Sashe 7
Maza Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tura kofar dakinsa tayi kamshin turarensa ne ya bugi hancinta wanda koda yaushe haka dakinsa yake sanyin AC ya kama tiles din dakin duhu ne bata ganin komi saidai tana jiyo sautin kida dake tashi a Bluetooth din dayasa a kunnensa,yana kwance a makeken gadonsa ya lumshe ido bakinsa a bushe yana sauke numfashi sama sama ta kunna wutar dakin "mansorr....dama a cikin gidan nan ka kwana"hasken daya wadatu a dakin yasashi dan bude idonsa kadan dishi dishi yake ganin momy a tsaye a kansa fuskarsata babu walwala,be damu da hakan ba,yasa hannu ya kare idonsa "momy...banason haske kinsani"ya runtse idonsa,kwafa tayi tace "tashi kafadamun meke damunka?inada tarin tambayoyi da nazo dasu"zucuyarsa zafi takeyi masa bayason magana gashi momy tazo masa da wasu maganganu da alama cikin fushi take,neman waje tayi ta zauna a kujerar dake kusa da gadon"tashi"tace tana basa umarni,dakyar ya motsa ya mike ya zauna ya jingina da jikin gadom ya zuba mata manyan idanuwansa da suke jajir tun daren jiya"momy meya faru?"ya jefa mata tambaya yana kallonta da manyan idanuwansa "ba abinda be faru ba jiya ina kaje?"shiru yayi besan me zaice mata ba dan be fada musu zashi kauye ba,tayi shiru tana saurarensa "ina tambayarka inda kaje ka fadamun sanan waye village girl?da kafadawa nabeeha jiya?"damm gabansa ya yanke ya fadi yana cigaba da kallon momy can kasan zuciyarsa kuwa nan da nan ta soma tafarfasa wato munafukar yarinyar nan har ta kai yar maganar da yayi subutar. baki wajen momy?"sameer ne yayi sallama cikin dakin,hamdala Mansoor yayi cikin zucuyarsa,momy na ganin sameer ta fadada murmushinta "ah ah barka da zuwa da guda kaine da sassafe?kaga ragon nan kai gashi kayi Shirin zuwa aiki ma"kallonsa sameer yayi yasa mansoor sakin murmushi yasan sameer na fushi dashi sarai dan yasan irin kallon da yakeyi masa kenan,momy mikewa tayi ta harari mansoor "zamu hadu dakai zakaimun bayani ba kyaleka nayi ba"tana maganar tana zura takalmi tasa hannu ta kashe switch din AC tace "gaka da ciwon sanyi amma kullum kana cikinsa,matarka ta shiga uku"
tana fita sameer ya zauna inda momy ta tashi"oya yimun bayanin dalilin dayasa kaki daukar wayata jiyan sanan kana ina a wanan lokacin?"cikin wani irin yanayi dauke da damuwa Mansoor yace "Afwan nasan nayi maka laifi but am sorry kaji?ina kofar gidansu Dina bacci ne ya daukeni"ya cije lebe da sauri sameer bakinsa har rawa yakeyi "kofar gidansu dina bacci ya daukeka?me kakeyi haka a wanam lokacin a kofar gidansu "yana maganar gabansa na faduwa fatansa kar mansoor ya lalata komi, burinsa kawai yaji ansa daga bakin Mansoor yace"naje ne na kulla abota da ita domin in canjata saidai bansamu karbuwa ba sakamakon bata muamala da yan shaye shaye"wata sasanyar ajiyar zuciya sameer yayi yace "da sauki komi zai gyaru" cike da gatse Sameer yace "idan kanason abota da ita saika daina shaye shayen"sameer ya tsurawa mansoor ido yaji me zaice,
shiru mansoor yayi cikin wani irin yanayi yace "yeah i think so....zan daina shaye shaye"zabura sameer yayi " you mean dagaske zaka daina shaye shaye saboda DINA...."jinjina masa kai mansoor yayi hade da murmushi ya gyada mai yace "da wahala amma zan daina a gabanta dik lokacin da zamuje kauye zanyi avoiding inaso nasaba da ita in jata ajiki inaso na canjata,i feel bad honestly jiya da badan mahaifinta bane ya mareta da sai na dauresa"cike da mamaki sameer ke kallon mansoor da fuskarsa a daure take kana hangi damuwa a kwayar idonsa, tausayin abokin nasa ya kamasa ta wani bangare zucuyarsa cike take da rudani yace "i support you....man ka nemi shakuwarta ka bata kulawa sanan i think ka sa hannu wajen cikar burinta"mansoor kallon sameer yakeyi wani farin ciki ne ya lullubesa yace "I know you are my companion always abokina ya rayuwa zata kasance idan bamu tare?kasan kwana nayi da bakin ciki da tunanin yadda zan bullowa lamarin i just like the girl"murmushi sameer yayi idanuwansa suka danyi ja yace "really so Dina ta shiga ranka haka?lets me clap for her"tafi sameer yakeyi amma can kasan zucuyarsa cike take da rudu,ta wani bangaren yana tausayin Mansoor din musamman yadda ya samesa da damuwar da yaga ya shiga,yaye blancket din daya rufa dashi yayi ya zuro kafafuwansa kasa yasa takalminsa dake gefen gadon "lets me take my bath.....kasa nasamu karfi amma bari na fito na baka labarin yarinyar nan jiya harda Allah ya isa tayimun"yana murmushi yake maganar cike da mulki sameer mamakin mansoor yake ya zare rigar jiminsa ya ja towel dake sagale jikin rag ya daura akan boxers dinsa yace "five minute friend"jinjina masa kai yayi ya shiga toilet sameer remote ya dauka ya kunna TV ya dawo ya zauna,ya ya zaro wayarsa daga aljihun gaban rigarsa zai danna, notification ne ya shigo wayar Mansoor dake kan side drawer da sauri idonsa ya sauka akan hoton Dina Da kayan fulani nan da nan shi kansa yaji tsigar jikinsa na tashi ya shafa hoton yana murmushi, "DINA ta man .."yace yana wani killer smile,
nabeeha ta shigo da tray kato dakin da warmers akai tasha riga da skirt na atamfa kanta babu dankwali kitson kanta kalaba kanana sun zuba a bayanta daidai mansoor ya fito daga toilet daure da towel ya daka mata tsawa "ke waye ya baki izinin shigomin daki?"jikinta ne ya soma rawa da sauri sameer yace "nine ta nemi izini na bata ta shigo"kwafa yayi yana goge jikinsa da karamin towel yace "and lets me still remind you that village girl still tafiki komi"nan da nan idonta suka ciko da hawaye sameer beji dadin abinda mansoor yayi ba "sorry nabeeha jeki abunki"tana fita sameer ya rufe mansoor da fada Wanda ko kala bece masa ba yana zaune gefen dressing mirror yana murza mai a jikinsa da turaruka kala kala minti minti yana smiling,
"kasan Dina harda bye bye tayimun kamar fa zatayi abota dani,"sameer ya dafe kai "ya salam ka dameni da zancen dina dinan ni anya bazan maidaka kauye ba?"
mansorr bece komiba ya koma gaban wardrobe ya ciro wasu kananan kaya irin na jikin sameer yasa "kasan me muje restaurant ne kawai ni bazanci wanan abincun da kazamar nan ta kawo ba"tabe baki sameer yayi yace "babu dai kyau wulakanci,in haka ne muje mana in dauki tawa flower muje kanacin abinci inaba tawa flower ruwa nasan khairat nacan na jirana tun jiya take kirana bana dauka bayan kaine sila"murnushi mansoor yayi yace "inaji kamar yarinyar nan yaudararta kake fa dikda kana proving son da kake mata"Mansoor yayi maganar yana harar Sameer da ke murmushi yace "inaaa inason khairatu sosai bazaka ganeba"tare suka jero suka fito babu kowa a parlorn suka fice daga gidan sameer na kara karfafawa Mansoor gwiwa akan Dina....
*******
tafe take tare da kawarta fuskar nan babu wata walwala tana sanye da wasu riga da zani jar atamfa ce da bakin hijab a jikinta sun fita hayyacinsu sunyi fari tace "kinsan me naji malam yau yace yanada kyau ka canja mutum idan yana wata dabia ko?"kawar ta jinjina mata kai tace "kwarai kuwa Dina kinsan me jiya na shiga gidansu rahane naji ana cewa baba ya kamaki da dan shaye shaye a kofar gida ya lakada Miki duka wai wadanan yan birnin"nan da nan idonta ya ciko da kwalla "ya fa daina,bafa wani abu yake sha ba dama kuma aiba iskanci aka kamamu munayi ba"tace cike da tsiwa "shine ai tace wai nan lawalli yace yana sonki kikaki amma da yake yan birni sunzo kin makale musu ba aurenki wanan zaiyi ba kawai lalataki zaiyi"
"tou wai waye yace muku soyayya muke nidashi?"daidai nan suka tsaya a kofar gidansu dina "niba soyayya muke ba abokina ne kuma ni yanzun ma so nakeyi yazo garim nan in bashi hakuri akan abinda baba yayi masa"kawarta ta tabe baki "baki daku ba kenan"ta harareta "sau nakeyi in canjashi kodan in shiga aljannah nasan samir zai bani goyon baya dan shine mutumin kirki"
"ko shine masoyin?"tabi kawarta da gudu ta duma Mata dundu aguje tayo gida ta bankado kofar gidan tana shiga ta sauya fuskarta ta gaida innah ta wuce daki,
"Dina ga abincinki"tace mata daga cikin daki tace "nakoshi innah sai anjima zandan kwanta inyi bacci ne"innah ta girgiza kai ta fahimci dina fushi takeyi dasu kuma in ba kuskure tayi ba tun safe bataci komiba daka ganta kasan tana cikin damuwa,
alkuraninta ta ajiye ta cire hijab dinta ta zauna akan katifarta ta hada kai da gwiwa "tayaya zan hadu dashi in canjashi na shiga aljannah,gashi yacemun zai daina saboda ni,idan har dagaske yakeyi zai zama abokina idan kuma nagano karya yamun shikenan zan yanke alak'a dashi tanata surutai ita kadai a daki a haka bacci ya dauketa,
*******
bayan magriba sameer da khairat suka kawo Mansoor gida kallo daya zakayi musu kasan suna cikin nishadi da walwala Sameer na makale da hannun khairat a gaban mota yana mata rad'a a kunne,ya tada mota, har sameer ya tada motar mansoor ya tsayar dashi"dazun a plazar da muka tsaya ka siyi carja na siyi karamar waya mikomin"Sameer ya sauke glass yana kallon mansoor"me zakayi da karamar waya?kai kana rike karamar waya ne?" khairat tayi murmushi tace"kai kuma meye naka?"ya tsura masa ido cike da tuhuma,murmushi Mansoor yayi bece komiba ya kara tambayarsa "tell me me zakayi da karamar waya?"
"bazan iya jure rashin magana da ita ba shiyasa,zan kai mata wanan wayar in rinka jin dik wani motsinta kasan mahaukaciya ce"wata dariya khairat tayi tace "saida nayi tunanin masoyiyarsa ya saiwa ta kauye to nidai gaskiya banason abota da yar kauye kar a soma soyayya azo a kawota birni tana badamu"cikin wasa take magana, "you mean Dina"mansoor ya gyada masa kai,"ko nayi laifi?"girgiza kai kawai sameer yayi ya ja motarsa mansoor na daga masa hannu,
mansorr na tsaye a harabar gidansu yana jujjuya wayar hannunsa yace "da badan bagidajiya bace da babbar waya zam siya Mata mu rinka video call tana zuba wanan haukar nata ina mata correction wanan din ma i think sai munyi special lecture zata gane dauka da kira,village girl"yace Yana murmushi yana tafiya cike da takama kamar yadda ya saba,
yana shiga parlorn momy ya ganta zaune tanacin fruit "momy barka da yamma"