Sashe 9
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anty zali ta juya ta kalli momy tayi kasa da murya "wai nikam har yanzun yaron nan be fito da kowa da zai aura ba?ko sun daidaita da nabeeha ne?"ajiyar zuciya momy ta sauke tace "ina fa ko kallon arziki baya ma yarinyar nan zaleeha gashi tana matukar kaunarsa kuma kinsan yar hajiya nafisa ce aminiyata dikda na sanarwa daddynsa soyayya suke kuma so nakeyi ayi aurensa nan kusa dan nasan shirin da mahaifinsa keyi masa shine besaniba kawai,ni ina zargin akwai abinda yake boyewa amma tabbas idan yazo gidanki zai sanar miki inaso ki bashi shawara ya taimakeni kar ya watsamun kasa a ido ya nemi yarinyar nan nabeeha"Anty zalli tayi shiru tana saurare. yar uwarta tace "tou kinsan mansoor din ne juyayyen mutum ne but i will try kindaiyi saurin yanke hukunci ne,amma wani shiri daddyn keyi masa?"
"ai mutumin kine,zaiji maganarki,shirin sama masa course yakeyiba Cyprus"ta jinjina mata kai tace " shikenan i will handle him,yanzun dai a zubamun dambun da akace anyi zamu tafi dare nayi cewa nayi mun kwana biyu bamu leko ku na nabaro su walida a gida su kadai"ta yunkura ta mike momy ta mike tace "bari nayi magana da masu aiki su kawo miki mota"Anty zalli ta kwashi makullin motarta dake centre table sukai sallama ta fice....
********
cikin tsananin farin ciki mansoor ke maganar "amma kasan menene?inaga a kwana bakwai din nan da zamuyi a kauye zan seta mara kunyar nan dan naga alamar batada mafadi"yana maganar yana murmushi ta gefen fuskarsa yadan kishingida akan sofa yana lumshe ido kammaninta yake gani a kwayar idonsa kunnensa makale da waya, Sameer ya nisa yaja gauron numfashi yace "amma dai kasan in kace zaka matsa mata wanan abotar da kake shirinyi da ita bazata dore ba?kasan Dina abinda na fahimta baayi mata dole basata tayi abinda batayi niyya ba sanan tayaya zaka samu lokacinta bayan ka manta ka fadamun kayiwa babanta rashin kunya saboda ya mareta?sanan ya ganka kiri kiri kana shaye shaye?"lumshe idonsa yayi ya mike ya zauna cikin dan damuwa yace "i will handle it,coz bazan iya jure rashin yin magana da ita ba kuma koda babanta be amince da alakar mu ba tunda ba aurenta zanyi ba nadan lokaci ne i just want to change her inason na seta ta ne"sameer ya ja numfashi yace can kasan makoshi "baka sonta kake nufi?ko kanaso kacemun dik damuwar nan ba soyayya bace"
"no no no you are misunderstanding me friend yarinyar nan soki burutsunta kawai nakeso in canja dan na lura batada hankali"sameer ya nisa yace "banason kana kiranta mahaukaciya kawai inaso kasamu hankalinta ka gyarata sosai yadda zata koma cikakkiyar mace mai aji"dariya mansoor yayi yace "really i am just feeling some how yau nine nadamu da damuwar wata?watan ma mace?ina mamakin kaina kaga dare nayi gobe da sassafe ka shirya mu kama hanya saboda inaso da munje mu nemi yadda zaayi muganta"sameer ya jinjina kai yana murmushi wanda shi kadai yasan dalilin hakan yace "angama ranka ya dade yaya man,nima na d'ana"ya masa gwalo ta wayar ya kashe,
mansoor ya rufe idonsa yana murmushi ijust hope i can change you Dina.....kina bani tausayi sanan wadanan manyan idanuwan ina tsananin kewar ganinsu musamman yadda kike harara....ya diro daga kan sofa ya fada kan gadonsa ya kifa cikinsa yana sauke mumfashi.....
sameer wadrobe ya bude da safe bayan ya gama shirya kayansa momy ta shigo cikin dakin ta samesa yana kallon kudaden dake ciki yana dan tunani "yadai dan gidan matawallen naira?harka hada kayan ne?niko kaida mansoor yadda kuke zumudin zuwa kauyen nan kodai a can zaku nemo mana matan kauye muyi surukai dasu?dariya yadanyi yana sosa keya yace "momy Kenan matan kauye kuma idan ma matan kauye ne ai suma mata ne"momy tace "umhmm maganata na kan hanya naga ka bude drawer kudi me zakayi dasu haka?"
"ehh inaso na dibi kudi naje dasu inaso nabawa mabukata a kauyen nan ciki kuwa harda mahaifin Dina dan bashi da jari"momy tace "Dina kuma wacece haka me wanan sunan?ko itace surukar tawa"tana murmushi tana dukan kafadarsa ya girgixa kai yana murmushi "ah ah ita din budurwar...."sai kuma yayi shiru ganin yana nema yayi baran barama "budurwar waye?zaku fadi gaskiya ko budurwar mansoor ce"..
"da sauri yace "ah ah"tace "kwaji dashi" momynsa tace "yauwa wai nikam khairatu soyayya kukeyi ne?" da sauri sameer ya dago cikin zucuyarsa yace"no no ba yanzun nakeso kisani ba momy sai mansoor yasamu matar aure,yace "no just friends" tayi murnushi kawai, mansoor ne ya Shiga Kiran sameer yana kallon wayar yasan kila yazo ne yau mansoor ne da sammako haka?dik yasan zumudin me yakeyi so yakeyi yaje su daidaita Da Dina kuma bayajin hakan zai taba yuwuwa saboda mahaifinta,sanan Shinkansa yasan momynsa bazata amince da yar talaka ba ballantana bakauyiya,"ka dauki wayar mana"momy tayi maganat yace "share man ne nasan yazo ne"be rufe baki ba Mansoor ya shigo da wayarsa a hannu "ya kana ganin ina kiranka baka dauka"Sameer na kokarin rufe akwati mansoor yaga kudin daya zuba ciki "me zakayi da kudi"ya girgiza kai "nothing "yace beson ya fada masa mansoor be nemi sani ba suka fito tare da momy sukai breakfast suka fito suka Shiga mota suka kama hanya,
a hanyarsu suna tafe sun kusa shiga garin ya kalli mansoor dake tuki sameer ya ce "ina kayan harkarka ne?"mansoor yayi shiru sarai yasan me yake nufi be tanka masa ba ya sake cewa "ina kayan harkarka"mansoor ya hararesa "nayi mata alkawarin inhar zatayi abota dani bazanyi shaye shaye ba dan haka daga nan har mubar garin nan bazan taba Shan komiba dikda nasan da kamar wuya but i will try narigada nasaba da shaye shaye"daidai nan suka gifta ta gaban mahaifin Dina da ya hada gumi a cikin lemarsa yana zaune a bakin hanya,
"Baban Dina wadanan basu bane yan birnin nan?"mai kayan miyan dake gefensa ya nuna nasa motarsu Mansoor data shige zuwa cikin kauyen,baban Dina ya jinjina kai "zai yuwu amma wanan farar motace wadda nasaba gani baka ce amma dai nasan su ne"
"mutanen Dina sun sauka kenan"shiru mahaifinta yayi zuciyarsa na tukuki tabbas zai dau tsaro da mataki akan Dina dan besan wanan karon dame suka zo ba,
wani irin burki mansoor yaja wanda yasa sameer buguwa da jikin motar ya koma da baya ya daki jikin jujerar motar ta tsaya jikinsa ne ya soma rawa dan a tunaninsa mutum suka buge ko accident sukayi,ya dago kansa gabansa na tsananin faduwa yaga Dina tsaye ta gefen motarsu mansoor ya tsura mata ido ko kiftawa bayayi itama shi take kallo gani takeyi kamar a mafarki sune?.....
*SLIMZY*✍🏻
[10/11, 07:58] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*
JAMA'A, INA GABATAR MAKU DA ROYAL EXQUISUTE, GIDAN GYARAN AURE, GIDAN AMINCI, GIDAN GIGITA MA'AURATA, JAMAA INA AMARE? UWAYEN GIDA? ZAWARAWA? DA KUMA MASU JEGO, INA MATA? MATAN DA SU KA AMSA SUNAN SU MATA? MATAN DA SUKE SON ZAMA DARAM DAM A ZUKATAN MAZAJEN SU? MATA ƳAN ƘWALISA? TO WALLAHI ROYAL EXQUISUTE NA KU NE, SUKE DA INGANTATTUN KAYAN MATA NA GYARA BA WAI TAWULWULBA, BA WAI SHA KA TAFI BA, KAYAN MATA DAKE ƘARA DARAJA DA ƘIMA WAJEN OGA, GA SAUƘI GA ARHA, GA KUMA AIKI..ROYAL EXQUISUTE ZATA GYARE KU
KI TUNTUBI WANNAN NUMBER 08030644073
Location kano,nationwide delivery
*6*
juyawa tayi da sauri zata bar wajen,cikin zafin nama mansoor ya bude murfin motar yasha gabanta yana jifanta da wani irin kallo wanda yasa ita kanta kasa kallom kwayar idonsa wani irin kwarjini yayi mata gashin kansa yasha gyara sai kyalli yakeyi yace "ina zakije batare da kin gaishemu ba ko baki ganmu bane?"gabanta ne ya yanke ya fadi ta juya tana waige waige kamar me neman wani abu shima juyawa yayi idonsa ya sauka akan Sameer daya tsura musu ido daga cikin mota,wani murmushi yayiwa sameer ya juyo yasa hannu sa a aljihunsa "uhmm kiyi magana kin tsuramun wadanan manyan idanuwan naki masu kama da"da sauri ta murguda baki tace "oho dai sunfi naka kyau ni matsamun na wuce?"tana fadin haka suka hada ido da Sameer ta washe baki tana waving dinsa cike da farin ciki,lumshe ido sameer yayi yana kallon yadda ta cika da farin ciki da ganinsa ya maida kansa yana dariya,
"idan baki gaisheniba bazan matsa ba,Dina bazaki canja ba ko?yanzun daga shigowarmu garin nan ke nafara gani ko kinsam saboda ke nazo?"ta ware ido tana murmushi "tou ba kai bane ka somamun magana cikin isa yadda kasaba tou ai nima inason ganinka domin malamarmu tace"da sauri ta kwabi kanta tayi shiru "yace mene me malamar tace?"daga idonta tayi sukai ido hudu da mahaifinta wanda yasa ta kwasa a guje kamar wadda ta hango mayunwacin zaki,da sauri mansoor ya juya yaga mahaifin Dina jikinsa yayi sanyi ganin irin kallon da yake jifansa dashi,ransa ne yadan baci,ga kallom kyama da yaga mahaifinta na binsa dashi,ya cije lebensa "Barka"yace yadan rusuna ko kallonsa beyi ba har zaiyi magana ya wuce dan babu amfani yayi magana,ganin haka yasa sameer fitowa daga motar cikin sauri ya karasa ya tari mahaifin Dina cike da girmamawa ya tsugunna "barka da warhaka baba"da sauri ya dubi samerr yadanyi murmushi ganinsa cikin kamala yace "barka dai dan saurayi kun shigo?"ya jinjina masa kai yace "baba naga mansoor ya gaidaka baka amsa masa ba naga kamar"daga masa hannu yayi "karkacemun komi dan Allah dan saurayi bana bukata rokonku daya nakeyi shine kunzo ko tou ku kyalemin yata banason in kara ganin wancen mashayin a kofar gidana idan ba haka ba zan samu mai gari a nemo iyayenku"yana gama magana yasa kai abunsa,sosai sameer yaji ciwon sunan mashayi da mahaifin Dina ya kira mansoor dashi zuciyarsa nayi masa kuna ya juyo a sanyaye ya bude motar ya Shiga yace "muje"mansoor ya lura da yanayin sameer tsaf amma dayake miskili ne bayason magana ya share ransa a bace yake wanan mutumin da badan shine ya haifi Dina ba da wallahi sai yaga wanda ya tsaya masa dubi yadda ya razanata ta ruga aguje yanzun inda garin gudun nan ta fadi wani abu ya sameta fa?cije lebensa yayi "idan shi ya haifeta ai bashi ya halicceta ba"yace a fili da sauri sameer ya kallesa cike da mamaki da karfin hali irin nasa yacev"waye kakewa wanan maganar?"