Sashe 19
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*******
Babu wanda yasan shigowarsa gida Yana shiga sashensa ya haye sama sai zaheed dake buga game a parlor yaga wucewarsa,
momy ta fito daga kitchen tana waya tana fadin "look zaliha ke kadaice zaki iya tankwara Mansour yaji maganarki ya auri yarinyar nan nabeeha idan baiji da lalama ba ta dole zan aura masa ita ko yaki koya so ya fita gidan yanzun haka ina zargin akwai abinda yake shiryawa "zaheed ne ya rugo yace"momy naga ya mansoor ya shigo ya hau sama "
"tou kinji ma kamar yazo ya haye sama bari in tura nabeeha ta kai masa abun karyawa dan banajin sun karya suka baro kauyen akwai abinda suke shiryawa zan nemi sameer nasan zai sanar mun da koma menene kinsan mansoor ko kashe mutum yayi Sameer zai sani,kuma mamakina ma yadda wai ya iya furta indan shaye shayene ya daina ta hanasa"cikin kwantar da hankali kanwarta ta soma magana"ki kwantar da hankalinki Dan Allah Insha Allahu komi zaizo da sauki idan kuma ya dage akan bazai aureta ba idan yanada kudurin auren wata kubarsa ya aura kawai inyaso ya hadasu su biyu "shiru momy tayi tana tunanin shawarar kanwarta dakyar suka karasa maganar ta kashe wayar ta shiga dakinsu nabeeha "jeki kaiwa yayanku breakfast ni bansan shigowarsa gidan bama"nabeeha ta mike cikin sauri jikinta har rawa yakeyi tace "tou momy Bari na shirya masa na kai"tausayinta ya kama momy ita kuwa nabeeha dama ta samu ta bude drawer ta ciro siririn gyale ta fito da maganin da ummahnta ta bata akan tasa masa da yaci magana ta kare ta makale tana kallom yadda rufaida ke zuba murmushi har takai kofa tace "Amarya yar shagali"cike da zolaya tayi maganat "mai kike nufi? nifa kin rainani koda nake saarki dai yayanki zan aura"dariya ce ta kusa kwacewa rufaida dam tasan zaa kwashi artabu da yaya man,
yana makale da waya a kunnensa a kishingide hannunsa rike da iPhone 14 dinsa yana kallon hotonta yace "common wai ba nace miki zan dawo ba?meyasa kike magana kamar bazaki sake ganina ba"tsaye nabeeha tayi tana kallon yadda yake zuba murmushi murya can kasa yake magana,tanaso tasan dawa yake maganat ta kara kasa kunnenta ta dire tray din ta zauna gefen gado cike da kissa tace "ga abinci nan momy tace a kawo maka"wani kallo yayi mata wanda yasa ta mike tana kallonsa da idanuwanta da suka canja kala suka rine cike da kishi take kallonsa kirjinta na harbawa burinta da fatanta ta zama surukat dan majalisar jiha ta zamo daya daga cikin manyan mata na garin,
"fita"shine abinda yace ganin ta tsaresa da ido kamar zata cinyesa,ya yunkura a hankali yana lullube da bargo bayaso taga inda akayi masa aiki,ganin haka yasa ta fice cikin zucuyatta tace "kanacin abincin nan ka gama yawo".....
saukowa yayi ya bude flask din farfesun kayan ciki ne,ya hude dayan fankasau ne daya soyu sosai, favourite dinsa ne saidai bazai iyaci ba sakamakom likita yace kada yaci komi sai abu mai ruwa,da badan ya matsa bama sai ya zauna a asibiti na wani lokaci zaa sallamesa,suna waya da Dina yaga kiran sameer na shigowa ya kalla,bazai iya ajiye wayarta ba dik yadda yake cikin damuwar preasure din momy muryarta kadai ta haifar masa da natsuwa,haka suka cigaba da waya da Dina ganin mahaifinta na shigowa asibitin sukayi sallama ya kashe,
tunanin mafita kawai mansoor yakeyi,tabbas yasan dole zaijewa Daddy wanan harkar ta kasuwancinsa,amma bazai taba amincewa akan ya auri nabeeha ba tunani yakeyi nan da nan yasamu mafita sawa zaiyi a canja masa visa kawai yayi tafiyarsa, idan ya dawo yasan zuwa lokacin maganar nabeeha ta kwanta lokacin ne zai fuskanci mahaifin Dina da nasa kudirin,ko be aureta ba babban kudirinsa shine tayi karatu ya wayar da ita kafin nan ya kara tabbatarwa da kansa soyayyarta dan har yanzun be Amince da maganar cewar sonta yakeyi dagaske ba.....
****"""
"amma sameer meyasa zakace a dakata da maganar turawa gidansu khairatu?bayan nayi magana da ummahnta da mahaifinka mungama shirya komi so nakeyi a hada aurenka dana abokinka rana daya"
"momy mansoor bazaiyi aure yanzun ba dan bashida wadda yakeso,yanzun haka momynsa kirana tayi akan na lallashesa ya Amince da auren nabeeha amma yaki,na kira wayarsa yana waya yaki picking call dina ni bama akan maganar nabeeha nake nemansa ba akan wata magana ne amma samm yaki daukar wayata"momy tayi shiru ta sauke ajiyar zucuya tace "tou shikenan yanzun kaje gidan nasu ka samesa ka lallabasa ayi abun nan tare da naka"sameer ya jibjina! kai ya mike kenan tawagar gidan yayan mahaifinsa suka shigo ciki harda khairatu wadda ta biyosu murmushi yayi mata itama tayi masa ya kashe mata ido alamun zai fita ta turo baki yana dariya ummah matar uncle dinsa tace "dama kin biyomu ne dan kigansa?"
"ehh fa momy gaba daya ta zauce akan maganar yaya sameer fa kawai daga ta kirasa yace mata yaje asibiti shine ta rude"shidai ficewa yayi momy tace "asibiti kuma?ah ah badai asibiti ba kamfani dai yaje wajen daddynsa, maganar ma mukeyi yanzun kuka shigo"khairatu ta zauna ta sunkuyar da kanta kasa wani irin shaukin son sameer takeji a cikin zucuyarta burinta data samesa su kadaice tasamu ta rungumesa ta saba dashi dayawa ga wutar shaawarsa dake ruruwa a zucuyatta bata taba tunanin sameer zai aureta dagaske ba bayan yasanta a waje......
******
"look sameer ka fahimceni ka boyemun wanan sirrin banaso Dina tasan ninaba mahaifiyarta koda kodan mahaifinta kar yayi tunanin dan neman sulhu dashi nakeyin hakan ko kadan nayi ne saboda kaunar da Dina takeyimun na saba da ita sosai ban fada mata komi akan barina kasar nan ba yanzun haka na canja Visa batare da sanin daddy ba sau nakeyi sai gobe kawai in kama hanya,na tabbatar idan nadawo komi ya lafa lokacin zansan menake ciki lokacin zan karanci zucuyata dagaskene ina sonta? dikda na shaku da ita sosai"sameer zura masa ido yayi kawai yana kallonsa ya kasa magana "kana nufin tafiya zakai bazaka auri nabeeha ba?kuma kake tunanin idan ka dawo zasu barka ka mallaki Dina? mahaifinta zai Amince dakai?"mansoir yayi murmushi yace "wai kai waye yace maka aure zamuyi da Dina?"Sameer yayi murmushi kawai ya cije lebensa ya sauya hirar "zanyi kewarka sosai wallahi ji nakeyi kamar na bika mutafi"
"idan muntafi khairatu fa? ta angwance dawa?kayi hakuri Aminina dalili yasa zan tafi dan tserewa hukuncin momy naso ace dani zaayi aurenka"sameer yayi murmushi bece komiba kawai ya cigaba da wasa da makullin motarsa.....
******
washe gari,
"yaya man yanzun ina zaka tafi kabarni?"Dina tayi maganar muryarta na rawa tana kallonsa ta bayan inda ake ajiye motoci cikin asibiti yace "karki damu dik inda natafi zucuyata na makale dake karfa ki manta kece peace of mind"ta turo baki gaba tace "kai kasan wani wanan abun ni bazan ma iya fada ba"
"ina nufin natsuwar raina"yace ta kallesa tace "dagaske?yanzun idan katafi yaushe zaka dawo?"ya lumshe idonsa bazai fada mata inda zaije ba gudun kada tayi masa rigima yace "jibi zan dawo kinji?"ta jinjina masa kai ta harde hannuwanta a kirjinra,bugun zucuyarta ne ya sauya ta tsura masa ido cike da shauki da kaunarsa tace "haka kawai nakejin tsoro"cije lebensa yayi yace "tsoron me?"
"kada in rasaka?"
"Dina wanan tafiyar da zanyi itace zata zama silar da bazaki rasa ni ba zamana kuwa zai haifar da matsala,yauwa ya kukayi da baba?" nan da nan fuskarta ta sauya cikin wani irin yanayi tace "baba ya kasa yadda da cewar wani ne nadaban yaba innah kyautar koda gani yakeyi kaine ka biya akasa mata"lumshe ido yayi cikin zucuyarsa yace "nasan zaayi hakan,idan yasani komi na iya faruwa"a zahiri kawai bece komi ba tanaso tayi wata magana ta kasa kawai suka danyi hira sukayi sallama dakyar ya lallasheta ya baro asibitin......
"yanzun mansoor tafiya zakayi batare da ka cika burin mahaifiyarka ba?ka zabi ka bakanta mana rai?dama abinda ka shirya kenan?"Mansoor bece komiba ya sunkuyar da kai nabeeha kuwa koka sosai take rizga cike da takaicinsa,
"shikenan ka shirya katafi aikin idan kadawo zuwa lokacin ka shirya sai ayi"momy tayi maganar a sanyaye,murmushin nasara yayi yace "kafin nadawo kun huce dana dawo zan sauya muku tunani kafin nan na raba nabeeha da gidan nan "sameer na tsaye sukayi sallama dasu momy ya ja akwatin mansoor suka nufi mota dukkansu suka firfito harabar gidan suna daga masa hannu sameer yasa akwati a boot din mota,ya Shiga mansoor yaja excort suka shiga tasu motar suka take musu baya zuwa Airport.......
Page daya kullum Insha Allah....
*SLIMZY*😍
07042277401
[14/11, 08:41] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*
*Masu Bukatar A tallata musu hajarsu ku nemeni ta 07042277401*
*12*
Slm ina maiso taga tayi K'IBA jikinta yayi kyau tazama yar lukuta 😘ina maiso taga NONO yacika yayi kyau ina maiso taga duwawu yafito kinzama cikakkiyar mace ❤️ina maza da basacin abinci ina maza masuso suyi kiba ina yara da basuda kiba ina mai farin cikin sanar daku zumar kiba, zumar kiba zumace wadda zata saka kiba cikin kwana 7 dayardar Allah zumar kiba zumace mai inganci wadda aka hadata da magun gunan gargajiya,Bugu da qari har nafdac ta amince da lafiyar zumarmu ta bamu BACH NO hjy indai kina fama da rama d'an gwada shan zumar mu kisha mamaki indai kasha zuma saika chanza Maza kinemi mmn khairat domin samun ingantacciyar zumar qiba Mai cike da lafiya with zero side effect🤗 08167453086