Sashe 30
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
yace "au wanan iskanci ne?"ta watsa masa harara wani irin burgesa ta karayi ya janyota yace"kinga"ta fuzge ta rufe kirjinta tana bubbuga kafafuwanta kamar yarinya karama hakan yasa ya shagala da kallonta yanajin zucuyarsa cikin wani shauki wanda besan daliliba,wayarsa ce ta soma ruri cikin sauri ya dauko ganin number mansoor ta kasa nigeria gabansa ya fadi ya kalli Dina wanda itama kallonsa takeyi samun kanta tayi da jin wani irin faduwar gaba wanda tanajin hakan ne dik lokacin da take waya da yaya man dinta....
mansoor yace "yane sam....i know you are happy ganin numberta ta nigeria,surprise?"mansooor yana maganar yana murmushi sameer kamar an dasashi ya kasa gane wani yanayi yake ciki farin ciki ko bakin ciki?"ohh my god i cant believe man...."fadin kalmar man yasa gaban Dina faduwa da sauri ta karaso ta zauna a gefen gado jikinta a sanyaye yaya man ya dawo kenan?zataso tagansa da wani ido zai kalleta yaudararta da yayi Sameer ya saci kallon Dina yace "on my way yanzun nan"
Mansoor yace "cant wait to see you i miss you soo much,akwai maganganu na shiryowa yak'i kaidai kawai kayi sauri idan dare beyiba kauye yau zamuje naga Dina"be gama jin me zaice ba sameer ya datse wayar,
Mansoor ya lumshe ya sauke ajiyar zucuya Yana jin wani irin nishadi ya dawo nigeria babban burinsa be wuce ganin Dina ba yanaso yaga ta sauya?ya shafa sajensa "nayi kewarki Dina nayi kewar shirmenki"....ya runtse idanuwansa yana hasko kyakkyawar fuskarta da gashin girarta masu tsawo da yadda take turo baki tana magana....
dafa kafadar Dina sameer yayi yace cikin rad'a"mansoor ya dawo"tayi saurin kallonsa yana hango damuwa da tsananin soyayyar mansoor a kwayar idonta yace "kiyi hakuri nasan ya yaudareki nasani dik abin nan da nakeyi bana burgeki saboda shi zucuyarki takeso ko?"ya marairace idanuwansa suka kankance "ah ah"tace a sanyaye ta share hawayenta tace "ina sonsa ne ina tsananin kaunarsa bansan meye kulawa da soyayya ba sai akansa hakan yasa nakasa ciresa daga zucuyata,yaya sam.....ka taimakeni ka mantar dani yaya man"ta fashe da kuka ya rungumeta yayi shu'umin murmushi cikin zucuyarsa yace "yesss nasamu dama"yana shafa kanta yace "zan mantar dake shi ciki kuwa harda bazan taba bari kwayar idonki su hadu da nasa ba yadda hakan bazai fama miki ciwon dake cikin zucuyarki ba yayi miki"ta jinjina kai zucuyarta na cigaba da bugawa,ajiyar zucuya Sameer yayi dama neman yadda zai raba haduwarsu yakeyi bayaso Dina ta hadu da mansoor dan tana haduwa dashi zata gano gaskiya komi zai iya lalacewa,yayi kisshing dinta a cheeks dinta ta zumburi baki yayi murmushi"am sorry"ta fahimci wanan kalmar ya kura mata ido ya kalli jan bakinta,ya karasa gaban mirror ya ciro tissue paper yazo daf da ita suna shakar numfashin juna ya soma goge mata"banason kina irin wanan kwalliyar ta yan kauye a hakan ne zan kaiki makaranta kina irin wanan"take tace "dagaske zaka kaini"ya gyada mata kai yana goge mata yana murmushi yace"zan rinka kaiki daddare inda zaa koya miki kwalliya da gayu irin na yan birni"tayi murmushi tausayinsa ya kamata yana sonta amma zucuyarta na wajen abokinsa tayi masa adalci?jan hancinta yayi yace "saina dawo"tace "toh"ta sunkuyar da kai ya fice,
a harabar gidan yayi karo da khairatu ganin yanayinta saida gabansa ya fadi "yaya dai?"ta watsa masa wani kallo tace "kagama?"ya hade rai yace "look sauri nakeyi zani dauko mansoor a Airport"da sauri tace "zan bika"ya girgiza kai yace "bazaki wahalar mun da baby ba beyi kwari ba"ta cije lebe tace "yau danka yana bukatarka daddare dan saika zuba masa ruwan da zaisa yayi kwari,idan ba haka ba kakanninsa zasusam waye ubansa"gabansa ya yanke ya fadi wani jiri yaji yana daukarsa ta barsa nan tsaye mai khairatu ke nufi?barazana takeyi masa?ya cije lebe yace "cikin da kike amfani dashi wajen damun dama a wajena idan nagadama zan barar dashi batare da kinsaniba"ya furzar da iska mai dumi ya wuce ya shiga mota yaja...
WAI NIKAM DIK INA SOYAYYAR LITTAFIN MAZA BIYUN NE?😩😩
*DIK WADDA KESON LITTAFIN MAZA BIYU DAGA YAU ZUWA JIBI A GAMA FREE PAGES TA TURA 400 MEMAKON 500 IDAN VIP TAKESO TA TURA 600 MEMAKON 700,WAI NIKAM DIK INA SOYAYYAR LITTAFIN NE?HANZARTA MANA KI BIYA A JEFAKI A PAID GROUP KIGA YADDA WASAN ZAI KASANCE?*
*2255398727*
*ZENITH BANK*
*AMINA JIBRIL*
*SHAIDAR BIYA TA 07042277401 KO 08036953516*
*SLIMZY*🥰😍
07042277401
[19/11, 09:56] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*
*mai Bukatar a tallata masa hajarsa ya tuntubeni ta 07042277401*
*18*
Slm ina maiso taga tayi K'IBA jikinta yayi kyau tazama yar lukuta 😘ina maiso taga NONO yacika yayi kyau ina maiso taga duwawu yafito kinzama cikakkiyar mace ❤️ina maza da basacin abinci ina maza masuso suyi kiba ina yara da basuda kiba ina mai farin cikin sanar daku zumar kiba, zumar kiba zumace wadda zata saka kiba cikin kwana 7 dayardar Allah zumar kiba zumace mai inganci wadda aka hadata da magun gunan gargajiya,Bugu da qari har nafdac ta amince da lafiyar zumarmu ta bamu BACH NO hjy indai kina fama da rama d'an gwada shan zumar mu kisha mamaki indai kasha zuma saika chanza Maza kinemi mmn khairat domin samun ingantacciyar zumar qiba Mai cike da lafiya with zero side effect🤗 08167453086
Tuki sameer yakeyi cikin shaukin ganin Amininsa mansoor dake zaune a gefen mai zaman banza ya jingina hannunsa rike da wayarsa yana kallon hoton Dina,jin shirun yayi yawa sameer yace "yadai shugaban yan miskilanci na kasa?koda yake naga sauyi ka canja sosai komi naka ciki kuwa harda yanayin maganarka tun kafin kabar kasar"murmushi man yayi yayi zooming hoton Dina ya dagowa sameer yace "dole kajini shiru ina kallon madubina,kuzari na sanan peace of mind Dina i cant wait to see her nayi kewar ta dayawa"cije lebe sameer yayi take fuskarsa ta sauya wani irin kishi yaji ya daki zuciyarsa wanda yasa ya dauke wuta na wasu yan dakiku mansoor yace "yadai naji kayi shiru?wai nikam tunda nabar kasar nan kaje kauye ka ganomin Dina kuwa?"ya danne zucuyarsa dakyar ya seta natsuwarsa yace "naje mana koka manta na hadaku a waya saidai baku gama maganaba mahaifinta ya bullo shine dalilin datse wayar"mansoor ya gyada kai yace "amma kasan zamuyi rikici da mutumin nan?domin ba saboda kowa nadawo kasar nan ba sai saboda Dina bansan haka so yake ba saida nayi nisa da abinda zuciyata ke mararin so,kawai sai gani ina rashin lafiya a Cyprus?tsananin son da nakeyiwa Dina yasa koda shedaniyar nan tee dan maliki ta bini kasar nan dan tasamu kaina nakasa ,gues what kasan rabona da shaye shaye har na manta a sanadiyyar soyayyar Dina?ban taba tunanin akwai abinda zai sauyani ya rabani da kayan mayeba sai soyayyar Dina "a nutse yake jero kalaman wadanda ke barazanar tarwatsa zuciyar sameer wanda ya cika fam da kishi nan da nan idanuwansa suka kada sukai jajir yanajin yadda amininsa ke tsananin son matar da ya aura?ya mansoor zaiyi idan yasan Dina tayi aure?take zuciyarsa ta bashi amsa da dole ya hakura,
mansoor ya bugi kafadar Sameer wanda yayi zurfi cikin tunani yace "kai wai meyake damunka ne haka?kamar baka farin ciki da dawowata"da sauri ya girgiza kai cike da kulawa yace "nayi matukar farin ciki nayi kewarka sosai man....look tunda katafi ko aiki bana fita babu inda nake zuwa"cike da zolaya mansoor yace "kana makale tare da Amarya ko?"ya shafi sajensa, Sameer yace "aure akwai dadi"mansoor ya gyara zama "really?woooow har nakosa naje muyi wacce zamuyi dasu momy dan Wallahi bazan auri Nabeeha ba Dina itace muradin zuciyata"Sameer yace "kaidai ka kwantar da hankalinka yanzun ka shigo kasar fa?ko gida bamuje ba"mansoor ya janyo wayarsa ya kalli agogo karfe shida da minti talatin yace "yanzun yamma tayi ko?ya zaayi mu shiga kauye yau sameer?bazan iya bacci ba idan banga Dina ba"ran sameer a Dan bace yace "kai kadameni da zamcen Dina Dina kai ko hirar kewar juna bamuyi ba zaka ganta ka kwantar da hanlalinka"mansoor ya kwantar da kansa a jikin seat ya lumshe ido yanajin wani iri haka kawai ya samu kansa da rashin natsuwa burinsa be wuce yayi tozali da muradin zuciyarsa ba,meyasa yake ganin sauyi a tattare da sameer ne?kodai akwai abinda sameer yake boye masa ne?"ya bude idonsa daidai sameer ya karya kwanar shiga layin gidansu "yadai kai nayiwa momy alkawarin a gidanku zanci abinci fa Kuma abincin Amarya"sameer ya ja gauron numfashi cike da faduwar gaba ya kalli mansoor yaga ya kafesa da ido bayaso ya fahimci akwai abinda yake boyewa,tayaya zai bari suje gidansu cin abinci bayan Dina tana nan?"momy batanan sun fita wallahi sunje gidan momy rumah hamida batada lafiya ta kwanta a asibiti har an sallamota"mansoor yace "its okay no problem ko gobe idan munje kauye mundawo sai muje naga amarya ko?"sameer ya cije lebe yana murmushin yake ya danna horn,
A guje momy da su rufaida suka fito daga ciki zaheed kaninsu sai tsalle yakeyi daddy na tsaye ya harde hannuwansa a kirjinsa yanata murmushi,cikin farin ciki mansoor ya bude kofar mota da sauri rufaida tayi huging dinsa "nice ta farkon ganinka nice ta farkon hugging dinka welcome back yaya man"yaja hancinta yana murmushi zaheed ya rungumesa ya karasa "barka da yamma momy da daddy"momy sai kallon dan nata takeyi cike da farin ciki saidai yadan rame yayi baki,