Sashe 1
Krshen Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*༺ƘARSHEN ƘADDARA•â—à¿*
ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠ð™‰að™¨ð™šð™šð™§ ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_ð˜¼ð™ˆð™ˆð™€ð™” ð™‡ð˜¼ð™”ð™‡ð™€ð™ð™ƒ_
ꨄ Ɗan...ɗano
🤫😢........
Unexpected and Surprising 🔥💥
Our official trailer for the incoming ƘARSHEN ƘADDARA....
ð™”ð™Šð™ð™‰ð™‚ ð™ð˜¼ð™‡ð™€ð™‰ð™ð™€ð˜¿ ð™’ð™ð™„ð™ð™€ð™'𙎠ð˜¼ð™Žð™Ž.
This Book is dedicated to you *NA'EEMERH SULAIMAN SARAUTA NIMCY LUV*
1&2
★...
The writer's of
MIKIYA
TA DABAN
DUNIYARMU
RAMIN KURA
KAREN BANA
ƘAUNA BIYU
JALAAL AREEF
SO DAN RAYUWA
DUHU na dukan DUHU
And Now ƘARSHEN ƘADDARA
★
ꨄShin ta ina ya kamata ace ma na fara muku ne?,saboda nasan kan kowa ze kulle ne da tambayar ta ina ƙaddara take da ƙarshe???. Ehhhh lallai kuwa wannan nazartaccen littafin yaci suna mu ƙira shi da suna ƘARSHEN ƘADDARA. Saboda ita kanta ƘADDARAR tana gwada zuciya ne, ba don ta karya ba, A ahh sai don ta shirya ka zuwa wani mataki mafi ƙololuwar girma da daraja, don Kalmar ƙaddara bata gama garin mutane bace. Ita kanta yawaitar ambatar kalmar ƙaddarar tana zama ne tamkar ana mana washin KWAƘWALWA neeee. Se dai da yawan mutanen da ƙaddarar ke ci sukan tambaya kansu da cewa. _Amma me yasa ita ƙaddarar take cin mutane marasa laifi?_ Sedai amsar anan itace abinda ALLAH ya rubuta zai faru da rayuwar ɗan Adam, komai ƙarfin halinsa, komai tsarinsa, komai wayonsa.
Dole akwai wani labarin dake sanja hakan kwarai, Anan ina son mu sani cewar wannan kaddara ce abin da ALLAH Ya rubuta, hakan na nufin babu wanda zai kauce masa kenan, duk kuwa iya gudunka duk iya saurin ka, sedai mu sani ba nufin ALLAH bane ya zaluncemu ba. Sedai mu sani cewar ALLAH yana da hikimarsa nayin hakan a cikin duk abinda yaga dama, Domin Ƙaddara tana koyar da mu abubuwa da dama…
★..
Ta farko- Rayuwa ba ta tafiya yadda muke so sai dai yadda ALLAH Ya so.
Ta biyu- Kowane abu da ke faruwa ko da zafi yake, to tabbas akwai alheri a cikin hakan idan akayi hakuri aka jure,
Ta uku- Mutum ya kasance mai haƙuri da godiyar ALLAH kan duk lamarin daya gindaya masa, saboda duk lokacin da kaddara ta same ka kayi hakuri kayi juriya ka kumayi gwagwarmaya karka taɓa bari ka sare don hakan yana cikin jarrabawarka shima. Mutane da yawa suna fuskantar tarin ƙalubalai a cikin rayuwa, wasu rashin lafiya ne, wasu kuwa rashin aure ne, wasunmu kuma suna fama da talauci ne me zafin gaske, saboda kar bawa yaga tarin ƙalubalai na bebeye dashi yaga kamar cewa ko duniyar tana mantawa dashi ne, to maganar gaskiya anan ita ce ba kai kaɗai bane, duk wanda ka gani me rai a cikin wannan duniyar to lallai tabbas yana fuskantar ƙalubale, sedai na wani yafi na wani tsanani... ALLAH yana gwada bayinsa da hanyoyi daban-daban ne domin ya ga wanene zai yi haƙuri, wanene zai ci gaba da yin addu’a.
ƘADDARA bata nufin ka zauna babu ƙoƙari. A’a, Ka yi ƙoƙarinka, ka nemi ilimi, ka nemi arziki, ka nemi aure, saidai sakamakon na hannun ALLAH ne. Sabo da manyan mu sukan ce damu kada mu bari rayuwa ta koya mana baƙin hali. Idan ƘADDARA ta rufe ƙofa guda, tana buɗe wata da kuka bai bari mu gani ba...
ꨄ Kada ka bari ganin wani yana samun nasara ya sa ka watsar da damar da kake da ita. Abinda ALLAH ya ƙaddara naka ne, to kuwa lallai naka ne don nasarar ka ba zata taɓa wuce ka ba. Ka nemi Albarkar iyaye, kuma ka nisanci hassada,duk ƙanƙantarta kuwa. Amma kuma kada ka taɓa barin ka gayyato bakin ciki cikin rayuwarka,
‎ kada ka zama me aje nauyin da wani ya ɗora maka shi, kada kuma ka bari kalaman wani ya dameka, ‎Kar ka taɓa bari kunci, baƙin ciki da damuwa su sama matsugunni su zauna a zuciyarka tamkar baƙon da yasamu gurin zama.
‎ ‎Me yasa zaka ɗauki nauyin kalaman wani? ‎Me yasa zaka aje abin da ya faru da kai ka maida shi ciwo a zuciyarka?...... ‎‎Idan kana cikin jinya, ko kana fuskantar ƙalubale da barazana ka ringa tuna abu ɗaya, ‎ALLAH baya gwada bayinsa don ya hallaka su, amma Sai don ya gafarta musu, ya ɗaukaka su ya kuma koya musu ƙarfi da gwagwarmaya tamkar RAYUWAR AMEENERH SHEHU USMAN....
‎
Tabbas ‎akwai darussan rayuwar da ba zaka taɓa koyarsu cikin nishadi da Jin daɗi ba sai ka shiga ƙunci. ‎To me zai sa ka bari damuwa ta fara cinye zuciyarka idan ba za ta warware komai ba? ‎Damuwa ba ta kawo mafita sai dai ta ƙara nauyin zuciya. ‎Ka saki zuciyarka ka bar komai a hannun ALLAH, ‎ka kuma dage da addu’a. Domin ALLAH yana tare da kai fiye da yadda kake zata.A wannan zamanin ‎ƙaddara idan ta same ka, kaddara ce. Amma idan ta faru ga wani namu, sau da yawa mu kan dauke ta ne a matsayin iskanci ko kuskure. A fahimtar gaskiya a duk duniya dan adam bashida na biyu ba kowa bane yake iya gane asalin zahirin mene ne ƙaddara acikin rayuwar mutum Rayuwa da kake gani a waje ba ita ce cikakkiyar rayuwar zuciya ba. Tun daga ranar da aka halicci zuciya a cikin jiki, ALLAH ya bai wa mutum ikon sarrafa tunaninsa, Daga nan ne ya zama ba kowa ne zai iya fahimtar damuwa ko farin cikin wani gaɓa daga cikin rayuwarmu ba, Saboda haka idan ka ga wani yana rayuwa cikin ƙalubale, ka sani ba lallai ka fahimci abin da yake ciki ba, Idan ba za ka iya taimaka masa ya fita daga halin da yake ciki ba, kuma ba za ka iya saka shi cikin addu’arka ba, to mafi alherin shi ne ka bar shi cikin mutunci ba tare da sukar rayuwarsa ko halin da yake ciki ba inda ZAN BA KA SHAWARA.... To shi ne ka guji zama da Mutane masu yawan janjanin magana, domin ba tare da sanin kaba suna rage maka ƙarfin zuciya ne, su kuma iya hana ka ci gaba. Hulɗa da su na iya mayar da rayuwarka wuta, domin kullum suna kallon ɓangaren mara kyau na rayuwa, suna yaɗa damuwa da rashin kwarin gwiwarka. ★Amma idan ka kusanci masu godiya da yarda da ƘADDARA, zaka ga rayuwarka ta cika da nutsuwa da farin ciki, Mutane masu zuciya mai kyau suna ƙarfafa ka, suna sa ka kaɗa baki da murmushi harma su wanzar da farin ciki cikin rayuwarka, suna kuma nuna maka cewa rayuwa tana da daraja duk da ƙalubale sun cinye ta, to waɗan nan mutanen su ne abokan tafiya na gaskiya, domin suna kallon alheri a dukkan yanayin da kake a ciki, suna kuma karfafa ka ka ci gaba da neman nasara tare da gwagwarmaya. Domin sune rayuwa ta yar dasu, mu zaɓi irin mutanen da muke hulɗa da su. waɗanda idan ka zaɓi masu kuka, zaka sha wahala. Idan ka zaɓi masu godiya, zaka sami kwanciyar hankali ne da nasara, don haka mu kusanci masu son farin ciki da nasararmu, domin su ne za su taimaka mana har zuwa lokacin da zamu gina makoma mai kyau. To amma duk hakan baya faruwa se anyi hakuri da ƙaddara, domin duhu baya dawwama, haske zai zo duk runtsi, ‎Abin da ya same ka bai wuce rubutacciyar ƙaddara ba, sedai me???. Wata ƙaddarar da kuɗinmu muke sayenta. Ehhhh lallai tabbas da kuɗinmu muke sayenta... Saboda muna fifita addinin kiristoci fiye da namu a wannan zamanin. Shin ba kun matsu kuji ta yanda muke sayen mummunar ƙaddara da kuɗinmu ba?,mu kuma zaɓeta da kanmu da hannuwanmu ba?, To nidai AMMEY LAYLERH nace babu ruwana AMEENERH SHEHU USMAN wacce akafi sani da *DR MEENERL itane zata banbance mana me hakan ke nufi....
Kun shirya a kafta???....
_Kun shirya jin ta yadda da kanta ta zaɓa mummunar ƙaddarar?, ta hanyar kin bin dokoki da darajar dake cikin aure?, ta fuskanta tarin ƙalubalai masu tarin yawa, cikinsu kuwa har da ƙaddarar AURE AUREN mazan data dinga yi mabanbanta?, Ƙaddarar Fyaiɗen da rashin daraja AURENTA da ya hau kanta, wannan shi ne matakin farko kuma shi ne wasa farin girkin nata_. *Kun shirya jin ta yadda ƙaddarar nata zata zo ƘARSHEN kuwa?*. Dan dai idan nace *ƘARSHEN ƘADDARA* is a must read for every woman zai zamanto kamar naso kaina da yawa ne, amma gaskiya in baki karanta *ƘARSHEN ƘADDARA* ba zan iya cewa an barki a baya SIS. Don It is going to be a hit, that I promise you. Saboda tafiyar *ƘARSHEN ƘADSARA* da banbanci da sauran littattafai na baya, yeah banbancin kuwa ma shi ne about 90% na littafin ƘARSHEN ƘADDARA is based on true life events ne, musamman daga farkon sa zuwa gaf da ƙaresunsa, karshen sa ne kawai zai zama fiction ta yacce zai fi kayatar da ku. I gave this book my all, na rubuta shi ne from the very depth of my heart. Sometimes ina murmushi, while other times ina share ruwan hawaye, so get ready to do both💃🤸.........
♡♡♡