Sashe 42
Kanwar Maza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da mama ta tashi ruma ta aiketa, sannan ta tashi daga kallon wayar.
Ɗaukar niƙa mama ta aiketa a can titi, ta ɗauki kayan saƙarta ta tafi da su, tana tafe a hanya tana saƙa, ta ɗauko niƙa ta taho gida, sai dai niƙan da nauyi.
Ba tsammani ta ji an ce "Sannu ko" ta É—aga kai ta kalli mai maganar, ba ta amsa masa ba ta cigaba da tafiya. Biyota ya yi ya ce "Daga ina haka?"
Ruma ta tsaya ta kalleshi ta ce "Ba dan ka kusa sa'an yaya Usy ba, da sai na ce maka kai ka aike ni da zaka tsareni da tambaya?"
Ya girgiza kai ya ce "No, yi haƙuri kawo na tayaki ɗaukar kayan"
Ruma ta ce "Yauwwa, kamar ka san na gaji kuwa" ta ajiye masa niƙan ya ɗaukar mata.
Suna tafe yana yi mata tambayoyi, ita kuma hankalinta yana kan saƙarta.
Babu zato babu tsammani sai ganin Yaya Aliyu ta yi a gabansu, gabanta ya faÉ—i ta ce "Yaya"
Rai a haÉ—e ya ce "Waye wannan?"
Ta kalli mutumin ta ce "Oho kawai ganinsa na yi"
Mutumin ya yi murmushi ya ce "Ashe yayanmu ne, barka da yamma"
Aliyu bai amsa ba ya ce "Malam meye haÉ—inka da ita?"
"A'a babu komai, kawai dai na tayata ɗaukar niƙan ne, sannan dan Allah idan babu damuwa, ni dai ina son ta ne, dama na biyo ta ne domin na ga.....
"Haba bawan Allah, ina kai ina wannan yarinyar 'yar cikinka, meye wani abin soyayya a wurinta ban da salon ɓata tarbiyyar yarinya"
Ruka kuwa ta buɗe baki ta ce "wai sona ka ke ka zama saurayina, taɓ to ai ni ba zan yi aure ba"
Yayi murmushi ya ce "Eh mana, yayanmu ni zan jirata ko nan da shekara nawa ne idan muna raye zan jirata"
Aliyu ya sake tsuke fuska ya kalli ruma ya ce "Wuce ki tafi gida"
Ruma tayi gaba tana ɓata rai, ya ce "Zo ki karɓi kayan naki"
Ruma ta ce "Ka ajiye wa Yaya Aliyu ya taho da su"
Aliyu ya ce "Ni ne zan taho miki da aiken"
Kwasa ta yi da gudu, ko waiwayowa ba ta yi ba, dan kar ma ya ce sai ta ɗauko niƙan dan ta gaji.
Kamar korarriya mama ta ga ruma a cikin gidan, tana ta sauke numfashi.
"Lafiya ina aiken? Ko faÉ—an ki ka je ki ka yi?"
Ta girgiza kai.
"To menene, ina aiken?" Ruma ta sake tura baki.
"Ke magana nake miki kin shareni"
Kan tayi magana Aliyu ya shigo, da niƙan Mama.
Ya dire niƙan yayo kan Ruma, ta zura da gudu ta shige bayan mama.
"Wai meyene, lafiya?"
Aliyu ya ce "Ita ta san me tayi ai, wani bagidajen gaye ne, da wani tattararren ƙafar wandonsa, wai wannan bagidajiyar yarinyar ya biyo wai yana son ta, sai da na kusa ɗuɗɗura masa ashar, banda son lalata tarbiyyar yarinya, uwar me yake nema a wurin wannan yarinyar mai rabi hankali rabi hauka?"
Mama ta ce "Aliyu, ba ina sukar matakin da ka ɗauka bane ba, amma wanda ya ce yana son naka ai ba maƙiyinka bane, duk abin ku fa ko kuna so, ko ba kwa so dole watarana sai kun aurawa wani ta bar gidan nan, ku daina wulaƙanta mutane Sabo sun ce suna son 'yar uwarku".
"Ni bana son shi, ƙafarsa busu-busu ko mai bai shafa ba, kuma sai warin rana yake"
Hannu mama ta saka, ta mako ruma daga bayanta, ta din ga yi mata faÉ—a.
Duk da ita ruma ko faÉ—an ka yi mata ba ganewa take yi ba.
***
Iman ce ta shiga sashen Ammi da sauri, sai dai Ammi ta É—an razana ta ce "Lafiya kuwa?"
Iman ta ce "Ammi, ina ga yaya Mahmud ne zai koma makaranta, na gansu a haraba kamar airport Mummy za ta kai shi".
Da sauri Ammi ta tashi, ta zaga ta ventilation ɗin ta, ta leƙa ta window, ta hangi Mahmud ya buɗe bayan mota ya shiga, Mummy ma ta shiga an kunna motar sun yi gaba.
Jiki a sanyaye Ammi ta saki labulen, ta shiga ambaton sunan Allah, Iman ta rungumota ta na faɗin "Ammi kina lafiya? Ki yi haƙuri ki kwantar da hankalinki fa, kar ciwonki ya tashi" sai dai kan Ammin ta yi wata magana numfashinta ya fara sama-sama.
(Book 1 free ne, book 2 paid ne).
Ayshercool
08081012143
[04/08, 9:06 pm] JAKADIYAR AREWA: ƘANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
P 20
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA? TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ƘURAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE? KO KUWA SO KI KE FATARKI TA DIN GA SHEƘI TA NA HASKAWA? MAZA KI GARZAYO WURIN MEENA DOMIN SAMUN MAFITA*
*Royal jelly big 22000*
*Royal jelly 30 pieces 2200*
*Royal jelly small one 60 pieces inside the pack 3000*
*Vitamin C-100, 2700*
*Vitamin E big 3000*
*Pesona 2300*
*Dara 2300*
*Cantik ayu 2300*
*GLUTA white 2700*
*Khusus ibu 3800*
*Sugar wanita 3500*
*Majakani 3 in 1 3200*
*Eve Care 3700*
*Juliet eve 11,500*
*Phyton buster 18,000*
*Phyton collegen 18,000*
*Glute sparkling 18,000*
*7 days ginger oil for hair 1,200*
*Papaya oil for breast 1,200*
*Garlic oil for hips 1200*
*Vitamin C serum 1,500*
*Vitamin E serum 1,500*
*Busty blend 2800*
*Gluta prime 2800*
*Collegen+C 3800*
*Yan uwa abun fa da yawa bazan iya kawosu gaba daya ba amma muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban haɗa 1k subscribers a channel ɗina ba, anya akwai amana kuwa😒*
Ku yi subscribing YouTube channel É—in
@Cool Hausa Novels, domin samun daÉ—aÉ—an litattafan hausa na sauraro.
P20
*Page ɗin sukutum guda naki ne masoyiyya Zainab kumurya, idan kin ga dama ki yayyaga shi ki zubar ko ki kashe Ruma, tun da naki ne😂. Ke kuma marubuciyar mijin malama Nimcy ki ji tsoron Allah, wallahi ana ta ƙorafi kin sako jaruma da masifu amma kin yi burus da mutane, zan karɓe rubutun mijin malamar nan fa😂 wanda bai karanta ba ya garzaya mijin malama an gama book1 labari mai tsayawa a zuciya*
A gigice Iman ta riƙo Ammi tana jera mata sannu, jinjina mata kai kawai Ammin ke iya yi, amma ta kasa magana.
Iman ta rungumota ta zaunar da ita a kan gado, cikin damuwa ta ce "Ammina, dan Allah ki yi haƙuri, ban nuna miki dan na tayar miki da hankali ba"
"Kar ki damu Iman, ba ki tayar mini da hankali ba, kawai dai tari ne ya taso mini, kawo mini ruwa a fridge mai sanyi na sha.
Cikin rawar jiki Iman ta tafi ta kawowa Ammi ruwa, ta karɓa ta sha, sannan ta ɗan kwanta ta lumshe idonta. A take ƙwaƙwalwaarta ta shiga tariyo mata abin da suka wakana a shekarun baya, daga kafuwar gidan zuwa yanzu, abubuwa da dama sun faru masu matuƙar wahalar mantawa da kuma ruɗani, wanda haryanzu a haka ake, komai sake dagulewa yake yi. A hankali ta gyara kwanciyarta tana son ta kawar da tunanin daga zuciyarta, amma sai kaiwa da komowa abubuwa suke a ƙwaƙwalwarta suka hanata sukuni.
***
Ruma kuwa a 'yan kwanakin nan ta addabawa Yasir, kusan kullum tana liƙe da shi tana kallon waya, idan anjima ta ɗau wayar Usman ta fara game, ya zo yayi ta zaginta ya ƙwace, sai ta koma gefe ta ɗau wayar mama, ta yi ta yi wa ƙawayenta fulashin, wasu su biyo wasu kuma suma su yi ta mata fulashin, babban abin da yake ƙonawa mama rai fulashin, wataran wayar haske kawai take yi, ko sai ta fara ringing ta zo ɗagawa ta katse, mama ta yi ta masifa ta ce "Idan baki kiyayeni ba, da ke da ƙawayen naki sai na saɓa muku, gayyar rashin hankali".
Yasir yana ɗan taɓa gyaran wayoyi, ya iya harkar jagwal, shine gyaran waya, system da sauran kayan electronics.
Wata waya ya samu, ta sha jiki, ya sayo layin data, ya saka a wayar, ya bawa ruma ya ce "Gashi nan, ki dinga kalle-kallen ki a wannan ki ƙyale mini wayata, kuma ki daina ɗaukar wayar mama kina fulashin, ki yi da wannan, saura ki lalata kuma akwai lokacin da zan dinga karɓa, dan ba bar miki na yi ba. Na buɗe miki account amma ban saka sunanki ba, ƙanwar maza na saka na ɗora miki hoton flower a dp kar a gano mu".
Ruma tamkar ta goya Yasir dan murna da farin ciki, ta gurfana ta dinga yi masa godiya, tare da sanya masa albarka.
"Amma ki ja bakinki ki yi shiru, kar ki gayawa kowa"
"In Allah ya yarda ba zan gaya wa kowa ba, bakina ƙanin ƙafata, amma me yasa ba zaka saka mini sunana ba da hotuna na nima?"
"Dan ubanki gidanku kuna da background ɗin da zaki dinga hoto ne? Kuma ni ban baki dan ki saka hotunanki ba, dan wallahi kin san idan suka gano kashinmu ya bushe, idan kin san ba zaki bi abin da nace ba, to tun wuri na karɓe kowa ma ya huta"
"A'a Allah ya baka haƙuri, da wasa nake maka nima, idan bana komai sai ka dinga bani ina ganin duniya nima, a daina hantarata dan na leƙa waya".