← Book details Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 36

Sashe 21

Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"a kauye suke"dafe kirji momy tayi tace "kauye?dama abinda ke kaiku kauye kenan kaida mansoor?biri yayi kama da mutum shima mahaifiyarsa ta shedamun yaki amincewa da auren nabeeha ne saboda yanada wadda yakeso a kauye "gaban sameer ya fadi Allah yasa mansoor be fada musu cewar yana son Dina ba dan shine yake sonta bashi ba,

"tunda yar kauye ka zabi kwasowa ai shikenan bazamu hanaka ba dan mu bama kyamar talakawa zan kira mahaifiyar khairatu in sanar da ita"sameer cikim sauri yace "ah ah momy kibari a nemomin auren Dina goben tukunna idan an dauro auren sai ki sanar musu"gabaki daya momy kallom sameer takeyi yanayinsa ya sauya kamar wanda zaiyi auren rashin gaskiya?bata sake cewa komiba ta mike ta barsu nan zaune da daddynsa,

"zan kira alhaji sulaiman Aliyu mahaifin Mansoor mu hadu goben da wuri mukama hanyar kauyen "gumi ne ya karyowa sameer bayaso daddyn Mansoor yaje wajen karbo masa aure idan yasani Mansoor zaiji kuma bayaso yasan komi harabada,dabara ce ta fado masa yaja daddy da hira......

*******

karfe sha daya na dare cyprus....

mansoor zaune akan carpet ya hada shayi Yana sanye da kayan baccinsa yana rike da remote yana canja tasha aka buga masa kofar daki,shiru yayi waye zai buga masa a wanan lokacin?ko maaikatan hotel ne?shiru yayi yace "yess come in"a hankali aka turo kofar,wacce ya ganine yasa ya mike a rude yana kallonta cikin wani irin yanayi "fatima Dan maliki,waye ya kawoki kasar nan?"

"ohh really you are asking?okay akwai course din danazo ne daga nigeria tare muka shigo jirgi nidakai ai"ta karaso tana sanye da wata riga iya gwiwarta mara hannu ta dame mata jiki tare da waiter suke yana dauke da tray na kayan shaye shaye datasa aka sako musu,ya dire ya fice,

"meye wanan!"yace cikin tsawa yana kallonta "na kawo ne muyi hira mud'aj taba"ya kalli kwalaban,gabaki daya favourite dinsa ne ya ja numfashi ya sauke take Dina ta fado masa a rai dik yadda yakeso yasha wadanan abubuwan bazai iya sha ba idan ya tuno da alkawarin da yayi mata na daina shaye shaye idan yasha tamkar yaci amanarta ne,teemah dan maliki ta shiga budewa a hankali tana gantsaro nonuwanta da auka cika suka batse cikin riga,bata ankara ba kawai ya kwashi wayoyinsa taga ya fice daga dakin ya bugo mata kofar,tsaki tayi tace "zaka dawo bazamubar garin nan ba saida danka dik yadda zanyi insamu cikinka saina samu"ta karbi daya daga cikin kwalaben ta lumshe ido,

wani waje ya samu ya zauna a harabar hotel din turawa ne kowa ke shaaninsa kamar ba dare ba ya Shiga kololuwar tashin hankali kiran Dina da yakeyi bata shiga,ya kira wayarta yakai sau goma ge sameta ba,hankalinsa ya tashi yanzun yasan dare ne sosai a nigeria daya kira sergent na gidan gonarsu dik yadda zaayi ya hadasa da Dina yayi ,saidai bazai yuwuba saida safe,

hada kansa yayi da table din dake gabansa cikin damuwar rashin jin muryarta yake yanaso ya fada mata shima ita yakeso ya aura karta bari ta yarda a hadata da kowa har ya dawo kasar,

sameer ne ya fado masa a rai cikin sauri ya mike yw zauna idanuwansa sun kara kankacewa tsananin damuwa ya shiga kiransa,

yana kwance beyi bacci ba suna video call da khairatu wayarsa ta shigo hamdala yayi dan dama ya gaji da maganar da ita,bayaso ta fahimci wani abu yasa yace zai dau wayar mansoor sanin wayeshi yasa bata damuba kawai ta katse ya dauka,

"ya sam.....bakayi bacci ba?inata adduar Allah yasa bakayi bacci ba sam"sameer ya gyara zama yace "yeah banyiba muna waya da khairatu ya akayi ya ka sauka?"

"lafiya ba lafiya ba,banasamun wayar Dina"gaban sameer ya fadi yayi shiru,bece komiba "ya zaayi kaje kauye gobe ka dubomin ita?"sameer ya runtse idonsa cikin zucuyarsa yace "zani kauye Mansoor.....amma zani ne in mallaki Dina"a fili yace "anything for you zanje goben zan dubota"

"da safe please"Mansoor yayi maganar cikeda damuwa,sameer yace "okay zanje ka kwantar da hankalinka karfe sha daya ma inacan"farin ciki ne ya lullube mansoor najin sameer zai je ya hadasa da Dina hakan yasa ya samu natsuwa ya mike ya nufi masaukinsa.......

*Wata sabuwa inji d'an caca🧐haba sameer matawalle*

*SLIMZY*😍
[15/11, 08:51] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦

*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33

*Marubuciyar:*

*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*

*Mai Bukatar a tallata masa hajarsa ya tuntubeni ta 07042277401*

*13*

Slm ina maiso taga tayi K'IBA jikinta yayi kyau tazama yar lukuta 😘ina maiso taga NONO yacika yayi kyau ina maiso taga duwawu yafito kinzama cikakkiyar mace ❤️ina maza da basacin abinci ina maza masuso suyi kiba ina yara da basuda kiba ina mai farin cikin sanar daku zumar kiba, zumar kiba zumace wadda zata saka kiba cikin kwana 7 dayardar Allah zumar kiba zumace mai inganci wadda aka hadata da magun gunan gargajiya,Bugu da qari har nafdac ta amince da lafiyar zumarmu ta bamu BACH NO hjy indai kina fama da rama d'an gwada shan zumar mu kisha mamaki indai kasha zuma saika chanza Maza kinemi mmn khairat domin samun ingantacciyar zumar qiba Mai cike da lafiya with zero side effect🤗 08167453086

"Dina idan bakida lafiya ne ki fad'a dubi yadda kika fita hayyacinki kamar wadda tayi ciwon wata da watanni indai akan mahaifinki zai aurar dakene kinsan babu fashi kamar yadda ya fad'a"innahr Dina ta juya ta kalli babanta dake Alwala fuskarsa babu walwala ya gyada kai yace "gara in aurar da ita tunda abu har ya kaiga dan shaye shaye ya dauki wayar salula ya bata batare da munsaniba?mai suke aikatawa da wayar?kafin ya karasa lalatata gara in mikawa wanda nayiwa alkawari dan yau da safe mun hadu a wajen sallahr asuba na kuma tabbatar masa da daurin aure ita dashi babu fashi"wasu hawayene masu d'umi suke zubowa daga idon Dina gabanta ne ya yanke ya fadi tayaya zata fara rayuwa da wani ba mansoor ba?yaya abotarsu zata kasance idan ya dawo daga kasar waje yazo kauye ya tarar an aurar da ita?tasani mai kayan miya bazai taba bari ta cigaba da abota dasu ba bayan dama kowa a kauyen ya tsanesu,kuka sosai ta fashe dashi ta mike ta nufi daki tana ganin wani irin jiri,

"Assalamu Alaikum,Baban Dina wai ana sallama dakai a waje wasu mutane a motoci guda biyar sukazo"yaron yayi magana cike da farin ciki,kallon juna mahaifina Dina yayi da innahrta dake tsaye rike da buta,tace "motoci kuma?su waye zasuzo wajenka a mota a wanan lokacin ana gab da sakkowa masallaci?"girgiza kai yayi yace "nima abun ya bani tsoro amma bari naje na samesu inji meke tafe dasu?"dafe kirji innah tayi cike da furgici ta soma kiran Dina daga inda take tsaye,

Dina na kwance tana kallon sama idanuwanta a lumshe hawaye kebi ta gefen fuskarta gabanta ne ya tsananta faduwa,tayi wani juyi ta gefe daya ta bude idonta, idanuwanta ne suka sauka akan sim card din dake cikin wayarta,wani zabura tayi da sauri jikinta na rawa wata irin yunwa takeji jikinta har rawa yakeyi saidai bata da kuzari da karfin da zata iya cin abinci a halin yanzun babu abinda take bukata samada magana da mansoor ko Sameer wanda dukkansu batasan yadda zaayi ta samesu ba ta dauki sim card din tana jujjuyawa cike da ko kwanto ta lumshe ido "menene wanan?"ta furta a fili muryarta na rawa tanajin yadda numfashinta yake sarkewa tsananin yunwar da takeji tabbas yanada amfani a cikin wayarta yake,ya zaayi tasan me akeyi dashi?take tayi shiru tana tunani shafiu ne ya fado mata mai kunna solar a kauyen taga yawanci masu salula suna zuwa wajensa bazai rasa sani ba,mikewa tayi dikda irin jirin da take gani be hanata zura hijab dinta ba ta kama window ta haye dan tasan baba da innah bazasu taba barinta ta fita ta kofa ba,ta dire ta nufi wurin shafiu mai shagon salula.....

"Innahr Dina wadanan mutanen kina ganin in Amince da bukatarsu?wanan yaron ne Sameer dan gidan matawalle yake sonta na birni ashe sameer yaron matawalle ne kuma shine mutumin da yake gina masallatai a cikin kauyen nan yake taimako ake yawan maganarsa,saidai ina tsoron in mallaka masa Dina yazo gadar zare yayimun bashi zai aureta ba dan iskan nan ne abokinsa dan shaye shaye"Innahr Dina rik'e habarta tayi tai shiru cike da rudani da tashin hankali ta kasa magana Dina ce zatayi aure a birni gidan matawalle?tambayar da tayiwa kanta kenan Baban Dina ya katse mata tunani "ke inata magana kin kasa magana shawara nake nema kema kinada hakki akan yarki Dina kina ganin yadda ake zagin mu a gari akan Dina dan shaye shaye ya lalatata babu mai aurenta hatta d'an yar uwarki cewa yayi ya fasa kina ganin mubar yarinyar nan taki auruwa?inajin tsoron abu biyu innahr Dina,kar yaron nan ne ya turo aurenta da fuskar sameer"innah ta nisa tace "ina ganin bazasuyi hakan ba tunda ai da iyayensu akazo ko?ni ina ganin kawai na Amince matukar ka yadda da ingancin iyayen shi sameer din koba komi shi ba irin Abokinsa bane kace"baba ya sauke ajiyar zucuya yace zanyi magana da sameer din kafin ayi komi ina zuwa "ya fice innahr Dina ta bishi da kallo,
Chapter 21 · 0% Book details