Sashe 11
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kana nufin zaka iya sauya komi ciki harda shaye shaye?"ya zuba mata idanuwa yana kallon yadda itama take kallonsa kokari takeyi ta gano cewar karya yakeyi ko gaskiya ne,shima ita yake kallo Dina baxan iya sauyawa daga shan abubuwa ba saidai zan daina dik lokacin da muke tare dake bazan taba bari kigane hakan ba"kayi shiru"tace tana cigaba da kallonsa "tabbas zan daina ko ince na daina shaye shaye"farin ciki ne ya lullubeta ta jinjina kai "nima dik abinda kakeso na daina zan daina"yayi murmushi yace "good"ya nuna mata wuri yace "to mu zauna"ba musu ta zauna,shima zama yayi yasa hannu a aljihunsa ya ciro waya karama nokia mai shegen kyau ya mika mata ta tsura mssa ido cike da tsoro "karba nace"yace fuskarsa a daure,babu alamar wasa yasa hannunta na rawa ta karba tace "me zanyi dashi ya man....."yadda ta kira sunansa ne ya daki dodon kunnensa yace "maimaita me kikace?"ta girgiza kai cikim zucuyatta tace meyasa zan kirasa da hakan kila ma kwaba nayi ta cigaba da kallomsa da narkakkun idonta,yace "Dina bazan iya jure rashim jinki ba shiyasa nazo miki da wanan itace zamu rinka magana ta ita wayar salula ce"dafe kirji tayi cike da furgici "rufamun asiri indai ba so kakeyi baba ya yankani ba"mansoor ya nisa "boyewa zakiyi bazatayi kara ba bazai taba sanin kinada ita ba kinji?dam Allah karkicemim bazaki rike ba"ta sauke ajiyar zucuya bazata iya masa musu ba kamar yadda beyi mata musun daina shaye shaye ba,ya zauna gefenta ya karbi wayar cikin minti goma sha biyar ya koya mata komi yadda zata kirasa da yadda zata amsa waya idan ya kira sanan yasa mata ita a silent ya kira taga haske kawai tayi da dan vibration sanan yace "ki riketa da kyau karki bari kowa yasani kinji?"ta jinjina masa kai tace "babu wanda zai sani ina abokina?"ya waiga bega sameer ba dik a tunaninsa yana kusa dasu, yace "zaizo yanzun ki bani labarin kauyen nan"tayi wata dariya sanan ta gyara zama,
sameer na tsugune gaban mahaifin Dina inda yake facin taya"yaro wanan kudin kabani su ne a matsayim cin hanci nabarku da yata ku lalatamun ita?na barwa dan shaye shaye ita ko?"shiru sameer yayi yace "baba wallahi zakka ce na fitar ba kai kadai na kawowa ba duka mutanen kauyen nam dik wanda yakeda rabo zan basa baba,Dan Allah ka karba yadda kake tunanin mansoor niba haka nakeba banashan komi baba ance baa maida hannun kyauta baya baba ka karba saboda Allah da annabi"shiru yayi yana kallom yadda sameer keda natsuwa da kamala ya kalli goshinsa yaga ladanim sallah ya fito masa yadda yake lallashinsa da girmamasa yasa jikinsa yayi sanyi dik irin bakaken maganganun daya fada masa,ya kalli bandir din yan dubu dubu daya bashi yaji tsoro yace "anya yaro dik wanan kudin ba sayeni kayi ba?"murmushi Sameer yayi cikin zuciyarsa yace da lallashi ake fito da kura daga rami a fili yace "nina baka baba ka karba bakomi bane wanam karkasa komi cikim zuciyarka sanan maganar Dina badan muzo wajenta ko muyi yawo da ita nabaka ba ko kadan "ajiyar zucuya ya sauke ya karba yayi masa godiya ya juya ya bawa Mai kayan miya dubu hamsin Sukayita sa masa albarka sanan yabar wajen baban Dina yabi bayansa da kallo zucuyarsa cunkushe da tunani barkatai,
tafe yake cikim sauri yaga kiran mansoor "ya man kuma ina?"Mansoor ya kalli wajen yayi shiru yaga Dina na dariya yace "oho wejen wani dutse kai muke jira zan rakata"ajiyar zuciya sameer ya sauke yace "har kun gama kenan"mansoor murmushi yayi ya dire wayar yace "yanzun tafiya zakiyi?"ta lumshe ido tace "ehh tou nima banson tafiya"tayi tagumi tana kallomsa ya daga mata gira daya yace "nayi miki kyau ne?"ta gyada masa kai tac"ehh amma baka kaini kyau ba"yar dariya yayi tin daga nesa sameer ke kallom yadda faraa ta mamaye fuskar Mansoor yayi matukar mamakin yadda Dina ta amince da mansoor lokaci daya suka shirya dik irin yadda mansoor ke kyamarta da maruka datasha ya karaso "wai ina kajene?"mansoor keyi masa tambayar yana lura da yanayinsa "kayi mun magana naganka wani iri ko bakada lafiya ne?"girgiza kai yayi yasan tabbas mansoor son Dina yake saidai tausayinsa yakeyi,suka hada ido da Dina tayi masa murmushi "Abokina kaki ko kallona"murmushi yayi mata yace "ina muka dosa?"Mansoor yace "cikin gari amma Dina bataso a ganmu"sameer yace "really?"Mansoor ya gyada masa kai yace "we talk later"sameer ya gane akwai magana a bakin mansoor,
tafe suke suna yar hira mansoor da Dina suna gefe yayinda Sameer ya ciro wayarsa ya kira mahaifinsa suna video call,
Mansoor wayar rufaida yagani tana kiransa ya kalli Dina yaga shi take kallo,besan me rufaida zatace ba bari ya bari in sun koma gida ya kirata,
tasiu ne da tawagarsa suka hangi Dina dasu mansoor wani kishi ne ys lullubesa ya kalli abokansa yace "waccen ba Dina bace?"suka hada baki "itace matarka ba "ya jinjina kai yace "ku muje muci ubanta a gaban yan birnin sanan in fada musu nine mijin da zan aureta"da wanan tunanin suka nufi su mansoor wandanda ke tahowa gaban Dina ne ya Shiga faduwa ganinsu tasiu sun dumfarosu jikinta ya soma rawa tasan halinsu tasiu sarai tsoronsu akeyi a kauyen kar yazo ya kunyatata a gabansu mansoor sanan ya fadawa baba ya ganta dasu.....
*SLIMZY*✍🏻
[10/11, 15:17] 😍Slim girl❤️: 💥 *MAZA BIYU....*💦
*NA:SLIMZY*✍🏻
Wattpad@slimzy33
*Marubuciyar:*
*K'ADANGARUWA*🦎
*RUD'ANI*💥
*DUHU...*
JAMA'A, INA GABATAR MAKU DA ROYAL EXQUISUTE, GIDAN GYARAN AURE, GIDAN AMINCI, GIDAN GIGITA MA'AURATA, JAMAA INA AMARE? UWAYEN GIDA? ZAWARAWA? DA KUMA MASU JEGO, INA MATA? MATAN DA SU KA AMSA SUNAN SU MATA? MATAN DA SUKE SON ZAMA DARAM DAM A ZUKATAN MAZAJEN SU? MATA ƳAN ƘWALISA? TO WALLAHI ROYAL EXQUISUTE NA KU NE, SUKE DA INGANTATTUN KAYAN MATA NA GYARA BA WAI TAWULWULBA, BA WAI SHA KA TAFI BA, KAYAN MATA DAKE ƘARA DARAJA DA ƘIMA WAJEN OGA, GA SAUƘI GA ARHA, GA KUMA AIKI..ROYAL EXQUISUTE ZATA GYARE KU
KI TUNTUBI WANNAN NUMBER 08030644073
Location kano,nationwide delivery
*7*
Kallon Dina mansoor yayi ganin yadda yanayinta ya sauya ta Shiga damuwa lokaci kankani,ya kalli tasi'u daya harde hannuwansa a kirjinsa yana jifansu da wani irin kallo,sameer cike da mamaki yace "ah ah kaga gayun kauye wadanan Kuma su waye?"cike da zolaya yayi maganar mansoor ya sake kallon Dina yace "umhmm talk su waye wadanan?turosu akayi?ko mahaifinki ne ya turosu"da sauri ta kallesa cike da mamaki tace "mahaifina?mai kake nufi?kanaso kacemun haushin mahaifina kakeji akaina?"yadda tayi maganar yasa jikinsa yayi sanyi,ransa yadan baci yadda tayi amma saidai sam bayaso daga zuwansu su fara samun matsala haka nan yasamu kansa cikin natsuwa kasancewa da ita, ba yanzun bane zai nuna mata tsananin haushin mahaifinta da yakeji akanta ne,karasowa su tasiu sukayi ya daga hannu zai kaiwa Dina mari da sauri cikin zafin nama mansoor ya sauke masa mari ya kara sauke masa "kai kai waye da zaka daga hannu kace zaka mareta?mai tayi maka?da ka mareta yau da ka kwana a daki mai tsananin duhu wanda ko tafin hannunka bazaka gani ba,saina nuna maka kai karamin dan iska ne jahili"cikin fushi mansoor ke maganar jikinsa har rawa yakeyi,sameer ne ya rukosa "common kayi saurin hannu man meyasa ka maresa?"kallon da mansoor yayi masa yasa yaja bakinsa yayi shiru, tasiu ya gyara tsayuwa yana shafa gefen kumatunsa yace "mari na kayi akan na kamaka da matata?matar da nake shirin aure?"kafin mansoor yayi magana Dina ta karbe cike da rashin kunya tace "Allah ya tsari Dina da auren dan iska mazinaci irinka aida in aureka gara na kare rayuwata a haka,uban waye ya baka auren nawa?"tace tana rike kwankwaso mansoor jikinsa ne ya soma rawa ya ciro waya daga aljihunsa yace "idan baku bar wajen nan ba yanzun nan zan kira yan sanda su kameku su kaimun ku birni su ajiye har sai lokacin dana dawo babu Kuma wanda ya isa ya karbeku yasan inda kuke"ganin haka yasa abokan tasiu ja da baya cike da tsoro nan da nan fuskar tasiu ta kumbura gefen idonsa tsare mansoor da ido yayi yace "kasa a ranka saina aureta badai kazo daga birni bane dan ka hure mata kunne ka tsaya kaga me zai faru"ya juya yana fuskantar Dina yace "ke kuma zan samu baba kulu a yau din nan zan sanar mata da komi kuma zan fadawa mahaifinki da wanda na ganki kinsan sauran"gaban Dina ya fadi jin zai fadawa babanta ya ganta da mansoor tabbas ya fada masa kashinta ya bushe dan yanzun babu wanda yasan inda take,yana gama magana ya juya da sauri cikin sanyin jiki tace "Tasi....."mansoor ya fuzgota ganin tana kokarin binsa yace "ke kiransa kikeyi? tsoro kikeji kada a gayawa mahaifinki ya dafaki?ko ya yankaki?"ta kauda idonta gefe batare da tace komi ba sameer ne ya matso yace"ya isa haka wanan gayen ya kamata mu dauki mataki akansa man amma kabari mukoma gida muyi magana tukunna dan naga yanada courage"Mansoor ya gyada masa kai suka cigaba da tafiya gabaki daya Dina bata cikin hayyacinta har sukazo ta bayan gidansu ta kallesa "me zakayiwa tasiu?"a sanyaye tayi maganar idonta jajir,
haushi takeso tabashi ta damu kenan bataso a taba lafiyarsa ko mene? banza da ita yayi kamar beji ta ba,ta matso daf dashi ta marairaice fuska "kada ka cutar dashi idan ka cutar dashi hakan zai iya zama sanadiyyar yanke abokantakata daku kaji?"a hankali ya dago ido sa ganin yadda ta marairaice fuska yace "now tell me meye tsakaninki dashi?"sameer na tsaye yana kallon yanayin mansoor tabbas mansoor son Dina yakeyi ga kishinta nan a kwayar idonsa amma ya kasa gane hakan ya kasa yadda soyayyarta ke dawainiya dashi,nan Dina ta kwashe komi dake shirin faruwa na aura mata tasiu ta fada masa,