Sashe 21
Krshen Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafiya yake cikin yanayin da kai baka isa ainihin gane masa ba, domin kuwa wannan moody face ɗin nashi da kullum haka zaka ganta babu murmushi balle dariya, ita ba'a ɗaure ba ita kuma ba'a sake ba. Gaba ɗaya tin da ya kama kallar labaran maka yarinyar da tayi sanadiyar mutuwar ɗan gidan senator Garba Aliyu na Yaya a kotu, yaji hankalin sa ba'a kwance ba. Ya rasa abinda yake masa daɗi haka kawai kawai, a ransa tunani yake don me yasa ba asibitin zasu kai ƙaran ba?, ai ba iyaka yarinyar bace likita a cikin asibitin, me yasa basu kai kowa ba se ita? Sune jerin tambayoyin da yake tama kansa. Gaba ɗaya lissafinsa nemar kufce masa yake akan al'amarin, gani yake idan har be shiga cikin case ɗin ya kwatarma da yarinyar ƴan cin ta ba to shima yana da nashi kamisho ɗin zunubin ne. Wayarsa ya fidda ya saka ƙiran Dr BILAL lokacin da yake kaiwa zaune cikin motarsa, lokacin kuma wajajen tara da rabi ne na dare. Wayan nata ring baya ɗauka don haka kai tsaye kawai yama motan key ya fita daga gidansu. Asibitin ya nufa directly, Lokacin da ya isan kuma goma saura, ganin motar Dr Bilal ne ya bashi tabbacin yana cikin asibitin kenan, kai tsaye office na Dr Bilal ɗin ya nufa ganinsa da yayi zaune gaban computer yana ta famar aiki ne ya saka shi jan tsuƙa, ya ƙaraso ya zaune yana janye computer ɗin dake gabansa yace. "Uban me kake da kana kallar ƙirana baka daga ba?" Wani kallo Dr Bilal ɗin ya watsa masa yana furta. "Aikin daka aiken ɗan renin sense kawai, bani computer na woni aiki me muhimmanci nake, ƙirarka kuma ban gani ba ne Malam...." Seriously ya dawo yana fuskantar Bilal ɗin, kafin cikin ɗan ƙaramin sautu yace. "Ƙarin bayani zaka bani game da ita...." Daidai nashi Dr Bilal ɗin ya dawo yana me furta. "Game da?..." Don shi ma bai gane ko waye yaje nufi a kai ba. "Ita yarinyar da case na su sen Garba Aliyu ke kanta...." Wani numfashi Bilal ɗin yaja yana me furta yanzun ma shi ne aikin daya riƙeni, don da magribar nan Yayanta yazo cikin asibitin yake tambayana game da ita, wai kwalawa sunje har gidan mijinta sun tafi da ita, kuma ya duba duk wata headquarters na ƴan sanda bai sama labarin taba, bayan tafiyansa nima nake kallar labaran kama ta ɗin da aka yi shi ne ma dalilin da yasa na yi busy kenan..." Wata iska daga cikin bakinsa ya fesar tare da miƙewa tsaye, yana cewa "Kafin zuwa wayewar gari kayi gaggawar gano inda suka ɓoyeta,nd kuma shi ina banzar mijin nata yake da har zasu shigar masa har cikin gida su tafi da ita, da ba zai dakatar dasu ba...."
"Yayi duk yacce zeyi dan ya bata kariya shi da Yayan nata dana ce maka yazo, amma Ita yarinyar ne ta ƙi aminta har ta bayyana kanta gare su...."
Kafaɗunsa ya ɗaga alaman bashi da damuwa ya fice, shi dai abu daya kawai yasan zai tsaya mata akai shi ne kare martaba haƙƙinta na wacce aka zalumta...
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
08104493215
*༺ƘARSHEN ƘADDARA•â—à¿*
ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠ð™‰að™¨ð™šð™šð™§ ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_ð˜¼ð™ˆð™ˆð™€ð™” ð™‡ð˜¼ð™”ð™‡ð™€ð™ð™ƒ_
Unexpected and Surprising 🔥💥
ð™”ð™Šð™ð™‰ð™‚ ð™ð˜¼ð™‡ð™€ð™‰ð™ð™€ð˜¿ ð™’ð™ð™„ð™ð™€ð™'𙎠ð˜¼ð™Žð™Ž.
Page 13&14
_YA ALLAHU ME IKON ZARTAR DA HUKUNCINKA AKAN KOWANNE RAI ME NUMFASHI, GASHI A YAU WASU SUN TAÆO MAKA NI MARYAM WANNAN BAIWAR TAKA DA BATA DA GATAN KOWA SE NAKA, DON HAKA NAKE KAWO MAKA KUKANA AKAN DUK WANI MUNAFIKIN DAKE SON GANIN BAYANA, DA HAÆŠA MIN TUGGU DA MUNAFINCI AKAN MAGANGANUN DA NI BAN SAN NA FAÆŠE SU!, YA ALLAH KA SAKA MIN, KA KUMA BI MIN HAƘƘI NA AKAN KOMA WAYE... ALLAH KA TSAYA MIN ADUK WANI LAMARIN DA ZAI TASO IRIN HAKA, DOMIN NI KAI NE GATANA KUMA ABIN DOGARO NA, DONNI DA KAI NA DOGARA BAWA KO WANNE KATO KO KATUWARBA,YA WADUD KA SHIGA CIKIN LAMARIN..._
_KU KUMA MUNAFIKAI KUJI TSORON ALLAH WLLH ,IDAN KUMA BURINKU WANI YA TOZARTANI TO KU SANI IN SHA ALLAHU BA ZAKU TAÆA GANIN BAYANA BA DA IKON RABBIL ARSHIM AZEEM... DA WATAN AZUMIN ALLAH KUN TASHI HANKALI NA KUN KUMA SA HANKALI NA YA TASHI BA KAÆŠAN BA, KUJE KUMA NA BARKU DA ALLAH, SHIRUN KUMA DA NAYI BA INA NUFIN NA TSORATA BANE, KAWAI BANA GAGGAWAR ÆŠAUKAR MATAKI NE DA KAINA, INA BARMA ALLAH YA ZARTAR DA NASHI IKON NE, DOMIN NASAN IN YA TASHI YAFI NAWA ƘARFIN IKO KO MATAKIN DA ZAN ÆŠAUKA,DON HAKA KUCI GABA DA GASHI ALLAH YANA KALLON KU BABU RUWAN AMMEY LAYLERH 🤸💃_
♡ ♡ ♡ ♡
ꨄ A can gidan su ameenatou kuwa da kuma Mijinta Ahmad tabbas sun kwana suna baƙin ciki da alhinin iftila'in daya faɗama Meenal ɗin a daren jiya, tabbas sun sake yarda da ake cewa zaɓi guda ɗaya mara kyau a cikin rayuwarka na iya janwo maka shekaru na gajiyawa da nadamar rayuwarka na har abada, Shi sa masu iya magana suke cewa ka zama mai taka tsantsan aduk wani al'amarin daya danganci rayuwarka. Domin rayuwar tana jujjuyawane cike da tarin abin mamaki da al'ajabi, ta yanda wani lokacin zaka shiga kwanakin da suke nauyaya maka rai,har kayi tunanin ba zasu taɓa ƙare maka ba. Har ka wayi gari wata rana kana son kayi sabuwar rayuwa, sedai lokaci ba zai taɓa baka wannan damar ba, domin shi da kansa lokacin ba zai taɓa baka damar hakan ba,don lokacin daka gama ɓatawa na baya ba za su taɓa dawo maka ba, ta yanda wani lokacin karshen abu shi ne farkon nutsuwar zuciya. Kamar yadda masu hikima suke yawan cewa, karka jira ƙofa ta buɗe bayan ta rufe maka, sannan ka gane babu rufewar data fito daga ALLAH face tana ɓoye da alkhairinsa akan ta. Abu na farko daya kamaci ace kowanne bawa ya gane anan shi ne ka sani cewar, abu na farko daya kamata ka fara yafewa shi ne ka koya daga kuskurenka don ka sake gyara kuskurenka harma kaci gaba da ƙoƙari. Kada kabar kuskurenka ya zama sarƙar yanke ƙauna,ka mai dashi gyara zuwa matakin gaba na ingantacciyar nasarar ka, don masu iya magana sunce, Rashin nutsuwa yana farawa ne daga nisantar mutum da ALLAH, tsoron ALLAH kuma shi ne sirrin kowanne farin ciki na gaskiya..... Idan har duniya da abinda ke cikinta suka soka da gyara to maza kayi gaggawar gyarawar kuwa, idan kuma ta ƙiƙa to ko zata sake baka wata damar seka sha baƙar wahala da fafutuka sannan. Daga nan labarin ameenatou ya fara.....
Yanda taga daren wannan rana haka taga wayewarsa masu cike da almara da irin ƙarfin iko na Ubangiji, lallai idan har bawa beji tsoron mahaliccin saba to kuwa yaji tsoron hukuncinsa, don idan yaso ka da ramane fa kuskuren saɓa masan da kai ke farawa tin daga nan gidan duniya, idan har shi wannan bawan me zuciyar nagartane seya gyara, nadamar rayuwa da dana sanin biyema son zuciya da kuma rudin zamani shi ne abu na farkon daya farawa dirar mata, A cikin zuciyarta take zubar da hawaye bawai don yana fitowa daga cikin idanun taba, A ahhh yana daga can cikin zuciyarta yana mata illar da tafi zubar shi azaba, cinnaku da kukan sauro sune abu na daya fara addabar rayuwarta, wanda take jin kamar ta sare da rayuwar ta huta haka nan, Sedai kuma kamar yacce hausawa ke cewa wahala bata kisa sedai asha baƙar hawala a hannunta, tuna wannan kawai da tayi ne yasa har taji a ranta cewar sauyin rayuwa da munin ƙaddara ba zata taɓa barin su kaita ƙasa ba, bare sauyin rayuwar data samu kanta kwatsam a ciki besa taji zata sarema rayuwar ba, sai ma wani
ƙarfin imani dana zuciyar karɓan kowacce iriyar ƙaddarar da tazo mata da hannu bibbiyu, wannan kwana ɗayan da tayi a cikin cell a kulle da har a da take jin kamar ba zata iyaba, saboda rayuwa ce da ko a idon zuci bata taɓa ko tunanin hasasoma kanta ba ko da a mafarkin tane da. Rayuwar data tsinta kanta a ciki se taji tama tata rayuwar nauyin da kamar ba zata kai labari ba. Amma ƙarfin imanin daya shigeta na danne hakan take. Hasken daya haske mata idanune ya sakata motsawa tare da kare fuskanta da duka hannuwanta biyu, Wata police macece tace ta fito se famar wani kukkumbura take tana cika tana batsewa, domin ku su duka jami'an ba hakan suka so ba daga yarinyar, don da a son samu ne se ta samu kamar kyakkyawar sati guda cif a kulle ba tare da ko sauron waje yasan inda take ba, sedai wanda ta tarar a cikinsa amma kash wani ya musu kutse a cikin tarkon nasu, wanin da suke da tabbacin tsaf ze iya saka a dakatar dasu a aikin nasu, dakatarwar kuma ta har gaban abada, domin shi kansa yaron nada wani irin karfin iko a cikin garin bare kuma azo kan mahaifinsa da yake kamar father's ne na manyan mutanen da duk suke jin sunkai a garin Kanon. Fatar bakinta tayi wani kalan bushewan da har tsagawan hawala tayi, idonta yayi zurfin da ya sake fitar da iyaka zallar jigatuwar da tayi, domin tin da suka wullota ko ruwa babu wanda ya bata bare abinci, domin sen Garba Aliyu na Yaya da Matarsa Haj Madina kamar kwangila kisan tane suka bayar suma. Shi ya saka ko a jiyan ziryan Yayanta biyu amma suka ce su bama su san wata me wannan sunar ko me kama da ita. Ana haka sega wannan Gabjejen bakin police ɗin ya fito, wanda sarai Ya Sadeeq ɗin ya gane sa don haka ya nufi wurinsa yana cewa don ALLAH ya taimaka ya faɗa masa inda Meenal ɗin take. Amma haka wannan police ɗin yay mirsisi yace shi baima taɓa ganin kome kama dashi ko wata can ba se yanzun daya fara ganinsa, Wannan abu shi ya sake rikita Ya Sadeeq ɗin, barin ma da sauran ƴan uwansa ma suka goya masa baya wai shi bama ya gari ai yanzu ya dawo, Nan fa suke neman haukata kan Ya Sadeeq ɗin...