Sashe 23
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yaro ne ya tsaya daga bakin kofar dakin babu kowa sunata hayaniya a tsakar gida yace "Dina shafiu ne ya aikoni wai wanda kika kira waya ya kira"wani zabura Dina tayi ta mike jikinta na rawa tace "ya baka wayar ka kawomin ne?"ya girgixa mata kai yace "ah ah yace wai kizo kuyi magana yanzun yana jiranki yamma tayi zai rufe shago tun dazun yake aikowa a kiraki baa sameki ba"ta gyada masa kai cikin tashin hankali tanason jin muryar yaya man tanaso zucuyarta ta samu natsuwa tanaso taji shin shine ya aiko da maganar aurenta batare da mahaifinta yasam shi bane?tayaya zataje tayi magana dashi?gashi an daura mata aure,tana tsananin kewarsa sosai dikda jikinta ya bata shine mijin tasani sunyi alkawarin auren juna kodan su cigaba da abotarsu gashi Allah ya amsa,tayaya zataje suyi magana?lumshe ido tayi tace "ko banje ba nasan zanyi magana dakai muna isa birni aka kaini dakinka,kila ma dama yana gari yace baya nan dan yayi mata bazata ya aureta ne"dariya ta somayi tana hawayen farin ciki lokaci daya,gud'a taji an rangada gidan ya kara cika mahaifinta ne ya bude labulen ya shigo yace "taso Dina"gabanta ne ya fadi a karo na farko tumda akace an daura aurenta bata shiga tashin hankali irin yanzun ba tasan tafiya zatayi tabbas zata rabu da iyayenta da innahrta da take tsananin so,rungume innahrta tayi ta kankameta tana wani irin kuka mai ban tausayi,
Sameer na tsaye a jikin kofar gidansu yana kallonsu tausayinta ya kamasa ta wani bangaren kuma ya tsinci kansa cikin tsananin faduwar gaba shin yaya Dina zata amshesa a matsayin mijinta na aure idan tasan shine ba mansoor ba?bude idonta tayi suka hada ido da sameer take ta tsaresa da wani irin kallo mai cike da tambayoyi,saidai ya boye hakan a cikin xucuyarta idanuwanta ne suka nuna masa hakan,tabbas tunda taga sameer tasan aiken mansoor ne tasani yaya man dinta ne ya turo sameer ya lallashi mahaifinta ya aura masa ita, farin ciki ne ya lullube dina wanda yasata rufe Ido cikin dukunkunannen hijab dinta shi kuwa kiran waya ne ya shigo da sauri ya duba man ne.....wata ajiyar zucuya ya sauke ya koma wajen motoci driver ne ya bude masa ya shiga gidan baya ya zauna,
sameer cikin sarkakkiyar murya yace "yane man mutanen Cyprus ya ake ciki ya kunsamu magana da Dina kuwa?"tsaki mansoor yayi cike da damuwa yace "tayaya bayan na nemi abu a karo na farko a wajenka bakayimun ba?haba sameer ka taimakeni dazun da muke waya da kai Dina ta kirani ashe mahaifinta ne ya karbe wayar luckily takaiwa wani layin ya kirani bansaniba saida tabar wajen nakira,yanzun inata fama dashi ya hadamu abu ya gagara"kwantar da kansa sameer yayi a jikin seat din mota yace "ka kwantar da hankalinka kayi aikin da daddy ya turaka man ka raba hankalinka biyu yarinyar da kacemun ba sonta kakeyi ba meyasa barinka kasar zaka shiga damuwa rashin jin motsinta?"
"sameer ina son Dina so mai tsanani ko ka manta manufarmu?ta ina dawowa zam aureta?look Dina itace rayuwata sameer ina dawowa ko ana ha maza ha mata i most marry her,nadaina shaye shaye saboda Dina ban taba tunanin zan iya daina shan wani abuba akanta sameer,kaima kaki hadani da itane saboda kana bayansu momy?tou kasani bazan sake kiranka ba"yana gama maganar ya katse wayar,
sameer ya lumshe ido yace "am sorry Aminina.....bazan iya hadaka da Dina ba dan tazama mallakina yanzun" motar da yake ciki aka shigar da Dina,mahaifin sameer kuwa cikin farim ciki yake rabawa jamaar kauyen kudi wanda hakan yasa labarin auren Dina ya zagaye kauyen da kewaye.....Dina kuwa minti minti take sauke ajiyar zuciya tanajin radadin rashin iyayenta saidai babban burinta da sun isa ta hada idonta da angonta mansoor......
*ku cigaba da bina wanan tafiyar mai zafi ce.....*
*SLIMZY*✍🏻
*07042277401*
[16/11, 09:32] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*
*14*
ADADE ANAYI SAI GASKIYA 💯✅💯
Ina masu Neman data Mai 'karko Mai da'dewa? Ki Da'de kina amfani da abarki cikin kwanciyar hankali☺️☺️ Kuma cikin farashi Mai sauki da rahusa ? Toh Maza ku garzaya kada abarku abaya AHZUK DATA services & all ONLINE payments
MTN ><><
🛜500mb = #150
🛜1GB = #250
🛜 2GB =#500
🛜 3GB =#750
🛜 4GB = #1000
🛜 5GB = #1300
🛜 10GB =#2600
To check balance ♎ dail for MTN (CG)= #460*260#
MTN(SME)=*461*4# OR *323*3#
MTN(Direct &Datacard)= *323*4#
AIRTEL ><><
🛜500MB =#150
🛜1GB =#280
🛜2GB =#600
TO check balance ♎ dail AIRTEL (CG& Direct)=*140#
GLO ><><
🛜500MB =#150
🛜1GB =#280
🛜2GB =#560
🛜3GB =#900
🛜5GB =#1500
To check balance ♎ dail GLO(CG& Direct)=*127*0#
9MOBLIE ><><
🛜500MB =#140
🛜1GB =#250
🛜2GB =#500
🛜3GB =#750
To check balance ♎ dail 9MOBLIE (CG&Direct)== *228#
UNIVERSAL ♾️ CODE (FOR ALL NETWORK)==*323# OR *323*4#
ALL DATA SERVICES VALID 30 DAYZ
PAYMENT DETAILS BELOW 👇👇👇
223878120 UBA Muhammad sabo Ahmad
8068616274 Palmpay
Muhammad sabo Ahmad
EVIDENCE 🧾 VIA 08035182984
07015399345
Parlorn gidan matawalle cike yake da jamaa wanda cikin awanni sukaji labarin auren Sameer da wata sabanin khairatu,momy ce ta fito sanye da qani tsadadden lace maroon mai ado baki baki da golden wuyanta sanye da dankarariyar sarkar zinarw wadda ta kwanta ta karawa adonta kyau,ummahn khairatu ce ta dago ido cikin jamaar dake zazzaune a parlorn tacev"Tabarakalla kaga uwar Ango"tayi maganar muryarta na shakewa,wadda ke gefenta tayi saurin dagowa tayi kasa da kai wadda matace wajen yayar matawalle hajiya Rumasa'u suna kiranta Momy rumah tacev"keko harda yaba kwalliyar uwar Ango kuda akayiwa dan waken zagaye?ai harda son ganin kalar matar da sameer ya auro ya kawoni gidan nan dama daga nan tafiya zanyi gidanki mu tattauna"ummahn khairatu cije lebenta tayi tace "Hajiya zinariya wanan alkyabbar ta hannunki fa?"momy ta kalli alkyabbar dake walkiya a hannunta golden da amy green tacev"ta tarbar sirikarku ce dan kinga auren babu shiri kingane tou dazun na aika aka karbomin wanan alkyabbar aka siyoya naira million daya kenan"wani kululun bakin ciki ne ya tsayawa ummahn khairatu tana bin alkyabbar da kallo cike da tsananin takaici tace cikin zucuyarta zamuga kalar yarinyar da zaasawa alkyabbar million daya,alkyabbar nan zatayi matukar yiwa khairatu kyau sosai dole zan rama kota wani hali"horn din motoci ne ya karade kunnuwansu nan take dukkansu suka mummuke tsaye momy kuwa faraa kawai takeyi hamida da khadija yaran Momy Rumah sukace "laaa gasunan ankawo amaryar yaya Sameer bari mutashi muyi tarba muga kalarta ita kuma "momy murmushin yak'e takeyi dan tasan dij tsammanin matan dake cike da parlorn nan yar wata hamshakin mai kudi sameer ya auro basusan daga kauye zaa kawota ba,nan da nan gida ya rud'e aka soma rangad'a guda ta ko ina suka firfito harabar gidan ummahn khairatu suna hada ido da sameer kallon da ta tarbesa dashi yasa gabansa ya fadi take khairatu ta fad'o masa a rai wata irin faduwar gaba da baisan dalilin ta ba ta ziyarcesa ya cije lebe, cikin zuciyarsa tunanin yadda akayi momy ta sanar musu aurensa yau yakeyi,wayarsa ce ta soma ruri cikin sauri ya zarota daga cikin aljihu a tunaninsa mansoor ne dikda yasan yayi fushi dashi akan be hadasa da Dina ba sai yaga khairatu ce,tsurawa wayar ido yayi yana kallo ya dago ya kalli ummahnta data kafesa da kallo cike da tuhuma,
Baba kulu,da innah lubabatu ne suka fito daga cikin mota,wani ja da baya Baba kulu tayi a rude ta koma gefe tana bin harabar gidan da suka iso da kallo cike da tsoro,innah lubabatu ta matso tana satar kallon jamaar dake harabar gidan sanan tace "Baba kulu ya naga kinyi baya da sauri kema kinji irin tsoron da naji ko? kinga inda aka aiyar da Dina ko? wanan wani irin gida ne mai shegen kyau haka? kalli wata rumfa can gefe mota a karkashin rumfa?"baba kulu ta daga kai ta kalli dalleliyar motar ta juyo tace "Allah dai ya fitar damu daga gidan nan lafiya kwana zanyi ina zikiri da salati"katse musu magana sukaji anyi, ummahn khairatu ce cike da kissa Tana satar kallon kafar innah lubabatu wadda tasha lallen gargajiya bayan yayi ja yayi bakinkirin har saman diddigenta wata blue din atamfa ce a jikinta wadda tayi fari tasss tsabar kodewa tace "barkanku da zuwa sannu ku da zuwa"washe baki baba kulu tayi jajayen hakoranta ne da suka dafe da goro suka bayyana tace "yauwa yar nan"ummahn khairatu tayi musu iso,sameer yana gefe ya harde hannuwansa a kirjinsa kusa da Dina dake tsaye wacce gabanta ya tsananta faduwa taji an ruko hannunta "Amarya ni bari na tarboki"da sauri hamida ta karaso "Barka da zuwa Amaryar yaya sameer barka da zuwa iyalin Gidan matawalle"dammm gabanta ya yanke ya fadi kadafuwanta taji suna neman kasa daukarta sunan waye taji an kira a matsayin mijinta?sameer fa taji ance ba yaya man ba?wani irin fitsari taji yana neman kufce mata,ta kasa motsa kafarta saida ummah ta sake magana tace "muje mana Amaryar danmu"momy ce ta karaso cike da faraa rike da alkyabba a hannunta "ke ummahn yara inata jira ki karbi alkyabba daga hannuna sai kiyi shiru?"ummah ta tabe baki tana bin jan hijab din dake jikin Dina da kallo wanda yasha dinki ta gefensa da saman kanta babban burinta shine Dina ta bude fuskarta suga kalarta,cike da takaici ta karbi alkyabbar tasa mata dik yadda taso a shiga da Dina batare da alkyabba ba hakan be yuwu ba?dan tsaki taja wanda ita kadai taji sai Dina datake rike da ita suka taka cikin gidan babban parlorn gidan aka sakata a tsakiya,
momy rumah kuwa baki bude take kallon yadda innah lubabatu da baba kulu suke kallon cikin parlorn waddda basuma san ana kallonsu ba, momy rumah tace "zinariya yanzun wadanan mutanen sune surukanku a garin nan?wadanan mutanen su sameer ya zabi ya auro mana mata wajensu?"momyn Sameer ranta yadan baci tace "mai sukayi mutanen Rumah?su din ba mutane bane ko dabbobi ne su din da kike wanan maganar?"ummahn khairatu ta zunguri momy rumah alamar tayi shiru hakan yasa tayi shiru momy ta kwalawa masu aiki kira ta basu umarni da akai abinci da ruwan sha da lemo dayan sashen da sameer zasu zauna dan acan zaa saukesu hakan kuwa akayi,