← Book details Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 36

Sashe 4

Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"khairatu nima ina tsananin kewarki musamman...."ya kashe mata ido yana nuna mata kirjinta da suka cicciko a cikin rigarta ta lumshe ido "nida kai yan uwane me zaisa bazaka bari na sanarwa ummah cewar soyayya mukeyi ba?muyi aure?? munada dangantaka fa kasani"ajiyar zucuya ya sauke "haka ne karki damu ni zan sanarwa da ummah cewar ina sonki kuma aurenki zanyi"wani farin ciki ne ya lullubeta ta fada kirjinsa da sauri ya rungumeta yana sauke ajiyar zuciya yana son khairat sosai kullum kara tsunduma yakeyi a kogin kaunarta,bayaso yayi aure yabar mansoor ne yafiso suyi aure tare haka yasa hannunsa yana murza nipples dinta tana sauke numfashi yana kara jadadda mata irin kaunar da yakeyi mata sun dade tare sanan ya kira mansoor kafin yabar wajenta,
*********
juyi DINA tayi tacewa innah "nifa mamakin wanda ya bawa baba kudin nan nakeyi gaskiya beji dakyau ba ba Mansoor bane sameer ne"innah tayi mata wani kallo "kinfisa sanin su kenan?yace mansoor yaji ankirashi ke kince sameer to wai ya akayi kikayi musu farin sani haka?murmushi kawai DINA tayi cikin zucuyarta tace "banajin wanan mai girman kan tsiyar yasan darajar Manya ballantana har ya dau kudi ya bada a matsayin kyauta kuma cikin girmamawa" innah tace"ke tashi kibani waje inata magana kinyi banza dani?"tura baki DINA tayi ta koma gefen tabarma ta zauna ta rafka tagumi yau tayi abun kunya,mutumin daya tsaneta yake kyamarta shi ya kamata tana musu barna Allah yasa dai bai fadawa abominsa ba mai kirki.....ta gyara kwanciya akan tabarmar haka kawai tasamu kanta da shafa hannunta tacw "dan iska harda wani tabani dama mashayi ai ba abinda suka sani sai iskanci "tace a fili innah ta zaburo "waye ya tabaki DINA?na shiga uku ni hajara "tayi kan DINA a tsorace dina ta mike tana mazurai da ido waye zata fadawa innah ya tabata?gabanta sai faduwa yakeyi.....

*SLIMZY*✍🏻
[08/11, 16:21] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦

*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33

*Marubuciyar:*

*K'ADANGARUWA*🦎

*RUD'ANI*💥

*DUHU....*🌑

*3*

Innah tayi kanta ta shak'o wuyanta "waye ya tabaki naji kina fada?fadamun dama wajen yan iska kike zuwa?"girgixa kai tayi idanuwanta sukai rau rau,babane ya shigo da kunshin bakar leda yana fadin "innar DINA ina kike ga tsire na siyo mana mudan maida mugun miyau kwana nawa rabonmu dashi kai wanan yaro Allah yayi masa albarka"kokarin zama yakeyi shasshekar Dina yaji ya zabura "ke innar dina lafiya meyafaru?ya kika shakuremun yarinya zaki kasheta?"ya fuzge hannunta yace "ina magana kinyi banza dani?kasa mai magana tayi tsananin bakin ciki da takaici sai haki takeyi Dina a raunane tace"Innah nifa ba abinda nake nufi ba kenan nifa bance wani ya tabani ba"ta mike ta koma bayan babanta tana leken mahaifiyarta kamshin tsire ya cika Dina dikda shakar datasha be hana miyaunta tsinkewa ba innahrta ce ta labartawa babanta abinda taji tsaki yayi "kema kin biyewa shashanci irin nata kila ma karyarta ne kinsani sarai dagangan ma sai Dina ta hada magana kuma tayi daidai da ita Allah dai ya shirya mana"kwafa innah tayi ta wurga mata harara Dina ta zumburi baki tace "innah to tsiren fa"dariya tabawa baba yace "Dina kenan dik shakar da kikasha wato hankalinki nakan nama"itama dariya tayi ta rufe fuskarta da tafikan hannuwanta....
*******
zaune yake akan kujera gabansa makeken table ne cike da kayan kwalam da shaye shaye mata ne zagaye dashi ya jinginar da kansa jikin kujera,wata ce tazo tana goga jikinta jikinsa cike da kwarkwasa tayi kasa da murya"Man....yadai yau tunda kazo mashayar nan kakasa yin komi sai zukar taba kawai kakeyi"dago rinannun idanuwansa yayi ya kalleta ya kauda kansa bece komi ba,ta cigaba da magana cike da shagwaba da yanga tayi farr da idanuwanta kyakkyawa ce ajin farko kallo daya zakayi mata kasan yar manyan mutanece "common lets dance please we miss you two days"hankadata yayi gefe guda sauran matan suka kwashe da dariya suna nunata da yatsa "Tee kin kasa kyale man ko?ke a dole sai kinsamu soyayyarsa sai ya kulaki ya baki attention?yanzun dubi abinda yayi miki da girmanki da ajinkina wajen nan Tee dan maliki"wadda aka kira da tee ta mike ranta a bace tana jifansu da harara cike da takaici ta kalli rigar dake jikinta,wata jar rigace suppegetti gown red a jikinta batada sama ta matukar karbar jikinta kirjinta dik a waje yake Allah yayi mata wani irin shape na daukar hankali idonta jajir take kallonsa tanajin zafin abinda yayi mata amma samun kanta tayi da marairace murya "man....menene na rasa?meye banidash?ka dubi yadda ka dizgani cikin mutanen wajen nan?"bece komiba sai wani irin zafi da zuciyarsa keyi dik abubuwan daya sha dan ya cire tunanin Dina daga kwakwalwarsa da shashancinta ya kasa cirewa daya rufe idonsa ita yake gani,guntun tsaki yaja ganin tee tacigaba da tsayuwa cikin tsawa da izza yace "get out of my side nonsense"yayi tsaki what?ta dafe kirji nan hankalin kowa ya koma kansu "ka kirani nonsense?dan kaga ina sonka?me ka fini dashi?"tana maganar ne muryarta na rawa tana kokarin hadiye kukan dake kokarin kwace mata ta danne zuciyarta ta hadiyi wani miyau mai daci tace "soyayya taja mun? kayimun haka?its okay zaka kamu da soyayya kuma zaka jarabtu zakaji abinda mata keji akanka kuma bazan taba daina sonka ba Mansoor"ya mike tsaye jikinsa har rawa yake ya daga hannu ya sauke mata mari,ta dago ya kara sauke mata mari jijiyoyin kansa suka firfito "idan kika sake wata magana anan saina datse miki harshe keda magana harabada",tsittt wajen yayi sai mazurai yakeyi yana bin guys din dake wajen da kallo,ya kai hannu ya dauki wayarsa da makullin motarsa ya fice daga wajen teemah ta durkushe "ni ya mara? wallahi saina fadawa daddyna kuma duk runtsi saina aureshi"dariya matan wajen suka kwashe dashi "iska na wahalar da mai kayan kara"cewar wata dake sanye da mini skirt tana karkada kugu wani yazo ya ruko kwankwasonta yana shinshina wuyanta,

"dama wani kikasamu kika rage zafi dashi"suka kara kwashewa da dariya...kwafa tayi ta kalli yan matan dake rike da jakarta cikin tsawa tace "muje"ta fice daga wajen suka hau mata ihu,

"zamuga me zai faru fadan masu kudi nifa yau tunda naga mansoor cikin wanan mood din na shafawa kaina lafiya sai wani video yake playing yana dariya"yan matan dake table din suke magana cike da gulma suna kasafta abubuwan dake table din...
******
karfe daya na dare tafe yake a kan titi bakajin karar komi sai kukan karnuka ya kira Sameer a waya wanda har ya dawo daga wajen khairat ya kwanta "hello sam.....kayi bacci ne?"

"yes ina shirinyi kana ina? yanzun nake tunaninka dama ka wuce gida ne ko nan zakazo ka kwana?"shiru mansoor yayi sanan yace "ganinan zuwa muje gidan mu ka shirya idan naje gida nikadai daddy fada zaimun kuma bazan dauka ba a halin yanzun zucuyata zafi takeyi"murmushi samir yayi yace "calm down kaida waye?"mansoor yace "kadai ganinan zuwa"ya katse wayat yaja gauron numfashi ya furzar da wata iska mai zafi ya furta "DINA....why meyasa kikeson damun zucuyata da tunanin rashin kunyarki?'ya furta a fili yana murza sitiyari cike da kwarewa ya karaso gidansu sameer horn daya yayi saiga sameer ya fito cikin kayan bacci riga da wando ya bude gaban motar ya shiga mansoor yaja,....

"wai karkacemun tuntuni kana club kana ta shaye shaye anya man?ka rage wanan abun mana?"murmushin gefen fuska yayi yace "ko kaima Dina din ne zaka kirani da dan shaye shaye?"Sameer yayi dariyar yake yace "na lura kanason maganar Dina tunda muka dawo gabaki daya inata kokarin gano menene a cikin zucuyarka amma nakasa"hararsa yayi "babukomi kawai dai inason mace mai courage gashi ta fito a kauye ba type Dina bace wanan kawai i just want to change her rashin kunyarta yayi yawa saidai banason abu daya da take cemun"

sameer yayi yak'e "ai saika daina tunda kanasom canjata itama sai kayi abinda takeso kabar shaye shaye"

"no way "kawai yace daga nan be kuma cewa komi ba shidai sameer tunani ne cunkushe da cikin zuciyarsa yanaso mansoor ya sauya amma waye zai sauya sa?be ankara ba yaji shiru jiyowa yayi yaga mansoor yayi parking ashe har sun iso ya tsura masa ido "meyafaru?did i offend you?"ya kafe Sameer da ido adan raunane "look kayi hakuri nima shaye shayen nan inaso na daina but am addicted to its kayimun addua kaji banason naganka cikin damuwa"sameer ya girgiza masa kai yace "bana cikin damuwa abokina kaji?inayi maka addua kaidim rabin jikina ne babu wani abu na wanan duniyar da zakayimun wanda zai haddasamun bacin rai ko damuwa?inayi maka uzuri koda yaushe kamar yadda kake tsananin damuwa da lamarina nima"murmushi yayi kawai yace "Thank you"sukayi musabaha suka rungume juna,

nabeeha ke kaiwa da komowa a sama babban parlor hannunta rike da waya ta hango hasken motarsa ta kalli agogo karfe biyu na dare,ta koma da sauri ta zauna a kujera jagwab ta dafe kanta cike da tsananin takaici anya bazata bar gidan nan ba kuwa?an turota ta nemi soyayyarsa amma yau shekararta daya a gidan beyi magana da ita sau goma bawani takaici ne ya tokare mata kirji ta mike da sauri jim motsin shigowarsu ta soma saukowa daga stairs cike da yanga,

"ah ah ga mutuniyas batayi bacci ba nabeeha me kikeyi har yanzun baki bacci ba?"murmushi tayi "sannu da zuwa ya Sameer"tana maganar tana satar kallom mansoor da ko kallonta beyi ba ya kunna wutar parlorn haske ya wadata ko ina,ya kamata tana kallonsa "ke lafiya kike kallona?"dam tura baki tayi kadan cikin kissa da shagwaba tace "ina jiranka ne na hada muku dinner baku dawoba shine na zauna jiranku"wani takaici ne ya cikasa yayi tsaki "look beyi miki kyau ba dama kin daina"ya kama kai zai wuce cike da tsokana Sameer yadan daga murya yace "waye yakewa kyau?"hararsa yayi sanan yace "that village girl" dariya sameer kawai yayi ya girgiza kai ya mike Mansour yace "lets go"nan suka jera cike da nishadi suna Hira,sameer na tsokanarsa,
Chapter 4 · 0% Book details