Sashe 78
Kanwar Maza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana zaune a gefe, tana saƙawa taan warwarewa, ta ji tamkar ta tashi ta gudu, amma ta san da ta gudu zasu harbeta, sun ce yau za su kasheta, amma ta ga cikinsu babu wanda ya saurareta. Sha tara ne ma ya dubeta yana dariya ya ce "Duk shirin tafiyar ne na ga kin nutsu, sai ki bi masoyiyyar taki, ƙarshen ƙauna har ɗan naku ms zamu haɗa mu turo muku ku ci soyayya" tsaki tayi ta kawar da kanta gefe. Ya din ga ƙyaƙyata mata dariya.
Sai dai wunin ranar ya shuɗe barde bai dawo ba, balle ta san matsayarta, peak ɗin nan ta dinga zubawa a pure water tana ɗurawa jariri, sai dai duk girman nan nasa ya sace, fatarsa ta fara yamushewa, idanun jaririn suka yi yellow, ga zafi da jikinsa yake ɗauka, ga fatar jikinsa duk ta yi alamar ƙarancin jini da oxygen, idan jikin nan nasa yayi zafi, sai dai ta saka shi a gaba, tayi ta uban kuka, ba ta taɓa tsammanin cin karo da ƙalubale mai girgiza zuciya irin wannan ba.
A kwana na huÉ—u, tun safe sule yake masifa, ya ce idan har barde bai zo ba, sai ya kashe rumaisa, saboda ya riga ya sanar da mutanen smoke cewar ya kashe rumaisa da jaririn nan, babu babban abun da ya sake girgiza rumaisa, irin yadda suke commanding É—in 'yan uwan aisha su kawo musu kuÉ—i, kuma da alama masu hali ne, dan miliyan ashirin suka caza, kuma sun haÉ—ata, suna ta yi musu kwatancen in da zasu kai kuÉ—in, gobe da yamma.
Rana ta karya ta kusa faɗuwa, rumaisa ta jiyo ƙarar babura da yawa, tare da harbe-harbe.
Duk da ba yau ta fara jin ƙarar bindiga ba, amma ta ɗan razana, take 'yan bindiga suka zagaye su ruma, suka saita bindigoginsu, da shirin ko ta kwana suna saka ran idan jami'an tsaro ne, su kashe kowa a wurin.
A ƙalla sun kai babura goma duk sanye da kayan sojoji, sai dai fuskokinsu duk a rufe, sai manyan makamai da suke riƙe da su.
Suka yi parking baburan, suka sassako, sai a lokacin su sule suka nutsu, suka sauke makaman, kasancewar sun gane ko suwaye.
Barde ne ya fara buÉ—e fuskarsa ya ce "To yaya, kun shirya ayi musayar ko kuwa? Kun tattauna da iyayen gidan naku?"
Sule ya ce "Ai ba yau muka yi da ku ba, tun bayan kwanaki uku baya muka yi, amma ka saɓa alƙawari".
ÆŠaya daga cikin mutanen ne, ya tako a hankali zuwa gaban sule ya tsaya nesa kaÉ—an da shi ya ce "Rumaisa zaka bani kawai, maganar mutanenku, ma yi daga baya".
Sule ya dube shi a fusace ya ce "Amma ka raina mini hankali, ba zan bayar da ita ba, kuma a yanzun nan zan kashe ta, yarjejeniyar ta watse, a cigaba da faÉ—an tsakaninmu, ko mu....
"Shhhhhh, ka san da wa ka ke magana kuwa?" Mutumin ya katse sule.
"Ban damu ba ko kai waye, yau zan kasheta kowa ya huta, na gaji da yi muku biyayya ina saɓawa iyayen gidana". Ita rumaisa mamaki ne ya kamata, duk a kanta ake wannan taƙaddamar, shi kuma wannan mutumin ko a ina ya san sunanta oho.
Sule ya nufi ruma gadan-gadan, sai dai kan ya ƙaraso gawarsa ta faɗi a gaban rumaisa, tare da watsuwar jininsa a wurin mutumin nan ya harbe shi. Ware ido ruma ta yi jiki na rawa take kallon gawar. Kan kace kwabo, sun fara harbe-harbe a tsakanin su, sai dai mutanen sule na ta ƙoƙarin su harbe rumaisa kawai.
Sauran mutanen da suke tare da rumaisa, sai ihu suke yi, mutanen da suka zo a babur, suna kama su, suna ta É—aurewa.
Mutumin da ya harbe Sule ya kalli ruma ya ce "ÆŠauki yaron ki tashi ki tafi".
"In tafi ina?".
"Koma ina ne, ki tashi ki bar wurin nan kawai, saboda ke na zo" ya ƙarasa maganar yana sauke takunkumin fuskarsa, wa zata gani, mutumin nan da ya bata kaza a hanyar zuwansu katsina.
Kan tayi magana ta ga ya saka bindiga ya harbe Barde, ya furta 'Kai ma amfaninka ya ƙare"
Sake gigicewa ta yi ta ce "Na shiga uku, meyasa zaka kashe barde, ya taimakeni sosai, meyasa zaka yi haka, ta nufi gawar barde tana kuka.
Fincikota mutumin yayi ya ce "Rumaisa, ki tafi na ce, mu a irin wannan aikin namu, babu tausayi ko sanayya, barde yana da alaƙa da iyayen gidan su sule, yarona ne, shi ya yi mini kwatancenki na ganeki, na shirya yadda zan kuɓutar da ke, da ya karɓeki kin zama mallakinss, ko kina so ki rayu da ɗan ta'adda babu aure?" Cikin tsuma ta girgiza masa kai.
"Dan haka maza ki bar wurin nan, na san yanzu za a kawo musu É—auki, Allah ya tsare" tsyawa ta É—an yi tana kallon gawar barde, da ke yashe a wurin da aisha ta mutu.
"Ki tafi ko in kasheki da hannuna!"
A hankali ta juya, ta É—au hanya, hannunta rungume da jariri, É—anyen goyo.
AYSHERCOOL
*₦paid book ne, 500 via 0009450228 aisha adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143*
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYARÂ DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ƘURAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHEƘI KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
👉 *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.  Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.  Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.  Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.  Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*
*15. Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Da farko ta na yi tana waiwayowa, daga baya ta ƙule ta nausa cikin daji, kawai tafiya take yi, ba ta san ma in da take sanya ƙafarta ba, sai dai maimakon ta ganta a hanya sosai, sai gani ta yi tana kuma nausawa cikin surƙuƙin daji, daji ne na gaske da ya amsa sunansa daji, babban fatan ruma Allah ya sa ta gane hanyar da aka shigo da su, abun da ta manta shine, tafiyar da suka yi a kan babur ta awanni ce, a cikin duhun dare, kuma in da ta nufa ma ba ta nan hanyar aka shigo da su ba.tafiya kawai take yi, ga rana na ta tafiya gangara zata faɗi, gashi babu alamun ruma ta kusa hanya.
Duk addu'a da ta zo bakinta yin ta kawai take, ganin abun take tamkar mafarki, ta rasa ta ina ma yakamata ta bi, gashi yau jaririnta ko kukan kirki ba ya yi, amma ta ta'alaƙa hakan da yunwa yake ji, fatanta ta isa gari ta samu abun da za ta bashi ya ci kar ya mutu.