Sashe 3
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
share mata hawaye man keyi batare da yace komiba ya saketa ta mike da sauri ya hango nadama a kwayar idonta dikda yadda suke fada yasan ta tsorata "goge fuskarki"yace cike da isa,ba musu ta goge fuskarta yace "meyasa kikayi hakan?menene dalilinki na bata mana mota"tayi shiru batare da tace komi ba shima shirun yayi yana Danna waya amma yana kallonta ta gefen ido yana kallon yadda take gyara tsayuwa yasan guduwa zatayi ya juyo da sauri "idan kika gudu ko?har gidanku zan biki"yace a takaice ta tsugunna a gabansa "kayi hakuri ya mansoor"yadda ta kira sunansa a marairaice yasashi saurin kallonta ta hada gumi sai zare ido yakeyi "ina jinki kina cewa zakiga a ina zamu tafi gida ko?"ta girgiza kai ta tabe baki cike da shagwaba tace "ba marina kayi jiya ba shine nazo na cire muku iskar tayar mota dan in rama abinda kayimun jiya kuma ai nabaka hakuri"shiru yayi yace "is okay you can go"bataji me yace ba yasa ta cigaba fa tsayuwa yayi banza da ita kamar bazaice wani abu ba yace "kitafi nace"a dam kausashe yayi maganar ta tsorata yasa tayi kamar zata zame sanan ta runtuma aguje tanayi tana waigensa murmushin gefen fuska yayi ya shafa kansa sanan ya karasa ya shige gate din gidan yana murmushi,
kicibis sukayi da sameer ya rukosa "where are you going"wani kallo sameer yayi masa yace "kaida zaka fita kona tambaya inda kaje?ba ina bacci ka fita ba?"Sameer yayi maganar cikin fushi,mansoor yayi murmushi ya dafa kafadarsa "am sorry friend na fita zaga gari ne coz i cant sleep daren jiyan nan"Sameer ya sassauta yace "menene ya hanaka bacci?"cike da kulawa ya tambayesa ya girgiza kai "nothing"sam yace "abinda ya hanaka bacci ba karamin abu bane its okay ina zuwa"be jira shima me zaice ba ya fice mansoor ya tabe baki ya wuce ciki abunsa yanata murmushin nasarar tsorata DINA da yayi yasan bazata kara mai rashin kunya ba koda yazo watarana sun hadu,
kusan awa guda sameer ya kwashe yana neman DINA be ganta ba sosai ransa yadan baci,beji dadin hakan ba , gashi mansoor nata kiran sa a waya yasan kiransa yakeyi su tafi bayan shi yaja masa rashin gani DINA din dikda mansoor besan me yakeso yayi ba,haka ya kamo hanya ya nufo gidan daidai baban DINA ya gama saka musu iskar tayar mota mansoor ya ciro kudi wajen dubu goma ya mikawa baban DINA yana kallonsa kamarsu daya da mahaifinta dan dai ita fara ce"yaro wanan kudin yayi yawa"cike da girmamawa yace "baba ka karba ka kara ka siyi kayan abinci"shiru baban DINA yayi kamar fa su akace DINA tayiwa rashin kunya kamar zaiyi magana ya wuce yana mamakin ladabi irin na mansoor,shima sameer mamakin yadda mansoor ya girmama mutumin yayi "ya ina kasan wanan?meyasamu tayoyin motar?"bece komiba yayi gaba abunsa ya zauna mazaunin driver yace "shigo ni mu kama hanya"Sameer yasan ran abokinsa ya baci dan babu abinda ya tsana kamar jira.....
cikin zolaya Sameer yace"nafika kosawa mutafi ko ka manta masoyiyata tayi kewata nima nayi kewarta sosai?"mansoor yayi murmushi "nasani ai tunda kwana kukai kuna waya kamar zaku cinye juna shegen kaya dik ka gama tsotse yar mutane bayan su daddy kai sukewa kallon mutumin arziki dan dai kawai ina shaye shaye"ntsww yaja tsaki,
sameer ya shafa sajensa yacev"bazaka gane yadda nakejin shaukin kairatu bane"tabe baki mansoor yayi yace "shege ka fito ka aureta"Sameer ya bugi kafadarsa "ko bakace ba"
mansoor ya cigaba da driving minti minti Dina ke fado masa a rai...
******
"wai nikam yaushe yaran nan zasu baro kauyen nan sudawo ne?yau kwnansu biyu a can fa kamar "dattijon da bazai wuce shekara sittin a duniya ke magana kallo daya zakayi masa ka hango tsananin kamar sa da mansoor,yana kallon mahaifiyarsa da kannensa dake zagaye da dining table din kowa na break fast rufaida ta kalli nabeeha daketa juya tea tun dazun bataci komiba sai juyawa takeyi tayi kasa da murya "tin dazun bakici komiba fa"momy ba lura dasu suna kus kus tace"kus kus din me akeyi ko kunsan mansoor din na hanya ne"rufaida tayi murmushi tace "ah ah kawai dai"da sauri nabeeha ta take kafar rufaida ta girgiza mata kai maana kar tayi magana a gaban Abbah,"tou kuyi ku tashi a shirya musu kayan karin kumallo in sungadama da wuri zasu dawo"ta kalli agogo sha daya da rabi na safe nabeeha ta ture cup din tea din tace "nakoshi idan kingama ki sameni a kitchen mu hada musu breakfast"rufaida ta jinjina kai momy tausayin nabeeha takeyi fatanta kawai mansoor ya amince,
daddy yace "wainikam ko yar gida zaayi da nabeeha ne?"momy murmushi tayi kawai tana gyada kai sallamarsu ce tasa parlorn ya rude "laa ga yaya man gasu sun dawo"rufaida farin ciki ya lullubeta shi kuwa gogan kallo kawai ya bisu dashi sameer ne yaketa faraa ya tsugunna a gaban momy da daddy "daddy barka da safiya"
"ai nadauka a can zaku zauna muzo biko ko mu biyoku da kayanku yan kwal uba dam kunga baku da mata?"d kunada iyali bazaku tafi kuki dawowa ba"sai lokacin mansoor yayi magana "just two days dady shine mun dade?"ya ja kujerar gefen momy ya zauna "good morning momy"cike da farin ciki take bubbuga bayansa,"welcome,sameer bismillah kuzo kuyi breakfast ga nabeeha can yanzun ta shiga kitchen naga yar gulmar nan taje sanar mata kundawo "sameer yayi murmushi ya dubi mansoor "a nan zamuci abinci ko can gida wajen ummah nasan tayi maka alkubus"murmushi yayi "yes muje can kaima din nasan kafison can bakaso dai katafi kabarni yanzun mu shiga muyi wanka sai mu wuce"daddy yace "ai dama nasan bazaku rabu ba zamu gani in kukayi aure koda yake dukkanku baku shirya yin aure ba"Mansour ya lumshe ido DINA ta fado masa sai kawai ya share yana dariya suka nufi sashen mansoor don suyi wanka....
********
zaune suke a wani kayataccen garden a cikin gidansu sameer matawalle kallo daya zakayi musu su baka shaawa domin hatta da gyaran gashin kansu iri daya ne,sameer na rike da glass cup yana sipping juice hannunsa rike da wayarsa suna video call da khairat,minti minti yakan saci kallon mansoor dake faman blushing hannunsa daya rike da tabar wiwi da yake zuka ko cikin kwanciyar hankali,lumshe ido samir yayi akwai wani bakon lamari a tattare da mansoor dake Sashi wanam blushing din dikda yasan dabiarsa ce kasaita da rashin son magana da tsananin zurfin ciki, ajiye wayar yayi batare da yacewa khairat komi ba"wai nikam man naso ace ka nemi gafarar abokiyar fadan ka DINA"juyowa yayi da sauri cikin wani irin yanayi yace "ni kuma?bayan zagina da rashin kunyar da tayimun da haduwar da mukayi dazun na kamata?"sameer ji yayi juice na kokarin sarkesa cikin mamaki yake kallon abokin nasa "ka kamata a ina?kana nufin kai ka hadu da DINA yau?"gyada masa kai yayi cikin ko in kula yace "yess na hadu da ita,a karo na farko that village girl ta bani tausayi na fahimci jahila ce saidai kuma haka kawai abubuwanta kedan bani nishadi"wani kallo sameer yayi masa yace "really? don't tell me you are in love"
"with who?....that village girl?. haka,kawai dai tadan burgeni ne i just want to change her"gaban sameer yayu dan kayataccen murmushi yace "ohh really kodai soyayya?da ka gwada yar soyayyar nan da ita kaga idan munje kauye ka rinka rage zafi a birni kuma ga nabeeha gida biyu maganin gobara" yayi maganar yana wani shu'umin murmushi. ya cigaba da magana "hmm am so happy to hear that from you of all people mansoor......"lumshe ido mansoor yayi take ta fado masa a rai ya dire tabar wiwi din ya janyo gorar swan water ya bude ya duddula a bakinsa idanuwansa suka kankance yace"see ba soyayya zanyi da ita ba i just want to change her,da kake maganar rage zafi a kauye tayaya?wanan yar kankanuwar yarinyar?see look bazan iya abinda kake magana ba, ballantana inji ina sonta" ya janyo wayarsa "come and see something"yacewa sameer da tun tuni ya ajiye cup din dake hannunsa ya matso kusa dashi , videon Dina ya kunna musu suka fara kallo daidai lokacin data dan furgita ba karamin dariya taba mansoor ba sai kawai ya soma dariya,sameer kuwa mamaki ne ya kashesa tunda yake be taba ganin dariyar mansoor ba dik amintarsu kodai son DINA yakeyi?take zuciyarsa ta gargadesa "ba sonta yakeyi ba anya mansoor zaiso Dina?bayan ga nabeeha dake hauka akansa ko kallo bata ishesa ba"suka cigaba da kallo,sameer ya rinka yiwa mansoor hirar dina shi kuwa samun kansa yayi da jin dadi sai murmushi yakeyi yana kara bashi support akan ya canjata, zaiyi matukar farin ciki idan ya kasance mansoor yasamu abokiya.....wuni sukayi a garden suna hirar Dina kafin daddare mansoor yayi sallama da sameer ya nufi night club....
sameer kuwa wajen khairat ya nufa,
suna zaune a cikin mota yana rike da hannunta suna fuskantar juna yana shafa lallausan hannunta yana lumshe ido ta dubesa cike da tsananin shauki tace "nayi kewarka sam....katafi kauye kayi zamanka abunka kullum sai nayiwa ummah kuka idan ta tambayeni menene saina kasa fada mata"