Sashe 169
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khaleesat na shiga apartment dinta ta ji alamar Ajay yana kitchen, ta karasa kitchen din ta tsaya a bakin kofa tana kallonsa fuska daure tace "Ba sai kace min kar in dawo bazan same ka a wajen ba..." Ba tare da ya kalleta ba yana slicing fruits yace "Saboda ina tsoron ki" Tace "Amma ai da bazan koma wajen ba har ruwa ya doke ni...." Sai a sannan ya juya ya kalleta, lokaci daya taga ya ajiye wukan hannunsa da sauri yana kallon finger dinsa, dariya tayi tace "Dama wa yace maka haka ake slicing abu da wuka?" Ko kallonta bai yi ba har sannan yana kallon finger dinsa, Ita ma dai kallon hannun take don bata ga jini ba, can ta karasa kitchen din tace "Ai ba haka ake yanke hannu ba, idan da gaske ne jini za a fara gani yana zuba" Tana fadin haka ta bude tap ta wanke hannunta da liquid wash ta dau karamin towel ta goge hannun sannan ta karasa kusa da fruit din da yake slicing ta dau wukan tace "Let me just show you how to handle a knife in case of next time" Slicing fruit din ta fara, ya wani kalleta daga sama har kasa, can ta daga kai ta kallesa tace "Hope you are watching how i am using the knife?" Juyawa taga yayi ya nufi fridge ita dai ta ci gaba da yanka fruit din tana kallonsa, wasu fruits din ya debo alamar ya bar mata wa encan din, bata san lkcn da ta jefar da wukar hannunta a gigice ba jin wani sharp pain sai ga jini ya biyo baya, ya juya ya kalleta at first ta so ta daure, kawai taji ya fara dariya irin ta mugunta da yake ma Jay, sai a sannan ta fashe da kuka sosai, ta juya zata fita daga kitchen din ya tura kofa yace "Waye zaki zubar ma jini a parlor, jira ya gama tsiyayewa a nan kar ki bata ma mutane gida" Kuka kawai take zata fita ya tsaya bakin kofar yaki barin ta fita, sai kuma ya hade rai yace "Baza ki je ki wanke hannun ba" Ta koma jikin bango tana kuka a hankali tana kallon finger dinta da ta gaftare, Yace "Sorry... but that serves you right" Tap din kitchen din ya bude mata, bata ko kallesa ba ta tafi ta fara wanke hannun tana duba how deep the cut is, shima kallon finger din yake don wajen har yayi ja, ya tafi ya bude fridge ya dauko Venegar ya bude ya zuba mata a hannun, wani ihu ta kwala ya bude kofar kitchen din yace "Fita" Fita tayi daga kitchen din tayi ido hudu da Housemate dinta dake zaune parlon yana danna wayarsa, goge idonta tayi a hankali ta nufesa, ta zauna kasan carpet tana kallonsa cikin sanyin murya tace "Good evening" Sai a sannan ya kalleta yace "Evening Halysaah, how are you?" Tace "Alhamdulillah" Yace "Ya preparation din exams?" Tace "Lafiya lau, yaushe ka zo?" Yace "Just now..." Finger dinta ta nuna masa a hankali tace "I just hurt my self" Yace "Sorry, Allah ya sauwake" Tayi shiru bata sake cewa komai ba, ya ci gaba da danna wayarsa, after some minutes Ajay ya fito daga kitchen din da bowl din fruit Salad da ya zuba ma orange drink da zuma, sau daya ya kalli Jay ya tafi ya zauna ya fara shan fruit salad dinsa ya kunna TV ya kamo tashar kwallo, ta gefen ido Khaleesat ta
an kalli Ajay, sai kuma ta kalli Jay that is just pressing his phone, abinda Safiyyah ta ce mata daxu ne ya dawo kanta, lokaci daya jikinta yayi sanyi, after almost 5 mins ta kalli Jay a hankali tace "Should i make the fruit salad for you too?" Jay ya kalleta yace "No i am full Halysaah" Ta sunkuyar da kanta, after a while tace "Ina son zan tafi sama in canza kaya, amma pls kar kace zaka tafi since it's raining, idan na gama zan sauko" Jay ya
an yi murmushi yace "Take your time Halysaah" Mikewa tayi ta wuce sama, shi dai Ajay kallon TV kawai yake yana shan fruit salad, sai da Khaleesat ta wuce sama sannan ya kalli Jay yace "Yau bazan kwana a gidan nan ba because i have somewhere important to go, so ur staying in this apartment for today means nothing...." Jay yace "Ka fasa tafiya Nigeria din ne, i tot u said few weeks after i return zaka je" Ajay yace "Me ake yi a Nigeria din?
Duk sanda nayi niyyar tafiya ai ba sai ka tuna min ba..." Ko da Khaleesat ta sauko downstairs kusan karfe shidda taga Housemate dinta baya parlon, kallon Ajay tayi tace "Housemate dina fa?" Game dinsa kawai yake without looking at her balle ta saka ran amsa, shiru tayi tana kallonsa kafin ta nufi kitchen, fruits din da take yankawa daxu kafin ta yanke hannu ta duba bata gani ba a kitchen din, ta duba waste bin bata ga alamar fruit din ba, ta sake dawowa parlor tana kallonsa tace "To ina fruit din da nake slicing daxu?" Without looking at her yace "Na zubar" Tace "Amma ban gani a waste bin ba" Yace "Ke kika zuba a waste bin din da zaki gani?" Tace "Ko dai ka shanye ba" Bata jira cewarsa ba ta juya ta koma kitchen din, after some minutes ta fito da bowl din fruit bayan tayi yanda taga yayi da fruit Salad din sa daxu, ya bi ta da wani kallo har ta wuce sama, wayarta ta dauka ta kira Jay, har ya katse bai daga ba, bayan few minutes sai gashi ya biyo kiran, kamar zata yi kuka tace "Shi ne ka tafi bayan nace kar ka tafi" A hankali yace "To in na zauna me zaki bani?" Ta
an yi murmushi tace "Abu me dadi mana" Yace "Uhm...
Abu me dadi kamar me?
Kin san abubuwa masu dadi kala kala ne" Tace "To ai dawowa zaka yi sai in baka" Yace "Salon in zo ki fara sunkuye kai ki ki kallona balle ki ban abu me dadin" Dariya tayi tace "A'a bazan yi haka ba wallahi" Yace "Sure?" Tace "Yeah" Yace "Ohk, bari ayi magrib...." Ta marairaice tace "Nasan ba zuwa zaka yi ba, haka ka min ranan nan" Yana murmushi yace "Zan zo, amma a mota zaki sameni bazan shiga gidan ba" Tace "Toh sai ka zo" Yana katse wayar ta dau fruit salad dinta ta fara sha, sosai yayi mata dadi saboda orange juice din ciki...
Wajen karfe takwas kiran Housemate dinta ya shigo wayarta, ta mike daga kan darduma da take zaune ta dau wayar tayi picking ta kai kunne, calmly yace "Ina jiran ki" Ta
an yi murmushi tace "To" Katse wayar tayi ta nufi kofa ta fita daga dakin ta sauka downstairs, Ajay dake waya ya bi ta da kallo ta shiga kitchen, gun da Ajay yake ajiye tsadaddun Chocolates dinsa ta bude tayi tsalle ta dauko daya, kiris ya rage ta fadi kasa, ta dai kulle wajen da sauri sannan tayi unwrapping chocolate din ta boye a Veil din jikinta, sannan ta fito daga kitchen din ta nufi kofar parlor zata bude kofa yace "Ke" Juyawa tayi ta kallesa sai kuma ta langwabar da kai tace "Housemate dina ne ke jirana a waje" Yace "Shi yasa kika yi wanka da turare kenan" Ita dai bata ce komai ba ta fita daga parlon ta nufi inda ta hango motar Jay tana tafiya a hankali, kallonta yake har ta iso gun motar ta bude front seat a hankali ta shiga ta zauna, ta
an kallesa tana murmushi taga kallonta yake babu ko kiftawa, sauke idonta tayi a hankali tace "Good evening" Yayi kasa da murya yace "Ina abu me dadin?" Murmushi kawai take, after some seconds tace "Close ur eyes" Lumshe idonsa yayi, ta dake ta kamo hannunsa ta saka masa chocolate din sannan ta sake hannun da sauri ta kauda kanta, bude ido yayi yana kallon Chocolate din, sai kuma yace "A'a ni ba Chocolate nake so ba..." Ta
an kallesa kamar zata yi kuka tace "Me tsada ne fa" Yace "I appreciate it amma ba shi nake so ba, ni abu me dadin da nake so daban" A hankali tace "To meye shi?
Sai in siya maka" a hankali yace "Halysaah nake so" Dariya tayi tana kallonsa tace "To ai ni ba abu me dadi bace" Yayi kasa da murya yace "Wa yace maki?" Tace "Eh mana ga dai su Chocolates da Lollipops" Yana kallonta kasa kasa yace "Duk kin fi su, baza ma a hada ba...." Shiru Khaleesat tayi as if everything is beginning to dawn on her, bata sake yarda ta kallesa ba, shi kuwa kallonta kawai yake, kamar me rada yace "You are not saying anything again" Ta
an yi murmushi tana tunanin ta yanda zata yi diverting zancen, da sauri tace "Daxu Safiyyah ke tambayata kai, wai bata ganka ba kwana biyu" Yayi murmushi yace "Why are you diverting the conversation?" Dariya ya bata amma tayi murmushi kawai tace "To ai don kar ku hadu da ita kace ban gaya maka bane" A hankali yace "Kin san yanda nake jin ki a rai day by day kuwa Halysaah?
Ina jin kamar idan na rasa ki abu zai iya samu na" Khaleesat ta daga idanuwanta ta kallesa amma ta kasa cewa komai, kamar yanda shi ma yayi shiru yana kallonta yana jin wani sabon sonta na mamayan zuciyarsa, Jinginar da kansa yayi jikin kujerar motar ya lumshe ido.