← Book details Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 180 OF 180

Sashe 180

Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Tana murmushi tace
Saboga kallona za ayi ta yi a unguwan, kuma na saba sakawa in zan fita dama
Murmushi kawai yayi bai ce komai ba, a hankali tace
Ko in cire?

Ya kalleta yace
a, gwara haka, kinga za a rage kallon ki
A haka suka isa gidan Nenne.

Nenne ta rasa inda zata sa Jay tsabar tarba, ta kinkimo masa gaba daya coolern tuwon da tukunyar miyan ta dire a gabansa, lemon kwalba kuwa dama guda biyar ta sa aka siyo masa da ruwan gora biyu, shi dai sai murmushi yake gashi ba yunwa yake ji ba, Khaleesat ma sai murmushi take, can ta cire nikab dinta ta ajiye, Nenne tace
In ma kunyata kake ji bari in shiga makota ka ci tuwonka ka koshi, don kai kadai nayi tuwon nan wallahi in ma baka ci da yawa ba wallahi bazan ji dadi ba, wanda ka rage ma a leda zan juye maka ka tafi da shi, ni ko gurin Zahra
u sai in je anjima ta tsam min tuwon daren ta
Daga haka Nenne ta yafa gyalenta ta fita daga gidan, Khaleesat sai kallonsa take tana murmushi, ya cire hulan kansa ya ajiye gefe don har ya fara zufa ganin abincin da aka dire masa, yana kallon tuwon yace
Ya za ayi da tuwon nan Housemate, Ni fa na ci abinci kafin in fito wallahi
Khaleesat tayi dariya tace
Haka nan zaka tuttura ka ci, kasan tun yaushe take maka girkin nan kuwa?

Plate ta jawo ta saka tuwo daya, ya zaro ido yace
I can
t finish even quarter of this Halysaah, a koshe fa nake
Dariya kawai take bata tankasa ba ta bude tukunyar miyan dake ta kamshi ta zuba miyar a wani bowl daban, ta saka nama yanka hudu, ta maida tukunyar miyar gefe tace
Oya gashi
Ya kalleta yace
Where am I going to start from?

Billah i am full, ki ci don Allah
Khaleesat ta wanke haniunta ta dau cokali ta dibi tuwon da miya tana kallonsa tana
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
!%),.:;>?]}
$([{
b15b3eb976b741c1bbbc19ca2ee70a0d
Chapter 180 · 0% Book details