← Book details Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 36

Sashe 32

Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*********
Dina kuwa bayan ta idar da sallahr magriba zama tayi akan dadduma tayi shiru ta hada kanta da gwiwa tunanin mansoor takeyi shikenan soyayyar dayakeyi mata ta tabbata ta karya ce,tunda ai yasan cewa sameer ita ya aura amma ya kasa koda cewa su gaisa ita dashi,kenan itace take haukar sonsa amma shi bayabi ta kanta?wasu zafafan hawaye suka soma zubo mata tabbas tasan mansoor be dace da itaba amma zuciyarta ta makance akan tsananin kaunarsa ta mance da itadin ba kowa bace daga karshe yayi tafiyarsa ya manta da ita,yayinda tata zucuyar takasa mancewa dashi,sai Sameer ne ya tallafi rayuwarta ganin irin gararin da ya hango zata Shiga ya aureta dan sama mata ingantacciyar rayuwa,idan har ta cigaba da son mansoor batayiwa sameer adalciba duba da yadda yake tarairayarta da bata kulawa anya tayi masa adalci tana matarsa zuciyarta na makale da soyayyat Amininsa?ta mike tsaye kamar wadda aka tsikara nan da nan wani irin takaici ya lullubeta meyasa tayi wawtar yarda da Mansoor ta manta takun sakar da sukayi kafin ma sufara shiri?dama yayi hakan ne dan yayi mata ramuwar gayya,idan haka ne kuwa tabbas zata koyawa zucuyarta son mijinta sameer sanan saita nunawa mansoor karshensa saita rama abinda yayi mata indai tana numfashi,saita nuna masa dama zucuyarta bashi takesoba sameer takeso,wani irin tsanar mansoor ce sabuwa ta darsu a zucuyat Dina cikin mintuna goma,ta waiga tayi toxali da hoton sameer da mansoor cikin kunar zicuya ta mike ta taka gadonta ta fuzgo hoton ta tandarashi da kasa ji kake tassssssss tasa hannu ta toshe kunnenta hade da rushewa da kuka tace "natsaneka.....na tsaneka mansoor na tsaneka bana fatan idanuwana da naka su sake haduwa da juna"ta runtse idanuwanta ta cigaba da rera kuka cikin sambatu tace "yaya sam....kayi kadawo ina sonka zan sanar maka da nafara sonka sabanin son da nakeyiwa Amininka"ta fada kan gado ta Shiga rera kuka mai ban tausayi....

******
sameer mikewa tsaye yayi jikinsa a sanyaye yace"wata ce na aura baason rainaba sabanin su momy sun rigada sunsaka ranar auren shiyasa na amince da aurenta daga baya naji ta kwantamun a zucuya shiyasa naso ace ka amince da bukatar momy ka mance da Dina"mansoor ya girgiza kai yace "nidakai ba daya bane ta wanan fannin sameer sorry naji zafin abinda khairatu tayi maka amma bazan iya amincewa da auren Nabeeha ba bayan idan nayi hakan naci amanar Dina mun kulla alkawarin zamuyi aure dan mucigaba da kawance da ita har karshen rayuwarmu,tabbas idan narasa Dina mutuwa zanyi sameer dan haka ka shirya gobe zamuje kauye da sassafe ko breakfast bazanyi ba ita nakeso nafara gani"jikin Sameer ya kara mutuwa yanajin tausayin mansoor na ratsa sassan jikinsa tabbas yasan akwai kura tayaya zai rakasa kauye neman Dina bayan yan kauye sunsan shine ya auri Dina kuma harda mahaifinta?gumi ne ya karyo masa yana kokarin bude handle din kofa yace "saida safe kayi wanka ka kwanta ka huta"mansoor ya jinjina kai yana murmushi yace "ka gaida Amarya sai mundawo kauye zamuje na ganta take care"dakyar Sameer ya motsa kafarsa cike da damuwar yadda zai bullowa mansoor akan zuwa kauye ga khairatu tana jiransa......

*INA MASOYA LITTAFIN MAZA BIYU MAI KUKE JIRA BAKU TURA KUDIN SHIGA PAID GROUP BA?MAZA HANZARTA KI BIYA 400 KAFIN FREE PAGES SU KARE KI BIYA 500 JIBI ZAN DATSE BAYARDA FREE PAGES HANZARTA KI BIYA TAFIYAR DA BABU NADAMA VIP 600 MEMAKON 700 ZUWA JIBI....*

*2255398727*
*ZENITH BANK*
*AMINA JIBRIL*

*SHAIDAR BIYA TA 07042277401 KO 08036953516*

*SLIMZY*😍
*07042277401*
[20/11, 11:45] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦

*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33

*Marubuciyar:*

*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*

*19*

Slm ina maiso taga tayi K'IBA jikinta yayi kyau tazama yar lukuta 😘ina maiso taga NONO yacika yayi kyau ina maiso taga duwawu yafito kinzama cikakkiyar mace ❤️ina maza da basacin abinci ina maza masuso suyi kiba ina yara da basuda kiba ina mai farin cikin sanar daku zumar kiba, zumar kiba zumace wadda zata saka kiba cikin kwana 7 dayardar Allah zumar kiba zumace mai inganci wadda aka hadata da magun gunan gargajiya,Bugu da qari har nafdac ta amince da lafiyar zumarmu ta bamu BACH NO hjy indai kina fama da rama d'an gwada shan zumar mu kisha mamaki indai kasha zuma saika chanza Maza kinemi mmn khairat domin samun ingantacciyar zumar qiba Mai cike da lafiya with zero side effect🤗 08167453086

Jiki babu kwari sameer ya shigo babban parlorn momy inda ya sameta ta shimfida dadduma zata tada sallah ta tsaya tana kallonsa"yadai ina mansoor din?ya naganka kai kadai bayan yacemun a nan zaici dinner?"sosa keya sameer yayi muryarsa a sarke yace "gida muka tafi dashi yaci abincin a can amma yacemun idan anyi sallahr isha'i zaizo ku gaisa ya naganki ke kadai ina khairatu?"tace "suna ciki itada hamida wadda naje gaisarwa na tarar taji sauki shine muka taho tare gashi yamma tayi inaga dai kwana zatayi"ya jinjina kai zai wuce tace "wai ya naganka kamar bakada kwari?meke faruwa kake boyemun sameer?"sameer yayi shiru ya kalleta idanuwansa sun kankance yace "babu komi momy bari na haura sama indan watsa ruwa jikina babu dadi"tace "amma meyasa kake kulle yarinyar nan a sama ita kadai idan wani abu ya sameta fa?ka kyauta kodai akwai wani abu da kake boyewa?"sameer ya girgiza kai cikin zucuyarsa yace "momy bazaki ganeba yanzun ne lokacin da zan tsaurara boye Dina sakamakon mansoor ya dawo bazan taba bari yasan tana tare daniba dan ban shirya tarwatsewar abokantakarmu ba ban shirya rabuwa da ita ba yanzun ne nakejin wani abu mai girma akanta nafara sonta sosai"momy ta saki baki tana kallon yadda fuskarsa ta sauya ya zurfafa cikin tunani,"idan kagama tunanin saika haura kaga ni sallah zanyi"yadan furgita daga tunanin da ya fada ya soma takawa a hankali ya fice daga parlorn yana kokarin fara taka matakalar benen da zata sadashi da sashen Dina yaji an ruko hannunsa "ina zakaje kake sand'a kamar mara gaskiya?bakaso na ganka ko"tayi maganat cike da kissa cikin sigar rad'a take maganar ya juyo da sauri suka hada ido da khairatu cikin wata arniyar riga iya gwiwa babu bra a jikinta bakar riga ce wadda ta karbi jikinta sosai idonsa ya sauka akan hips dinta da suka baje,tayi murmushin keta tace "nashirya ma zuwanka ai bakaga rigat danasa ba babynka dake cikina yana bukatar babansa"tana maganar tana shafa cikinta,wani miyau mai kauri ne ya taru a bakinsa dakyar ya hadiye,tana kokarin hada jikinsa da nata yadan tallabota yana waigawa "meyasa kikeso sai momy ta fahimci akwai wata alak'a tsakanina dake khairatu?"cikin mamaki ta ware ido tace "Alak'a kam akwaita tunda cikin dake jikina naka ne sanan kana nufin soyayyarka dake dankare a cikin zucuyata inyi yaya da ita?hmmm sameer yanzun ne nake kara sonka nake kara kwadayinka tunda ka lasamun zumarka"ta damko bananarsa tana wani irin murzawa tana hada kirjinta da nasa take abar ta mike tsaye tana kokarin hade bakinsu taja da baya yace "idan momy tazo ta ganmu a nan fa?"murmushi tayi tace "zanso hakan kaga shikenan sun samu amsar da suke nema ta wanda yayi mun ciki sun gano waye uban dan dake cikina kaga shikenan sai ayi mana aure na haifi dana a gidan ubansa"ran sameer ya baci jim motsin momy yasa jikinsa ya soma rawa cikin sigar lallashi yace "kiyi hakuri karki tonamun asiri khairatu kinsan ina sonki kaddara tasa na auri Dina badan zuciyata naso ba"tayi murmushin keta ganin dik yadda ya rude yasa ta sakesa ta hada rai tace"kaje komi dare ina jiranka a dakina ina bukatarka tsananin shaawa nakeji sosai sameer kuma shaawarka dan haka da zarar momy tayi bacci wanan kucakar yar kauyen daka aura ta fara jan munshari kazo ka zubamun zumarka idan ba haka ba nayi maka alkawari da safe zan sanar musu da cewar cikin dake jikina naka ne"tana gama maganar ta barsa tsaye a wajen ,sandarewa yayi ko motsi ya kasayi meyasa ya fada cikin fitunu?anya ba alhakin mansoor da Dina bane ya soma kamasa?har khairatu zata rinka yi masa barazana shi sameer matawalle?ya cije lebe yace "zanyi maganinki zan kawar da matsalarki inji da matsalar dake gabana"ya haye sama cikin sauri ya tsaya a jikin kofar sautin numfashin Dina yakeji tun daga kofar,nan da nan yasa key ya bude kofar jikinsa na rawa ya karasa ganinta kwance a kasa jikinta ya dauki zafi sai rawar sanyi takeyi fuskarta tayi jajir yayinda wasu siraran hawaye kebin gefen fuskarta,
Chapter 32 · 0% Book details