Sashe 88
Kanwar Maza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ƘURAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHEƘI KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
👉 *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*
*15. Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
*₦500 ne, via 0009450228 Aisha Adam, jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143*
Haka Adam yayi ta surutai, kamar zai zauce.
Mama kuwa kwana tayi tana salloli tana miƙa godiyar ta ga Ubangiji, na bayyana mata rumaisa da yayi, idan aka jima sai ta je ta leƙa fuskar rumaisa, kasancewar ita da Abdallah ne a wurin ruma, Abdallah yana gefen gadon rumaisa sai kallonta yake yi, shima ganin abun yake kamar wasa wai rumaiss ta dawo.
Mama tana tsaka da salla, ruma ta farka daga bacci tana cewa zata yi fitsari, Abdallah ya É—agata cak ya kaita banÉ—aki, mama tana ta gyaran murya, amma ya kai ta tayi fitsarin, sannan ya mayar da ita kan gadon ya kwantar.
Ta kalleshi ta ce "Yaya Abdallah"
"Na'am rumaisa".
"Kaga haryanzu ban tashi daga baccin ba"
Yayi murmushi ya ce "Ai a gaske ki ke ba bacci bane ba".
Tayi ajiyar zuciya ta ce "Ai na kasa ganewa ne, wataran sai in ganni a dajin, wataran a nan amma dan Allah mai sunan Baba bai bashi jaririna ba ko?".
"Bai bashi ba, yana can É—akin yara".
"Alhamdilillah, ina son yaron nan bana son a rabani da shi"
Abdallah ya ce "To maman boy"
"Abdallah ban zaci zan rayu ba, na sha wahala sosai, ranar da aka tafi da mu, na din ga kuka na gaji da tafiya, aka goyani a babur, aka kaini wurin".
"Amma dai basu yi miki wani abun ba ko?"
"Wallahi sun yi mini, abubuwa ma da yawa, zan baka labari da safe, wannan ciwon na ƙeyata ne yake mini zafi, jikina ma duk babu daɗi, kwanana uku fa ina tafiya a daji".
Gaban mama ne ya faɗi, jin rumaisa ta ce an yi mata abubuwa da yawa tana matuƙar tsoro da fargabar ace sun lalata rumaisa, gashi haryanzu likita bai faɗi sakamako bincikensa ba.
Da safe mama ta tashi rumaisa, ya yi salla, ta wanke mata baki, ta yi mata wanka, ta saka mata wata 'yar riga domin ta samu ta sha iska, nurses suka shigo suka yi wa rumaisa dressing ɗin raunukan jikinta. Mama ta kalleta ta ce "Ko kina buƙatar wani abun? Ga kayan marmarin nan, wanne zan baki a ciki ki ci?".
"Ba ko ɗaya, kawai ki zauna a kusa da ni in rungumeki in ji ɗuminki" mama tayi murmushi ta ƙarasa kusa da ruma, ta rungumeta.
Abdallah ya koma gefe ya É—an samu bacci, saboda daren bai yi bacci ba saboda farinciki.
"Rumaisa" mama ta kira sunanta, ruma ta É—aga kai ta kalli mama.
"Ina fatan babu abun da suka yi miki, lokacin da ki ke wurinsu?"
Ta mayar da kanta ta kwantar a jikin mama ta ce "Mama ni meye ma ba ayi mini ba, bana son tunowa tsoro nake ji, mama ki É—auko jaririna shi ma ayi masa wanka".
"Na ji, amma ina fatan..." Ba ta ƙarasa ba, ruma ta katseta ta hanyar cewa "Mama dan Allah ki daina tanbayata a kan mutanen nan, tsoro nake ji, dan Allah ki daina tuna mini" mama ta ce "To shikenan, bari in karɓo yaron".
Mama ta je ta karɓo jaririn, har nurses suke gayawa mama a kowane lokaci zasu iya sallamar yaron, zuwa yanzu babu abun da yake damunsa, kuma gwaje-gwaje sun nuna malaria ke damunsa, sai kuma pneumonia, amma ba wata mai damuwa ba.
Mama ta ce "To masha Allah, Ubangiji Allah ya ƙara afuwa".
Mama ta tafi da shi ɗakin da rumaisa take, ta karɓo pack ɗin da Bashir ya sayo na jaririn, da madararsa da komai.
Ta haɗa ruwa ta yi wa yaron wanka, ta shirya shi, ta haɗa madara ta bashi, ta miƙawa rumaisa shi. Ruma har da ajiyar zuciya ta zubawa yaron ido, sai ta fara hawaye.
Mama ta ce "To kukan na menene?"
"Mama tausayin yaron nan nake ji, mun sha wahala sosai da tuni an kashemu, ko shi an kashe shi, wasu mutane ne suka ce dole a kashe shi, kar ya rayu fa".
Mama ta ce "Wasu mutane ne?"
"Nima ban san su ba, Allah ya baka lafiya yarona" tayi maganar tana shafa kan jaririn, tana murmushi shi kuma sai cin hannunsa yake yi, yana kallon ruma yana lumshe ido.
Mai sunan Baba ne yayi sallama, shi da Usman, hannunsu É—auke da kayan abinci.
Duk suka gaida mama ta amsa musu, ruma ta ce "Mai sunan baba ina kwananku?"
"Lafiya lau ya jikin naku?".
"Da sauƙi Alhamdilillah"
Umar ya ce "Allah ya ƙara afuwa, kai Abdallah tashi ka haɗa mata abun karyawa"
Abdallah ya haɗawa rumaisa shayi da uban ƙwai, ya bata da ƙyar ta sha shayin, ta ce ita bata son cin komai.
Mai sunan Baba ya sanya mama a gaba, a kan lallai sai ta tashi sun tafi gida, sai ta je ta huta ya kaita ganin likita, da ƙyar mama ta amince, ya sakata a gaba ya ce Abdallah ma ya tashi ya je gida ya huta ya dawo da yamma. Aka bar ta da ita da Usman, sai jaririnta da take ta shafa kansa tana murmushi.
Adam kuwa kwanan zaune yayi, yayi kuka kamar ya fita a hayyacinsa haka ya wayi gari, Ammi ma kusan a haka ta kwana, tunani kawai take yi a kan ina zasu samu mafita, ta ina za su fara.
Wajen ƙarfe goma na safe, Bashir ya je gidan su takawa, ya sa aka yi masa iso wurin Ammi, ta bayar da damar a shiga da shi, cikin girmamawa suka gaisa ya ce "Ammi dama na zo ne mu koma asibiti da Adam, muje mu ji ko akwai wani bayani da zamu samu daga bakinta yarinyar, tun da naga jikinta da sauƙi, amma na kira wayoyinsa a kashe na je can gidansa an ce bai kwana a can ba".
Ammi ta ɗan dube shi ta ce "Malam bashir ban ji daɗin ɓoye mini abun da ke faruwa da ku ka yi ba, gaba ɗaya kun jagwalgwala al'amura, amma shikenan na san ba laifinka bane, shi ya fi kamata ya sanar da ni, bari na duba ko a gidan nan ya kwana ma"
Ko da Ammi ta je É—akin Adam a zaune ta tarar da shi, babu alamar ya runtsa, idanunsa sun yi jawur sun kumbura.
Ammi ta ce "Ka yi sallar asuba kuwa?"
Ya jinjina mata kai alamar eh.
"Tashi ka yi wanka, ka karya ga Bashir can yana jiranka"
"Ammi dan Allah ya ƙyaleni, bana son jin komai, kaɗaici nake so".
"Shi kaÉ—aicin me zai maganta maka bayan mai faruwa ta riga ta faru, so kake jama'a su fuskanci wani abu kafin mu kai ga samun mafita? Ka tashi ya ce so yake ku je ko akwai bayanan da zaku samu a bakin yarinyar"