Sashe 33
Krshen Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ankai ta gidanta lafiya bayan da akayi sallar isha'a, wasu daga cikin dangi suka mikata bayan sun shan koke koke ita da da Shareefah, dan haka Baffa ya hana rakiyan da ita yace daga baya taje. Dake da wata ƴar uwar ummansu dake ƙauye aka mata rakiyan, seda suka miƙata wurin kishiyoyinta inda ɗaya ta amshesu a mutumce ɗayar kuma ko zama bata bari sun yi ba ta ce ALLAH basu alkhairi ala kuma kade fitina, daga haka suka wuce nata bangaren da ita, nasiha suka mata sosai har da gwaggo Sadiya kana suka tafi suka barta cikin kewarsu da zata yi. Zuwa can wajajen tara da rabi sega Malam ango ya shigo ɓangaren amaryar tasa, jikinsa se fidda daddaɗan ƙamshi yake me cike da nutsuwa, tanajin shigowarsa gabanta ya yanke ya faɗi, amma tayi saurin ambatar Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un cikin ranta, zame babbar rigarsa dake saman kayansa yayi yana ajjewa kan madubinta ruwan zuma, zama yayi daga gefenta yana sake saɓunta mata sallar da yayi, a ɗan tsorace ta amsa tana gaida shi cikin sanyin murya, jikinsa ya ɗan jawo ta yana ƙoƙarin zame mayafin dake kanta ta ɗan riƙe jikinta na ɗan rawa, a kunnenta ya raɗa masa wai da kar zafi ya miki illa ne, ga solar gidan naku ta kallace ta laso min kuɗi masu ɗan nauyi, dariya tayi ƙasa ƙasa ya miƙe yana shiga toilet, ya ɗan jima be fito ba don da dukkan alamu lodi ya rage ga amarya kuma se ɗan doddone hanci take, don fufu ɗin nashi akwai ɗan wari ba laifi... Yana fitowa ta dena doddone hancin cewa yay tayo alwala itama, shi ga tayi se famar zuƙe numfashi take dan har lokacin da wari warin fufu ɗin da yayi. Akan darduma ta tarar dashi yajasu sallarn raka'a biyu adda'a sosai ya musu ta zaman lafiya, kafin ya janyo lafiyayyun ledojin kajin daya shigo da su, plat ta sama a cikin locer ɗin madubinta kana ta ɗaurayo a ban daki ya zuba musu me ɗan dama, ita dai se kallonsa take don ba zata iya ci da yawa ba, kaɗan kuwa taci ta koshi shi kuwa ya buɗe ciki kamar ba'a gaban amarya yake ba yaci yay ƙat yay gatsa kana ya wanko bakinsa ya haye gado, jikinsa ya janyo ta gabanta nata faɗuwa, a kunne ya raɗa mata.
"Da dukkan alamu wannan amaryar raguwace matsoraciya ce kuma me rowa, don haka ango yau ya ɗaga mata ƙafa amma ban da gobe...." Daga haka ya shigar da ita jikinsa bayan ya rage mata kayan jikinta suka kwanta. Washegari daya fita sallan asuba be dawo ba, ashe ɗakinsa ya wuce ya kwanta ƙarfe bakwai kuma ya fita wurin aiki lokacin daya leƙo tana bacci, tana zaune wata dattijuwa ta shigo da kayan kari tace itace me aikin gidan, duk abinda take buƙata zata iya mata magana, godiya ta mata kana ta saƙƙo tayi karin, a ɗarare ta ce matar ta rakata ɓangaren matayen, ta farkon dai a wani yankwane ta amsa gaisuwar data mata, ta biyun kuma da fara'anta , har tana tsokanarta ashe ma ƙanwar tasu ƴar shila, a dole mijin su ya nemi daya zauce musu. Anan da ɗan jima kafin rana ta tasa ta koma ɓangarenta, kafin dare har ta ware tayi wankanta cikin doguwan riga ta bacci me kyau, kwanciya yayi sedai babu jimawa yace ya shigo kissing ɗin goshinta yayi ta biyo sa, dogon hijjab har ƙasa ta saka bayan ta sake feshe jikinta da turare da humra kana ta fito, yana parlour a zaune yana jiranta kana ya kama hannunta suka nufi ɓangarensa daya kasance shima daban, Suna zuwa ya zare himar ɗin yana tsokanarta yau babu ɗaga kafa fa, murmushi tayi duk yacce gabanta ke faɗuwa amma haka ta daure, kwanciya a saman gadonsa yayi da yake ɗan cif da cif yana janyowata, hannunsa ya saka ya kashe wutan dakin yabar dum light me haske kaɗan, ahankalin ya soma mata wasu abubuwan, tin yana binta a hankali har se da kansa ya kwace ya bita a yadda yake so, sosai ya wahal da ita a daren, ɗan wajen 3 round ya mata, inda tayi da masa kuka da magiyar ya kyaleta,wanda dama a ka'ida bazawara kwana uku ake mata, da safe sosai ya sake bata kulawa sedai be sake yunƙurin mata komai ba, sedai kin fita ko ina yayi yana tare da jikinsa don shi kaɗai yasan kalan abinda yaji, don haka ya sharirince wajen bata duk wata kulawarsa, se da ya fita sallar zuhr kana ta gudu ɗakinta, ALLAH ma ya so ta bata haɗu da kowa ba har ta shige ɓangarenta duk tana jin kunyar kanta, idan ta tuno yadda ya ta mata wasu surutai kamar wani yaro ba babba ba, anan tayi har isha'a duk da se da ya biyota amma taƙi yarda ta bisa, ko da dare kafin ya shigo harta kwanta tayi baccin ƙarya, don wllh ita kunyar binsa take ƙara shi yazo hakan se yafi, tana kwance taji turo kofarsa da ƴar ƙaramar sallama, yana sanye da jallabiya fara ya isa har inda take kwance, zama yayi yana ɗagowa kanta ya ɗora akan cinyarsa yana sauƙe mata wani numfashi me ɗumi, cewa yay mata yau ma anan zasu kwana kenan kamar ranar farkon ta, ai kuwa ya mike yana zare jallabiyar jikinsa, saurin rumtse idonta tayi ganin ashe daga shi se jallabiyar yake, cikin bargon da take ciki ya shige yana ƙanƙame ta a jikinsa, wutar abinda yaji jiya na sake taɓa kansa da motsa duk wani yanayinsa, kwanaki ukun daya mata sosai ya darzi amarcinsa babu ƙarya, yo ya sama ƴar shila, wacce da suna biyu yake kiranta koya ce mata Ƴar shila ko jaririyata. Zuwa lokacin har ta fara wayewa da kowa na gidan yaransa bakwai, manya hudu ƴan madaidai biyu se ƙaramar da tsakiyarunsa ke goyo,uwar gidan hudu ne nata kuma suna manyan, daga su kuma bata sake haihuwar ba, kasancewar shi da kansa yake baka tsari, in kana son haihuwar da yawa fine yace se yayi ta maka cikin, idan kuma baka so se kaje asibiti a sa ma planning ko allura, babban ɗan sa namiji ne yana Abuja da karatu, ita kuma wacce ke bi masa Nusaimah yar shekara sha shida se maza biyu, ba laifi suna da tarbiyya bakin gwargwado don Nusaimah ɗin ma shigowarta biyu ɓangaren nata.....
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
0810449315
*༺ƘARSHEN ƘADDARA•â—à¿*
ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠ð™‰að™¨ð™šð™šð™§ ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_ð˜¼ð™ˆð™ˆð™€ð™” ð™‡ð˜¼ð™”ð™‡ð™€ð™ð™ƒ_
Unexpected and Surprising 🔥💥
ð™”ð™Šð™ð™‰ð™‚ ð™ð˜¼ð™‡ð™€ð™‰ð™ð™€ð˜¿ ð™’ð™ð™„ð™ð™€ð™'𙎠ð˜¼ð™Žð™Ž.
ALHAMDULILLAH Ya RabbðŸ‘....
Page 21&22
*End of Last free Page's end🤗*
# SingleAndThriving
♡ ♡ ♡ ♡
ꨄ Wanka tayi ta shirya cikin kayan bacci riga da wando masu laushi. Kafin ta shiga fesa turare mai sanyi, bayan ta shafe jikinta da humra, tana cikin saka hula ya shigo yana sanye da pyjamasa blue colour sunyi matuƙar masa kyau, kallonsa tayi ta tarar da shima ɗin ita ya zuba ma ido. Sosai ya tsare ta da ido yana wani haɗiye yawun da yake neman sarƙe maƙoshinsa, ita kuwa gabanta se faɗuwa yake, don dama tunanin zuwa tirakarsa take don abin da kunya, wata numfashi ya ajje yana isa gabanta ya kamo hannunta ya tsotsi yatsarta ƙaramar, kafin ya rungumeta yana sakin ajiyan zuciyan kewanta da yayi. Wayarsa da yay ring ne ya saka shi rabata da jikinsa yana hanyar fita da hannu ya nuna mata ta biyo shi. Hijab kawai ta ɗora dogo akan kayan baccin dake jikinta ta nufi part ɗin nasa, baya palourn nasa hakan yasa direct ta nufi bedroom nasa, a zaune ta same sa a gefen gado yana danna waya. Kallo ɗaya tai masa ta ɗauke kanta gabanta yana tsanan ta bugawa, a farkon gadon taja ta tsaya kanta a ƙasa tana wasa da hijab ɗin ta, sam bataji tahowar saba kawai sai hucin numfashinsa taji a fuskanta, hakan yasa da sauri ta ɗago kanta tana kallonsa. Wani murmushi me kyau yai yana lasar lips ɗinsa, kafin yakai hannu ya zare mata himar ɗin dake jikinta, Ajiyar zuciya ya sauƙe yana kanainayeta gaba ɗaya a jikinsa.
Sosai ya wani sake lafewa a jikinta wani daddaɗan ƙamshi na bugar masa hanci, ga wani kalan laushin da fatar jikin nata ke da, haba ai dole ne yake neman zaucewa akan wannan ƴar shila ɗin. Kai tsaye a gadonsa ya mata masauƙi shima ya kwanta bayan ya kashe musu fitila...... Washe gari ya rigata tashi sai da yai alwala sannan ya tashe ta, Hijab ɗin ta kawai ta ɗauka ganin ya fita don haka ta nufi hanyar fita, sai dai har takai ƙofa ta dawo a gurguje ta gyara masa gadon dakin ta fita. Sallah tai ta shige kitchen ta musu breakfast don yace kowa ta ringa girkinta kuma duk wacce take dashi itane zata ka abinci dashi, lokacin daya haɗe su ya musu nasiha...Breakfast ɗin ta ɗiba takai masa parlourn sa, sedai tana shiga ta tarar da Matarsa ta biyu me suna Raƙabiya ta wani hakimce a parlourn ita da yaranta uku, da ɗan murmushin yaƙen data ƙaƙaro ta iso tsakiyar parlourn tana ajje breakfast ta gaida ta a mutumce, wani tsuka tayi tace ta riƙe aunty'nta bata so zata iya ƙiranta da Raƙabiyanta ma fine, bata ce komai ba ta shige bedroom nasa don masa magana, a gaggauce ta gansa yana shiryawa tace lafiya ko wani wurin zashi?, yace mata wllh Mima ce bata da lafiya ze miƙa su hospital. ALLAH ya bata lafiya tace masa suna fitowa a tare se dai abinda ta tarar ne ya bata mamaki, da uwar da ƴaƴan ne gaba ɗayansu suke biki akan breakfast ɗin data kawo masa, shi ma sai da ya ɗan yi turus kana ya isa gabanta yana tambayarta ko miyeye dalilinta na cinye musu abinci, tana wani kwarkwasa tace... "Kasan jiya nace maka kwana mukai bamuyi bacci ba, shi yasa ko abincin na kasa tsayawa na mana..."
A ɗan tsawace yace da ita kuma duk masu aikin gidan basu mata ba har se tazo ta nemi fitina?, wani ƙututun baƙin ciki ne taji ya ƙume don haka ta miƙe a fusace fuuuu taja hannun yaranta tana cewa tama fasa zuwa asibitin...