Sashe 40
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadda jinin ke fita a bakin Deen yasa Moon ta rikice,da sauri ta miÆ™e tare da Æ™arasawa wajansa tana zuwa ta rungome sa tana kuka tare faÉ—in "Noo! Dad please stop kada ka kasheni da raina,idan na rasaka ban san yaya zan yi ba,am so sorry Dad I'll never ever broke your heart over my died body". runtsa idanunsa yay da Æ™arfi yana jin yadda zuciyarsa take beating kamar zata faso Æ™irjinsa ta fito, yasan she never understand his felling,tayi Æ™arama da yawa ba zata taÉ“a fahimtar abinda yake damunsa a zuciya,Dollynsa she's still young, ya ya zai yi da zafin haÉ—i da ciwon da zuciyarsa take masa? Ƙara runtsa idanunsa yay yana datse harshen sa haÉ—i da teeths É—insa,komai ya fice masa a rai he need her, Dollynsa yake buÆ™ata he need her on his life,baya jin zai Æ™ara tafiya ya barta, kansa ya kifa a bayanta ya shiga fesar da numfashi tare sauke ajjiyar zuciya banda vibration babu abinda jikinsa yake,idan har ransa ya É“aci babu mai iya control É—insa sai Besty idan kuma baya kusa karatun Alkur'ani kawai ke sawa yaji zuciyarsa tayi masa sauÆ™i,cikin Æ™arfin hali ya shiga Æ™oÆ™arin ganin ya furta mata wani abu, yana rawa da bakinsa haÆ™oransa na datse da É—an Æ™arfi kuma yace "Dolly take my phone" Moon na jin abinda yace tayi saurin É—aukan tabfatsetsiyar wayarsa mai Æ™irar iphone 12 max pro, fuskarta cike da hawaye duk jikinta rawa yake tace "Dad gata" fesar da iska ya Æ™arayi yana danne Æ™irjinsa cikin wata murya very slowly yace "jeki audio" da sauri ta fara lalubar inda application É—in audio yake tana zuwa cikin audio taga kusan rabin audio Æ™ira'ar Alkur'ani ne ta Sheikh Sudais da kuma sauran malamai sai kuma waÆ™oÆ™in larabci dana India, kallon yadda yake dunÆ™ule hannunsa tayi tamkar zai kai mata naushi tace "Dad na shiga" idanunsa a lumshe duk jijiyoyin dake saman kansa sun firfito waje sun yi raÉ—a²,a zafafe yace "find any suraah" rasa surar da zata shiga tayi kawai saita nufi Suratul Khhafii kana ta ajjiye wayar saman kujera, lumshe idanunsa ya Æ™arayi ya fara sauraran Æ™ira'ar Alkur'anin wacce ta fara ratsa jikinsa zuciyarsa ta fara sanyi,a hankali ya ware hannayensa da suke a lumshe,da sauri da sauri kuma ya maida numfashi ta tsakanin wuyanta lamoo tayi jin kinsa ta kasa mutsawa sbd wani riÆ™o da yay mata,gaba É—aya ta tsorata da yanayin Dad É—inta,ko dai shima yana da abun da Feenerh ta keyi? wanda idan suka tashi take ta ihun, Lokacin da karatun yazu dai-dai aya ta 9 ina ake cewa Ø£Ù…ØØ³Ø¨Øª أن Ø£ØµØØ¨ الكهâ€Ù? والرقيم كانوٱ من ءاتنا عجبا. Jikinsa yay very weak ya shiga lumshe idanunsa yana jin zucyarsa nayi masa sanyi yana samun nutsuwa,a hankali kuma ya gama ware hannayensa da suke a dunÆ™ule ya shiga sauke ajjiyar zuciya da sauri da sauri,sai da karatun yay kusan rabi sannan ya miÆ™a hannunsa a hankali ya stop na karatun tare da kashe wayar gaba É—aya sbd message É—in Damus dake ta shigowa tun É—azo, kuzarin dake jikinsa gaba É—aya ya tattaro tare miÆ™ewa tsaye da ita a jikinsa kai tsaye harabar Makarantar ya nufa, ganin yadda students suke kallonsa yasa ya haÉ—e ransa tamkar wanda aka sanar masa da cewa Besty ya mutu, principal É—in dake Æ™oÆ™arin shigowa ne yay saurin kallon Deen yace "badai tafiya ba?" Ba tare daya kallesa ba yana lumshe idanunsa yace "Noo! I'll be back soon"wajan wata Mota bugatti wacce take da kalar blue black,yana zuwa wajan motar ya direta tare da buÉ—e Æ™ofa, kallonsa tai taga bama ita yake kallo ba hakan yasa tayi saurin shiga gaba ta zauna, rufe Æ™ofar yay ya koma side É—in drever,a zafafe yake taka Æ™afafuwansa kamar mai shirin yin gudu,duk yadda ya kejin zuciyarsa babu daÉ—i amma hakan bai sa ya fasa tafiyar daya saba ba wacce ta zame masa jiki,yana shiga motar yay mata reverse ya jata da wani irin speed yabar makarantar, gudu kawai yake a saman kwalta har ya isa wani haÉ—aÉ—É—an park a ciki yay parking É—an haÉ—e laɓɓansa yay yana jin yadda kansa yake sara masa,a hankali kuma yaja numfashi haÉ—i da ware idanunsa waje yana Æ™arewa park É—in kallo, taÉ“e baki yay a hankali kuma ya fito daga cikin motar bayan yabar motar a kunne sbd baccin daya É—auke Moon yasan tana da saurin jin zafi hakan yasa habar motar a kunne amma dai ya saka mata key, da blue eyes balls É—insa ya shiga kallon wajan kafin a hankali kuma yasa hannunsa ya ware ribbon É—in daya É—aure gashinsa dashi,gashin ya sauka har baya da kuma gefen fuskarsa,cikin nutsuwa yake tafiya harya iya reception bai tsaya wani abu ba ya huce vip side kai tsaye wajan Swimming pool ya huce special side ne kusan babu kowa a wajan koda kuÉ—in ka ba kowa ake bari yaje wajan ba,cikin nutsuwa ya fara cire kayansa ya rage daga shi sai farar singlet da kuma wanda 3gauter ya shiga cikin ruwan yana lumshe idanunsa, bakinsa ya hura kaÉ—an ya rufe idanunsa slowly ya fara nutsu cikin ruwan baka ganin komai sai fitar numfashinsa shima sanadin Æ™ananun Æ™waiÆ™waye dake ta cikin ruwan zaka fahimci haka,daya tuna hannun Farouk daya taÉ“a Dollynsa dashi saiya Æ™ara nutsewa cikin ruwan,masu kula da wajan kowa yana harkar gabansa,amma mutum É—aya mai suna Joseph yana kula da sanda Deen ya shiga cikin ruwan,a hankali ya duba agogon hannunsa yaga kusan 10minutes left da shigar Deen cikin Swimming pool É—in amma ko É—agowa baya yayi, miÆ™ewa yay yaje har bakin Swimming pool É—in, idanunsa ya fara yawo dashi a cikin ruwan amma ko alamar Deen bai gani ba, Deen idanunsa a lumshe yake nutsewa cikin ruwan har yaje Æ™arshen ruwan, tunawa da Maganar Moon da take cewa "Dad nima ance ana sona"kuma ta gwada masa kissing da akai mata yasa da sauri ya buÉ—e bakinsa da idanunsa ruwa ya fara shigewa cikin su, Joseph mamaki ne ya kamasa amma bai ce wani abu ba yana tsaye yana kallon Sarautar Ubangiji,da sauri ya fesar da numfashi yana sauke ajjiyar zuciya jin numfashinsa, hannunsa ya ware tare Æ™afafuwan sa ya fara yin iyo tare da yowa sama,harya fito bakin ruwan,yana fitowa Joseph ya miÆ™a masa sabon towel ya shiga goge jikinsa,sabbin kaya ya amsa rigace armless da wani long jeans mai kyau,yana gama sawar ya fice daga wajan kansa da sumar Æ™irjinsa na É—igar ruwa,a reception ya bata A.t.m suka ciri kuÉ—in su,da gudu-gudu ya fito da ciki zuwa wajan motarsa idanunsa yay jajirrr sbd ruwan daya shige masa,sai yanzu yake jinsa fresh ya samu nutsuwa,har yanzu bacci take kallo guda yay mata ya É—auke kansa,da sauri ya fara murza kan motar har ya fice daga cikin park É—in. Kai tsaye wajan wani babban Mall ya shige da ita nan ma bai ta sheta ba,babu jimawa ya dawo da wasu securities da suka dauÆ™o masa kaya a cikin Boot suka sanya masa, kuÉ—i masu yawa ya basu bai jira jin gdyar da suke masa ba yaja motar da gudu,sai wajan magrib ya dawo da ita cikin makarantar,sai mistsika idanu take wanda sukai mata nauyi sabida yawan baccin da take,a hankali ta juya kanta zuwa direction É—in da Deen yake da sauri ya É—auke idanunsa daga kanta yana É—an haÉ—e rai, kwaÉ“e fuska tayi tana turo Æ™aramin bakinta wanda yake É—auke da jajayen laɓɓa masu kauri da da É—an faÉ—i sunyi kyau sosai,tun kafin tai magana yay saurin fita daga motar ganin hakan yasa itama ta fita,da sauri ya fara tafiya zuwa hostel na jss section yayi nisa yaji baya jin ta kunta a bayansa tsayawa yay cak tare da juyawa,tsaye ya ganta ta É—aga kanta sama tana kallon wata bishiya sai dry take kai ka rantse shira suke da bishiyar, harÉ—e hannayensa yay ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda suke a janye sbd damuwar da yake ciki,a hankali yaga ta fara tafiya zuwa wajan bishiyar tana gaf da Æ™arasawa wajan bishiyar yaji ta fasa wata gigitacciyyar Æ™ara haÉ—e dayin baya ta faÉ—i a wajan babu numfashi,cikin zafin nama ya Æ™arasa wajan yana faÉ—in "Lolly!!! No please Dolly!!" Yana faÉ—in hakan ya Æ™ara kwasa sa gudu abinka da wanda bai saba tafiya a nutse ba,yana zuwa yasa hannunsa gaba É—aya ya É—auke,a hanya suka haÉ—u da principal daya fito daga side É—insa Kasancewar gidansa a cikin makarantar yake, kallon Deen yay wanda yake Æ™oÆ™arin komawa da ita cikin mota yace "ka É—auke ta lokacin É—aukan karatu,yanzu kuma ina zaka? Zaifi kyau ka mai data ga makwancinta" ko kallansa Deen baiyi ya nufi hostel É—in su Moon a coner farko su kaga Head grill É—in su Moon ta da tare da Yasmin,da sauri Yasmin ta saki head grill É—in mai suna Haneefa tabi Deen da kallo tana Æ™ara ware idanunta, a hankali ta furta "GATEKEEPER" sarai ya jita kuma yasan ko wacece ita,amma ko a jikinsa kai tsaye ya shige part É—in su Moon yana zuwa ya samu Feenerh tayi bacci kwantar da Moon yay,kana ya É—ura kanta a saman cinyarsa a hankali kuma ya zare hijab É—in jikin ya fara shafa sumar kanta,kallon principal É—in yay Murya kamar an masa dole yace "Æ™aro A.c,and close the windows" dukkan abinda yace haka yayi,wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke lokaci É—aya kuma ya fahimci abinda ya samu Lollynsa,buda da yadda yaga goshinta yake fidda zufa, yasubuhanallah! Wacce lukutar masifa ce haka, Æ™aramar yarinya da irin wannan abun tayaya zata jure zama da aljanu a jikinta? Bakinsa ya É—ura a saman goshinta da sauri tayi miÆ™a kafin ya janye bakin ya maidasa saitin kunanta, hijabi É—in ta ya É—auka ya É—ura saman goshinta ya shiga murzawa, cikin zazzaÆ™ar muryarsa mai ratsa zuciya ya fara yin Bisimillah! Kafin ya É—ura da karatun suratul BaaÆ™hara shafin. وٱتبعوٱ ماتتلوٱآلشيطين على ملك سليمن. MiÆ™a ta farayi bakinta ya shiga fitar da kumfa,duk yadda yay karatun Kur'anin Æ™in mutsi sukai sai juyi kawai da take saman cinyarsa gumin wahala na yanko mata,daya matsa da karatun ma kawai sai a tishawa suka gudu hakan na nuna cewa basu ma da Lokacin tsayawa aji dalilinsu na shiga jikinta bare a nemi sulhu dasu,suna guduwa ita kuma bacci yay gaba da ita,da jajayen idanunsa kawai yake kallonta shi sai a lokacin yaga girman data Æ™ara halittun ta na