Sashe 26
Krshen Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Gaba ɗaya jikin Baffan ta se ya sake yin sanyin jin wai har da ciki ke gare ta kuma bana mijin taba na wanda ya fyaiɗen!, Ahmad ɗin kuwa jikinsa ne ya shiga wata kalan rawa idanunsa suka yi jajir ɗin tashin hankali, Ya Sadeeq kuwa sumar zaune yayi ba tare da kowa ya ankare ba. Kafin kuma kowa ya ankare ɗin ne Alƙalin yay gyaran murya a natse cike da tausaywa ga Meenal ɗin ya shiga furta. "A ta dalilin manyan hujjojin da mukaji da kunnuwanmu?, muka kuma gani da idanuwanmu zamu zartar da hukunci daidai da lefin kowa dake da hannu cikin rep na Dr AMEENEERH SHEHU USMAN, ciki kuwa har kalan barazana da tare tan da jami'an da suka yi ba bisa ka'ida da dokar aiki ba, za kuma mu hukunta harsu kansu jami'an da kuma hukuncin shi kansa yaron, ta yanda Yan baya za su ringa jin tsoron rep ga matan aure, dama yara ƙananan da muke samu case na rep akan su, ta yanda matasanmu masu tasowa zasu nutsu su ringa jin tsoron aikata lefin, domin dama ganin ba'a yanke hukuncin daya kamata ne yake basu kwarin gwiwar ci gaba da aikata miyagun ayyukansu babu Ƙaƙƙautawa... Ku sani daga rana me kama ta yau idan mun yanke hukunci ya zartu kenan, babu zancen beli, ko ƙaiyadewar kuɗi ku rubuta a dokance domin wannan ɗin kai tsaye umarnine daga *NI ALƘALI YAHAYA SHEHU ƊAN BATTA*, Na kuma yankema Iyayen Sameer Garba Aliyu na Yaya hukuncin ɗaurin shekara Goma Goma bisa laifin ɗan su da suke ƙoƙarin ɓoyewa, shakara ɗaya ɗaya kuma bisa bazaranar da suka sanya aka ringa ma Dr Meenerl tare da taran Million biyu, bisa ɗawainiyar renon ciki da kuma haifewar da Dr Meenerl za tayi, su kuma ɓata garin Yan sandar da wasu daga cikin ƴan siyasa ke yi na yanke musu hukunci ɗauri na shekara uku, gaba da ƙara in sun fito, Kana wannan kotu me adalci ta wanke AMEENERH SHEHU USMAN,bisa ga zargin kisan kan da ake tunanin tayi wa Sameer Garba Aliyu Na Yaya.... Haka yaci gaba da zartar da hukuncinsa har zuwa waɗan nan mutane ukun da suna yarin za suyi na 1 year's kawai. Yana gana yanke hukuncin nasa ya doka hidimarsa da kyau sosai domin ba kaɗan ba tausayin Meenal ɗin ya dirar masa take. Kafin kowa ya ankare sega Haj Madina isa ga Meenal, ta zube gabanta tana kuka sosai tana cewa don ALLAH ta yafe masa, ta kuma kula mata da cikin jikinta tana son ganin jinin Sameer a duniya, tana kukan tana komai tana furta wllh da an kashe Meenal ɗin da bata san da cikin Sameer a jikinta da bata yafewa kanta ba wllh haka tayi ta koke koken ta. Wani kalan kabbara mutane suka ɗauka domin ba ƙaramin mahaukacin cika kotun tai ba, kasancewarta babbar kotu ce kuma dama an gabatar da wata Shari'ar ne kafin wannan ɗin, Baffa ne ya miƙe wani jiri na ɗibarsa da nufin isa ga Ya Sadeeq da se lokacin ya lura da somewar da Ya Sadeeq yayi, se dai shi ɗin ma takunsa ɗaya ana biyun jirin dake ɗibarsa ya ɗibesa ya kayar. Jin faɗuwar abu a ƙasa, ya saka kowa kallar wurin ciki kuwa harda Meenerl, da ganin Baffanta zube a ƙasa ya saka zuciyarta wani irin buga mata, ta nufo wurin da niyar isa ga mahaifin nata, se dai itama taku biyun tayi jiri da harɗewan da ƙafafunta suka yi, suka ɗebeta suka kayar akan wani ƙarfe ta zube babu alamar numfashi tattare da ita, domin kuwa tashin hankula ba hankalin da take ciki ba, don dama sune suka fara bugar mata da zuciya.... Ahmad ne yayi kanta a gigice yana ɗagota yaga bata numfashi, ya kai hannunsa kan hancinta yaji bata numfashi, ya kama babbar yatsarta ta ƙafa yaji itama bata harbawa, don haka ya rungumota gaba ɗaya zuwa jikinsa,sedai abun da yaji hannunsa ya taɓa me ɗumi da ɗan ƙauri ne ya saka shi saurin kallar wurin, Gaba ɗaya jinine kwance ke malalowa daga ƙasanta me uban yawa, Ganin yadda al' amura suke nemar rikicewane ya saka hankali jama'a saje tashi, kotun kuma ta hargitse aka gaza countrol nata alƙali yayi iyaka ƙoƙarinsa amma kotun taƙi dawo wa daidai, Ga Haj Madina data fasa wani uban kukan daya sake jan hankalin kowa tana birgima tana cewa ta shiga uku ta lalace in cikin nan ya zube.. ita kuwa ya zata yi?, me kuma zata ce da rayuwar, tun da tana gani a gabanta taga ci ta ga rashi from grace to grass..... Ga nadamar daya sauƙar mata lokaci guda, wanda masu iya magana dama sukan ce Mai ido ɗaya baya taɓa godema ALLAH har sai yaga makaho.... Da tin farko bata ji nadamar ba har seda lokaci ya gama kure mata, wanda kuma a zahirin gaskiya hakan shi ake ƙira da a ɗauri kashi ko a ɓata igiya.....
Motar taimakon gaggawa ce ta iso cikin kotun, zuwa lokacin har an cafke masu laifin, mutane kuma duk sun fice se tsiraru, Dr pooja kuma na tare da Meenal wacce take ma ALLAH roƙon cikin ya zube kai tsaye, don haka take wasu ƴan dabarun su na likitoci wanda take da tabbacin ko da akwai sauran cikin ze ƙarasa zubewa... Shi kuma Dr Bilal yana tare da Baffa da Ya Sadeeq, shi kuwa dama Majeed tuni ya jima da barin kotun baki ɗaya, tin kamin ta gama rikicewa. Kai tsaye aka yi hospital dasu don basu taimakon gaggawa.
Ahmad da mahaifinsa kuwa bayan barinsu daga asibiti bayan sun bi bayan su Meenal ɗin suka wuce gida cike da jimama da alhinin hakan, Baban nashi ya wuce gida shima ya wuce nashi gidan don kansa wani bala'in sara masa yake, don abubuwan duk sun zo masa ne But I was shocked, really shocked dan da ƙyar ya kai kansa parlourn gidan, yana isa ya zube ya riƙe kansa dake barazanar fashe masa, Sedai zaman nasa babu jimawa se ga shigowar Mahaifiyarsa nan, wacce tin kan ta iso masifarta ta ƙaraso. Wani rumtse rinannun jajayen idonsa yayi yana jin yadda ƙirjinsa ke bugawa. "Kana ina baƙin maye, wanda mace ta gama jikawa ta wanke ta baka ka shanye,to wllh ka sani zaman ka ya zo ƙarshe kai da wannan tambaɗaɗɗiyar yarinyar..."
Sake rumtse rinannun jajayen idanuwansan ya sake yana riƙe kansa daidai da isowar ta parlourn babu wata wata tana zuwa ta zabgesa da mari ta ƙara masa wani . "Mara zuciyar da babu ƙirji a jikinsa, har macen take ɗauke da cikin shege amma kaci gaba da zaman aure da ita, dake kai ɗan Akuya?, to wllh yanzu yanzu ba sai an jima ba seka saki wannan mayyar yarinyar, in kuma ba haka ba in tsine maka kabi duniya dan ubanka Ahmad..." Tayi maganar tana huci. Kansa ya ɗago yana kallon mahaifiyar nasa yace "Yanzu saboda da wata ƙaddara kawai ta gitta tsakani shi ne kike cewa in saki Meenal Mamy?, wllh ina son ta ba zan iya rayuwa ba tare da ita, don ALLAH ki sassauta min Mamy ki janye kalamanki, ki tuna cewar ƙaddara tana kan kowa, kuma kowa be isa shallakemata ba. Don ALLAH Kiyi haƙuri mubi komai a sannu..."
Jefa masa takarda da byro'n dake hannunta tayi tana me furta. "Wllh idan har baka rubuta mata kalmar sakinta anan ba, to ka sani daga yau na yafe ka daga cikin yarana kai ba É—an dana haifa bane, kuma in yi maka bakin da se É—eÉ—eta goben rayuwarka Ahmad, za ka sa ko kuwa?..."
Rarrafawa gareta yayi yana riƙo ƙafafun mahaifiyar nasa yana mata magiyar ta taimaka ta rabu dashi dashi ta janye kalamanta akansa amma ba zai taɓa iya sakin Meenerl ba, idan ya saketa wllh mutawa ze yi....
"ALLAH ya tsin.......
"BY AMMEY LAYLERH âœï¸....
08104493215
*༺ƘARSHEN ƘADDARA•â—à¿*
ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠ð™‰að™¨ð™šð™šð™§ ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_ð˜¼ð™ˆð™ˆð™€ð™” ð™‡ð˜¼ð™”ð™‡ð™€ð™ð™ƒ_
Unexpected and Surprising 🔥💥
ð™”ð™Šð™ð™‰ð™‚ ð™ð˜¼ð™‡ð™€ð™‰ð™ð™€ð˜¿ ð™’ð™ð™„ð™ð™€ð™'𙎠ð˜¼ð™Žð™Ž.
ALHAMDULILLAH Ya RabbðŸ‘....
Page 17&18