Sashe 42
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
_🎸🎻 I am a Muslim child, I will never see him for my money for Thailand for Daddy was with my neighbour🎻🎸_
Shiru tayi tana jinsa kafin ya É—ura ta
_🎻🎻 tinkle tinkle star up I wonder was just her like a diamond in the sky🎸🎸🎸_
Dry ta farayi tace "Dad kai ma a School ka iya ko?" Gemunsa yaja yana ɗaga mata kai ƙara rungomesa tayi tace "I'm going to miss you Dad " kanta ya shafa yace "sama to me Lolly ALLAH ya sa maki albarka, barakallahu fikiii Maimunatou" shiru tayi shi kuma a hankali ya ɗago haɓarta tare da sanya mata ƙaramin yatsarsa a cikin bakinta yace "take a sweet" lumshe idanunta tayi a hankali kuma ta fara jan yatsarsa ta suma tsotsa kamar alawa, runtsa idanunsa yay yana jin yadda tsigar jikinsa me tashi ga kuma yadda take jan yatsarsa kamar zata zuƙe masa jinin jikinsa,da sauri ya zare yatsarsa ya rungome ta yana maida numfashi kafin ya bata peak a forehead ɗinta, muryarsa na rawa yace "love You Lolly" kasa magana tayi har ya fita daga ɗakin yana fita ta faɗa saman gado ta fashe da kuka hadda birgima.Da sauri da sauri yake taka ƙafafuwansa a cikin gidan Sarautar duk inda ya ratsa barori da kuyangi da hadimai sai fadawa ne suke zubewa ƙasa suna gaishesa,amma ko kallon arziƙi basu samu ba daga garesa ba,kansa a ƙasa yake tafiya yana baza farar alƙyabbar jikinsa wacce tasha ado da wani kallar zare,ya ɗura hular ƙarfe a kansa daga sama an ɗora gashi,Beaty na zaune shida matarsa Nene suka fara jiyo ana bal da abu,kafin su miƙe Deen ya shigo cikin parlour'n da sauri kamar an cillosa, miƙewa Nene tayi tana kallonsa kafin tayi magana ya nuna ta da yatsa jikinsa duk rawa yake yace "what is this Mom???" kasa magana tai ita ta haifi yaro amma sam bata haifi halinsa ba,ace mutum bashi da aiki sai zafin zuciya baya gani girman kowa sai wanda yay niyya ga rashin hqr da nunƙufarcin tsiya, alƙyabbar jikinsa ya cire yay hurgi da ita kana ya cire hular ya jefar ya rage daga shi sai farar armless mai ƙyau an rubutu Lolly da manyan baƙi a jikinta, kallonsa kawai ENEYE yake yana mamaki zuciya irinta Deen, numfashi ya sauke yace "Wlcm Besty come in" wani kallo Deen yaywa mahaifinsa yace "Ni zan shigo ciki? GOD FORBID" yana faɗin hakan ya juya ya fita da sauri murmushi Besty yay yace "Congratulations Besty now Moon is ur wife Moon matar kace" da wani sauri Deen ya juya ya fara kallon mahaifinsa,kai ya gyaɗa masa yace "Yeah!! Na san i made a mistake but now i understand Maimunatou matar kane tun ranar daka bar gida aka ɗaura maka Aure da ita....
Team Deen where are you????🤣🤣🤣
_A yau comment ɗin kune zai fansheku tabbas wancan karan na ɗaga maku ƙafa sbd ina tunanin mai da book ɗin na kuɗi,amma yauzo na fasa yana nan as free kamar yadda nace amma fa Ni ba gantalalliya bace🤣🤣 da zanna abu babu yabawa ba, tabbas idan baku gigita ni da COMMENTS ƊINKU ba Allah zaku sha mamaki sai nayi sati banyi update ba 08119237616 game son ducoment na UNCLE NE akan 400_
SARAUTA 👑
9/12/21, 5:40 PM - BuhainatðŸ˜: *_âœðŸ?43-44_*