Sashe 10
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Girgiza kai Ovasi yay tare da faÉ—in "sir what about the durgs?,Oga Damus na jira a can Area É—insa tare da yaran,tun da muka sauka yake kira,kuma...,"
Da sauri ya dunƙule hannunsa ya daki jikin bango tare da kallo Ovasi yay ƙwafa ya shige cikin bathroom dake cikin room na hotel ɗin
Yana shiga bathroom ɗin ya sakawar kansa ruwan sanyi duk da irin sanyin dake garin,yana wanka yana sakin huci tamkar kumurcin zaki,Moon ta kalli Nana tace "Mummy zansha tea"ta gumi Nana tayi tare da zuba mata ido, fuskar tayi jaa sabida kuka idanunta sunyi jajir ga yadda wuyanta ya faɗa, miƙewa tare da ƙarasawa jikin fridge ɗin data hanga a ɗakin,cikin Sa'a da damu fresh milk mara sanyi da kuma mai sanyi,jin yanayin garin yasa ta bata mara sanyin tare da wani cake data gani,cikin sauri Moon ta fara shan fresh milk ɗin tare da cake,sai da ta cinye tass sannan ta kalli Nana tace "Mummy water" gorar ruwa ta ɗauko shima marasa sanyi ta bata kafin ta miƙe tare da leƙa cikin bathroom,ganin tsaf komai a killace yasa ta haɗa warm water, sweater dake jikinta ta cire ta ajjiye a saman bed kana taja hannunta zuwa bathroom,a cikin Jacuzzi ɗin ta sanya ta tare dayi mata wanka ta gasa mata jikinta,Bayan ta gama ta rasa wandon da zata sanya mata,haka dole ta hqr ta shafa mata lotion ɗinta a jiki tare da busar mata da gashin kanta,ta cire ribbon guda a nata ta ɗaure sumar tare da yi mata kalba guda biyu manya masu tsayi, Moon tayi shiru sai raba fararan idanunta da suka fara washewa take,kafin a sanyaye ta kalli Nana tace "Mummy kema Dad ne Dadynki?" Cikin rashin fahimta Nana tace "kamarya?" Moon tace "Mummy ki kaini wajan Dad na can gida,ba nan ba" baki Nana ta buɗe zatai magana taji an banko ƙofar ɗakin an shigo da gudu Moon ta sauka daga saman bed ɗin ta nufi inda Deen yake tsaye tana zuwa ta faɗa jikin sa wanda tsayin ta bai huce waist ɗinsa ba,wayarsa ce tayi ƙara alamar kira ya shigo da sauri yay picking call ɗin,daga can ɓangaren Damus yace "idan ba zaka zo a cire drugs ɗin daga cikinka ba ka zauna suyi maka illah har ka mutu,ni damuwata naga ka kawomin yaran wajena aƙwai sauran ƙwayoyin da zan basu yanzu wanda za'a fara aiki dasu a jikinsu kafin mu gama sauran aikin,kasan dole sai mun juya tunaninsu,daga babbar har yarinyar duk a yau zamu ɗura masu drugs ɗin (hudar iblis da cocaine e.t.s)"
Gyara tsaiwa Deen yay tare dasa hannu ya hankaɗe Moon daga jikinsa ta faɗi ƙasa da sauri kuma ya juya ya fice daga cikin room ɗin..
_let's play a game kuna ganin a cire drugs ɗin dake cikin Deen? Ko kuma a cire a bawa su Moon drugs ɗin,idan yana cikinsa ya daɗe rayuwarsa tana halaka,idan ancire aka bawa su Moon rayuwarsu na halaka😟 drop ur opinions my fans🥰🥰🥰_
_Akwai gasa wacce ake a duk littafan dana rubuta free, ina da manyan groups guda biyu aÆ™wai gidan Moon É—in kansa wato *MOON FANS GROUP* sai kuma gidan littafai na wato *NIMCY'S LIBRARY* ko wanne GROUPS mallakina ne kuma ina alhafari dashi, zamu buga Quiz ne dukkan group É—in da yafi wani COMMENTS da SHARE aÆ™wai Æ™yauta mai yawan gaske dan haka GUYS a kakkaÉ“e zani a gyara zama👯ðŸ»â€â™€ï¸_
WATTPAD
Naku nada banne domin kafin naiwa kowa update nai maku,burina naga kuna vote da COMMENTS domin shine zai kankaro mutuncin littafin📚âœðŸ? ina maku sahihiyar Æ™auna leg's go 🤾ðŸ»â€â™€ï¸ðŸ¤¾ðŸ»â€â™€ï¸?
Masu buƙatar littafin UNCLE NE zaku biya 300 domin ku samu damar karanta book 1,2,3 Number asusu ,0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
SARAUTA👑
9/12/21, 5:34 PM - BuhainatðŸ˜: *âš¡MOONâš?*
_âœðŸ?15-16_
Duk saurin kukan Moon a wannan karan da ido kawai take bin Deen dashi,bata da wani shekarun da zai sanya ta tsaya tayi nazarin mene hakan? Ko kuma mene yasa yake mata hakan?sannan ina yakai mata Mummy da Daddynta? ajjiyar zcya ta sauke tana mai ƙara juya fararen idanunta a ƙofar daya fita domin gani take kamar zai ƙara dawowa ya ɗauke ta, Ita Nana abin nasa ya fara daina damunta domin ta fahimci kamar haka ɗin yake,uwa uba kuma bashi da sabo,domin tunda suka tawo bai taɓa nunawa yasan tana tare dasu ba bare har tayi tunanin zai kira sunanta,abu ɗaya ke damunta idan yaywa kowa haka ta yaya zaiwa ƴar cikinsa haka?tana wannan tunanin Ovasi ya shigo cikin room ɗin,yana kallonta yace ku tashi muje,bai jira ta cewarta ba yasa hannu ya ɗauki Moon kana ya fice daga cikin gidan, Nana trolly ɗinta ta ɗauka ta gyara zaman mahaifinta tabi bayansu,gani tayi har sun kusa fita daga ward ɗin, da sauri da sauri ta mara masu baya har suka isa reception, Ovasi tsayawa yayi yana magana da wani sun ɗan ɗauki lokaci kafin su gama,har tsakiyar compound suka ƙarasa suna zuwa ya nufi wata motar hotel ɗin,shiya zauna matsayin drever Moon a gefensa sai Nana da trolly ɗin ta a baya,a haka yaywa motar key tare dayin reverse suka fice daga hotel ɗin.
TEJGAON AREA
*Tejgaon (Bengali) is a thana of Dhaka District in the Division of Dhaka, Bangladesh. It is in the centre of Dhaka, the capital. In 2006, the boundaries of the thana were redrawn when Tejgaon Industrial Area Thana was created out of the former larger area[3] and again in 2009 when Sher-e-Bangla Nagar Thana was created.[4]*
_(This is an important area of Dhaka city as the prime minister's office is here. It is bounded by Mohakhali to the north, Old Airport Road to the east and Moghbazar-Malibagh to the south and Dhanmondi to the west. It consists of several localities, including Tejgaon Industrial Area, Kawran Bazar, Nakhalpara, Shaheen Bag, Arjat para, East Raja Bazar, West Raja Bazar, Tejturi Bazar and Tejkunipara.)_
A gaban wani tabfatsetsen gidan mai motar ya tsaya,gida ne na keta raini daga wani yana da tsayin gaske ga kuma wasu ƙayoyi da aka sanya wa ko wacce ƙarshen katanga,kai tsaye ya danna horn babu jimawa wasu manyan mutane majiya ƙarfi suka buɗe masa babban gate ɗin,a hankali Ovasi ya cinna hancin motar ciki,waro idanu nayi i through daga wannan gate ɗin sai harabar gidan,sai me wani babban gate suka ƙara tararwa wanda girmansa ya ninka na ɗazo,nan ma horn ya danna a ɗan jima kafin a buɗe masa sabida gate ɗin yana amfani da fingerprints,ana buɗewa ya kusa hancin motar ciki,da sauri Nana ta waro idanu sabida duk yadda ta fasalta gidan a ranta ya huce haka,ƙofofi ne tako ina a gidan wanda hakan ke nufin aƙwai parts a gidan sama da goma, Moon kam babu wani abu daya mata sha'awa domin ta zauna a gidan da yafi wannan komai,ita raba idanun da take bai huce taga ta ina Deen zai fito ba,wannan shine kawai a ranta,motar mata tsaya ba sai da akaje bakin wani ƙaramin gate Sannan yay parking ya fito,da sauri Nana tabi bayansa sabida yanayin girman gidan ba ƙaramin firgitata yayi ba,sai dai gefe guda kuma yana da ƙyan gani musamman kurayen furanni da sukaiwa gidan ƙawanya banda ƙamshi babu abinda yake, Ovasi na gama riƙe da Moon a hannu wacce take sanye da sweater iya laps ɗinta (cinyoyinta).
Sosai suke tafiya cikin part ɗin banda flowers babu abinda suke shigewa a haka har suka yi wani corridor shima suka ƙarayin ƙwana,a haka har suka ƙarasa wajan wata ƙofa suna knowking wata maid ta buɗe masu,da idanu kawai take kallonsu har suke shige cikin parlour'n,ma dai-dai cin parlour ne wanda aka narkar da dukiya wajan tsarasa dukkan yadda zan masalta maku ya huce haka,(just imagine) wata ƙofar suka nufa nanma Ovasi yay knowking a nan kuma namiji ne ya buɗe ƙofar,tirƙashi a nan kallo yake domin babban parlour ne na hutawa domin a yanayin gidajanmu na nan aurewa parlour'n zai iya ɗaukan ɗakuna manya guda biyar ciff ko sama da haka,shima bazan iya maku labarin yadda parlour'n yake ba (😂kawai dai kuyi tunanin irin finafinan zee world,like king of heart,mahek,zahra's nikka,begusarai, Young dreams,Juda and akbar, twist of fate,this is fate da sauransu).
Tsayawa Ovasi yay sabida tafin da yaji a nayi direction da tafin ya biyo yabi sai a lokacin ya kula duk suna parlour'n kamar jiran zuwansu daman suke,DAMUS dake tsaye da wata shiga tasa irin ta kiristoci wando iya gwuiwa,sai riga da kuma wata shegiyar sarƙa wacce a ƙasanta akai tambarin Cross a jiki,tafi ya ƙara yi idanunsa akan Moon yace "WOW! what a beautiful girl, seriously she's very beautiful more than I thought,any way ur wlcm darling,ohhyaaa come closer" ya faɗi hakan yana ware hannayensa wanda suka sha sarƙa,abinda bai sani ba tuni Moon ta fara kukan zuci sabida har ranta DAMUS tsoro ya bata sabida tunda take a rayuwar bata taɓa ganin mutum mai girma kamarsa ba,ganin taƙi tawowa yay tunanin if she doesn't understand English fa? Hakan yasa cikin bagwariyar hausar sa yace "yaro zo..nan.." sarai Moon ta fahimci abinda yake faɗa,domin koda batai makaranta ba,her parents teaching her how to speak, kusan zata iya cewa babu maganar da baza ta iya yinta da English ba,since he talking Nana ta tsoro masa idano tana son ta fahimci meye haɗin ta da waƴan nan ƙartin she wish ace ba'a cikinsu zatai aiki ba,ganin Moon taƙi yarda ta kalli ko inda Damus yake yasa yay baya tare da zama a saman sofa mai 1 seater,yace "thank you! Thank you so much for giving me this opportunity,ka ban lady mai ƙyau and beautiful baby,ohhhh! Thanks for that" ya faɗa yana kallon wani daga gefensa,sai lokacin na fahimci Deen hannunsa riƙe da wine speeding a hankali cikin bakinsa,baza ka taɓa fahimtar halin da yake ciki ba amma a hakan kana iya jiyo saukar numfashin sa dake fita da sauri ga yadda gargasar jikin da duk tabi ta miƙe, jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa a saman forehead ɗinsa,tulin sumar kansa ta bazo zuwa saman fuskarsa hakan tasa indai ba saninsa kai sosai ba da wahala ka san cewa shine.