Sashe 51
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda Deen yabar cikin makarantar yake faman yawo a gari, yama manta yana da wata mota wani lokacin da ƙafafuwansa yake shiga lungu da saƙo,wani lokacin ya hau Taxsi. Duk inda yake tunanin his Queen ɗinsa babu ita babu labarinta, zubewa yay a tsakiyar titi yana mai da numfashin wahala, idanunsa ya shige ciki sbd tsabar fargaba, bai son ace harsha shensa ya zama gsky akan ɓatan Queen Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza, idan har abinda yake tunani gsky ne ya rantse babu wanda zai bari da rai. Zabura yay da sauri yana kaiwa iska duka kafin ya samu taxsi ya hau zuwa gidansa,yana zuwa ya fara fatali da dukkan abinda yaci karo da shi, gaba ɗaya ya hargitsa parlour'n shima duk ya yanke a hannun,banda kiran Maimunatou babu abinda yake ya zama wani iri,daman yasan cewa Moon itace weakness nasa, Aliyou bai taɓa shiga halin daya shiga a yanzu ba ji yake kamar rayuwarsa ya rasa baki ɗaya. Da sauri ya haura upstairs yana fesar da iska daga cikin bakinsa a haka ya ƙarasa ciki kai tsaye bathroom ya shige tare da sakarwa kansa ruwa mai sanyin gaske. Da sauri ya sauya kaya hanunsa riƙen da wyarsa yana magana da wani kana ganin yadda yake magana a ɗan hankali kasan very important ce, yana gama maganar yace "Ok I'll be there soon,just get ready" yana faɗin haka ya kashe kiran,ya fice daga gidan baki ɗaya kai tsaye makaranta su Moon ya koma yana zuwa ya nufi office ɗin principal zama sukai baki ɗaya yana sauraren abinda Principal ɗin yake faɗa "na gama yin report a wajan ƴan sanda,duk an baza securities in sha Allah she'll be save" jinjina kai Deen yay yace "You don't have to worried, kaje ka janye report ɗinka" da mmki Principal yace "kamar ya?" Deen na fita waje yace "kamar yadda nace" yana faɗin haka ya fice daga cikin Office ɗin, can gidan sa ya koma a nan duk yabar motarsa yana gama komai ya nufi airport babu jimawa jirginsa ya ɗaga zuwa Katsina. Moon tun data baro makarantar take gudu ashe lokaci ɗaya suka fito da wata yarinya, Moon sai da tayi gaba sosai sannan ɗaya student ɗin ta fito a kuma dai-dai lokacin motar Damus tai parking bai tsaya ɓata lokaci ba ya kama yarinyar da yake tunanin mooni ce,duk da cewa ya ɗauki shekaru masu yawa bai ganta ba,suna saka yarinyar a mota suka ja da gudu tare da barin wajan. Ashe duk abin ke faruwa a idanun Faizak wanda ya fito zai nufi airport sbd gida da yake san komawa, ganin mutanan yasa hankalinsa ya tashi kuma ya tabbatar Moon suke son kamawa sbd photon daya gani a wajan ɗaya daga cikin su, kuma yana da tabbacin zasu iya dawowa da zarar sun san ba Moon suka kama ba, da sauri yasa mai taxsi ɗin da yake ciki ya tsaya,fita yay zuwa inda Moon ta kwanta da alama mutananta ne suka jefar da ita a wajan, yana zuwa yasa hannu ya ɗauke ta motar ya shiga cikin taxsi da sauri mai taxsi ɗin yaja suka nufi hanyar airport ɗin, wajan motoci guda biyar ne jere suna jiran zuwan Deen cikin airport ɗin ya gama shirin komai Adyan wanda ya kasance abokin Deen ya kalli Deen yace "Am coming" bayansa Deen yabi domin yasan Adyan da shegen surutu yanzu sai yaje yayta zuba bayan ga abinda yake gabansu, kai tsaye Adyan wajan Faizak ya nufa wanda yake jingine jikin Taxsi ɗin,Deen bai ƙarasa ba sbd kiran ake masa a waya,ganin sunan Besty yasa yaƙi yin answering call ɗin gaba ɗaya kansa turiri yake bai zai iya wani long talking ba. "Wlh Yarima baka da kirki gaba ɗaya, rabuna dakai tun a U.S sauran abokan mu kam nasan tun a primary school ka manta dasu" murmushi Faizak yay yace "Wane ni? Ai kune manya" baki Adyan ya riƙe yace "Abin harda cin mutuncin ashe? Tuba nake Yariman Barno" Faizak yace "baka rabu da abin dry,ykk dai yanzu Meta kawoka nan?" Adyan yace "Allhamdulillah! Meya kawo ni nan wannan kai zan tambaya kasan yanayin aikin namu" Faizak yace "haka fa, ni nayi N.Y.S.C.E ne a nan makarantar kwana, kuma yau gida zani daman dai saura kaɗan na gama" Adyan yace "ma sha Allah" leƙa taxsi ɗin yay yaga mace kwance kamar mara rai ga kayan makaranta jikinta yace "Who is she?" Kallan motar shima Faizak yay yace "Ohh! she's my sister" jinjina kai kawai Adyan yay yace "Nima zamu Katsina ne, but ƙilan mu hau jirgi ɗaya fa" daga nan dai sukai sallama kowa ya kama hanyarsa. Harara Deen ya watsawa Adyan yace "Fuck You" dry Adyan yay yace "Afuwa you'll be surprised idan nace naga friend childhood ɗin mu harda sister ɗinsa" taɓe baki Deen yay baice komai ba ya nufi hanyar shiga jirgin da yasa aka kawo masa tun ɗazo, sosai Adyan yay mamakin ganin jet ɗin domin bai san dashi ba haka dai yabi bayan Deen, Faizak da hannunsa ya ɗauki Moon wacce take ta bacci bayan Aljanun sun saketa, har cikin jirgin ya shiga ɓangaren vip kwantar da ita yay sannan ya zauna idanunsa na kanta a haka jirginsu ya tashi kusan lokaci guda da jirgin Deen. Damus a fusace yay bal da yarinyar dage gavansay bashi kaɗai ba hatta Ovasi yay mmkin ganin yarinyar, Nana khadii kam ta kasa mutsi domin duk abinda yake faruwa yanzu sun sani, tana addu'a Allah ya kare Moon daga sharrin su, zubewa tayi a wajan da sauri Salmerh ta riƙeta domin kowa na gidan ya fahimci cikin dake jikin Nana khadii wanda yake bata wahala ga wata jaraba da cikin yasa mata indai bata kasance tare Ammar ba hankalinta baya ɗaya, Eki ita da Salymat suna gefe ɗaya cikin takaici itama tace "Deen na ɓata maku hankali, i have an idea why baza kuyi bincike akan family nasa ba ƙilan ko samu wata mai makon moon,kaga dole yazu gareku" kasa cewa komai Damus yay can yaji wayarsa ta fara ƙara a karo na farko kenan da Oga Taju ya kirasa tunda yaga haka yasan lamarin ba ƙarami ba ne, Answering call ɗin yay a zafafe Oga Taju yace "ka ɗauki duk ƴan matan wajan nan ku fice daga gidan Emmediatly, zan turo private jet gaba ya ɗauke ko zuwa Pakistan no more questions munyi kidnapped grandma ɗin Aliyou" yana faɗin hakan ya katse wayar da sauri ya shiga tattara ƴan matan gidan zuwa cikin mota, Granny wacce take kwance babu lfy Damus ya kalla ganin babu wani aiki da zatai masu yasa ya ɗauki bindigarsa ya harbi Granny da ita nan take kanta ya fashe ya shiga malalar da jini, ihu Nana khadii ta saki sbd akan idanunta komai ya faru jikinta ya ɗauki rawa da sauri tai wajan compound ɗin gidan tana zuwa motar Ammar na parking a karo na farko sbd ya kirata har babu adadi bata ɗauka, tana ganinsa ta faɗa jikinsa tana sakin kuka,bai tsaya jiran menene ya sameta take kuka ba,kawai ya ɗauke ta gaba ɗaya ya sanya ta cikin motarsa da wani irin speed yabar cikin gidan. Baƙin ciki yay Damus yawa da sauri gaba ɗaya suka bar gidan suna zuwa airport ɗin jirginsu na sauka, shiga sukai cikin ƙaramin lokaci jirgin ya ɗaga dasu zuwa sararin samaniya su Damus Pakistan tayi kira. Deen basu samu damar kaiwa Katsina ba sai a Barno suka sauka, motoci Masu yawan gaske ne a airport ɗin kana gani kasan na gidan sarauta ne,a hankali Faizak ya fito hanunsa ɗauke da Moon zuwa lokacin ya fara tsorata sbd har yanzu bata farka ba, Bafadawa ne suka rufa masa baya sai kirari suke masa, Tsaki Deen yaja wanda yake gefe guda shida Adyan domin babu abinda ya tsana sama da Kirari, ganin abinda fadawan suke yasa ya ƙara jan tsaki yana shirin shiga mota idanunsa ya sauka a hannun Faizak dake ɗauke da Moon, ya daɗe yana kallon Moon amma ya kasa gane wacece domin banda hannunta babu abinda ake iya gani, cikin mota ya shige yana shiga wayarsa nayin ƙara, kamar bazai duba ba sai kuma ya duba. Notification ne na istagram da sauri ya duba account ɗin Oga Taju ne bai taɓa sanin yana da account a I.g ba sai yau,vedio ya gani dan haka yay download ɗin sa, wani ihu yay sbd arba da yay da Yayinda an ɗaure ta jikinta duk jini sbd dukan da akai mata ko mutsi ba tayi,ana gama nuna masa sai aka hasko fuskar Oga Taju wanda yake ɗauke da manyan guys da bom masu hatsarin gaske, dry yake ta ɓaɓɓakawa cikin kakkausar murya yace "You're mad Aliyou, yanzu saika zaɓa Your grandma or your wife, na baka nan da awa goma ka bai yana a gabana kai da matar taka idan ba haka ba zai kashe kakar taka,sannan na ƙarar da family naka,the choice is yours" Deen ya huci yace "i promise wlh billahi tallahi sai naga ƙarshen ka, kafin nan da cikar awa biyar Ni Aliyou Eneye Ahuoyza indai auren sunna akai aka haifan saina bai yana a gabanka tare da Queen Maimunatou, you have nothing to do, gani nan zuwa Pakistan ni dakai shege ka fasa". Yana faɗin haka yay dailing number Besty ringing ɗin farko Besty yay answering yace "Aliyou kana ina?" Kai tsaye yace "ok stay there kaje gidan Sarkin Barno,kafin kaje I'll tell him everything nan da awa guda zanzo". Deen bai tsaya jiran wani abu ba ya shiga mota shida Adyan suka nufi Gidan Sarkin Barno,dry Adyan yay yace "for the frist time aboki zaije gidansu abokinsa Wow" banza Deen yay masa yaci gaba da driving cikin ƙonar rai a tsakiyar gidan Sarkin Barno sukai parking da kansa Sarki Aliyu Al'amin ya tarbi Deen rungomesa yay yana faɗin "wlcm takwara na,wlcm the king of Nufaz place" ƙarfin kawai Deen yake kafin yace "Thank you Abba" idanun Deen ne ya sauka akan Faizak wanda yake sanye da farar Alƙyabba yay kyau sosai, tsayawa yay yana kallonsa haka kawai yaga kamar ya sanshi ga kuma kamar Queen Maimunatou a fuskarsa, Murmushi Sarki Aliyu Al'amin yay yace "badai kun manta juna ba?" Cikin barkwanci Adyan yace "Allah ya taimaki sarki da alama Yarima Faizak Aliyu Al'amin ya manta Yarima Aliyou Eneye