Sashe 27
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ASSALAMU ALAIKUM SAKO ZUWA GA MAKARANTA LITTAFIN MAZA BIYU INA MATUKAR ALFAHARI DA YADDA KUKA NUNAWA WANAN LABARIN SOYAYYA DA KAUNA INA KUMA MAI TABBATAR MUKU DA DIK WADDA TAKE BIN LABARIN NAN BAZATAYI DANASANI BA LABARI NE MAI CIKE DA ABUN MAMAKI SOYAYYA DA SARKAKIYA.....SHIN KINASO KI CIGABA DA SHAN ROMON LABARIN NAN?KINADA LABARI PAGES NA GAB DA TSAYAWA?HANZARTA KI BIYA 500 KACAL DOMIN CIGABA DA SHAN ROMON LABARIN GA MAI BUKATAR VIP 700 ZATA BIYA TA WANAN ACCOUNT NUMBER*
*2255398727*
*ZENITH BANK*
*AMINA JIBRIL*
*SHAIDAR BIYA TA 07042277401 KO 08036953516*
*16*
Gidansu Mansoor ya nufa bayan fitarsa dan bai kyautu ace tun tafiyar mansoor a matsayinsa na Amininsa beje gidan ba,a harabar gidan yayi parking motarsa ya fito securities suka sara masa yayi musu murmushi,zaheed ne ya rugo da gudu da ball dinsa yana fadin "oyoyo yaya sameer munyi missing dinka jiya inaji momy tana fadawa daddy tun tafiyar yaya mansoor baka zo gidan nan ba"murmushi Sameer yayi ya shafa kan zaheed suna kokarin shiga yace "magananne kila ma kaine kayi tsarin maganarka"dariya momy keyi tana jiyosu daga parlor "oyoyo ango kasha kamshi dama yau nakeso naje gidan naga Amarya tunda dai baa fada mana ba babu gayyata ko?tunda abokinka ya tafi ka kasa leko mu gashi inaso muyi magana dakai"daddy ne ya fito sanye da farar shadda cikin sauri ganin Sameer ya tsaya "ja'irin kaya ashe daga kai kudin aure aka daura maka aure ko?saura abokinka dikda yana can ya dameni ya kosa yanaso ya dawo ni bansan meye matsalarsa ba"momy ta gyara zama tace "zauna sameer dama inada magana da kai"sameer ya zauna daddy ya zauna kusa da kujerar dake kusadata momy,nabeeha ce da rufaida suka shigo daga waje "ahh barka da zuwa yaya sameer yau kaine a gidan namu?"cewar rufaida cike da zumud'i tace "dama zan kiraka dan inaso nazo naga amaryarka"ya dab furgita yace"amaryata Kuma?keda zatazo ta gaisheki har gida aike inlaw dinta ce"dariya sukayi duka nabeeha ta hada ido da Sameer tace"hi...."shima yayi waving dinta yana murmushi suka shige da rufaida,
"sameer na fahimci zumudin da abokinka yakeyi akan wata yarinya yakeyi sameer kuma inada tabbas a kauye take,ya kasa sukuni dazun nan ya kira mahaifinku yace gobe ko jibi yakeson dawowa koda bai gama abinda yakeyi ba, tayaya ga yar Aminiyata da tadade a gidan nan sabodashi hankalinsa na can kan wata yar kauye?ni dama nadade ina zarginku akan tafiya kauyen nan da kukeyi sameer ashe ashe budurwa mansoor yayi a can yanzun kamar mansoor da mutuncunmu a gari ace wai ya rasa inda yake neman mace sai kauye dik wulakancin da yakeyiwa matan garin nan?"sameer yayi shiru yana sauraren momy,gumi ne kawai yake karyo masa tabbas bayason mansoor ya dawo kasar nan yanzun saboda Dina,dan gaskiya ya rigada ya aureta bazai iya sakinta ba idan ya saki Dina mai mahaifinta zai daukesa?ita kanta ya rigada ya shawo kanta da cusa mata kalamai a zucuyarta?"ya kayi shiru sameer nasan bakason laifin mansoor saboda karfin kaunar dake tsakaninku wanda tun kuna yara kuke a haka amma ya kamata ka fada masa gaskiya bazan Amince masa da auren wata a kauye ba,
.daddy ya karbe "kedai kibi a hankali kinsani mansoor yanada murdadden hali dik wanan surutun da kikeyi idan har ya dawo bai gadama ba babu wanda ya isa ya sauya masa raayi kinsani"shiru momy tayi cike da takaici ta kasa magana dik maganar da daddy sukeyi da sameer akan mansoor ta kasa tsoma baki shiru kawai tayi cike da takaici,sameer yayi musu sallama akan zai kawo amarya har gida su gaisa.....
******
wani zabura khairatu tayi ganin Sameer a tsaye a cikin parlorn ya zura mata idanuwa ko kiftawa bayayi itama shi take kallo cike da takaici ta juya baya ganin yadda zucuyarta ta karaya gabaki daya yasa ya cije lebe yace yess nayi nasara yasan yadda khairatu ke tsananin kaunarsa hakan yasa ya tako ya karaso ya tsaya ta bayanta tanajin kamshin turarensa ta lumshe ido kukan da take kokarin boyewa ne ya kwace mata,ta durkushe a kasa ta soma rera kuka "nasani damar idan aure bai kawoka ba saki zai kawoka nasan tun daren jiya da kaga sakona akan cikinka da yake jikina nasan ka kasa bacci amma dayake kanada karfin hali shine sai yanzun zakazo dan ka tabbatar?tou kasani danka ne a cikin cikina Kuma wallahi bazan ciresa ba Sameer dan ina sonsa kamar yadda nake sonka dikda zucuyarka bata tare dani tana tare da sabuwar Amaryarka wadda kuka kwana kuna amarci kana sheke ayarka da ita"murmushi yayi yasani a fusace take saidai kalamanta ya kara tabbatar masa da tsananin sonsa da takeyi da wanan damar zaiyi amfani wajen ganin ya kwantar mata da hankali,dagota yayi ya rugumeta a kirjinsa yana sauke wani irin numfashi,ya dagota sosai ya kara mannata a jikinsa ta kankameta sosai dikda kici kicin kwacewa da takeyi,"kin gama?"yace cikin wata shu'umar murya wadda tasa jikin khairatu ya sandare nan da nan ta nemi natsuwarta ta rasa ta juyo da idonta da sukayi jajir ta zuba masa su, shima kallonta yakeyi da narkakkun idanuwansa ya cigaba da magana "kina tunanin zan baki goyon baya ne ki zubarmun da cikina dake jikinki?ko kina tunanin bana sonki khairatu?ina sonki ina tsananin khaunarki kinsani soyayyarki tasa nazo ganawa da abinda ke cikinki"yana maganar yana shafa mararta wani yarrrrr takeji a jikinta ya dora bakinsa a gefen wuyanta yayi mata wani light kiss,ta juyo da ita sosai tana fuskantarsa yacev"kalli kwayar idona khairatu kisani ba saina fada miki ba kingani da idanuwanki ina sonki so mai tsanani ki yadda Dina dana aureta kawai ita din kaddarata ce Allah ya rubuta auran mu ne amma so daya ne ke kadai nakeyiwa shi,hakan yasa nazo gareki in nemi gafararki in kara jadadda miki kaunar da nakeyi miki kisani kina haihuwa zan aureki"ta lumshe idanuwanta ta bude ta sauke sassanyar ajiyar zucuya a raunane tace "i trust you Sameer please dont break my trust for the second time,dik yadda na dauki fushi dakai nakasa banyi tunanin zan saurareka ba"yayi yar dariya yace "zaki saurareni kodan symbol of love"ya tabo cikinta tayi murmushi yace"naji conversation dinsu momyna da ummah yanzun"ta durkusar da kai tana wasa da yan tsunta yace "seee ba dole bane sai kinzo gidan mu kin zauna khairatu dik inda kike ina tare dake ina tsananin kaunarki dakeda wanan"yana maganar yana kokarin hade bakinsu wuri daya shida ita ta kauda kanta gefe wasu hawaye suka fara zubo mata "kanaso muyi abinda zan kasa bacci ko?in kwana ina tunaninka bayan kanacan rungume da wata?"wani kallo yayi mata yace "look wanan yarinyar kaddarata ce amma babu ta yadda zaayi na rungumeta bayan inadake pure heart ke kadai nakeso ke zuciyata ke mararin so bazan taba son Dina ba na aureta ne kawai badan ina sonta ba"sakin baki tayi tana kallonsa cike da mamaki kwayar idonsa take kallo tana so ta gano gaskiyar kalamansa dagaske sameer ya auri wanan yar kauyen ne badan yana sonta ba?"zatayi magana sukaji sallama da sauri ya dan saketa daga rungumar da yayi mata yaja da baya,kawar khairatu ce ta shigo tana jifan Sameer da wani irin kallo wanda yasa gabansa faduwa yasani sarai yasan Halin surayya tanada masifar wayau tasan kan duniya dik yadda zai taushi khairatu saita ruguza masa shiri beso ace surayya tazo a wanan lokacin ba,ya kauda kansa gefe khairatu ta tabosa tana murmushi "bakaga surry bane ya sameer?naga ka kauda kanka gefe"wani murnushi yayi irin na yan Duniya ya zuba hannunsa a aljihu yace "hajiya surayya....kece?idon gari"tayi wani murnushi tace "Ango kasha kamshi,ya akayi naganka a wajen khairatu a wanan lokacin daya kamata kanacan manne da Amarya?"gabansa ya fadi gumi ya karyo masa yace "ga Amaryar zuciyata nan wancen ita kuka gani a zahiri"ya janyo kafadar khairatu ya hadata da jikinsa,ta kwantar da kanta a kafadarsa cikin shagwaba tace "surry nice Amaryar sameer ba waccen kucakar kauyen ba"surayya tace "tabbas nagani aiga Amarci nan kunayi a zahiri"tayi maganar cike da rainin wayau ta dire jajarta a gefen kujera ta zauna ta dora kafarta daya kan daya tana wa sameer wani kallo wanda ya harzukasa sosai yasan wacece surayya tabbas dik yadda zaiyi ya lallaba khairatu ta zubar da cikin jikinta batare da tazo gidansu zama ba saita wargaza shirinsa sam beso zuwanta a yanzun ba dole zaibi dik hanyar da zaibi wajen ganin ya rusa dik wata alakar abota a tsakanin khairatu da surayya dan ganin ya cika burinsa batare da mahaifiyarsa da mahaifinsa sunsan shine yayi mata ciki ba "pure heart am going zan dawo daddare"yace yana kashe mata ido ta gyada masa kai yaja dogon hancinta ya rada mata a kunne cike da yaudara "ki kulamun da symbol of love"tayi murnushi ya fice,
surayya ta zabura "amma yau na tabbatar dake wawuya ce jaka khairatu ban taba tunanin kwakwalwarki ta juye idonki ya makance akan soyayya ba sai yau kin kasa gane so da kuma yaudara,idonki ya rufe guy din nan yayi aure ya barki amma nazo da niyyar mu shirya masa ramuwar gayya kawai na tarar daku rungume da juna kila ma ya gama biyan bukatarsa dake ta hanyar kara hura miki wutar soyayyatsa da petir din yaudara irin tasa,to bari kiji karya yakeyi wallahi be isa yaci bulus ya barki ba kinga shedar tantiri ne daya gama matseki da lalataki sai yaje kauye yayi aure ya auro wadda batasan komi ba yadda shi zai koyar da ita komi yayi tarbiyyarta da kaunarsa,tou karya yakeyi ummah ta kirani ta shedamun komi dake faruwa hakan yasa nazo dan mu shiryawa yaki da sameer"jikin khairatu yayi sanyi kalaman surayya sun daki zucuyarta tabbas sameer ya gama raina mata wayau batasan hakan ba saida surayya ta zaro wadanan maganganun,
"yanzun menene abunyi surayya?"khairatu tayi maganar a sanyaye tana kallon surayya cike da takaici,idanuwanta sun kada sunyi jajir.....
"matso kiji yadda zaayi"ta gyara zama kusa da surayya tana saurarenta....