Sashe 32
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani ƙasaitaccen Murmushi Farouk yay tare da ƙarasa shiga cikin room ɗin, kujera yaja ya zauna idanunsa na kan Moon wacce tai ƙwance jikin Deen tana sauke ajjiyar zuciya,kallon Deen yay kafin yace "I'm sorry fa,na ƙatse maka hanzari" idanun Deen a rufe bai ce komai ba while hannunsa na cikin sumar Moon yana ɗan tura yatsarsa ciki, Farouk yace "ohyya baby come and collect your medicine ok"maƙale kafaɗa tayi tana juya fararen idanunta a cikin glass,can kuma ta turo baki gaba tace "a'a,kaga Dad na ya dawo ko?dan kaji gida zai mai dani" Murmushi yay mata kafin ya ce "congratulations baby ur Dad is back"ya faɗi hakan yana ciro wani farin glass mai ƙyau dai-dai fuskarta wanda yasa a ƙara yanka mata domin ta dinga sauyawa,kallon Deen yay wanda har yanzu bai magana ba still idanunsa suna lumshe yana sauraren yadda zuciyarsa ke beating vry fast, Farouk yace "excuse me my friend" sai lokacin ya ware gajiyayyun idanunsa wanda sukai jaa,ba tare kuma da ya ce komai ba ya ɗan zame Moon daga jikinsa,saurin kallonsa tai tana kwaɓe fuska kamar zatai kuka, yatsarsa yasa saman lips ɗinsa alamar "shiiiiiit" shiru tai kanta kawai ya shafa tare da miƙe tsaye,ganin haka yasa itama da sakko daga bed ɗin zata bi bayansa, kallonta yay ganin tana shirin yin kuka ya durƙosa dai-dai tsayinta ya tsareta da idanunsa,kafin yay magana tace "Dad are you going to leave here?" Girgiza mata kansa yay tare dasa hannunsa ya tura sumar kansa baya,cikin cool voice ɗinsa ya ce "nope! i want freshen up" kwaɓe fuska tai tace "to kaje dani" miƙewa yay yace "ok bari na kira Mummy" washe baki tayi tace "zaka dawo ai?" Kansa ya gyaɗa mata itama tace "to muƙullah" waro manyan idanunsa yay ya shiga juya eyebrow ɗin sa,bai aune ba yaji ta haɗe ƙaramin yatsarsa da nata kana takai nata yatsarta baki,can kuma ta zare tace "to munƙulla" kanta ya shafa ba tare kuma daya kalli Farouk ba ya juya ya fita, Farouk ya saki Murmushi ya ce "he's leaving" juyawa tayi tace ta washe baki tace "laa kaima kana da irin na Dad ne"kasancewar Farouk mai yawan fara'a yay dry ya ce "meke nan?" Ƙarasawa inda yake tai tana gyara glass ɗin idanunta tace "ur beared" ta faɗa tana nuna sajen da gemunsa, lumshe idanunsa yay kana yaja gemunsa mai ɗan tsayi ya ce "yeah! u're right" itama dry tai masa tace "and then..,"sai kuma tai shiru yace "he's handsome more than me,right?" Duk da cewa tana da ƙuruciya though bai hanata yin mmki ba,ganin duk abinda take shirin faɗa yana faɗa kamar ya shiga ranta,shiru tai masa shima kallonta yay kana yasa hannu ya zare glass ɗin idanunta saurin runtsa idanunta tayi sbd dishi² data fara gani,ya daɗe yana kallonta ganin yadda ta marai-raice fuska yasa yay saurin sanya mata sabon medical ɗin, fuskarsa tabi da kallo tai shiru kamar mai tunani, hannunsa yasa ya taɓa ta ya ce "what are u thinking?" Da sauri tace "i think kamar na taɓa ganin ka"zaro idanu waje yay yace "wa? ni? at where?" Ya jera mata ta tambayar, girgiza kai tace "i have no idea,amma dai kamar na san fuskar" Murmushi yay a zuciyarsa yana mmki wayo irin na Moon,maganin ya fiddo ya bata kana ya ɗiga mata,yana zaune ya zaro wata duguwar chocolate ya kama hannunta ya sanya mata, juya chocolate ɗin tayi tace "laah! Kai kam kana da kirki,ni Dad bai taɓa bani ba" Farouk ya miƙe tsaye yace "to gashi nina baki,idan kina so wasu ba I'll give you" Murmushi tai masa tace "thank you" har yaje ƙofa tace "tafiya zakai kai ma?" Girgiza kai yay yace "ina da marasa lfy I'll be back" tace "ok bye Yayeeh" sosai yaji sosai yay masa daɗi bai ƙara magana ba ya fita, Deen na fita ya shige office ɗin Dr Sufyan a zaune ya samesa yana duba wasu files,kallon Deen ya ce "have a seat sir" bai Musa ba ya zauna dan bai san long talking, Dr Sufyan ya dubi Deen sosai yace "mun zuba idanun ganinka har mun gaji,banda Dr Farouk ya ƙara mata scanning ya tabbatar idan akai mata operation ganinta zai dawo da taimakon medicu da tabbas Moon ta zama makauniya, makauniya kuma ta har abada,ya kamata kawai Dr Farouk gdy?" Tunda ya fara magana Deen yay ƙasa da kansa yana sauraransa har yaje ƙarshe cikin ransa ya ce "they're difference type of people, ƴan ƴan ƴan kamar parrot" a zahiri kuma ya fesar da numfashi mai zafi ya kalli Dr ya ce "then what?" Dr Sufyan ya ce "Allhamdulillah! Ur daughter Moon is back,bata matsalar komai amma sai gobe zamu sallmeta sbd za muyi mata p.c.v kuma adadin jikinta" jinjina kai Deen yay ya ce "ka ban ita goben zan kawo ta" girgiza kai Dr Sufyan ya ce "a'a ka jira zuwan goben coz aƙwai maganin da za'a sanya mata da daddare" bai ƙara magana ba ya miƙe tare da ficewa daga office ɗin,yana fitowa Farouk na fitowa daga cikin room,bai tsaya jiran wani abu ba ya fice daga ward ɗin, a bakin hospital ɗin ya tsaya babu jimawa mai taxsi ya zo,shiga yay har sukai nisa sannan mai taxsi ɗin ya ce "sir ina muka nufa?" sai lokacin Deen ya tuna bai ma gaya masa ba,nan yay masa bayanin inda zai kaisa,a tangameme gate ɗin gidan mai taxsi ɗin ya tsaya,yana fitowa Ovasi na fitowa da mota,tsayar dashi yay kafin Ovasi yay magana Deen yace "bashi 5k" yana faɗin hakan ya shige cikin gidan daman gate keeper ɗin mai rufe gate ɗin farko ba,da gudu ya shiga gate ɗin a haka ya nufi gate na biyu yana zuwa securities ɗin suka buɗe masa,a ƙofar da zata kaisa babban parlour na farko ya nufa yana zuwa ƙofar ya buɗe,ta ƙofar baya yabi har zuwa flat ɗinsa,kai tsaye ya shige bathroom ya sakar kansa ruwa mai sanyi, ajjiyar zuciya ya shiga saukewa yana fesar da numfashi runtsa idanunsa yay sbd maganar Besty dake dawo masa cikin kunne, da zuciyarsa ya fara magana ya ce "ko zanci babu feelings ya kashe ni bazai taɓa iya haɗa shimfiɗa da that stupid gril,yooo uban me zan samu a jikin ta? even my brest i think yafi nata and a haka take son ni Aliyou Eneye Ahuoyza ya ƙwanta da ita,no....!! Shirme i shocking a beautiful brest mai girma da tsari wanda zai bani soo much enjoy,and my dick...,"sai kuma Zuciyar tai shiru kafin ta ɗura da faɗin "I'll find a beautiful lady, mai tsarkakken jiki ba bombom da pubsy ɗin da yake na ƙaza mai aka gama gantali dashi ba"haka zuciyarsa tai ta masa surutai har ya kammala wankan ya fito,ko ruwan jikinsa bai goge ba ya faɗa saman bed yana sauke numfashi sai a lokacin yaji wani zazzafan zazzaɓi da ciwon kai sun rufe ga kuma ya ƙure gudun a.c haka ya ƙwanta ko sallah da ƙayar yake samun damar tashi yayi bare fita waje,hakan yasa dole ya hqr da zuwa hospital ɗin,amma har ransa bai so barin Moon cikin asibitin ba,yana ƙwance da ƙyar yasa malt daman abinci ba damunsa yay ba,a haka har dare yayi. at the same day a hospital Moon tun tana saran ganin Dad harta fidda rai ta shiga kuka tana cewa Nana ta kaita wajansa koya ƙara tafiya ne, a haka Farouk yayta lallashinta amma sam taƙi yarda sai birgima take ɗauka ta yay ya sanyata a baya yana mata dry yace "ohhyaa sleep baby tunda kin zama mrs cry" yadda yake jijjigata a baya yasa ta saki dry tana ƙara kwanciya a bayansa a haka ya samu hartai bacci ya ƙwantar da ita,wajan 2hours da baccinta ta farka tace "Mummy is he back?" Nana tace "Yeah! He is kina bacci" kwaɓe fuska tayi tace "yana ina?" Nana tace "he already left,amma yake siyo baki chocolate yanzo zai dawo"kafin ta ƙara mgn Nana ta miƙe tsaye tace "muje nai maki wanka kiyi sallah ga issha'i har yayi" turo baki Moon tai tace "Mummy ni zanyi da kai na" kallonta Nana tai sai kuma tace "ok!bari na haɗa maki ruwa" shiga bathroom ɗin tayi ta haɗa mata warm water a jakuzzie kana ta fito ganinta a tsaye yasa tace "jeki kada ki manta da alwala ki wanke baki kinji" kai Moon ta ɗaga mata harta shige bathroom ɗin,tana shiga ta zare ƴar duguwar rigar jikinta a gaban mirror ta tsaya tana kallon kanta harta kawo idanunta zuwa kan ƙirjinta,zaro idanunta tayi ganin nipples ɗinta sun kumbura tana taɓa wa taji zafi,ihu tayi wanda yasa nana zuwa cikin bathroom ɗin da gudu, ganinta tsaye naked yasa Nana tace "what is this?"kamar zatai kuka tace "Mummy ƙurjine ya fito min wallahi"Nana ta waro idanu tace "a ina?" da sauri ta nuna mata ƙirjinta dry ce ta kusa kama Nana ta tsuke bakinta, ƴan nonuwa ta gani sunyi jaa, jinjina kai tayi tace "ayya ba ƙurji ba ne" Moon wacce ta marai-raice fuska kamar zatai kuka tace "mene?" Nana tana juyawa tace "we call it irgar dangi, don't worry ok!" tana faɗin haka ta fice daga bathroom ɗin,Moon kam abin ta gani kamar a mafarki musamman da taga duka right and left sides ɗin brest ɗinta ko wanne yay tsini,a haka tai wankan ta fito ɗaure da towel, lotion ta bata ta shafa ita kuna ga gyara mata gashinta ya sauka har baya kana ta naɗesa a tsakiyar kanta kamar alƙali,wasu black ɗin riga da wando ta bata ta saka wanda suke da ratsin jaa, gaban rigar anyi rubutu da red stones an saka _CUTIE_ tai ƙyau kamar ƴan India yawa,tana zaune Nana itama tai wanka sai zabga ƙamshi take, tea haɗawa Moon tasha kana ta bata maganinta Ibuprofen da diclofenac sodium tasha, alrdy daman Salmerh ta tafi sbd kiran da Damus yasa akai mata, turo ƙofar akai da sauri Moon ta ɗaga kanta tana son taga waye ƙilan Dad ɗinta, Farouk ne ya shigo sanye da farin yadi mai ƙyau sai ƙamshi yake,amsa sallamar Nana tayi Moon kam ɗauke tayi tana turo baki,a haka Farouk ya ƙarasa shigowa ciki yace "how are feeling now?" shiru tai masa sai da Nana ta taɓa ta sannan tace "Allhamdulillah Yayeeh" kai ya jinjina yace "good" kallon Nana yay