Sashe 10
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Baban Dina"yace a takaice daidai nan suka iso kofar gidan gonarsu wani mahaukacin horn mansoor ke bugawa da sauri mai tsaron wajen ya fito ganin su mansoor ya washe baki yace"barka da zuwa ranka ya dade"yana daga hannu ya wangale gate din suka shige cikin farin ciki ya karasa ya tsugunna har kasa yana gaishesu dakyar mansoor ya amsa ransa a bace yake ya tsaya daga gefe yana kalloon bishiyoyin dake cikin gidan,daga bayansa sameer ya dafa kafadarsa "Man....ya daga zuwan mu zaka fara bacin rai while kana cikin farin ciki da zuwan mu kauyen nan?"
"mutumin nan ya batamun mood akwai abinda Dina zata fadamun ya katse ta"sameer yayi murmushi cikin zuciyarsa yace man da karfin hali mutum da yarsa?a fili yace "muje ciki mu kintsa muyi wanka mu huta bayan laasar mu nemeta"sameer yayi maganar cikim sigar lallashi mansoor ya kallesa fuskarsa da damuwa yace "are you show zamu ganta?wanan mutumin zai bari?"sameer ya jinjina masa kai....
******
cikin sauri Dina ta danna kofar dakinta tasa sakata ta ciki innahta na tsaye jikin kofar tana jiyo yadda take sauke numfashi "Dina lafiya?kinyo tsokanar taki ko?daga ina kike aguje kamar wadda aka biyo?kinyi shiru dubi yadda kike sauke numfashi nema kike kitada ciwonki ko?tou idan kin yada ni banida kudi babanki ma bashida shi"mahaifin Dina ne ya shigo a fusace yana mazurai "ina Dina take?wato bazata tabajin maganata ba ko?"kallonsa innah keyi cike da fargabar mai Dina kuma tayi?katse mata tunani yayi "ina ta shiga?"da hannunta nuna masa dakinta a sanyaye tace "tambayar da nakeyi mata kenan yanzun haka naga ta shigo aguje"sharce gumin dayake fesowa a goshinsa yayi Rana na haska idonsa kasantuwar rana ta kwale azahat tayi yace "kamar nasani na biyo sahun motarsu bayan wucewarsu ta gabanmu sai gashi na ganta tsaye da wanan yaron mashayi wai ashe mansoor sunansa sai yau nasani in kinga abokin nasa kamili amma shi a kwayar idonsa kadai kika kalla kinga tsagera ga wani jida kai da yakeyi to wallahi Dina inaga nakasaki zanyi idan naganki dasu kamar yadda naganki yau"yana gama maganar ya juya cikin sauri ya fita innahr DINA ta shiga tafa hannu ta karasa inda take yanka awara tace "nashiga uku nidai Dina bansan yadda zanyi dakeba inaga tasiu kawai zaasa su turo a aura mikishi babu wani tsaye tsaye dubi yadda kika taso mahaifinki a cikin rana"daga Daki dina na jiyo dik abinda ke faruwa jin alamar mahaifinta ya fita yasa ta sauke numfashi ta zube a kasa ta dafe kirjinta da har lokacin yake lugude ta tabbatar yau da babanta ya kamata kashinta ya bushe gashi bata gama magana dashiba yanzun tayaya zata hadu dashi?"tambayar da tayiwa kanta kenan ta kalli windown dake jikin dakinta ta saki lallausan murnushi tace "ta nan zanbi inje in nemoka ya mansoor inaso nasamu ladan sauyaka"tana maganar tana lumshe idanu tace "gashi yau yayi kyau Allah yasa dagaske dai ya daina shaye shayen"adduar da tayi kenan tana kokarin zura hijab dinta ta daure takalminta a jikin zaninta ta kama jikin windown carab ta d'ane sama ta dira ta baya ta kalli Nisan katangar ta sauke ajiyar zuciya "yanzun yaya zaayi idan nadawo nashiga?"gabanta ya fadi tanabin Nisan katangar da kallo ta tura baki tace "oho sai shi ya rakoni ta lungu ya haurar dani ai dogo ne"da wanan tunanin take tafe ta jikin lungun tana wakar ta,
********
cikin farin ciki nabeeha ta rungume mahaifiyarta data fito ta gansu tare da momy "ummah yaushe kikazo shine baki fadamun ba?"momy tayi murmushi tace "ja'ira nasan da zuwanta naki fada miki ai naga fushi kikeyi saboda mansoor sun tafi kauye"nan d nan yanayin nabeeha ya sauya ummahnta ta lura da hakan tace"ohh bataso ya tafi ko?ai nasan zamanta gidan nan zaisa su shaku na matsu a had'a zumuncin nan"nabeeha zatayi magana momy ta katseta bataso ta fadawa mahaifiyarta Mansoor basu daidaita ba "kedai bari hajiya nafeesa kauye suka tafi take fushi bayan daya dawo maganar aurensu zaayi dan bazai bar kasar nan ba sai an daura musu aure kila su tafi Cyprus din tare"wani farin ciki ne ya lullube nabeeha suka hada ido da ummahnta ta kashe mata ido,ummahnta tace "iyyee kice kasar waje zashi"
momy ta dubi nabeeha "saura ki fada masa dan besaniba haukar banza yakeyi in ma wata yasamu a kauyen saidai suji shiru dan bazai aure yar talaka ba balle ba kauya besan shirin da mahaifinsa keyi masa ba so muke ayi auren ko zai daina shaye shaye ba karamin jihadi kikayiba na amincewa yarki ta auresa kuma kinsan yana shaye shaye "hajiya nafeesa cikin zucuyarta tacw hmmm bazaki ganeba inada tawa manufar wanda nikadai nasani a fili tace "ai d'a na kowa ne balle mansoor ai kamar nina haifesa dama akan inji inda maganar ta kwana nazo dan mu soma shiri"nabeeha mikewa tayi ta kwasa aguje ta nufi daki wajen rufaida tana Shiga ta d'aka mata duka tana kwance ta tashi "ke lafiya kika bugamun wanan Dukan kamar wadda aka daurawa aure da yaya man?"tayi farr da ido tacw "meya rage"rufaida ta gyara zama "ban ganeba "nan nabeeha ta labarta mata,take taji mood dinta ya sauya take tausayin mansoor ya kamata tanason yayanta batason asashi a damuwa dikda be sanar mata ba amma tasan soyayya yakeyi a boye wato yankan baya zaayi masa a aura masa nabeeha?take tace nono dole nasanar masa,ta furta a ranta yadda zaisan ta inda zai bullowa lamarin dikda tana nunawa nabeeha tana tare da ita,a fili kuwa mikewa tayi ta soma rawa tana taya nabeeha murna,
*********
mamsoor tafe da wando jeans three quarter blue da farar riga armless mara hannu kunnensa manne da Bluetooth kamar koda yaushe fuskarsa babu annuri sameer ne yayi murmushi "dik fushin nan da kakeyi na menene?saboda Dina ta tafi?meke damunka ka Shiga damuwa haka abokina?kofa abun naka yau baka zuka ba"Mansour ya kallesa sanan ya nuna masa mahaifin dina dayazo wucesu yana watsa musu wata irin harara ya gifta "Allah kadai yasan meyayi mata ni damuwata ma kar dukanta yayi"sameer ya cije lebensa yace "nafika damuwa da halin da take ciki mansoor"
"kamar yaya?"Mansoor yayi masa tambayat yana kallon kwayar idonsa,zai bashi amsa yaga Dina ta bayan wata bishiya tana lekowa sameer sakin baki yayi yana kallonta cike da mamaki ya murza idanuwansa ya kara kalla yagani ita din ce?mansoor ya juya yana fadin"mai kake kallo na tambayeka baka bani amsa ba?"idonsa ya sauka akan Dina dake tsaye tana waige waige,mamaki ne ya kashesa yacev"Dina kece?"ta jinjina masa kai ta yafitosa cikin sauri yabar Sameer tsaye yana kallonsu baki bude,mamaki ne da al'ajabi ya hanasa magana, kwalawa mansour Kira yayi ya juyo "man bari nabi ta nan baya zan sameku zan kira wayarka ka fadamun inda kuke"mansoor ya gyada masa kai sameer ya juya yabi ta hanyar da baban Dina ya wuce zucuyarsa na azalzalarsa,khairat ce ta fad'o masa take ya tuno da abinda ya faru tsakaninsu daren jiya bayan yabar gidansu mansoor,da sauri ya curo wayarsa yayi dialing numberta yana tafiya a hankali,ta dauka daga can bangaren tana kwance idonta a lunshe tanajin wani zazzabi da ciwon jiki batasan shi bane saida taji muryarsa ta daki dodon kunnenta,ta zabura ta zauna tana sanye da pink din rigar bacci"na dauka bazaka kiraniba tunda hakarka ta cin ma ruwa,zucuyata cike take da tsananin fargaba akan na mallaka maka jikina a daren jiya sakamakom shaukin soyayya karka gujeni,sai gashi har gari ya waye baka kiraniba"ta karasa maganar cike da shagwaba wasu hawaye masu dumi na zubowa daga idonta,
"no no khairatu...karkice haka calmdown nayi laifi okay?kidaina kuka amma ai kinsan ko ban kirakiba kina nan makale a cikin zucuyata?"
"tayaya zan gane hakan?"tace tana sauke ajiyar zucuya , lumshe idonsa yayi ya tsaya daga inda yake yace "kinsan yadda nake jinki kuwa?da kinsan yadda nake kaunarki bazaki shakku akaina ba khairat babu mancen da zucuyata ta makance akanta saike tawan,kiyi hakuri yanzun dai kin gasamun kanki?"tayi wani juyi tanajin zafi a kasanta ta share hawaye ta gyada masa kai "ehh amma ba kamar yadda kai zakayi ba yanzun kana ina?"
"na raka mansoor kauye yau zamuyi kwana bakwai,amma ki kwantar da hankalinki gobe da yamma zanzo nasameki"ta sauke ajiyar zucuya "bazan iya jure kwana bakwai batare da kaiba"nan ya cigaba da lallashinta suna musayar kalaman soyayya,
jikin wani dutse suka samu suka zauna shida ita sun dauki kusan minti goma babu meyiwa wani magana yaga ta mike tana kakkabe zaninta yacev"lafiya?"tura baki tayi ta hararesa,wani yarrr yaji harar da tayi masa sosai ta burgesa ya saki wani tsadadden murmushi yace "umhmm complainer mainayi kika mike ina zakije?"ta kauda kanta gefe zata fara tafiya da sauri ya ruko hannunta,kamat wadda akasawa shocking tayi saurin janye hannun ta juyo cike da masifa saidai yadda ya zura mata kyawawan idanuwansa yasa ta kasa magana taji jikinta ya saki yace "what menayi?"...girgiza kai tayi "bazan iya wanan abotar ba kasan riskin da na dauka nataho wajenka?nasan cewa komi babana zaiyi maka sai kazo kofar gidan mu kuma hakan ba karamin haddasamun fitina zaiyi ba,hakan yasa na dauki riskin tahowa wajenka koda hakan zai zama sanadiyyar bacin raina"ya tsurawa pink lips dinta ido sosai take burgesa komi nata musamman manyan kyawawan idanuwanta "kuma nazo kayi shiru sai kace kurma ba sai intafi ba tunda bakason maganar dani bakaso mu daidaita bayan da kanka kayi bikon fadan da mukeyi?"ta murguda mai baki, shiru yayi ya zura hannunsa a aljihunsa ya kasa magana besan ta ina zai fara ba shi.mutim ne bame yawan son magana ba ta kara kuluwa ganin yadda ta tura baki yasa yace "tsaya Dina...ni mutim ne mara son yawan magana a hakan ma kece silar da nake iya jefa words fiye da uku cikin magana,idan kika tafi biyoki zamyi dan babu abinda nafi bukata fiyeda cikar burina"
"menene burinka akaina?zaka cutar dani ko? zakaimum ramuwar gayya ne?"tayi maganar a sanyaye,yayi murmushi "no i want to change you Dina,inaso na canjaki saboda inaso nasamu wani kusanci dake wanda narasa dalilin dayasa zucuyata ke matukar son kasancewa tare dake,ni mutim ne da banason damuwa nafison kadaici akan komi amma sanadinki da zuwa kauyen nan ya sauyani"