Sashe 14
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"tunda sameer be hana mansoor shaye shaye ba babu wanda ya isa dik amintarsu sameer ya gagara tou kawai bazai bariba amma idan ya tafi can dole zai canja wasu abubuwan sanan akwai company din da suka gayyaci mahaifinsa wani kasuwanci haakan yasa yasamu damar turasa can din"cije lebe rufaida tayi tace "zan leka kitchen inga me sukayi inajin yunwa"
"ki taso rufaida tasameni a nan in lallasheta taci abincu bazai yuwu yar mutane ya rinka mata haka ba,nima ai kinga tunda suka tafi kauyen be kirani ba kila fushi yakeyi tou in fushin ne ma me akayi masa?bayan besan da wanam labarin ba?"rufaida tayi gaba cikin zuciyatta tace bayan na sanar masa zanga yadda zaayiwa namiji auren dole,ta shige kitchen momy ta shiga kwalawa nabeeha dake daki kira....
******
cikim sauri baba ya shigo gida har yanacin tuntube,Dina ta tasa kofin kokon da aka zuba mata batasha ba ta gagarasha burinta kawai tasamu damar fita tasamu su mansoor taji fushin meye yakeyi da ita?jiya ya kashe waya gashi ita bata iya kiransa ba,"lafiya malam ka dawo haka?"
"inafa lafiya?yanzun aka kirani gidan mai gari naje ance tun jiya baaga su Tasiu ba da abokansa kuma an tabbatar da cewar angansu tsaye da su sameer yan birnin nan ana zargin da saka hannun Dina ciki"da sauri Dina ta kalli mahaifinta a furgice ta dafe kirji "ni kuma?tayaya zansa hannu wajen batansu?nibabu ruwana"
"dasa hannunki mana tunda bakison aurensa?tou kisani ko zaki mutu saikin auresa kuma ana ganinsu zaa daura aurenki da tasiu kodan in huta da masifar nan in rabaki da wadanan bata garin"innahrta tayi maganar hade da rushewa da kuka,zabura Dina tayi gabanta na faduwa kardai wani wuri su mansoor suka kai tasiu tabbas tasan jiya yayi furuci akansa gashi an wayi gari baa gansu ba,komawa daki tayi ta banko kofar cikin tashin hankali tace "nashiga uku innahlillahi yanzun ya zanyi idan innah tace saita auramun tasiu bayan zucuyata bashi takeso ba?bata damu dashiba ko kadan?"wata zuciyat tace "waye zucuyarki takeso tadamu dashi da lamarinsa?"ta danne kirjinta dake harbawa take tace "ya man.....shi kadai nadamu dashi....toushi din ya damu dani?"tace tana jijjiga kai tabbas ya damu dani amma aiba sona yakeyi ba,take zucuyarta ta kwabeta tou meyasa ya shiga lamarina gashi jiya zuwa yau sanadinsa nakasa cin komi?cikin zullumin yayi fushi nake?
mansoor na tsaye hannunsa rike da tabar wiwi idonsa jajir yana kallon bishiyoyin cikin gidan cike da tunaninta tayaya zai hadu da ita?kira nawa yayi mata bata dauka ba?ko wani hali take ciki oho,ya sake dialing wayarta cike da fargaba,tana tsaye jikin kofa taji vibration da sauri ta wawwaiga sanan ta dauki wayar ta kara a kunnenta tace "ya man....inasu tasiu?"tambayar da tayi masa kenan kafin yayi magana,wani abu ne yaji ya caki zuciyatsa ohhh su tasiu take tambaya kenan har sun fahimci be kwana gida ba?bazama ta gaisheshi taji yadda ya kwana ba?ta sake jefa masa tambayar murya kasa kasa tana jiyo muryarsu innah da mutanen gari cike da gidansu yayi banza da ita yana sauraren muryarta dake haifar masa da kasala,marairaicewa tayi muryarta na rawa zatayi kuka tace "Dan Allah ka rufamun asiri ka fadamun inda suke, idan zakayi fushi dani kayi da nikadai kayimun horo dik yadda ya dace zan jure hakan amma kayimun magana"a sanyaye ya sauke ajiyar zucuya yace "baki iya gaisuwa bane?"cije lebenta tayi dan yanzun lallabasa zatayi "ina kwana ya man,antashi kalau?"murmushi yayi yace "village girl,ya kike"dakyar ta motsa bakinta tace "lafiya lau"shiru sukayi su dukan,karasawa yayi ya zauna a kujerun dake harabar gidan gonan ya dora kafarsa daya kan daya yana hangen sameer ya fito a shirye,
"tasiu suna nan na kyalesa amma shine ya kawo kansa da kansa"ajiyar zuciya ta sauke tace "kayiwa Allah da manzonsa ka kyalesa yanzun gashinan ance ka boyesa amma hakan bashi zai hana a auramun shi ba"
"what?mai kikace?aiko sunja masa"zai katse wayar tace "kana ina?"shiru yayi ganin sameer a gabansa yana cika Yana batsewa yacw "ina gidan gona"ya katse wayar cikin sauri ta turata a wandonta ta kama window din ta dane ta dire tayi gidan gonar....
"yadai sam sai ina kuma?"sameer yace"gida"da sauri mansoor ya dubesa "karkacemun zaka tafi saboda abinda ya faru jiya kadaisan daddy bazaiji dadi ba"Sameer yayi murnushin takaici yace"ko daya zan tafi ne khairatu nasan ganina sanan zan samu momy akan maganar nasamu matar aure"mansoor yayi murmushi ya jinjina kai yace "good"ya zuki tabar hannunsa ya busar da hayakin?sameer yayi masa wani kallo yacw "amma kasan abin nan da kakeyi yaudara ce?ko ka manta kacewa Dina kabar shaye shaye?kuma gashi kanayi?"
"nafada mata ne kawai dan ta amince dani da abotata dan ita din in canjata amma badan wani abu a rayuwar duniya zai sauyamun raayi daga shaye shaye ba"Sameer yace "really?cin amana kenan ko?koda yake lets see amma nasan gaba kadan soyayya zata tarwatsa wanan shaye shayen"tabe baki mansoor yayi bama yason sameer nayi masa maganar wata soyayya da kalubalenta shi dai dayaga zai iya yayi tayi "ka gaida khairatu"yace a dakile Sameer ya jinjina masa kai ya shiga mota yaja,mansoor yayi cilli da sauran tabar dake hannunsa ya dafe kai maganganun sameer nayi masa yawo akai "dagaske amanar Dina yaci dan yayi shaye shaye bayan ya mata karyar dainawa?"
"Ranka ya dade wata yarinya ce gata nan tazo wajenka ta shigo?mai gadi ke tambayar mansoor da yayi zurfi cikin tunani yadan kallesa yacw "ta shigo "yasan Dina ce da sauri ya shinshina hannunsa da kansa gabansa ne ya fadi karfa ta gane?ganinta yayi ta shigo sanye take da wani jan hijab iya gwiwa a dinkesa ta wajen kai cikin sauri har tuntube takeyi,ya tsareta da ido gashi hijab din ya tsufa sosai ya kode amma be hanasa yi mata kyau sosai ba,saidai fuskarta tayi wani kala babu walwala idanuwanta farare tass kamar madara da dan hawaye a makale cikinsu ta karaso,tsayawa tayi akansa "yadai.....zauna mana kin tsayamun a kai"tana waige waige ta juyo tace "ka taimakeni ka fito dasu tasiu inda ka kaisu kafim yan garin nan suyi muku hukunci domin yanzun haka baasan na diro ba nataho nan nadauki tsautsayine kawai dan in kareka banason abinda zai taba mutuncinka da alakata da kai"tsareta yayi da ido dikda irin haukarta da kauyanci a karo na farko tayi masa maganar dayasa jikinsa yayi sanyi,burinta ta tsare mutuncinsa batason damuwarsa meyasa shi yayi mata karyar daina shaye shaye?,idonta ne ya sauka akan tabar wiwi din dake gabansa kadan taja da baya tayi wani burki tace "au dama yaudara ce abun?"a kausashe tayi maganar da sauri yace "yaudarar me?"ta nuna masa da yatsa ,gabansa ne ya fadi tabbas shine yasha tayaya zaifara mata explaining?tsoro da furgici suka kamasa a karo na farko a rayuwarsa gashi baya karya gashi yana gudun ya rusa alakar daya samu ta ginu da kyar.....
******
mahaifin Dina ransa a bace yake sosai haka sukayi tawaga kungiya guda su shida ciki harda hakimi suka nufi gidan gona da niyyar samun sameer yayi magana dashi dan idan mansoor ne bayida abinda zai tsaya musayar miyaun baki dashi bayan mashayi ne da kwakwalwarsa bata fada masa gaskiya....cikin fushi suka Shiga dukan gate dim gida,
a zabure Dina tace "kagani ko?kayimun bayanin wanan sanan ka nemi inda zaka boyeni kafin baba ya yankani"tayi maganar daidai mai gadi ya bude gate kafin yayi magana da wani yunkuri sun soma shigowa......
*SLIMZY*😍
[11/11, 15:28] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*
*GODIYA TA MUSAMMAN GA Y'AR MUTAN NIJAR ANTY HASSANA B.S ALKHAIRIN ALLAH YA KAI MIKI*
*9*
JAMA'A, INA GABATAR MAKU DA ROYAL EXQUISUTE, GIDAN GYARAN AURE, GIDAN AMINCI, GIDAN GIGITA MA'AURATA, JAMAA INA AMARE? UWAYEN GIDA? ZAWARAWA? DA KUMA MASU JEGO, INA MATA? MATAN DA SU KA AMSA SUNAN SU MATA? MATAN DA SUKE SON ZAMA DARAM DAM A ZUKATAN MAZAJEN SU? MATA ƳAN ƘWALISA? TO WALLAHI ROYAL EXQUISUTE NA KU NE, SUKE DA INGANTATTUN KAYAN MATA NA GYARA BA WAI TAWULWULBA, BA WAI SHA KA TAFI BA, KAYAN MATA DAKE ƘARA DARAJA DA ƘIMA WAJEN OGA, GA SAUƘI GA ARHA, GA KUMA AIKI..ROYAL EXQUISUTE ZATA GYARE KU
KI TUNTUBI WANNAN NUMBER 08030644073
Location kano,nationwide delivery
A tsorace ta juya zatabar wajen idonta ya sauka akan mahaifinta dake jifanta da wani irin kallo cike da mamakin ganinta a wajen,"malam kaga yarka a cikin gidan gona meye ya kawota?"mahaifin Dina kasa magana yayi suna kallon kallo shida Dina wadda ke tsaye hantar cikinta na wani irin kadawa,tsoro da furgici ne suka cikata nan da nan taji kamar zata saki fitsari a wurin,mansoor kuwa dakewa yayi dayake namijin duniya ne dikda ganin mahaifin Dina da wadanan tawagar be hanasa hada girar sama data kasa ba dikda tsoron abinda zaayi mata yakeyi,"Barkanku da zuwa"abinda yace kenan a takaice yana binsu da kallo,Dina kuwa sai raba ido takeyi bakinta na rawa ta dubi mahaifinta tace "Baba kayi hakuri ka ganni a nan ko?"daga mata hannu kawai yayi yana girgixa kai cike da takaici "bana bukatar abinda ya kawoki ko ki fadamun nagani, tunda ga shedar shaye shaye kikazo ya koya miki ko?"girgiza kai tayi da sauri tace "ba biyo sahun su tasiu ne da naji kana maganar baa Gansu ba shine nazo basusan da zuwana ba ko zan mamayesu ingansu a nan"tana maganar bakinta na rawa,wani irin d'aci yakeji a bakinsa miyaun bakinsa ne ya kafe ya kalli mansoor wanda shi yake kallo yaji wata sabuwar tsanarsa da takaicinsa ya kamasa a karo na farko yayi sanadiyyar kangarewar yarsa tunda ya haifi Dina bata taba yinkurin bata musu rai ba daidai da seconds daya,yayi murmushin takaici yace "kayi nasara kaci wanan wasan saura nagaba yaro,kayi nasarar kangarewar yata ko?ka jirayi hukuncin da zan yanke akanta da kai kanka bazai maka dadi ba sai kayi kuka da hawayenka a gaba ata dalilin ta"Mansoor ya cije lebe ya dubi sauran da sukayi tsaye cirko cirko "nasan abinda ke tafe daku akan yaran ku ne ko?"ya zuba hannuwansa a aljihu zucuyarsa na tafarfasa yace "laifi sukayimun dikda ba lallai ku yarda da hakan ba amma zansa a fito dasu da kuma faifan video a waya danasa aka dauka suna kokarin bankawa gidan gonar nan wuta na kamasu"nan sauran suka soma salati Banda mahaifin Dina wanda yace "karya ne, yayi ne kawai dan raba tasiu da Dina jin shine zai aureta"