Sashe 63
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ƙasa ce ta ƴan gayon gaske masu ji da kuɗi ilimi,sun haɗa komai da komai, alrdy an gama mata dukkan wani cike cike, hatta hostel an kama mata..washe gari da safe misalin 10:30 ta fito sanye da wata shiga ta alfarma green ɗin lace ne a jikinta na ubansu kana ganinsa kasan an kashe kuɗi wajan siyansa, yana da milk ɗin torch ta sanya veil milk sai flat shoe milk hannunta riƙe da wayar da faizak ya siya mata, kai tsaye cikin makarantar ta nufa Université de Cergy-Pontoise,tana zuwa ta nufi office ɗin exam officer,a nutse take tafiya tai kyau kamar ka ɗauke ta, a sanyaye ta tura ƙofar ta shiga, wata budurwa ta gani wacce zasu iya zama age mate, Murya a sanyaye ta gaida Exam officer ɗin,shiru tayi kafin tace "Sir yau zan fara ɗaukan lectures" jinjina kai yay yace "wanne cous kenan?" Shiru tayi tace "Low" abubuwa ya fara dubawa yace "your name please" kaita ɗaga tace "Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen" da sauri budurwa dake kusa da ita ta ɗaga kai sai kuma tace "wlcm takwara am Maimunatu Khalid" Murmushi kawai Moon tai mata, exam officer ɗin ne yace "Top 10 Best Pre-law Majors (see also: what did most law school students major in?)
Political Science - 9,612 admitted. ...
Other - 2,917 admitted. ...
Psychology - 2,960 admitted. ...
Criminal Justice - 2,220 admitted. ...
English - 2,564 admitted. ...
History - 2,657 admitted. ...
Economics - 2,373 admitted. ...
Philosophy - 1,858 admitted." Moon na gyara saman glass ɗin idanunta tace "okey! Sir" daga nan ta miƙe bayan ya gama yi mata bayani, tare suka fito da Takwararta Maimunatu Khalid, tana mata hira ƙasa², tunda suka fito Moon taji gabanta na faɗuwa sai rutsa idanunta take, suna gaf da shiga hall ɗin da zasu ɗauki lecture a ciki taga Maimunatu Khalid ta tsaya, itama tsaya tayi kafin ta lumshe idanunta sbd ƙamshin daya daki hancinta,can dai ta buɗe ido slowly idanunta ya sauka a kansa wata gigitacciyyar ƙara ta saka tare faɗuwa a wajan....
_RANAR KUKE JIRA YAU GASHI TAZO💃ðŸ½ðŸ’ƒðŸ½ðŸ’ƒðŸ½ðŸ’ƒðŸ½ðŸ’ƒðŸ½INA MASOYA LITTAFIN MOON INA MASOYA NIMCYLUV YAU RANAR KU CE TA NUNA MIN ƘAUNA, DUKKAN WANI MASOYA MOON YANA DA KYAU YAY PAYMENT SABON LITTAFI NA *SIRRIN MU* NASAN DA YAWA KUN FARA KARANTAWA KUNJI YANAYINSA TO BA KUJI KOMAI BA DOMIN KO RABIN LABARIN BAMU SHIGA BA,SOYAYYA YAUDARA CIN AMANA ZANMA CIKIN AMINCI DUK ZAKU SAMU A LITTAFIN_
*PROMO*
YAU 2/SEPTEMBER/2021
DAMA GA MASOYA MOON DUKKAN WANDA YAKE DA BANK ZAI IYA TURA MIN 300 MAI MAKON 500 IDAN KUMA BAKA DA BANK SAI KA BADA KATIN MTN NA 500 WANNAN DA MACE GARE KU KAFIN NA KAMMALA FREE PAGES😠PLEASE WANDA YAKE DA ACCT KAWAI SHI ZAI BADA 300 WANDA BASHI DASHI 400 RANAR DANA GAMA FREE PAGES KUMA NA GAMA PROMO NA.
ACCT NUMBER
0116886423
SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 GA MUTAN NIGER SAI SUYI MGN TA WANNAN NUMBER 84506476 a nuna min soyayya masoya💋
9/12/21, 5:44 PM - BuhainatðŸ˜: *MOON*
#NIMCYLUV
FINALLY HER DAD IS BACKðŸ˜
Dafe kansa yay sbd yadda yake feeding yatsarsa har tsakiyar kansa yake jin abun, da sauri da sauri kuma ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa.
Gaba ɗaya jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa a saman kansa, cikin zafin nama kuma ya zare yatsarsa daga cikin bakinta, tare da shigewa mota ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa bai tsaya jiran wani abu ba yaja motar da gudu yabar wajan ba ki ɗaya, zubewa tayi a wajan ta shiga rera kuka iya kar ƙarfinta, jin an dafa ta yasa ta juya wanda ta gani tsaye a kanta yasa ta saki wata gigitacciyyar ƙara....
*👇ðŸ¾SIRRIN MU*
Kuna ina masoya duba da yadda kuke ta Æ™orafi akan littafin SIRRIN MU kan cewa kuÉ—in yay yawa to Allahamdulillah cikin ikon Allah yau nai Mmki sosai anyi min kyautar data faranta min wacce ban taÉ“a tunaninta ba, SIRRIN MU ya dawo #300 yadda kowa zai iya biya💃ðŸ½ðŸ¤™ðŸ½ðŸ‘ŒðŸ¾ wasan yanzu aka fara kada ka sake ayi babu kai, na janye #500 bisa farin cikin da nake ciki dan haka yanzu ya dawo 300 kacal👌ðŸ¾ga acct number zan bada nasan kun huce kayan sata dan haka kuyi Æ™oÆ™arin mallakar naku kafin dama ta huce ku littafin nada banne kammar yadda akace *FITACCE🔥* ta haka É—in ne idan kin karanta *MOON* ba ki karanta SIRRIN MU to ba ki karanta komai ba Hajiya🤙ðŸ½ðŸ¤™ðŸ½.
Book 1 & 2
Amount #300
0116886423 sulaiman Na'ima s union bank evidence of payment
08119237616
Ga Æ´an Niger suyi mgn ta nan 84506476 muje zuwa💃ðŸ½Masoya MOON a mutsa.
SARAUTA 👑
9/12/21, 5:44 PM - BuhainatðŸ˜: *MOON*
_âœðŸ?67-68_
Please Subscribe my YouTube channel *Nimcyluv T.V* https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA
SIRRIN MU love and romantic story it's 300 via
01168864230 Sulaiman Naima s union bank