yawan kwanakin jinin al'ada shine kwanaki goma sha-biyar kenan idan ya wuce haka to bai zama jinin al'adaba muddin ba ciki take da shiba.

STORY CONTINUES BELOW

ï¿?
Mata Dangane da Al'ada: anan mun sani mata suna da halaye biyar musamman idan muka yi la'akari da shekarunsu domin auna jinin da ya zo na al'adane ko bana al'ada bane, kamar haka: 1. Kasa da shekara tara: Idan jinni ya zowa yarinyar da take kasa da shekara tara to malamai sun tabbatar da wannan ba jinin al'ada bane, jinin ciwone sai a nemi magani.

2. Tara Zuwa Sama: Idan ya zamana jinin ya zo ne ga wacce ta cika shekara tara zuwa zamanta budurwa, to a irin wannan lokaci sai a tambayi kwararrun mata da likita domin a fayyace jinin na al'adane ko na ciwo. Kada mu sha'afa yanayin abinci da kuma yanayin zafi da sanyi da hutu da wahala suna tasiri.

3. Budurci Zuwa Sheka 50: Idan jinni ya zo daga lokacin da ta zama mudurwa zuwa shekaru hamsin (50) kai tsaye malamai sun tabbatar da cewa wannan jinin na al'adane.

4. Daga 50 - 69: Idan jini ya zowa mace a tsakanin wadannan shekaru wato daga shekara hamsin zuwa sittin da tara (50-69) to malamai sukace za'a tambayi kwararrun mata da likitoci domin sanin wannan jinin na ciwone ko na al'ada.

5. Daga 70: Idan jini ya zo bayan mace ta cika shekara saba'in (70) zuwa sama to malamai sukace wannan kai tsaye ba jinin al'ada bane. Ashe tantance shekarun haihuwa ba karamin abu bane domin tuni musulunci ya gina hukunce hukunce akansu, kuma ana ginine akan tsarin kalandar musulunci, wadannan bayanai na karkasuwar mata har zuwa gida biyar kamar yadda ya gabata haka malam Adawi ya kawo a cikin littafinsa 'Hashiyatul Adawi', Allah ya ji kansa da gafara.
Chapter 57 · 0% Book details