Sashe 24
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Hamida ce ta wuce mutane tazo gaban Dina taja hijab dinta,take fuskarta ta bayyana,fara ce soll da ita mai manyan idanuwa farare tass dikda kukan da tayi besa idanuwanta sun canja kala ba suna nan kamar madara,da yalwar gashin gira gazar gazar kasantuwar tanada masifar gashi,bakinta sanye da jan janbaki kamar zaiyi magana ga katon digon india da akayi mata a goshinta wanda da zasu fito innah lubabatu tayi mata wanan kwalliyar,wata dariya hamida ta kwashe da ita tacev"yanzun wanan itace Amaryar yaya sameer"tsawa Momy ta daka mata Wanda take parlorn yayi shiru wanda da surutu kakeji kasa kasa tace "karki wulakantamun suruka kinji nafada miki ko?wani irin iskanci ne wanan wai?ohh dama kunzo kutaru ne dan munafunci?"khadija kuwa dake zaune a dining tana fuskantar Dina ta kashe mata hoto take ta turawa khairatu,
Ran Dina ya baci sosai wani sabon kuka ne taji yana neman kwace mata hakan yasa ta runtse idonta cike da tsananin takaici babban burinta be wuce ta ganta a daki suyi magana da Sameer ba shin dagaske shine mijin daya aureta ba mansoor Amininsa ba?shin ko bashida labarin mansoor shine muradin zucuyarta?tou kodai Mansoor din ne ya turosa dan ya aureta kafin ya dawo daga tafiyar da yayi?zucuyarta cunkushe take da tambayoyi wanda sameer ne kadai zai amsa mata su,babban damuwarta da burinta ya kasance mafarkinta ya zama gaskiya cewar yaya man ne mijinta ba sameer ba......
*******
Bayan sallarh ishai bayan kowa ya watse sameer ne ya shigo sashen gidan bangaren momynsa babu kowa ya tsaya jimm a parlorn yana daddana waya yana matukar kewar Mansoor sosai yayi fushi dashi saboda yaki hadasa da Dina ya kamata ya kirasa ya lallashesa,dan hadasa da Dina a waya yasan cewar ya aureta babbar matsala ne yana tsananin son mansoor so mai tsanani hakan yasa dik yadda yaso kyale Dina ya kasa dikda bayajin soyayyarta nada karfi ko wani tasiri a zucuyarsa haka kawai yakeson kasancewa da ita,zama yayi yana kallon Tv amma gabaki daya hankalinsa na wajen mansoor,,
Mansoor kuwa ya shigo dakinsa kenan daga wani babban shagon Hoto na kasar cyprus dauke da manyan hotuna wanda ya tura musu akayi masa manyan enlargement na hotunan Dina,wanda rashin jin muryarta ya haifar masa da tsananin damuwa da rashin ganinta idan yana ganin hotunanta zai rage masa radadin rashin ji daga gareta,zama yayi ya kunna side lamp hasken dakin ya sauya ya koma blue ya tsurawa hoton Dina ido ko kiftawa bayayi,yanajin yadda wayarsa kw ringing sarai yasan daga nigeria ake kiransa ko waye bazai dauka ba,yayi tagumi "Dina......ko wani hali kike ciki yanzun oho?nakasa daina faduwar gaba yau din nan,zucuyata tayi rauni nakasa daina tunaninki,babban fatana ya kasance kina cikin koshin lafiya"ya lumshe ido yana jin wayarsa na cigaba da ringing,dakyar ya bude idanuwansa da suka sauya kala sukayi jajir ya zabura tunowa da yayi ko shafiu ne na kauyensu Dina,zai hadasa da ita?ya karasa ganin mai kiran yasa yayi dan guntun tsaki kadan sanan ya dauka cike da isa da izza mansoor yace "waye ya Baka iko da damar kirana sam.....?inace burinka shine kaga son Dina ya kasheni ko?"gyara zama sameer yayi yadda Mansoor yayi maganar yasa jikinsa ya soma rawa yace"look tayaya zanso ka mutu?meyasa sonta zai kasheka?rashin Dina sai sonta yayi ajalinka?mansoor kamar bakai ba gabaki daya ka canja"mansoor ya sauke ajiyar zuciya yace,
"she changed me.....Dina ce ta kawomin sauyi a cikin rayuwata sam.....ina mai tabbatar maka idan kana tamtama akan yadda nake jinta a zucuyata tabbas ka daina domin rashinta zai iyasani na rasa komi ciki kuwa harda numfashina"sameer yaji mansoor kamar ya caka masa mashi a kirji,haka mansoor ke tsananin son Dina da bukatarta?ya ja gauron numfashi ya cije lebensa yacev"Be a man mana mansoor wallahi gaba daya ka koma kamar wani sauna"murmushi kawai mansoor yayi ya hadiyi wani miyau mai daci yace"ka shirya hadani da ita gobe ko inbar aikin da nakeyi indawo naganta batare da kowa yasani ba sanan in koma?"gaban sameer ya yanke ya fadi bakinsa na rawa yace"no no....man karka dawo daddy zaiyi fushi dakai i promise zan hadaka da ita goben"besan sanda yayi maganar ba dan bayason Mansoor ya dawo a tsakanin nan yasan Dina tayi aure kuma shine ya aureta idan ya dawo komi zai iya lalacewa yafiso sai Dina ta mance da Mansoor sanan zai dawo dik yadda zaiyi ya boyeta da ganin mansoir zaiyi har yasamu damar mantar da ita Shi,
momy ce ta fito daga kitchen rike da gorar ruwa a hannunta ta tsaya cak ganin sameer zaune a parlor yana waya tace "ah ah sameer kaine?kaida waye kake waya a wanan lokacin?ina kabar amaryar?"
"momy nida mansoor ne"momy ta karaso ta fuzge wayar ta kara a kunnenta ta soma magana "Mansoor yanzun kunyi amaryar ma bazakuyi hankali ba?ko be sanar maka da cewar anje neman aure an dauro mai aure daga nan ba?"da sauri ya karbi wayar hannun momy yana fadin "ina ya barni in sanar masa momy bayan yana nan yana yimun rigimarsa ta daban?kai an daura mun aure yau fa,"mansoor yayi wani ihu cike da farin ciki yace "great katayani da addua nima dana dawo su momy su yarjemun auren Dina"wani miyau mai kauri Sameer ya hadiye yace "see momy na tsaye ta kasa ta tsare sai naje dakin Amarya muyi magana gobe"ya katse wayar momy ta dubesa tace"kun fiye sakarci shima ya dawo muji a wani kauyen zai dauko mana in kuma ya amince sa nabeeha to"Sameer yayi murmushi yace "momy zani dakina in kwanta"..
"ka isa?ai baka isa ba sole kaje sashenka ina kallonka daga nan,"tana maganar tana kallon kofar da zata sadaka da matakalar da zaka hau sama bangaren Dina,yace "kamar ya momy"
"Dakin Dina zakaje bazata kwana ita kadai ba,iyayen nata nasa an kaisu guest house din dake kusa damu gobe da sassafe zasu shirya sutafi bayan sun karya nasan yanzun tana can tsuru ka taimaka mata tayi wanka ta rage kayan jikinta,wancen akwatunan set biyu zaa kai sashenta bayan kwana biyu sai a karo mata wasu ta cire kayan jikinta"gaban sameer ke tsananin faduwa ya jinjina mata kai bayaso momy ta fahimci damuwa a fuskarsa tayaya zai sanarwa da Dina shine mijinta na gaskiya? momy ta tsaresa da ido,dakyar yaja kafarsa yace "saida safe"tana tsaye tana kallonsa yana haye matakala kamar Wanda kwai ya fashewa a ciki ta girgiza kai tace "shashasha"ya haye sama,
ya dade tsaye a kofar dakin yanajin sautin shasshekar kukanta wanda yasashi tsananin faduwar gaba,a hankali ya murda kofar dakin ya bude da sauri ta zabura ta zauna tana kallonsa tana bin dakin da kallo Wanda ko ina hotunansa ne a manne a bangon sashen parlor da dakunan,kallon tuhuma takeyi masa wanda hakan ya haifar masa da mummunar faduwar gaba,saidai kasantuwar yasanta da wawta da rashin wayau yasa ya saita natsuwarsa dan karta gane rudanin da yake ciki,"yaya Sameer"ta kira sunansa a sanyaye ya washe baki kamar yadda ya saba mata yace "naaaammmmm Dina yar innahrta"gabansa na tsananin faduwa,cikin wasa yayi mata maganar yaga sabanin haka,
"ina yaya man?dagaske kaine mijin dana aura ba yaya Mansoor ba?karka cemun dagaske haka ne,Dan Allah idan wasa kukemun ka shigo dashi ina tsananin bukatar son ganinsa inaso nayi magana da abokina,nasan bazai taba sabamun alkawarin da mukayi na zamuyi aure dan mu cigaba da abota ba "rassss rasssss gaban sameer ke faduwa ya kalli yadda ta tsaresa da manyan idanuwanta wadda suka kashe masa jiki,take taga fuskarsa ta sauya ya canja daga sameer din da tasani zuwa wani na daban,zaiyi magana tex ya shigo wayarsa,
da sauri ya bude wayar ya Shiga tex din,
*INA MAKA MURNA DA ZUWAN SABUWAR AMARYA KAMAR YADDA NAKE MAKA MURNAR SAMUN KARUWAR JINJIRI DAGA WURINA NANDA WATA BAKWAI DA SATITTIKA DOMIN INA DAUKE DA CIKINKA NA SATI BAKWAI DA KWANA BIYAR KUMA KA SHIRYA TSAF DOMIN TARE ZAMU RENI ABINDA KE CIKINA DAKAI A GIDAN MATAWALLE KAKANSA*.....gumi ne ya shiga karyowa sameer cikin tashin hankali yake kara karanta tex dun duhu ya soma gani kafafuwasa suka kasa daukarsa yayi baya kamar zai fadi kasantuwar namiji ne da kafarsa ta kama kasa yasa be fadi ba ya kalli Dina da idanuwansa da suka kankance tace "kayi shiru kayimun magana kaine mijina ko yaya man"
a fusace yace"nine mijinki Dina....."gabanta ne ya yanke ya fadi wani irin lugude kirjinta yakeyi kamar ana buga mata ganga yayinda taji numfashinta yana sarkewa da miyaun bakinta,idanuwanta suka kafe akan kallon sameer ko motsi batayi kamar gunki......
*SLIMZY*✍🏻
07042277401
[16/11, 20:08] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*
*15*
Slm ina maiso taga tayi K'IBA jikinta yayi kyau tazama yar lukuta 😘ina maiso taga NONO yacika yayi kyau ina maiso taga duwawu yafito kinzama cikakkiyar mace ❤️ina maza da basacin abinci ina maza masuso suyi kiba ina yara da basuda kiba ina mai farin cikin sanar daku zumar kiba, zumar kiba zumace wadda zata saka kiba cikin kwana 7 dayardar Allah zumar kiba zumace mai inganci wadda aka hadata da magun gunan gargajiya,Bugu da qari har nafdac ta amince da lafiyar zumarmu ta bamu BACH NO hjy indai kina fama da rama d'an gwada shan zumar mu kisha mamaki indai kasha zuma saika chanza Maza kinemi mmn khairat domin samun ingantacciyar zumar qiba Mai cike da lafiya with zero side effect🤗 08167453086