← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 68

Sashe 23

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

da Murya irin ta marasa lafiya Deen yace "MAIMOON" da sauri ta shiga lalubansa har hannunta ya sauka a saman fuskarsa,da sauri ta faɗa jikinsa ta ƙanƙamesa ta sakin ajjiyar zuciya, lumshe idanunsa yay yana jin yadda ta ƙanƙamesa tana kuka,da sauri ta kama hannunsa tace "Dad please kace su cire min,idanuna duhu zafi, Dad i want to see you dan Allah a cire min" saurin mai data jikinsa yay ya shiga shafa kanta dan bai san mene zaice mata ba,bai san yaya ake rarrashi ba,shi kaɗai ne wajan iyayensa baya da ƙani ko ƙanwa bare yaga yadda ake rarrashin sa,lamu tai a jikinsa ta shiga sauke ajjiyar zcya, Dr Sufyan ne yace "ya kamata ko tea ne ka bata tasha" sai lokacin Salmerh tace "ice cream fa?" Kallonta Dr Sufyan yay yace "is she her mother?" Shima dai sai lokacin ya kalleta yana jiran yaji mene za tace sai yaji tace "yeah" gyara tsaiwa yay yace "ko tana shan ice cream a daina bata,sbd jikinta bai son abu mai sanyi thank God ma ciwon nata bai mutsa ba"Salmerh ce ta ƙarasa bakin gadon ta kama hannun Moon dake ƙwance jikin Deen tana ta sauke ajjiyar zcy,tace "Daughter what are you want? Me kikeson ci ko sha?"kallon fuskar Deen tayi tace "Dad who is she?"shiru yay mata yana fitar da wani zazzafan numfashi, Salmerh ce tace "am your mother daughter" girgiza kai Moon tana maida kanta ƙirjin Deen ba tace komai ba,tea mai kauri aka haɗa mata da ƙyar tasha rabi da zarar Deen ya tashi sai ta saki kuka tana faɗin yace a cire mata duhun idanunta yay, Dr Sufyan ne ya shigo hannunsa riƙe da wata injection yana ɗan rage ruwan cikinta,waro idanu waje Deen tare da kwaɓe fuska harga Allah shima ya tsani wannan abar dalilin da yasa ko rashin lafiya yake baya faɗa sbd allura,babu abinda yake firgita sa a duniya sai allura, kwaɓe fuska yay kamar wani yaro kai ka rantse shi za'ai wa,da idanu Dr Sufyan yaywa Deen alama daya riƙe ta, kallon Moon yay wacce take ta rarraba idanu duk ta zama wata ira abar tausayi,kanta ya shafa chan ƙasan maƙoshinsa yace "zaki gida?"da sauri ta ɗaga masa kai jinjina kai yyi yace "ok smile" Murmushi tayi har sai da dimples ɗinta suka loma gwanin sha'awa,a tare suka saki ihu ita da Deen,ita Moon tai ihun zafin allurar yayinda shi kuma yay ihu sbd ji yake kamar za'ai wa, ƙanƙame ta yay yana sauke ajjiyar zcya,kafin ya haɗe rai tamau sbd tunawa da Salmerh da yay a wajan,a nan jikinsa Moon tai bacci,zameta yay tare da ƙwantar da ita,key da wayoyinsa ya ɗauka ba tare daya kalleta ba yace "stay with her" yana faɗin hakan ya fice daga cikin ward ɗin.washegari da safe Nana ta gama shiryawa cikin wata abaya mai ƙyau tai rolling kanta lokaci zuwa lokaci tana cije bakinta sabida zafi da kuma raɗaɗin da ƙasanta ke mata,kallon Ammar tayi tace "I'm going,ka buɗan ƙofa" Murmushi yay mata kafin yace "baki sallaman ba ai"Nana ta ɗan marai-raice tace "amma kaga jirana ake fa" lumshe idanunsa yay kana ya buɗe yace "zo kiji ba wani abu zan maki ba"bata Musa ba ta ƙarasa sbd hankalinta gaba ɗaya a tashe yake, tunaninta yana wajan Moon, hannunta ya kama ya durƙosar da ita a ƙasan bed, ya kasance kanta yana tsakanin cinyoyinsa,kanta ya danna wajan mararsa yace "kin san mene zaki min basai na faɗa ba,kada ki ɓata wa kanki lokaci ki ɓata min" sosai take mmkin yadda bata iya yi masa musu, hannunta na rawa ta zura cikin boxer ɗinsa,tana lumshe idanu ta sanya Ammar ɗinsa cikin bakinta,kamar mai tsoro haka ta mata sucking tare da shafawa,wani sound ya fitar mai ƙarfi yana ƙara danna kanta zuwa mararsa,hakan ya bawa Ammar ɗinsa damar shigewa cikin bakinta,kanta ya rirriƙe yana faman taune bakinsa,yana jin wani irin abu na ratsashi,wajan 10minutes da sauri ta fara ƙoƙarin janye bakinta,amma ya hanta ya ƙara dannawa yace "noo please shanye zai ƙara maki ƙyau mai ƙyau na, please zuƙesa....,wyooo!!!"ya faɗa Lokaci daya gama juye mata a bakinta. _(take note dear,haka salon labarin yake kuma daman book ɗin yana magana akan SAFARAR MATA so duk abinda na rubuta a zahirance haka yake faruwa da matan da akai safara,littafin aƙwai soyayya Aƙwai kuma qaddarori a cikinsa komai dai ya taɓa,so Please kada kuyi min wata fassarar)_
Chapter 23 · 0% Book details