← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 68

Sashe 33

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

yace "bari a sa bata maganinta kada a bar haske a ɗakin please" tace "in sha Allah" ƙwantar da Moon tai tare da zare mata medical ɗin,shi kuma ya ɗiga mata maganin,kuma ta sanya sbd zafin da taji kanta ya shafa ya ce "sorry baby" yana tsaye har bacci ya ɗauke ta,sallama yaywa Nana then ya fice daga room ɗin,ita kam Nana mmki ne ya gama cika ta yadda taga da gaske nono ne ya fara fitowa a jikin Moon ita tunaninta tai ƙarama amma ba Abin mamaki bane musamman idan ka duba yadda Moon ta samu hutu idan aka gaya maka shekarunta za kace ƙarya ne sbd girman jikinta,kallon farko zaka iya baya 15yrs to 16 tana da tsayi da jiki ma sha Allah, daman bambancin yaran hausawa da Turawa kenan,ita dai Moon ƙilan fulani ce amma yanzu hutun data samu da kuma wanda tayi a baya zaka iya kallanta kace baturiya ce ita, dole tasan yadda zata koya mata rufe jikinta,tana wannan tunanin wayarta tayi ƙara ganin sunan Ammar na yawo yasa tai answering ya ce "gani a hospital ɗin" zaro tayi domin ta manta yace mata zai zo, jiki a sanyaye ta ce "ok! Gani nan" da hasken wayarta tai amfani ta fita daga ɗakin kasancewar Farouk kashe hasken room ɗin da zai fita,babu jimawa suka dawo tare shine ya fara shigowa kana Nana key taiwa ɗakin kafin ta juyo ya haɗa jikinsa da nata yana shaƙar ƙamshin parfume ɗin data sanya,a hankali kuma ya ce "i missed you baby, i missed your sweet booms and pubsy,wlh a matse nake kamar naci babu shiyasa nai decided na zuwa kozan rage a nan" kallonsa tayi sai kuma ta kalli Moon wacce take bacci sai sauke numfashi take,kafin tai magana Ammar ta turata saman bed ya shiga lallubarta bisa dole ta fara basa martani domin an riga da ansa bata da abin, suna tsaka da hutawa taji Muryar Moon na cewa "Mummy what happened to you,why are u screaming?" da sauri ta juyawa tare da ture Ammar da hannunta ganin yaƙi ɗagata yasa a hankali ta ce "please ɗagani" bai ma san me take cewa ba sbd gaba ɗaya baya hayyacinsa, Moon dake sakkowa daga saman bed ta ce "Are you okey,and why the room is dark? I can't see you, where are you?"ta faɗi hakan tana tsayawa a tsakiyar room ɗin,kasa magana Nana tai sbd yadda Ammar ke ratsa ta da ƙarfi,kuka Moon ta fashe dashi sbd tsoran daya gama cika ta,cikin fisgar numfashi Nana ta ce "see me here,am here daughter" da sauri Moon ta fara bin direction ɗin da taji muryar Nana a haka harta kawo inda suke ƙwance, da sauri Nana ta fisge jikinta tare da miƙewa tsaye,ita dai Moon tsayawa tai sbd ganin kamar mutum a ƙwance ga wani abu kamar maciji daya tashi tsaye,tafiya ta farayi zuwa wajan Nana tai saurin jan hannunta tai mayar da ita kan bed ɗin, Moon tace "you're naked Mummy"saurin matsawa wajan duhu tayi tare da lalubar hijab ta sanya,surutun Moon har tsoro yake bata sam bata iya ganin abu tai shiru,a haka ta samu ta koma bacci. Washegari da safe bayan sun idar da sallar ta haɗawa Moon ruwa wanka tayi ta shiryata cikin blue ɗin Pakistan masu ƙyau,kana ta haɗa mata tea mai kauri tasha,kallon Moon tayi tace "zamu je gida yau" da sauri Moon tace "Are you serious Mom?" Nana tace "yeah" sai kuma tace "mene rukunan musulunci?" Dry sosai Moon tai tace "Are you exactly ask me?" Nana ta ɓata rai tace "Yap!idan baki sani ba I'll teach you" Murmushi kawai tace "Rukunan musulunci (arkān al-islam) guda biyar ne, aƙwai *Shahada* (imani) itace mika wuya da tabbatar da imani,da basa gamu dake yarda da cewa babu abin bautawa inba ALLAH ba, sai kuma *SALLAH* (salāh) itace bautar musulunci, Sallah ta ƙunshi yin salloli biyar kamar yadda sunan yazo dashi; Fajr (subhi) Dhuhr (rana) Àsr (Yamma) Maghrib (Almuru) da kuma Ishā (dare), sai kuma *ZAKKAH* Zakkah rukuni ne daga cikin Rukunan musulunci guda biyar,ana bayar da wani sashi ne na dukiyar mutum idan dukiyar ta kai nisabi, sai kuma *SAWM* Azumi rukunin imani ne daga cikin Rukunan musulunci guda biyar,ana kin cin abinci ne da kuma ƙin shan abun sha tin daga fitowar alfijir har zuwa faɗuwar rana,haka za'ai tayi har sai anyi wata ɗaya, sai kuma *HAJJ* Hajj itace ziyarar ibada dake faruwa kowacce watan musulunci e.t.c" tunda ta fara magana yake kallonta with soo much surprised ko ita bata iya kawo Wannan baya nan, ajjiyar zuciya ta sauke tace "i want to ask you something,amma bari muje gida" a nutse Deen ke tafiya yana sanye da sky blue na suit wanda sukai masa bala'in ƙyau,ga yadda gashin ƙansa daya sauka har wuyansa ko ɗaure sa baiyi ba, sai zabga ƙamshi yake ya sanya baƙin glass a idanunsa,yana shirin fita suka haɗu da Damus tsayawa yay yace "thank God baka fita ba,anyi posting ɗinka zuwa NIGER aƙwai yaran da ake saka ran za'a samu acan,amma zai ai masu bayani akan karatu ne na scholarship, wanda gwamnati zata ɗauki ɗalibai an buga komai daga Form zuwa I.D da shaidar komai,an ajjiye maka private jet,kuma a week ɗin nan ake son tafiyar ka,oga Taju da kansa ya turo ta email"tunda ya fara magana gaban Deen ke sukan uku², idanunsa akan Damus yace "how many days tafiyar zai ɗauka?" Wani irin Murmushi Damus yay yace "days? We're talking about some years,wajan 2yrs zakai"kasa magana Deen yay sbd ruɗu daya shiga, idanunsa ya ɗauke ya nufi hanyar fita Damus yace "am sorry na fito da Eki sbd suman da yake sai da na kaita asibiti ma". _3days ago_ Deen ya gama duka abinda zai na nemawa Moon boarding school,wacce na kasance primary kuma yaci Sa'a za'a sanyata a primary 5,shekara na zuwa zata zana common interest,yanzu haka rana kawai yake jira babu wanda ya gayawa sai Nana sa Salmerh, ana saura ƙwana ɗaya tafiyar Moon ta fito daddare sbd yunwar data keji,ganin duka parlour'n duhu yasa tafara tunanin komawa cikin bedroom sbd sheƙen tsoro gareta,ta juya kenan taji an rungome ta tare da sauke numfashi,tana shirin yin ihu yay saurin sanya hannunsa ya rufe mata baki,ya daɗe tsaye da ita a jikinsa ya sauke ajjiyar zuciya a jajjere kafin ya saketa ya juya da sauri yabar wajan,da gudu itama ta juyawa ta shige bedroom ta rufe jikinta da duvet,kuka ta saki ganin ita ɗaya ya tangamemen bedroom ɗin domin Nana ba a nan ta ƙwana ba, washegari Deen yasa Nana ta shirya Moon ko takalmi bai bari an ɗauka ba sbd bai son a fahimci wani abu,tana gamawa ta nufi inda yake tsaye zata faɗa jikinsa yay saurin haɗe rai tare da matsawa gefe, Nana dai kamar zatai kuka haka ta tsaya har suka fice daga cikin gidan, sosai yay tafiya mai tsayi kafin ya kawo makarantar mai suna *SHASHEEN SCHOOL & CADET ACADEMY* _Shaheen School & Cadet Academy is located at Block-C, House 30, 1 Rd Number 3, Dhaka 1219, Bangladesh, Dhaka Division._ parking yay a harabar babbar makarantar, jingina yay a jikin kujerar motar yana jin zcyrsa nayi masa zafi,banda sauke ajjiyar zuciya da fesar da numfashi babu abinda yake, idanunsa a lumshe yaji tace "Dad da gske are you going to leave here?"buɗe idanunsa ya sauke a kanta kafin yay magana ta shige jikinsa ta fara sakar masa kuka,kasa magana yay sai kallonta sa yake chan ya ɗan miƙe tare da saka hannunsa ya ɗagata daga jikinsa yace "bance ki daina shiga jikina ba?" Idanunta na zubar da hawaye tace "am sorry please Dad,amma dan Allah kada ka barni nan tsoro ina"fuskarsa a haɗe kamar hadari yace "okey! Kenan kowa sai ki shige jikinsa you don't care muharraminki ne ko a'a,look Maimunatou wlh tllh billahi da wasa kika bari wani ya riƙe hannunki daga ke harshi sai na yanke hannayenku,am not ur age mate da zanna rantse maki" kuka kawai take ba tace masa komai ba domin bata gama fahimtar maganarsa ba, hannunsa ya zura a cikin aljihu ya ɗauko wani ring daimond ring da aka rubuta A&M sai kuma ya ƙara ɗauko wata necklaces itama an sanya harafin A&M,bai ce mata komai ba ya kama hannunta ya sanya mata ring ɗin,kana ya jawota jikinsa sosai ya zare baby hijab ɗin jikinta ya sanya mata sarƙar,kallon yadda ring ɗin yay mata ƙyau kafin ya kalleta yace "kisan al'ƙawari?" Kai ta ɗaga masa kana yace "good! Kina son kirasa Dad naki?" Da sauri da girgiza kai tana ƙara sautin kukanta yace "great! So keep this ring for you forever,da wasa kada ki cire wannan shine zuciyar Dad naki,idan kika sake wannan ring ɗin ya ɓata to ki tabbaaty Ur Dad is going to die" ƙanƙame hannunta tayi tare riƙe taci gaba da kuka, rungome ta yayi sosai yana zuciyarsa na bugawa da ƙarfin gaske, a hankali kuma cikin wata daddaɗar muryarsa mai ratsa zuciya ya fara yi mata waƙa mai daɗi.
Chapter 33 · 0% Book details