Sashe 16
Krshen Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"WHO IS SHE'S??"
Shine kawai abinda ya fara tambaya kafin komai.... "You..." Wata daga cikin nurse da jikinta ke rawa ta sake nuna masa Meenal É—in a karo na biyu bayan bayanin da Dr pooja ta masa...
.....Fin sama da 5 minutes kenan da suka zuba juna idanu, suna kallon tsaƙiyar idanun junansu babu ko ƙyaftawa, yayinda sauran Dactor's ɗin kowa ke sake shan jinin jikinsa daga yanayin kallon tsana da ƙamar da yake jifarta dashi, da wani kalan ɗan iskan salo ya wani juya mayan oily ayes ɗinsa dake kanta masu matuƙar haske da kyau, kafin ya wani kauda fuskarsa gefe yana mai furzar da wani irin hucin ɗumin da zuciyarsa ta ɗauka, Sai kuma ya sake dawo da idanun nasa a kanta cike da barazana da isa da basarwa ya furta, "WHO ARE YOU?" Yi tayi kamar bama tasan ALLAH yayi ruwansa a wurin ba, sakamakon tsohon miƙin da aka famo mata na daga cikin rayuwarta. Cikin ihu ya wani buga mata tsawa yana sake furta... "Who are you? Tell me who you are, answer me who you are?..." Haka yake ta famar nanatawa don ganin kalan renin hankalin da take son zuwar masa dashi. Ita kuwa a nata ɓangaren duk da yacce yake maganar nashi cikin tsawa be sa ta ɗago ba, bare yasa ran zata tanka mishi. Sema sake riƙe kanta da tashi tana jin duk wasu hargagi da kalamansa ɗaya bayan ɗaya suna mata wani irin amsa kuwwa da tartsatsi a cikin kunnenta, har kan nata na kamar ze rabe gida biyu ko ya fashe mata haka take ji, domin gaba ɗaya komai da take gudun ya dawo mata sabon ne ya dawo mata. Ga wani irin zafin lokaci gudan daya game ilahirin gwaɓɓan jikinta, yana narkar nata da duka wasu gwaɓoɓin dake jikinta da ƙasusuwanta tamkar zasu narke....
"You won't answer me?..."
Ya sake faɗa cikin gizago da tsawataccen sauti mai cike da fusatuwa, har yana bugar desk ɗin dake gabansa. Wanda ya sakata miƙewa tsaye tana sauƙema fuskarsa zazzafen marin da yazo masa a matuƙar bazatar da ya saka kowa rufe bakinsa dake wurin, musamman ma Dr pooja da tafi kowa dake wurin sanin irin ƙarfn iko da matsayin da yake da. Jikinta wani irin rawar zafin dake cigaba da ratsata tun daga saman kai har yatsun ƙafafunta, duk da yanayin da take ciki da kuma yadda jikinta ke fitar da wani kalan hucin masifar zafi seda ta bude lips nata, cikin wata irin dakiya da jarumtar da ta aro ma kanta ta shiga nuna shi da hannu tace....
"Idan baka san daraja da martabar mace ba to lallai kayi gaggawar zuwa ka koyo!, Kai waye da akan wannan dabbar mutumin har kaka cira min sauti?, Ba mace ba ce ta haife ka?, ko kuwa baka da ƴan uwa Matan ne?, yanzun idan da ƙanwar kace a cikin irin wannan halin da nake ciki zaka mata haka? Uyhmmmm zaka tambaye ta akan me yasa taƙi duba mutumin daya wulaƙanta mata rayuwa, Ni nasan daraja da kuma mutumcin kaina, wannan ma na baka warning ne don gaba ka kiyaye...." Tin da ta fara maganar a karo na farko kenan daya wani kauda kansa gefe guda. Kafin kuma ya wani ɗan yamutse fuska da ɗaureta yana maida hankalinsa a kan sauran Dactor's ɗin da sukai jugum-jugum suna kallar ikon ALLAH. Se kuma ya sake ɗauke kansa daga kallonsu ya sake dawo da kansa gare ta, kafin yayi taku ɗaya ana biyu ya wani tsaya nesa da ita yana wani huhhura hanci sama. Se kuma ya wani kaɗa yatsun hannunsa biyu ya ce.
"Da kyau! ai ban san kin iya wa'azi har haka ba, da tuni na yi magana an baki loud speaker sai ki faÉ—awa jakuna irin ki cewar zaki shelanta musu kin iya wa'azi....amma ba *ABDOUL-MAJEED DAWOUD ISHAQ BAAAA...* Domin shi tin kafin a san za'a yi halittar ki a cikin duniyar ya gama sanin DARAJAR MACE da kuma kimarta, Amma ba wai wake wake wata ba, Duk inda aka ce MACE, to ana nufin kamila wacce ta gama sanin DARAJA da KIMAR kanta, ta hanyar suturta jiki da kare martabar addinin Musulunci, da bin duk yacce tsarin Addininta ya gama shar'anta mata wannan ita ce MACE, ba wa sauran dabbobi irin ki masu fakewa a cikin rigar musulunci suna cin dunduniyarsa ba!!!...."
Bibbiyu idanunta suka fara gani, saboda wata ƴar banzar juwar da taji tana nemar kai ta kasa, wata shiryayyar ciwon zuciya kuma na nemar illata rayuwarta ta raba da numfashi da gangar jikinta. Goshinta ta dafe idanunta na ci gaba da lumshewa duk yacce take son sake gasa da yaɓamar wata baƙar maganar amma tunanin ta be rinjayi hakan ba. Se ma tafiya da tayi luuu baya zata faɗi, Zaro ido Dr pooja tayi tana isa gabanta da sauri ta tarota jikinta tana ɗan dukan fuskarta tana me furta "Are you Okay kuwa Maanol?" Cikin fusgar numfashi da wahala ta buɗe bakinta dake karkarwa tace. "No...no I'm feeling fine is an Fever headache headache headache..... Haka taci gaba da ambatar headache ɗin idanunta na sake lumshewar,
"INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN ³ Sorry let Me tell for Husband" tayi maganar tana ƙoƙarin miƙewa tsaye don ɗauko wayar Meenal ɗin ta ƙira mijinta, amma se ta saka hannunta ta riƙo hannun pooja ɗin tana ɗan girgiza mata kai, kafin cikin ƙarfin hali ta tattaro jarumta ta ce "No I don't call him. Leave me alone.Pleaseeee......." wani numfashi mara sauti ya fita daga bakinta taja ijiyar zuciya shikenan....
Daidai nan kuma jami'an da MAJEED ɗin daya jima da fita ya basu damar shiga suka faɗo room ɗin, Idon Hajiya Madina akan Meenal da bata motsi ya fara sauƙa, don haka cikin ihu tace su ɗauke ta gata nan. Ita ce ta kashe musu Ɗa, duk yacce Dr pooja ke basu bakin akan su barta su ƙyaleta amma bata numfashin itama ƙiyawa sukai, kattan majiya ƙarfin jami'ai biyu su kayi kanta da niyar ɗauka amma uwar tsawar da aka daka musu ta dakatar dasu, shi ne daya dawo ɗaukan car key nashi ya tarar mazan na shirin daukarta ya dakatar dasu ta hanyar buga musu tsawar da ba iyaka jami'an ta razanar ba har da sauran jama'ar wurin. "All of you get out of here. I don't want to see anyone like you in my hospital again..." Wannan tsawar daya sake buga musu ne ya saka su fara zare jiki ɗaya bayan ɗaya, kafin ya taka a hankali zuwa inda take kwance jikin pooja ya zari car key nashi da cikinta ya fice. Se da yakai daf da ƙofan fitan ya ce. "Follow her" yana ƙarasa ficewar kai tsaye. Gadon marasa lafiya Dr pooja tare da wata nurses suka ɗora ta suna fita da ita zuwa ɗakin da tasan can ya nufa, sedai ga tarin mamakinta baya nan ɗin kuma, duk inda ta san zata ganshi bata gan shin ba, dole ta dawo ita da sauran Dactor's suka fara bata taimakon gaggawa.