Sashe 25
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kallonta yakeyi dikda irin tashin hankalin da yake ciki be hanasa dakewa ba,yasan yadda zaiyi da khairatu dan wanan message din be yarda dashi ba tayaya zatayi ciki bayan sau daya takk ya kwanta da ita?hawayene ke zubowa a idon Dina a sanyaye tace "kaine mijina kuma?"hawaye na cigaba da zubowa daga idanuwanta ya gyada mata kai yace "ehh nine na aureki Dina ba mansorr ba"gabanta ya sake faduwa,wani abu taji ya soketa a bangaren kirjinta na hagu ta koma da baya ta jingina da jikin gadon tace "meyasa ka aureni bayan kasan yadda zuciyoyin mu suka makance da tsananin kaunar juna nida Amininka?meyasa ka aureni bayan kasan yadda zucuyata ta shaku da soyayyar mansoor da kulawarsa?ko ka manta a halin yanzun banida wani buri daya kasance wanda ya wuce ya dawo ya zama abokin rayuwata yaya sameer?kaine ka koyamun kula abokinka tun zucuyata bata aminta dashi ba har ta sake ta rayu da tsananin kaunarsa da shakuwarsa?tayaya zaka mallakeni bayan kasan cewar nida Amininka muke kaunar juna da abota?"kalamanta ne suke neman hargitsa masa lissafi,ya juya yana fuskantar kofa ya harde hannuwansa a kirji yace "Dina kisani dik wanan kulawar da soyayyar da mansoor keyi miki yayi miki ita ne kawai dan ya tabbatar ya cusa miki kaunarsa dan ya rama rashin jituwar da kukayi a baya, kisani mansoor ba sonki yakeyi dagaske ba ko kinga wasu alamu da suka nuna kedashi kun dace da juna?"gabanta ne ya yanke ya fadi wani irin jiri takeji yana neman kada ita nan da nan gumi ke karyo mata ta ko ina yayinda kirjinta da zucuyarta sukeyi mata lugude da barazanar tarwatsewa?....ta rushe da kuka tace"ka tabbatar kalaman da kake fadamun akan yaya man gaskiya ne?menene ingancin kalamanka idam gaskiya ne? inaso nayi magana da mansoor ina tsananin bukatar jin muryarsa a halin yanzun inaso ya fadamun cewar dagaske ba sona yakeyi ba wasa da zucuyata yayi,idan har be dace dani ba meyasa kai ka aureni bayan nidakai din bamu dace da juna ba?"ya juyo da sauri yana kallon Dina idanuwansa suka kankance yace "ni kike fadawa wanan maganar?mansoor ya bata miki suna a kauyenku yadda babu wanda zai aureki,iyayenki mutanen arziki ne da dattako wanda tsananin tausayin mahaifinki yasa na yanke shawarar aurenki dan na inganta rayuwarki dikda nasan dani dake bamu dace da juna ba kamar yadda kike fada,sanan koda mansoor dagaske yake sonki yakeyi iyayensa bazasu taba barinsa ya aurekiba,koda sun barsa kuma mahaifinki ya lashi takobin ko mutuwa mansoor zaiyi bazai aura masa ke ba,tsananin tausayinki yasa na aureki Dina bawai dan zucuyata na sonki ba,dan haka kisani bakya cikin rayuwar Mansoor a halin yanzun ya manta dake,wanan yasa nake gargadinki nake so kisani na aureki ne na ajiyeki a cikin gida,dan haka ban baki umarni ko kasan matakala ki sauka kije parlor ba,indai bada umarnina ba ballantana ki kaiga fita waje kinji ko bakiji ba?"jikin Dina tsuma kawai yakeyi ganin komi takeyi kamar a mafarki anya maganganun sameer gaskiya ne?idan gaskiya ne meyasa mamsoor bazai sanar da ita ba sai shi?wata zucuyar tace kin manta Aminan juna ne basa boyewa juna komi?lumshe idonta tayi wasu sababbin hawaye ke zubo mata mansoor ya barta da tabo a zucuyarta wanda bazata taba gogesa ba,zucuyarta jaririyar zucuyace wadda dashi tafara soyayya batasan meye so da shakuwa ba sai akansa,tayaya zaiyi mata haka?baxata taba yafe masa wanan ciwon daya dasa mata a kahon zucuyarta ba,ta dafe kanta dake barazanar tarwatsewa,nan da nan taji zazzabi mai zafi ya rufeta,
ganin haka Sameer ya tsura mata ido ya runtse idanuwansa mansoor ne ya fado masa yadda yakeyi masa magiyar son magana da Dina,ya bude jajayen idonsa yasa hannu ya kashe wutar dakin ya koma can gefen makeken gadon ya kwanta yasa pullow ta bayansa ya rufe idanuwansa ba bacci yakeyi ba,tunanin tex din khairatu yakeyi babban burinsa shine safiya tayi yaje ya sameta yasan be kyauta mata ba yana sonta amma ya rasa dalilin dayasa yake bukatar Dina a kusa dashi dikda Dina bashi takeso ba mansoor Amininsa takeso amma dik irin kauna da amanar dake tsakaninsa da Mansoor bazai taba barin masa Dina ba,yasani tabbas idan mansoor ya dawo yasan Dina tayi aure zai Shiga mawuyacin hali yasan irin kaunat da mansoor yakeyi mata amma yasan nadan lokaci ne zai mance da Dinar sanan bazai taba bari yasan waye matarsa ba..... shasshekar kukan Dina yakeji a cikin Duhu tana sauke wani irin numfashi,da sauri ya kunna side lamp na gefen gado dakin yadanyi haske,can kasan makoshinsa yace "ke lafiya kikeyimun kuka?kukan me kikeyi?"yadda taji muryarsa yasa tadanji tsoro kamar ba sameer mai wasa da dariya idan suna tare duka da mansoor ba ya sauya mata gabaki daya,tsittt tayi tana sauke ajiyar zucuya ya zauna dakyau yana fuskantarta ta cikin sigar lallashi muryarsa can kasan makoshi yace "Dina menene laifina dan na tallafi rayuwarki na aureki?shine kikeyimun kuka dan nafada miki kudirin mansoor akanki?"girgiza masa kai tayi jikinta na rawa alamun jin sanyi,remote din AC ya dauka ya kashe AC din dakin sanan yakai hannunsa ya rukota,wani abu yaji kamar shocking yayi saurin cirewa yace "ki kwanta kiyi hakuri kinji zanyi magana da mansoir Din"kwanciya tayi kamar yadda ya bata umarni tayi lamo akan gado sabbin hawaye masu d'umi ne ke fitowa ta gefen idonta yayinda zuciyarta ke hasko Mata fuskar mansoor.....
******
Mansoor na daure da farin towel ya fito daga wanka ya tsaya a gaban babban hoton enlargement na Dina wanda yasa akayi masa,ya daga kansa ya kalli agogo karfe goma da minti sha biyar na dare,yayi murmushi yakai hannu ya shafa daidai fuskarta a sanyaye yace "Dina.....nakasa daina tunaninki,ashe haka so yake?da kinsan yadda soyayyarki ta haukatani da bakiyi bacci ba,nasan yanzun kinacan kin saki wanam bakin kina bacci"ya sunkuya daidai lips dinta a jikin hoton ya bashi light kiss yace"am coming for you zanyi dik yadda zanyi in kammala ayyyukan daddy da nakeyi yadda idan nakoma zai Amincemun da aurenki,zai shigemun gaba koda momy bata Amince ba,i cant wait gobe zanji muryarki"ya karasa ya zauna gefen gado ya zuba tagumi yana kallon hotonta yana murmushi,sakarcinta yake tunawa da tsananin tsiwa da bakinta,ya shafi sajen fuskarsa yana murmushi,wanda shi kansa besan dalilin murmushinba......motsin mutum yaji ya daga kansa,tee Dan maliki ce ta shigo,kayan dake jikinta yasa gabansa yankewa ya fadi yana bin ta da wani irin kallo mai cike da mamaki,juyi tayi pant da brezia ce a jikinta jajaye ,nonuwanta sun cicciko a ciki yayinda hips dinta suka baje kamar zasuyi magana tayi wani irin juyi ta fado jikinsa ta kankamesa tana goga masa nonuwanta cikin kunnensa take rad'a masa "kana nan kana kallon hoton wanan yarinyar wadda batada irin wadanan?ina sonka man.... please ka mance DA yarinyar nan tunda naji Daddynka suna waya da Abbah na akan zakazo cyprus na nemi visa nataho saboda in debe maka kewa duba,"ta zaro nononta daya daga cikin brezia yana kallon nipple dinta ya lumshe ido wata irin shaawa yakeji tana bijiro masa take zucuyarsa ta tuno masa Da Dina da alkawarin da yayi mata cikin sauri ya bude idosa yasa hannu ya hankadata yayi baya da sauri yana nunata da dan yatsa "idan ke yar iska ce niba dan iska bane kingane?kije can ki nemi wanda zakiyi iskancinki dashi bazaki samuba a nan,kinyi hakan ne dan ki mallaki zucuyata in taba jikinki?kisani mutum daya ce ta mallaki zucuyata itace Dina dana koma gida zan aureta dan haka ki kama kanki kafin in miki cin mutuncin da baki zato ba'yana maganar muryarsa na rawa ya kauda kansa gefe,wani irin kallo teema dan maliki takeyi masa "kaine zakace kai ba dan iska bane?ko ka manta lokacin da muke shaye shaye nidakai muyi rawa tare?mu kwanta tare har kissing dina ka tabayi ko ka manta?yanzun ne ka tuno da maganar wata banza kucaka can Dina?kila ma batasan kanayi ba jaka"a fusace mansoor ya tsinka mata mari,ya kara tsinka mata mari jikinsa har rawa yakeyi hannunsa daya na rike da towel dinsa dake neman kwancewa yace "idan kika kara kiranta da wadanan sunayen saina datse harshenki keda magana harabada,idan kina maganar lokacin da mukayi wadanan abubuwan lokacin bansan meye rayuwa ba bansan meneneso ba,yanzun sanadin soyayya na sauya bazan taba komawa rayuwata ta baya ba matukar ina tare da Dina "a fusace ya janyota kiiiii ya bankade kofa ya hankadata waje ya koma ya rufe kofarsa yana maida numfashi yasa bayansa ya jingina da jikin kofar"Alhamdulillah ban karya miki alkawari ba Dina na daina dik abinda kika hanani fatana idan na koma gida mahaifinki ya Amincemun da aurenki"ya karasa gaban hotonta ya sumbata,ya dauki kayan baccinsa riga da wando ya zura ya kashe wutar dakin ya kwanta yana kallon ceiling idanuwansa a rufe yana murmushi minti minti yakan sauke ajiyar zucuya yace "Dina ...gobe zanji muryarki"ya gyara kwanciyarsa ya ciro wayarsa misscals dayawa ya gani nabeeha ce,tsaki yayi ya jifa da wayar ya rufe idanuwansa......