Sashe 26
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*******
khairatu na rike da wayarta ta tasa soyayyen irish da miyar hanta da cup din tea mai kauri mahaifiyarta ta fito shirye tana rike da jakarta zata fita,tsaye tayi tana kallonta "yadai?tunanin mai kikeyi haka?"ummah ta tambayeta yasa tadan zabura,tayi saurin daukat cokali ta dibo ruwan tea ta kai bakinta,karnin ne ya daki hancinta ta yatsina fuska da sauri ta toshe hancinta da hannunta tanajin amai na taso mata ta mike cikin sauri tayi toilet din dake kusa da dakinta,cikin sauri ummah tabi bayanta "lafiya khairatu?wai meke damunki tun jiya ina kallon yanayinki tun kafin na fita gidan nan natafi taryar amaryar sameer naganki cikin wani irin yanayi,tun jiya kin kasa cin komi nasan takaicinki be wuce yadda sameer yaci amanarki ya auri wata bake ba"khairatu ta cigaba da yunkuri tana kwara amai,ummah ta riketa harta gama ta wanke bakinta, idanuwanta jajir take kallon ummah a galabaice,wani irin kallo ummah keyi mata cike da tuhuma ta rukota suka Shiga kuryar daki ta zaunar da ita gefen gado ta cire gyalenta ta wurgar gefe daya sanan ta koma tasawa kofar makulli,khairatu na ganin haka gabanta ya fadi jikinta ya soma rawa tana raba ido a cikin daki,ummah ta matso kusa da ita sosai ta tallabo habarta tasa hannu ta bude idonta ta kara budewa sanan jikinta ya soma rawa kamar ana watsa mata ruwan sanyi taja da baya muryarta na hardewa tace "khairatu?kardai kicemun ciki gareki kika boyemun,nashiga uku na lalace khairat ciki?"girgiza kai khairat ta shigayi hawaye suka soma zubowa daga idonta "ummm ummah...na rantse"ummah ta wanka nata wani gigitaccen mari tace"idan kikace tak a dakin nan saina shakeki kin bakunci lahira in kasheki in kashe banza dan babu wanda zaisan nina kasheki tunda nina haifeki"take khairatu ta hadiye kukanta ta toshe bakinta tana jinjina kai,cikin tsawa ummah tace"ciki?waye yayi Miki ciki khairatu?kodai dama Sameer ya fahimci ciki gareki yasa ya fasa aurenki ya auro wata? haba biri yayi kama da mutum dik irin son da sameer yakeyi miki haka nan bazai fasa aurenki ba ashe da walakin goro a cikin miya kin cuceni khairat, nafasa zuwa gidan boka tunda na fahimci kece kikaso cin amanarsa ki auresa da cikin wani"cikin kuka khairat tace "wallahi ummah shine yaci Amanata,ban taba sanin wani da namiji ba sai akansa,cikinsa ne ummah sanin yasanni a waje yasa ya ci amanata ya fasa aurena"wani kallon rainin wayau ummah ke yiwa khairatu "har yaushe kuka fara soyayya da sameer dim da har yayi miki cikin?inace cikin sati biyun nan ne baa rufe na uku ba yace zai aureki yana sonki"khairat tayi murmushin takaici "ummah mun dade nida sameer muna soyayya yana abubuwa dani batare da kunsaniba"jiri ummah taji yana neman daukarta tayi zaman y'an bori a kasa tana fuskantar khairat wadda take bata labarin komi tana kuka cikin takaici da kunar rai ta karasa maganar da "ummah ki taimakeni ki kwatar mun hakkina abinda ke cikina gudan jinin sameer matawalle ne,banaso kice komi inaso kibani goyon baya wajen haife masa dan dake cikin cikina"gumi ne kawai yake karyowa ummah cike da takaici wata irin tsanar sameer ce ta darsu a cikin zuciyarta tace "ohh wato yaci moriyar ganga ko?shiyasa ya kama gabansa ya gwammaci ya auro kidahuma yar kauye ko?tou wallahi bazai taba zaman lafiya shida ita ba,kuma wanan cikib sai kin haifesa a cikin gidan ubansa,nasan ta inda zan bullowa lamarin"khairat ta ruko hannun mahaifiyarta da sauri tace "tayaya zaki bullo?ummah ya auri wata ni kuma ina dauke da cikinsa ummah gashi ina tsananin kaunarsa dik girman laifin da yayimun da cin amanata da yayi ummah har yanzun kaunarsa na nan dashe a cikin zucuyata dikda inada kudurin saina rama abinda yayimun anma ina sonsa ina tsananin kishinsa ummah "tana maganar ne tana kokarin janyo wayarta dake gefenta ta cire key ta fito da hoton Dina da khadija ta turo mata tace "ummah dubi yarinyar da Sameer matawalle ya aura yarinyat da ko darajar yar aikin gidansu bata kai ba,sameer yaro matashi mai class maiji da daloli"ta fashe da kuka ummah ta rungumeta tace "kiyi shiru yanzun idan nafadawa mahaifiyarsa cikin dake jikinki nasa ne zasuce munyi hakan ne kawai dan munga yayi aure zamu bata masa suna dan sameer macijin kaikayi ne sam beyi kama da wanda zai aikata hakan ba,zan kirata zan roketa akan ta rikemun ke ta boye mun ke a gidan da zummar babu wanda nasani nasan hajiya zinariya macece mai kirki da karamci zatayimun zamanki a cikin gidan wani makami ne babba a garemu wanda zamu kaiwa nasarar abinda mukeso khairatu"kuka khairatu takeyi amma jin shawarar mahaifiyarta yasa taji wani sanyi yana ratsata batasan lokacinda murmushi ya subuce mata ba ta kara rungume mahaifitarta cike da farin ciki,
"kin sanar masa da maganar cikin ne?"khairatu ta jinjina mata kai "ehh nayi masa tex a daren jiya har yanzun be biyo ba nasan zuwa zaiyi da kansa nasamu makamin da zan yakesa har saina mallakesa".
"dakyau"ummah tace,sanan ta mike ta yafa gyalenta tace "zan biya ta gidan hajiya ruma tukunna"
"tou ummah a dawo lafiya"ummah ta fice khauratu ta kwanta rigingine tana shafa cikinta tanajin wani farin ciki yana kara lullubeta tayi kwafa tace "sameer matawalle kenan ka dauka kaci bulus?tou karya kakeyi".....
******
wanka Dina tayi ta bude akwatunan da aka zube mata a cikin daki ta zauna gefe dirshan bayan tayi kwalliyarta bakin nan yasha jan baki sosai kamar zai d'igo ga dugo da tayi a goshita ta zagayesa da bakin kwalli,taja skirt dinta saman kirjinta,nonuwanta da suke a tsaitsaye kamar bulan bulan suka fito,turo kofar sameer yayi yana makale da waya,da mamsoor ya tsurawa Dina ido fuskarta kadai tasa yaji wani takaici ya lullubesa ya kalli jikinta fara ce tass babu ko digon baki, gyaran murya yayi yasa ta zabura da sauri ta tsaya tana hararsa kallonta yakeyi cike da mamaki wato sam bazata daina tsiwar nan tata ba"ya zaka shigo mun daki babu sallama?"da sauri yasa hannunsa ya toshe bakinta ya zaro mata ido cikin kasa da murya yace "shhhhhh karki kuskura kiyi abinda zaki batamun wasa"ya zare mata ido ta watsa masa harara tana kallon yadda ya saci kallon breast dinta tayi tsaki tace "iskanci"can kasan makoshi,
mansoor ne daga cikin wayar yace cike da zumudi"sam kace zaka hadani da peace of mind har yanzun ko baku hadu bane?"kallon gefensa yayi yadda yaga ta natsu tana sauraren wayar yasa yace "gani ga ita"farin ciki ne ya lullube mansoor yace "nagode"sameer ya mika mata waya yace "ga man...."kallonsa takeyi ido cikin ido cike da mamaki "mansoor kuma? meya hadata dayi masa magana bayan ya mance ya fada mata cewar yaudararta yakeyi"harara ya watsa msta yasa ta karba ta kara a kunnenta bugun zucuyarta ne ya tsananta tace "yaya man...."muryarta na rawa tayi maganar tana saurarensa lokaci daya taji komi yana neman rikice mata jin yadda yace "Dina.....ya kike?"tasa hannu ta share hawayenta "lafiya lau kaifa?"muryarta na rawa hawaye na zuba a idanuwanta,
"Dina meyafaru?ya naji kina kuka?ko shagwaba ce?"a rude yake maganar,wani irin takaici ne ya lullubeta da wata sabuwar kaunarsa da taji tana taso mata,can kasan zucuyarta zafinsa takeji yadda yayi wasa da zucuyarta har yanada damar cewa a bata waya?tayi saurin mikawa sameer yana ganin haka ya karba dama addua yakeyi kar Dina tayi abinda mansoor zai gane abinda yake faruwa "Dina.....menene meyafaru ya naji kinayimun magana kamar kinajin haushina? fushi kikeyi dani natafi nabarki ko?zan dawo zamuyi aure mu cigaba da abota"sameer na saurarensa ne zucuyarsa na bugawa "look ta fa bani wayar ta tafi abinta"yana fadan haka ya fice Dina ta zauna dirshan gefen gado ta fara rera sabon kuka meyasa zai kira yace a bata bayan ya fama mata ciwon da takeji a cikin zuciyarta tun daren jiya?,
"Sam dole zan gama abinda nakeyi in dawo dik yadda zaayi ayi in mallaki yarinyar nan in aureta "sameer yayi murnushi yace "yanada kyau,nadai hadaku ko kaji dadi?"
"naji dadi sosai muryarta ta ragemin radadin rashinta da nayi wanda da hotunanta nake kwana nake tashi,saidai nashiga damuwar jin yanayinta, Dan Allah ka lallasar mun ita kafin n dawo nanda kwana uku zan dawo zanje gareta ina isowa zan tafi kauye inganta nayi kewar kyakkyawar fuskarta"sameer ya katse wayar ya jefa cikin aljihu yace "sorry friend bazaka sake ganin Dina ba domin a halin yanzun matar Amininka ce"ya lumshe ido ya shiga saukowa daga matakala,suna hada ido da ummah gabansa ya fadi ya kalli momynsa wadda yaga ta fadada murmushinta tace "ah ah sameer ina Dina?"
"ta kwanta"yace a takaice,
momy ta dubi ummah tace "wanan bakomi bane hajiya khairatu ta dawo nan ai rufin asirin mu ne kinyi dabara da kikace bazaa zubar da cikinba kinga idan kika bari aka haifesa zamu gano wanda yayi mata cikin kinga lokacin sai mu dauki mataki"ummah ta cije lebe cikin zucuyarta tace "a cikin gidanki zaa reni dan shegen da danki yayi"a zahiri kuwa godiya ta somayi mata,
"hajiya zinariya nagode sosai da wanan rufin asirin da kikayimun yadda kika rufamin Allah ya rufa miki"
"Ameen"sameer na tsaye yana saurarensu ya kasa fita,kafafuwansa ne sukayi masa nauyi ya kasa motsi wato khairatu dagaske takeyi gidansu zatazo ta reni cikin jikinta?tabdijan intasan wata batasan wata ba yasan yadda zaiyi da itam....
Sako Daga *SLIMZY*
Ina Alfahari daku masoyana kuma inajin dadin yadda kuke bani Hadin kai akan wanan tafiyar ina kuma fatan zakuyi gangami wajen ganin an cigaba da tafiyar nan daku ina mai Alhini sanar daku cewar labarin nan a 20 pages zai tsaya muku free....ina mai fatan zaku bani goyon baya dari bisa dari ta Hanyar siyan cigabam labarin nan akan 500 naira kacal domin jin yadda turka turkar zata kasance yadda zata kaya ina mai baku tabbacin bazakuyi danasani ba wadanda sukasan labaraina irin *KADANGARUWAR* da su *RUD'ANI* da sauransu sun sani zaki tura 500 Dinki ta wanan account number din
*2255398727*
*ZENITH BANK*
*AMINA JIBRIL*
Tare da tura shaida ta 07042277401 ko 08036953516 ina matukar alfahari saidaku masoya......
*SLIMZY*✍🏻
[17/11, 09:34] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*