Sashe 28
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*******
Dina na tsaye a gaban tankamemen hoton sameer da mansoor wanda yake parlornta ta tsura masa ido ko kiftawa batayi girar tasha gazal bakinkirin jan baki kuwa kamar kamfanin ta shafa a bakinta tana rike da kwankwasonta,batasan lolacinda wasu siraran hawaye ke zubowa daga idanuwanta ba ta karasa ta hau saman kujera zata shafa fuskar mansoor kenan Sameer ya daka mata wata razananniyar tsawa "ke Dina are you mad? halan kin haukace kina matar aure zaki shafa fuskar wani kato wanda ba muharraminki ba"a razane ta juyo tana kallonsa cike da tsananin mamaki,jikinsa ne ya kama rawa idanuwansa suka rufe ya karaso ya fuzgota tayo kasa zata fadi yayi saurin tareta a jikinsa,ta cire jikinta daga nasa taja da baya tana kallonsa "yaya man din ne wani kato?ohh Amininka abokinka wanda zaka iya sadaukar da farin cikinka akansa Shi kake kira da kato?koda yake banga laifinka ba tare kuka yaudareni kaidashi,kuka hakamun rami mai zurfi na fada ciki a sanadin soyayyar abokinka,wanda idanuwana suka rufe banaji bana gani akansa har sabawa iyayena nayi daga karshe ka aureni Shi yaki aurena,kayi hakuri a matsayina na matarka ka sameni na shagala da kallon wani sabanin mijina,zucuyata ta kasa daurewa da cire sonsa a cikinta,ina son yaya man....baxan boye maka ba yaya sameer inason ganinsa koda shine ganin da nayi masa na karahe, nasan yana nan babu tafiyar da yayi ya kawai gujeni ne yayi ramuwar gayya akan dama yanada wani kudiri a kaina amma nakasa cire sonsa"tana maganar hawaye na zuba daga idanuwanta,wani radadi sameer yakeji a cikin zucuyarsa kalamanta na tafasa masa rai meyasa?dikda bayajin digon kaunarta a zucuyarsa meyasa ya kasa barwa Mansoor ita har ya dawo?idanuwansa sukai ja ya nemi kujera ya zauna ya dora kafarsa daya kan daya batare da yace mata komi ba,ganin haka yasa ta juya cikin sauri ta nufi bedroom dinta ta kullo kofar ya sauke ajiyar zuciya ya ciro wayarsa tayaya zai hana mansoor dawowa nigeria?babban tunaninsa da damuwarsa kenan shine ya zauna a can dan tabbas yana tsananin kaunar Aminin nasa amma yasani akan ya auri Dina inhar yasani zasu iya samun matsala Shi kuma bazai iya rabuwa dashi ba,kamar an tsikaresa ya mike wani irin tukuki yakeji a cikin zucuyarsa har zai fita yake jiyo sautin kukan Dina daga bedroom a fusace ya nufi dakin ya ingiza kofar ya jita a rufe ya dawo da baya wato ma da mansoor ta damu?ya dage kafadarsa abinda yasani bazata taba ganin Mansoor ba shima koda ya dawo kasar bazai taba bari su hadu ba,ya juya ya fice ya rufe kofar da makulli ya sauko daga sama cikin sauri, turus yayi ganin khairatu da surayya a parlorn mahaifiyarsa gabanta dauke da trolley da wata jaka "ki saki jikinki khairatu kinji ki kwantar da hankalinki har Allah ya saukeki lafiya sanan saimu nemi uban dan dake cikinki mu makasa a kotu"turus sameer yayi tsaye yana kallon khairatu wadda ta sakar masa wani murmushi mai kamada na mugunta ta nunasa da yatsa,gabansa ne ya yanke ya fadi take yaji wani jiri na daukarsa kamar zai fadi, momy da sauri ta kalli sameer "yadai khairatu kike nuna sameer?"wayancewa tayi tana Sosa kanta tana murnushin mugunta tasan saida gabansa ya fadi ai tayi masa alkawarin renom cikin dake jikinta a gidansa,gidan metawalle kakan shegen dake cikinta,ya dauka zata fadawa momy zinariya cewar shine yayi cikin?kashe masa ido tayi sanan tace "au momy nibanmasan yaya sameer bane"momy ta sauke sassanyar ajiyar zucuya ta kalli sameer "ya na ganka cikin wani yanayi kuma?ina Dina? wai kaikam sameer lafiya tunda ka auro yarinyar nan kake boyeta a sama kamar wanda yayi auren rashin gaskiya?meyasa kake boyeta ta sauko kasa mana ga jamaa nan ita kadai a sama?"ya girgiza kai cikin zucuyarsa yace momy bazaki gane yadda zanyi yakatsantsan da boye Dina ba gudun kada Mansoor ya dawo yasan nine na aureta,a zahiri kuma cewa "tayi bacci ne bata dan jin dadi ne"wani kishi khairatu taji ya caki zucuyatta wato dawowa yayi wajen matarsa ya tarairayeta?shiyasa yake boyeta?ya saci kallom khairatu yayi mata wani kallo cike da shu'umancu take taji komi nata na kokarin kwarkwancewa ya fice ya barsu nan tare da momy....
*******
idanuwa jajir Mansoor ke kallom likitan wanda ya kasance bature ne suna magana cikin harshen turanci,
cikin kulawa likitan yake tambayarsa da harshen turanci,
"meyasa ka bada k'odarka guda daya?bayan kasan kanada matsalar numfashi?sanan gashi na duddubaka naga kana cikin matsananciyar damuwa akwai abinda kakeso?"mansoor ya ja numfashi bece komiba saidai maganar zuci"damuwata bata wuce na koma Nigeria nasamu Dina na aureta ba,rashin ganim Dina shine ya haddasamun damuwa"likitan ya tsaresa da ido yana karantarsa ya sake magana "tunanin mai kakeyi?kanaso ka mutu ne?"mansoor ya girgiza kai yace masa cikin harshen turanci "Bazan mutu ba saina auri Dina,damuwata kuma da kake tambaya itace damuwata,itace peace of mind na rayuwata gabaki daya nayi nisa da ita dole nashiga damuwa"likitan yayi murmushi ya jinjina kai sanan yayi wasu rubuce rubuce ya dago ya kallesa "dole ka kiyaye dik wata damuwa kasantuwar rayuwarka tanada rauni a halin yanzun"shiru mansoor yayi batare da yace komi ba,ya rubuta masa magunguna ya karba ya fito take ya karasa pharmacy ya karba sanan ya fito harabar asibitin ya tsaya,
tunanin maganganun likita yakeyi wanda suka dan caja masa kai,yaja gauron numfashi ya ciro wayarsa ya kira sameer,ya kana tafiya ya karasa jikin wata mota ya tsaya,
sameer na zaune a garden cikin tashin hankali yaga kiran mansoor "Hello Man....yane How are you"sameer yace muryarsa na sarkewa,
"Da dama dai"sameer ya jinjina kai "what the problem"ya tambayesa cike da kulawa,jimmm mansoor yayi sanan yace "Banida lafiya ne sameer naje asibiti"sameer da sauri ya razana cikin damuwa da kulawa yace "meyasameka?me sukace yana damunka man are you ok?"a rude yake tambayarsa,
mansoor yace "common sam ka kwantar da hankalinka nasan yadda ka damu dani kake tsananin kaunata nasani hakan yasa nakiraka na fada maka"sameer ya natsu gabansa na faduwa yace "me sukace ina saurarenka?"nan mansoor ya fada masa komi abinda likita ya fada da wanda shima ya fada masa ya dora da,
"sameer idan ban dawo nasamu Dina ba zan iya rasa rayuwata bansan haka nayi nisa akan soyayyar yarinyar nan ba,amma nasan inada kalubale a gabana kafin in mallaketa saidai nayi tarko guda daya wanda dik duniya babu wanda yasan kodar dake jikin mahaifiyarta tawa ce sai kai,saboda Allah nayi saboda insameta man inason Dina sosai kasani"dishi dishi sameer ke ganin gabansa tsananin rudewa haka mansoor yayi nisa akam son Dina?gabansa ya fadi to tayaya zaiji idan yadawo ya tarar Dina tayi aure?dikda bazai taba sanin shine ya aureta ba?mansoor katse masa tunani yayi "sameer ka kwantar da hankalinka nasan inada Kai zaka tayani yaki dasu momy da mahaifin Dina har in mallaketa nasan zakayimun wanan,dan haka kasa ran ganina a nigeria ko wani lokaci from now am coming for her na shiryawa dik wani yak'i,sanan yauwa ka cewa Amaryarka idan nadawo a wajenta zanci Abinci"dam gaban sameer ya fadi ya kasa magana zaiyi magana ya juya yaga khairatu a gefensa ta zuba masa manyan idanuwanta sai kawai ya katse wayar ya mike a zafafe zaibar wurin tasha gabansa.......
*ASSALAMU ALAIKUM MASOYANA MUTANEN ARZIKI WANAN TAFIYAR PAGES NA GAB DA TSAYAWA WADDA KE BUKATAR SIYAN LITTAFIN NAN MAZA BIYU....500 KACAL ZATA TURA SINGLE GROUP 700 VIP TA WANAN ACCOUNT NUMBER*
*2255398727*
*ZENITH BANK*
*AMINA JIBRIL*
*SHAIDAR BIYA TA 07042277401 KO 08036953516*
*SLIMZY*😍
*07042277401*
[18/11, 09:12] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*
*17*
Slm ina maiso taga tayi K'IBA jikinta yayi kyau tazama yar lukuta 😘ina maiso taga NONO yacika yayi kyau ina maiso taga duwawu yafito kinzama cikakkiyar mace ❤️ina maza da basacin abinci ina maza masuso suyi kiba ina yara da basuda kiba ina mai farin cikin sanar daku zumar kiba, zumar kiba zumace wadda zata saka kiba cikin kwana 7 dayardar Allah zumar kiba zumace mai inganci wadda aka hadata da magun gunan gargajiya,Bugu da qari har nafdac ta amince da lafiyar zumarmu ta bamu BACH NO hjy indai kina fama da rama d'an gwada shan zumar mu kisha mamaki indai kasha zuma saika chanza Maza kinemi mmn khairat domin samun ingantacciyar zumar qiba Mai cike da lafiya with zero side effect🤗 08167453086