Sashe 36
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Daddy ya kalli agogo yace "koda dare ya tsala ne haka nan zan nufi kauyen nan wajen ganin nasamawa yaron nan farin cikin rayuwarsa da mu rasashi"momy zatayi magana likita yayi gyaran murya ya dauki file din da aketa bincike akan mansoor,wata nurse ta shigo ta kawo masa takardar scanning ya dubesu yace "Tabbas rayuwar mansoor tana cikin hatsari dan inhar baisamu abinda yakeso ba idan bai rasa rayuwarsa ba to zai zama ga rai babu anfani,domin munyi bincike sosai akansa,zuciyarsa tadan samu matsala sanan abu mafi muhimmanci a rayuwarsa a jikinsa guda daya ne wanda ko wani dan adam dake rayuwa nasa biyu ne,idan daya tagaji tabar aiki sai dayar ta dauka to tasa guda daya ce wanan ma babbar matsala ce"momy da daddy kallon likita sukeyi cikin rashin fahimta kamar hadin baki sukace "meye a jikinsa guda daya?"da mamaki likita yace "zakuce bakusan kodar dake jikinsa guda daya bace?"dafe kirji momy tayi a rude tace "kodarsa daya ce?ya akayi kodarsa ta zama daya?"daddy ya kalli mansoor wanda idonsa ke kallom gefe daya sai hawaye ke zuba Dina kawai yake gani a kwayar idonsa muryarta keyi masa yawo a kunne maganar da sukayi a waya "zamuyi aure yadda zamu cigaba da abotarmu harabada"ya lumshe idanuwasa bugun zucuyarsa ya tsananta dik maganar da sukeyi mansoor baya magana a rude daddy yace "ya akayi kodar mansoor ta zama guda daya?"tambayar da daddy ya jefawa sameer kenan wanda yake zaune gumi na karyo masa kamar an ana watsa masa ruwa,
momy ta ruko daddy tana kuka "nidai ka tafi kauye wajen mahaifin yarinyar nan a nemi wanda ya aureta ya saketa mansoor ya aura banaso na rasa dana"momy ta durkusa tana rizgar kuka daddy ya dagota yace "is okay zanje yanzun nan zani mansoor zai tashi bazai mutu ba kinji"nabeeha kuka kawai takeyi ta hada kai da jikin bango tsananin tausayi da kaunar da takeyiwa Mansoor,
har daddy ya fita sameer ya kasa motsawa tsananin tashin hankalin dayake ciki ga mansoor kwance kamar gawa ga Dina a gidansa a matsayin matarsa bayajin akwai abinda zaisa ya rabu da Dina a halin da yake ciki.....
*Toh fa ga Mansour ya dawo ga Dina a gidan Amininsa ya aureta,sanan gashi kodar dake jikin mansoor daya na jikin mahaifiyar dina,ya makomar soyayyar mansoor da Dina?shin sameer matawalle zai hakura da ita ya barwa amininsa yadda yakejin shaukin sonta?ya zata kasance da cikin dake jikin khairatu na sameer?ya mansoor zaiji idan yasan sameer ne ya aure muradin zuciyarsa?......*
*HANZARTA KI BIYA 400 PROMO DA NAKEYI TUN SHEKARANJIYA ZUWA GOBE MEMAKON 500 IDAN KINASON VIP 600 MEMAKOM 700 MAI KIKE JIRA LITTAFIN MAZA BIYU ZAI KAYATAR DAKE ZAI ILIMANTAR DAKE SANAN ZAI NISHADANTAR DAKE INA MASOYAN NE?*
2255398727
ZENITH BANK
AMINA JIBRIL
SHAIDAR BIYA TA 07042277401 KO 08036953516
*SLIMZY*😍