← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 68

Sashe 61

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

2. Farar Kumfa: wannan wani ruwane fari mai laushi da yake zuwa karshan al'ada, idan mace ta ga irin haka a karshan al'adarta to ta sani ta kammala. Wadannan alamomi su suke nuna daukewar al'adar mace, idan mace bata taba ganin al'adaba sai a wannan karon sai ta fara ganin bushewar gaba to kai-tsaye ta samu tsarki ba sai ta jira farar kumfaba, amma idan wacce ta saba ganice sai ta ga bushewar gaba to malamai sukace zata zata dan saurara kadan domin jirar faran kumfa, amma jinkirin ba zai kai ga fitar zababban lokacin sallah ba. A dunkule dai kowanne daya daga cikin wadannan abubuwa guda biyu yana nuna samuwar tsarki ba lalle sai sun hadu alokaci gudaba, da zarar alamar ganin tsarki ta tabbata sai ta yi wankan tsarki domin ta ci gaba da ibada, domin idan bata yi wankaba ko da jinin ya dauke mijinta ba zai sadu da itaba ba kuma zata yi sallaba, da dai sauransu. Idan mace ta ga ruwa fatsi-fatsi ko diddiga-diddiga bayan daukewar jinin al'ada to kada ta damu ta ci gaba da harkokinta na ibada, dama matsalar idan ta ganshi a farkon jinine, amma idan a karshen jinine to wannan ba komai, Ummu Atiyyah medakin ma'aikin Allah (Tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi) tace: ((Mun kasance bama lissafa (Ruwa) fatsi- fatsi da diddiga-diddiga bayan tsarki da cewa wani abune)). Abu Daud Hadisi Na: 307, Nasa'i, Hadisi Na: 368, Ibnu Majah Hadisi Na: 647, Darimi Hadisi Na: 865. Mace ta dinga duba samun tsarkinta a lokacin da zata kwanta bacci da kuma lokacin sallar asuba, amma ba'ace ta tashi cikin dareba domin ta duba.

Idan mai al'ada ko mai biki (jinin haihuwa) ta ga tsarki kafin rana ta fadi to sallar azahar da la'asar sun hau kanta, hakanan kuma idan ta ga tsarki kafin hudowar alfiji to tabbas za ta yi sallar magariba da lisha. Abubuwan Da Basu Halatta Ga Mai- al'adaba: Anan za'a lissafa abubuwan da basu halatta mai al'ada ta yi su ba ko ayi mata ba, wadannan abubuwane guda goma:
+

1. Sallah: Bai halatta mai al'ada ta yi sallaba farilla ko nafila, idan kuma tayi ta yi ba'akarba ba sannan kuma ta yi laifi, sannan bayan ta kammala al'adar ba zata rama sallolinba.

2. Saki: Baya halatta matar da take al'ada a saketa, wannan ya sabawa karantarwar musulunci, saboda haka koda yana son ya saketa to ya bari sai ta kammala al'ada kafin ya sadu da ita sai ya saketa, kuma dai idan ya saketa tana jinin al'adar to sakin ya yi amma za'a tilasta shi ya mayar da ita idan sakin bai kai ukuba.

3. Dawafi: Bai halatta mai al'ada ta yi dawafin Ka'abah, amma zata yi sauran dukkan abinda maniyyaci yake yi, kamar tsaiwar Arafah da kwanan mina dana muzdalifa da jifa da Labbaika, da daidai sauransu.

4. Zama A Masallaci: mai al'adah ba zata zauna a cikin masallaciba, domin sauraron karatu ko karantarwa ko taro da dai sauransu.

5. Azumi: Bai halatta mai al'ada ta yi azumi na farilla ko na nafila, idan ta yi kuma bai yiba, saboda haka zata lissafa azumin da ta sha bayan watan ya wuce sai ta ramasu. Ba'a ajiye azumi domin tsammanin gobe al'ada zata zo, amma dazaran ta zo to dazaran ba azumi, dazaran bata zoba to dazaran akwai azumi, ko da kin ji tafiyar jinin ajiki amma bai fitoba to biki fara al'adaba, sai ya fitane za'a fara lissafi.

6. Daukaa Alkur'ani: mai al'ada bata dauka Alqur'ani kasantuwarsa littafi mai tsarki sannan kuma ita bata da tsarki, amma wannan baya hana idan ta ganshi zai fadi ta daukeshi ta gyara masa wuri.

7. Karatun Alkur'ani: mai al'ada bata karanta Alkur'ani, dudda cewa wadansu malamai suna ganin ya halatta ta karantashi da ka domin kada ta manta sabanin dauka.

8. Saduwa: Bai halattaba saduwa da mace tana al'ada, idan ta ki yadda da mijinta ya sadu da ita domin tana al'ada ba za'ace ta sabawa Allah ba asalima ta yi biyayyane ga reshi, bai halatta a sadu da mace tana al'adaba har sai al'adar ta dauke kuma ta yi wankan tsarki, kenan koda al'adar ta dauke amma batayi wankaba to bai halatta a sadu da itaba. Ya halatta miji ya taba duk inda yake so a jikin matarsa alokacin da take al'ada bayan ta yi kunzugu inbanda daga cikbiyarta zugwiwarta wannan kan bai halattaba har sai jinin ya dauke kuma tayi wanka, hakanan itama ya halatta ta taba ko ina a jikinsa duk da tana al'ada.

9. Tabbatar Da Rashin Tsarki: Al'ada tana tabbatar da wacce take da ita bata da tsarki.

10. Wajabta Wanka: Al'ada tana wajabta wanka, wato dukkan matar da ta yi al'ada kuma al'adar ta dauke to wankan tsarki ya wajaba akanta. Daga wadannan bayanan da suka gabata ya bayyana a fili cewa lalle jinin al'ada bakaramin hukunce-hukunce yake da shi ba, kuma lalle idan aka kyalleshi yadda ake sakaci tsakanin maza da mata akan abinda ya shafi wannan al'amari to lalle abin yanada ban tsoro.
Allah ya datar damu yasa mu dace. Allah shine mafi sanin.

Gaba ɗaya suka jinjina kai alamar gamsuwar da bayanin da Dr yay masu,gdy sukai masa daga nan ya haɗa kayansa yabar cikin gidan. Babban club ne baka jin komai sai ƙarar D.j dake tashi, wasu na karta wasu na shan shisha wasu kuma na rawa haka dai,zaune yake saman wata kujera da kulbar win a hanunsa, yana sanye da wando 3gauther da wata ƙaramar riga sai ƙatuwar sarƙa a wuyansa,ya sanya wani baƙin glass a saman idanunsa, wani dake gefensa yace "Og yanzu mene abinyi tayaya ka tabbatar Deen yana raye?" Dry Farouk yay yace "kana wasa dani, Deen yana raye bari kaji abinda baka sani ba, akwai wata yarinya mai suna Salmerh ɗaya daga cikin yaran dasu Oga Taju sukai safarar, tana son Deen sosai kasan akwai yarona a cikinsu wato Ovasi, shike gayan komai, to a lokacin da bom ɗin ya kusa tashi ita Salmerh ta fita daga cikin ɗakin da aka ɓoyesu da gudu ta fita ta shiga cikin tana shiga ta samu Deen ya lumshe idanunsa banda kalmar shahada babu abinda yake, tana zuwa ta fara ƙoƙarin ɗauke dutsen cikin Sa'a kuma ta zare dutse miƙewa Deen ganin saura 50seconds bom ɗin ya tashi yace "let's go Salmerh" Murmushi tai masa bata nuna masa ƙarfen ɗaya riƙe mata riga ba tace "i love You so much ban san yaya zan gaya maka son da nake maka ba, kullum ina ƙoƙarin danne abinda ke zuciyata a game dakai,hakan yasa yau na yanke nuna maka tsantsar soyayyar da nake maka,babu lokacin ya kamata kamar wajan nan" kafin yay magana tasa hannu ta hankaɗa sa ta cikin window'n dake kusa dasu a dai-dai lokacin kuma bom ɗin ya tashi da Salmerh dukkan wani part na jikinta sukai pecies....

To be Continued...
9/12/21, 5:44 PM - Buhainat😝: *MOON*

_✍� Nimcyluv_
63-64

ELEGANT ONLINE WTITERS

Jan gemunsa Farouk yay yana sakin Murmushi wanda kana ganinsa kasan na mugunta ta ne kana yace "Lokacin hutawarsa ne yanzu, kaje ka huta King Aliyou Eneye Ahuoyza Deen"Wanda ke kusa dashi yace "Oga yanzu yana ina? Babu da sauran time kafin ace ya dawo gareta yana da kyau musameta ko?" Baya Farouk yay idanunsa akan wata budurwa dake rausayawa yace "A.j kasan dole zan san inda Aliyou yake,banyi niyyar kashe fa shiyasa har na bari aka taimakesa,a lokacin da bom ɗin ya tashi ni masa Ovasi ya ɗauke sa sbd duguwar sumar da yay,abinda basu sani ba duk wannan faɗan da ake nima ina cikin ƙasar, bayan Ovasi ya ɗauke sa ne ya kaisa can bakin ruwa inda manyan masu kuɗi suke hutawa,amma inda ba za'a a ganshi ba, bayan ya kaisa ya dawo yake faɗa min ya kaisa to a nan Ovasi ya kamamu nida budurwa sa ganin babu yadda zanyi kawai ɗauke masa numfashi da bindigar dake jikin, to kafin na ƙarasa wajan Deen wasu Mutane sun ɗauke sa a mota,nabi diddigi kuma na gane inda suke" murmushi A.j yay yace "gsky Oga kana da brain ba duk kai ba serious" murmushi Farouk yay yana jin daɗin ƙudirinsa na shekara da shekaru na gaf da cikawa, gyara zama yay yace "bari na baka labarin waye Farouk Bashir Yahya gidan iko..
Chapter 61 · 0% Book details