Sashe 28
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NOT EDITEDâ? A hargitse Ohinoyi ya shiga jijjigasa tare da kiran sunansa,amma Deen ko mutsi ba yayi jikinsa gaba É—aya ya saki ga wata zufa da take karyo masa ta ko ina,Nene kam tuni ta fara kuka sbd bata taÉ“a ganin yaron nata a cikin Iran wannan hali ba,da Æ™yar Ohinoyi yana Deen ya Æ™wantar da shi a saman duguwar sofa,Æ™asa jurewa yay cikin sauri ya Æ™arasa wajan telephone É—in part É—in, yana zuwa ya danna wasu lambobi kana ya danna kira,babu jimawa akai answering call É—in, numfashi ya sauke kafin ya yaja bakinsa yay shiru kamar wanda bashi da abin cewa,jin shirun yay yawa Tiraki faÉ—in "Allah yaja da Æ™wana ya Æ™ara maka lafiya,how can i help you?" Still Ohinoyi kasa magana yay sai ajjiyar zuciya da yake sauke,chan kuma yay gyaran murya yace "come with Dr yanzo" yana faÉ—in hakan yay rejecting call É—in,wajan Deen ya dawo ya zauna kana ya sanya kan Deen saman cinyarsa ya shiga shafa sumar kansa,cikin Æ™asa da murya wacce take nuna zallar damuwar da Deen yake ciki yace "what happened to you Besty?what is this? which gril are you talking about? Ko Æ´ar uban wacece zan baka ita idan harta kasance jinsin mu ce,idan har ta kasance Æ™abilar mu ce,babu dalilin da zai sanya naÆ™i aura maka ita,ko taki ko tasu,ko iyayenta suna so ko basu so tabbas saika malleketa,tunda har zcyarka ta amince da ita,ban taÉ“a ganin kukan ka ba,ban taÉ“a ganin rauninka ya bai yana ba,ban taÉ“a ganin gazawar ka ba,amma yau dalilin soyayyar wata ka sume a jikina, please Besty wake up and tell me wacce kake so,na maka al'Æ™awarin zan baka ita, nayi maka wannan al'Æ™awarin kuma...,"maganarsa ce ta tsaya sbd jin Muryar Deen yana faÉ—in "da gaske?zaka aura min ita Besty?"ya faÉ—a yana lumshe idanunsa, zuciyarsa banda ta fasa babu abinda take,yana jin wani É—aci a ransa,da sauri Ohinoyi yace "why not Besty?kai ne komai nawa, I'll do anything for you idan har zakai farin ciki,i promise you idan har akan aure kake kuka daga yau kukanka ya tsaya ka dai na yinsa har abada"Deen yana cije lips É—insa yay calmly tare da faÉ—in "sure?" Ohinoyi ya shafa kan Deen yace "i mean my words Besty,so take it easy,bari Dr yazo ya dubaka then we'll talk later" shiru Deen yay kana ya É—ura a saitin zcyarsa wacce take bugawa da Æ™arfi, Nene da har lokacin ta kasa magana tana kallon É—an nata ganin lokaci guda ya birkice kamar ba zakinta ba,lalle soyayya tai masa mugun kamu,wacce mai sa'ar ce ta samu nasarar samu handsome É—in yaronta haka?Æ´ar wacece?waye iyayenta?ita harta matsu ta wannan CLASSES BABYN,10lefts Tiraki ya tsaya bakin plat É—in yana son ai masa iso wajan Ohinoyi, bayan Jakadiya taiwa Ohinoyi bayani ya kalleta yana jinjina kansa, miÆ™ewa tai tare da rusunawa tace "Allah ya Æ™ara maka yawan rai na Barka lafiya"bai ce mata komai ba,tana zuwa wajan Tiraki ta shaida masa Ohinoyi ya amsa, kai tsaye ya shiga cikin plat É—in bayan wani matashin saurayi ne ke biye dashi hannunsa riÆ™e da first-aidbox,suna zuwa suka Æ™wanta a Æ™asa suna miÆ™awa Ohinoyi gaisuwa,kai kawai ya jijjiga, miÆ™ewa sukai zaune kana Tiraki yace "Allah ya baka yawan rai da nisan Æ™wana, É—an Magaji jikan magaji,naji kira na amsa" kallonsu gaba É—aya Ohinoyi yay kafin yay gyaran murya yace "wato Tiraki Ojohiyo (Yarima) ya dawo mana cikin wani yanayi"da sauri Tiraki yakai dubansa ga Deen wanda yake Æ™wance idanunsa a lumshe yay lamo jikin Ohinoyi yana sauke numfashi,cikin yaransu yace "yasubuhanallah! Meke faruwa Magaji?meke damunka?"sai kuma ya juya ya kalli saurayin dake bayansa yana kallon Deen yace "zoka dubasa"kayan aikinsa ya fito dashi tare da Æ™arasawa inda Deen yake Æ™wance ya shiga dubawa,sosai ya tsorata ganin yadda Æ™irjinsa ke É—agawa da Æ™arfi, ya shafe tsayin mintinuni kafin ya share zufar dake zubu masa, Tiraki ne ya katse masa shirun ta hanyar faÉ—in "bamu bayani, meke faruwa da Yarima?" Zama saurayin yay yace "abubuwan suna da yawa,abu na farko ya daÉ—e yana damunsa,na biyu kuma bai daÉ—e da kamasa ba,amma illar dake cikin hakan yasa dole a nema masa mafita"shiru sukai na wani lokaci kafin Tiraki yace "Dr Salman ma kake nufi ne?" Dr Salman yace "yana fama da matsanancin feelings mai Æ™arfi wanda kuma dab yake dayi masa illah,spam yana danÆ™are masa a mara hakan yasa yake fama da ciwon ciki haÉ—i da mara,kuma a zahiri ana son spam É—in mutum ya dinga tsinkewa yana zuba yayinda zai fitsari ko kuma sha'awarsa ta mutsa, we're all adults to babu abinda zan iya É“oye maku,mafita É—aya ce ga Yarima ya kasance da mata,domin dukkan wasu DRUGS baza siyi masa aiki ba,kai ko suna masa zuwa yanzu zasu daina,abu na gaba kuma yana cikin damuwa sosai wacce ta haddasa masa ciwon kai da zazzaÉ“i mai zafi"kafin wani yay magana Yayinda ta Æ™arasu wajan cikin shigar ta ta alfarma,tana É—an dugara sandan a Æ™asa tace "uhm,bana faÉ—a ba,nace bana faÉ—a maku ba?ai wannan shiru shirun da Gadanga yake bana banza bane,nace maku aure ya keso kungi yanzu sai ku yarda ai,masifa tana tacin yaro a ciki amma gunÆ™i fahimta"babu wanda yace mata komai sai Tiraki da yace "ok yanzu mene zakai masa?" Dr Salman yace "aÆ™wai drugs da za'a bashi bayan yaci abinci sai ya sha,sai kuma injection da zan masa yanzu"da sauri Deen ya buÉ—e idanunsa jin an ambaci allura,shima Ohinoyi ya kalli Deen kafin yace "dole ka tsaya idan har kana sonta da gske,nasan ai itama baza taso ganinka cikin ciwo ba right? lumshe idanu yay kana ya buÉ—e, Ohinoyi ya shafa kansa yace "weldone" cikin nutsuwa Dr Salman yay masa allurar Æ´ar Æ™ara ya saki sai kuma ya saki Murmushi tare da shafa nipple É—insa inda Moon ta cijesa lokacin da Dr Sufyan yake mata allura,cikin zuciyarsa yace "u're right cutie" sallamar Dr Salman sukai,kana Tiraki yay masu sallama tare da nemawa Yarima Deen lafiya,yana fita Ohinoyi ya kalli Deen yace "wacece ita?" É—an jim Deen yay kafin ya kalli Abban nasa idanunsa na lumshewa sbd allurar ta fara É—ibansa yace "she's is nothing to me Besty,i want to marry her sbd ina son kula da ita akan wani dalili,bata da kowa sai ni,ni É—aya take kallo matsayin wani jigo nata,ni kaÉ—ai take kallo a matsayin familynta,ko mene ya faru da ita nine SANADI"Nene da tun É—azo ba tace komai ba ta gyara zamanta tare da faÉ—in "sorry!i did get you?" Kallonta yay yana haÉ—iye abinda ya keji kana yace "they're parents..,"sai kuma yay shiru kallon da suke masa yasa shi faÉ—in "duk sun mutu,na tsince ta ne nima,daga nan kuma na fahimci kashe iyayen akai kuma at anytime za'a iya FARAUTAR rayuwarta, Besty dan Allah ka amince min kada kace a'a"Murmushi Ohinoyi yay kafin yace "can i see her?"da sauri ya zaro tafkekiyar wayarsa iphone 12 max pro ya zare password É—in kai,kai tsaye ya shiga gallery, É“angaren camera ya shiga photonan ta suka bai yana masu yawa,na farko Ohinoyi ya fara gani, hannunta riÆ™e da ice cream zata tsallaka titi,sai kuma cikin girgi,wasu kuma tana Æ™wance a gadon tana bacci,har yanzu na kwanciyar ta a asibiti,wani murmushin takaici Ohinoyi yay kafin ya bawa Deen wayar,itama Nene mamaki ne Æ™wance a fuskarta,gaba É—aya tunaninta ya gama bata wata zabgegiyar budurwa Deen ya gani yace yana so amma sai taga saÉ“anin haka,to mezaiyi da wannan yarinyar?yarinyar dako nono babu a Æ™irjinta, kallonta zai tayi?ko kuma RAINONTA ZAIYI? cikin wani irin yanayi ta kalli Deen tace "Besty mene wannan?wannan Æ™wailan zaka É—auka as your wife wow? Are you at of your sense? Huuu kana ji dai abinda Dr ya gama cewa haka zaka dinga zama da wannan yarinyar babu uban da zatai maka?"Ohinoyi yace "wacce Æ™abila ce?" HaÉ—e rai Deen yay yana rufe idanunsa yace "Hausa Fulani"gaba É—aya suka zaro idanu hadda yayinda wacce take zaune tana jinsu amma ba tace komai ba,fesar da numfashi Ohinoyi yay yace "again?"kai tsaye Deen yace "yeah,wani abu ne dasu?"Murmushi yay yace "nothing jeka Æ™wanta" babu tunanin komai Deen ya miÆ™e yana rangaji ganin zai faÉ—i yasa Ohinoyi saurin riÆ™esa tare da kamasa zuwa wani plat dake wannan babban side É—in,wani haÉ—aÉ—É—an part ne wanda tun daga Æ™ofar part É—in aka rubuta Yarima plat, faÉ—in haÉ—uwar part É“ata baki ne,wanda bai san kan gidan ba idan yaga part sai ya rantse shine part É—in Sarki,manyan bedroom sukaiwa babban parlour'n Æ™awanya, parlour'n yasha kujeru Æ´an turkey,ga wata tangamemiyyar cenema,sai wani madaidai cin fridge mai Æ™yau,gefe guda kuma Æ™aton kitchen ne nagani na faÉ—a,ko mace albarka,komai na parlour'n white ne,sai Æ™yalli parlour'n yake,cikin wani bedroom ya shigar dashi,nan ma Æ™aramin parlour ne,shi kuma komai na cikinsa Green ne,an masa ado da kayan ado na sarakai, cikin bedroom É—in suka shiga nan kuma yafi komai haÉ—uwa talkma wajansu daban,agoguna wajansu daban,p.cap wajanta da ban,haka parfumes everyday aÆ™wai wanda yake fesawa da lotion, daga can É“angaren kuma babban Library É—insa ne,wanda aka zuba littafai kala² both sides arabic da boko,daga jikin Library wata farar Æ™ofa ce mai Æ™yau sai sheÆ™i take,kana buÉ—ewa zaka tadda lambun Deen wanda aka cikasa da flowers da kuma shukar fruit na nau'i daban²,ga wata Æ™orama da take gudana, faÉ—in haÉ—uwar wajan dai É“ata baki ne, kwanciya yay a saman makeken royal bed É—in yana sauke numfashi, suit É—in jikinsa Ohinoyi ya zare tare da zare masa dugun wandon,ya cire masa talkmansa,duk ya ajjiye gefe guda,Æ™ura masa idanu yay yana jin wani abu a ransa,sauke numfashi yay kana ya durÆ™osa ya bashi wani peak a forehead É—insa,fita yay bayan ya Æ™ara masa gudun a.c., Ohinoyi na fita ya nufi plat É—insa zuciyarsa babu daÉ—i ransa kuma ya É“aci sosai,bai dai nunawa É—an nasa ba sbd bai son ya fahimci wani abu,shiga yay tare nema wata tattausan kujera ya zauna,babu jimawa Nene ta shigo,tana zama tace "yanzu nasa Jakadiya ta nema min iso wajanka,sai gashi ta dawo tace naje ka amsa,amma wanne kallo kaiwa labarin Yarima,then u'll support him or not?"fesar da numfashi Ohinoyi kafin ya ware manyan idanunsa irin na Deen ya sauke a kanta kamar bai kulata ba sai kuma yace "shi duk inda yaro yake dole sai ya nuna wawta wai?ina da tabbacin Yarima ya sa cewa bama haÉ—a zuri'a da Hausa Fulani, then yarinyar da yake magana akai is too