Sashe 11
Moon Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wani daga cikin mazan wajanne mai suna Qasim yace "come in" ya faɗa yana mai kallon Ovasi, ƙarasa shigowa ciki yayi tare da neman waje ya zauna, Damus ne ya ƙwalla kiran sunanta wata mata,babu jimawa wata magidanciyar mata ta fito wacce ba zata huce shekaru 35 ba,kallonta yay yace "Eki ga baƙuwar nan,saiki fara naki aikin,soon mukeson komai ya tafi" kallon Nana tayi ba tare kuma da tace wani abu tai magana tace "just follow me" jin haka yasa Nana kama hannun Moon,da sauri yace "No!! Barta nan" ba dan taso ba tayi bayan matar wacce aka kira da Eki, kwaɓe fuska Moon tayi tare da fasa ihu haɗi da kwanciyar a wajan ta fara birgima,gaba ɗaya wajan suka ƙura mata ido,yadda take ihu da kuka yasa Deen saurin miƙewa tsaye,kamar jira take ta tashi da gudu ta nufi inda yake tsaye tana zuwa ta shige jikinsa ta rirriƙesa, idanunsa yaja ya lumshe yana jin yadda zuciyarsa ke masa lugudi kamar zata faso ta ƙirjinsa, Shuru yayi shi bai tafi ba shi kuma bai zauna ba, Damus shima ya kalli Deen wanda yake ƙoƙarin janyeta daga jikinsa yace "talk to her,and ka sarrafa zcyarka kai kaɗan ta sani,kuma ta hanyar yardar da tayi maka za'ai mata komai cikin sauƙin"wani lalataccen murmushi gefen baki Deen yayi kafin ya durƙosa dai-dai tsayinta,narkakkun idanunsa wanda suka ɗan janye ya sauke a samar fuskarta,kafin ya fesar da wani numfashi mai zafi,shi sam bai saba bai kuma ta inda zai fara wani rarrashi ba,can ya sauke tagwayen ajjiyar zcya yasa tattausan hannunsa ya tallafo haɓarta a hankali kuma yasa ƙaramin yatsansa ya fara goge mata hawayen fuskarta cikin ƙasa da Murya yace "stop cry,if not I'll leave you alone" da sauri ta tsaida kukan tana girgiza kanta can kuma ta kwaɓe fuska haɗe da turo baki tace "Daddy ina jin tsora,ka tafi dani"hannu yasa a kansa tare da maida sumar kansa baya,cike da mugunta yace "kallesu, they're all my siblings so kada ki tsorata"ya ƙarasa maganar yana sauke wani wahalallan numfashi sbd tsayin da maganar tayi masa,cikin muryar yarinta tace "Dad! Mummyna and Daddy ka mai dani ina son ganinsu" gaba ɗaya wajan suka kyakkyata dry,wani banzan kallo Deen ya cilla masu da sauri kuma suka tsoge bakinsu,ba tare kuma da yay magana ba yaja hannunta zuwa wani part,yana zuwa ya buɗe ya shige cikin bedroom ya ajjiye ta a wajan,kafin ya juya ya nufi wani sashe daga cikin part ɗin,can ya dawo da teddynta a hannunsa yana daga tsaye ya cilla mata, cikin sauri yake komai haɗe da ɗan gudu sam Deen bai iya tafiya a hankali ba,gani yake kamar ɓata lokacin ne, fridge ya nufa ya ɗauki free milk da soyayyen kifi wajan ya dawo da sauri kamar zai kifa kanta ya ajjiye,nan ma bai kulata ba ya nufi waje yana shirin fita yaji tace "Dad!, Mummyna" hannu ya dunƙule kamar zai kai doka sai kuma ya saki hannunsa yace "bari na kawo maki su" cikin murna Moon ta washe fararan jerarrun hqranta tace "okey! Bye Dad" baiko juyo ba yay ficewarsa yana fita yasawa ƙofar key ta waje kana ya cilla key ɗin bayan sofar dake cikin parlour'n,kai tsaye key ɗin ya shige cikin ramin kujerar,da gudu gudu yabar cikin part ɗin gaba ɗaya.
Nana tana zaune saman wani lallausan gado wanda yasha bedsheet, italian bed kenan,tana zaune tana kallon kayan da Eki ta bata a matsayin kayan da zata saka,bawai kayan ne ba zata saka ba,mamakinta ne mene haɗin ta da kayan?kayan banda matan aure wanda suke ɗakin masa zajensu babu masu sawa sai kuma prostitute (karuwa) with soo much surprise ta dinga bin kayan da kallo har taji an buɗe ƙofa, kaita ɗaga ta kalli Eki, murmushi Eki tayi mata,itama ta mayar mata da kalar nata smile ɗin,da mamaki Eki take kallon kayan kafin tace "so what are you waiting for? wear it" jiki a sanyaye Nana ta sutale bathrobe ɗin dake jikinta wacce ta sanya bayan ta fito daga wanka,wata Italian gown pitted red color ta sanya mai ƙaramin hannu,tunda daga ƙasa Eki ta fara kallonta har zuwa saman inda ta sauke idanunta ƙirjin Nana,sosai halittar ƙirjinta ya bata mamaki,tasan Oga Damus ya ganta babu wanda zai bawa ita sai manyan alhazawa,wanda suka san gabansu, miƙewa tayi tace "WOW! What a beautiful lady,kayan ya amsheki, lemme snap you" kafin Nana tai magana Eki ta fara sakar mata wasu zafafan photona da wayarta mai ƙirar iphone,daga maya ta fara ɗaukan ta vedio, duk abinda Eki take da ido kawai Nana ke kallonta,sai da ta gaji dan kanta tace "ohyyyaa muje kici abinci,sannan ki gaida ƴan gidan" wani babban vail ta ɗauka zata yafa a kanta, Eki tayi saurin riƙe wa tare da faɗin"haba zaki ɓata dressing ɗin"sai lokacin Nana tace " bana iya fita haka,ke baki ga yadda kayan suka kamani ba ne?"dry Eki tayi tace "Please just for 2hours" ajjiye vail ɗin tayi ta ɗauki wani black ɗin hula mai red ɗin flowers ta saka, Eki tace "Ahhha! Ko kefa" tana faɗin hakan tace "muje" gaba tayi Nana ta fita a baya, downheart ɗinta banda breathing babu abinda yake,a haka suka fito parlour'n ɗazo babu kowa sai securities,wata ƙofa tabi tana shiga tai knowking aka buɗe, babban parlour suka shiga ta sauri Nana ta tsaya sabida wasu mata data gani a parlour'n sama da ashirin,ko wacce ta kalar shigar ta,wasu na kallo wasu na chart wasu na snaps,kefe guda kuma wata dattijuwar mata ce wacce a ƙalla zatai shekaru 80 zuwa 85 ta tsofa amma yanayin hutu yasa jikin ba sosai ya sauya kala ba,fatar ta fresh take babu ya mutsewa,tana sanye da wani farin lace mai toch ɗin green,ta yane kanta da mayafi, gabanta cike da kayan kala-kala,tunda suka shigo take kallon Nana har Eki tazo wajanta ta zauna tace "granny gata"matar da aka kira da granny tace "wacce sallamiyyarce zata je ta tawo da ita iki?" Murmushi Eki tayi tace "kin san new comer ce,dole zata nuna rashin sabo" jinjina kai granny tayi tace "Allah na tuba zata goge ne,yooooo muda haka muke ne akace mata?" Wata daga cikin ƴan matanne tace "kee wlh granny kina da damuwa,da zaki mutu da mun huta" da sauri granny ta miƙe tace "kiga mutuwa a kanki ba ni Zuwaira ba, shegiyar yarin da ƙirji kamar allon sha" gaba ɗaya ɗakin suka sanya dry,kamar a mafarki Nana take kallon abun nasu,shin Anya nanne wajan aikin nata?ko kuma wani ɓangare ne daban ba wannan ba,idan har nanne Tabbas aƙwai matsala,domin ba zata iya rayuwa cikin wa ƴan nan muta nan ba,wata budurwa dake zan gefe guda ta zabga ta gumi idanunta cike da ƙwallar baƙin cikin rasa abu mai muhimmanci da tayi a rayuwarta, shikenan ta rasa mutuncinta,bata san yaya akai hakan ta faro ba,sai ganin kanta tayi tare da mutum a ɗakin hotel,tabbas rasa budurci a jikin ƴar mace tabbas ka kasheta da ranta ne, numfashi ta sauke tana kallon Nana,da hannu taya fitota,ganin tana da hankali da kuma nutsuwa ta ƙarasa gareta tare da zama a gefen kujerar, murmushi da yafi kuka ciwo tayi kafin ta numfasa tace "sunana Salmerh kefa?" Nana tace "sunana Khadijertou ana cemin Nana khadii ko Nana" Salmerh tace "just Nana yafi daɗi" jinjina kai tayi kafin Nana tace "sister Please na tambayeki mana?" Salmerh tace "go ahead" Nana ta gyara zama tace "duk nan suma aiki suka zo ne?" wani murmushi tayi kafin ta miƙe tsaye tace "time nacin abinci yayi let's go" tana faɗin hakan ta kama Nana, lokacin duk ƴan matan sun tashi gaba ɗaya aka hallara a babban danning Area ɗin kowa yaja kujera,wasu maids biyar suka fara yin zuba masu lunch ɗin.