← Book details Moon Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 68

Sashe 24

Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

_Gamai buƙatar littafin UNCLE NE an gama book 1 da 2, zan shiga 3,mai son nrml grp 300 mai son vip 600,littafin UNCLE NE salon sa daban yake,kuma duk littafin da akacewa na kuɗi kun san yana da banbanci da sauran littafai, zaka iya turo kuɗin ka ta wannan asusun 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616,Duk mace mai aji ƙoƙari take ta mallaki na kanta,rashin daraja ne karanta abin sata😂_

Misalin 10 na safe motar Deen yay parking, Nana ce ta fara fitowa sai shi,tana tafe yana binta a baya,tsaki yaja ganin irin tafiyar da take,da sauri kamar zai ruga da gudu haka ya barta yay shigewarsa cikin ward ɗin, ƙwance ya samu Moon an sauya mata kayan jikinta, hannunta ɗaure da drip,tai wani irin fari ta ɗashe sbd zazzafan zazzaɓin daya kamata jiya,wanda idan ba Sa'a akaci ba sai an mata ƙarin jini, Salmerh ce tace "mrng sir" juyawa yay bai ko amsa sallamar ba, Nana dake shigowa tai saurin bashi hanya ya shige kana ta shiga,tun daga sama har ƙasa Salmerh take kallon Nana kafin ta ɗauke kanta, zaune Deen yay gaban Dr Sufyan ina yake cewa "ka gani da idanunka cewa bata gani,so jiya bayan yafiyarka abin ya ƙara tsamari,a halin da ake ciki operation ɗin ma ko anyi ganinta bazai taɓa dawowa ba,mafita ɗaya ce kawai" Deen dake sauraran Dr Sufyan yace "uhm" alama ce take nuna cewa yana sauraran Dr Sufyan,shima Dr bai damu ba yace "ko dai a barta da makantar ta,ko kuma ai mata sauyan idanu,a musanya mata dana wani zaɓi yana wajanka"miƙewa Deen yay ya shiga zagaye a office ɗin kamar mai tunani,da sauri kuma ya juya ya kalli Dr yace "ashirya yi mata sauyan idanun" shima Dr mikeway yay yana nazarin Deen Kafin yace "to idanun wa za'a saka mata?" A zafafe Deen ya kalli Dr cikin ɗaga Murya yace "idanu na za'a saka mata...

Guy's let's play together, what's your opinions? Abar MOON da makantar ta? Ko kuma a cire idanun DEEN a saka mata? Ina jiran ku THE game is starting now😭😇😍
9/12/21, 5:36 PM - Buhainat😝: *� MOON�*

_✍� Nimcyluv_
ELEGANT ONLINE WTITERS

_29-30_

_MASU NEMAN PAID BOOKS ƊINA SUNA IYA ZUWA *APPLICATION NA OKADA* DOMIN SU KARANTA CIKIN SAUƘI_

```SUBSCRIBE```
https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ *DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV*
Chapter 24 · 0% Book details