Sashe 172
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Al wallahi babu inda zaki je ki bar ni a gidan nan, ba ke kika ce mu zo muyi game ba
Safiyyah tace
Da nace mu zo muyi game tunda kin san baya so ba sal kice min A
a ba, ta yaya n
zan san baya so a taba masa kayansa, kin ga kar raina ya baci ki bude min kofa in tafi gida, wannan wani irin iskanci ne ana magana kina dariya
Dariya kawai Khaleesat take yi kamar zata shide, ran Safiyyah yayi mugun baci ta kankance ido tana kallon Khaleesat, Ikci Ikci take kallon sama kar Ajay ya sauko ya riske su, a fusace tace
Wallahi ban san haka kike ba da bazan biyo ki ba, ina zaman zamana kika ce min akwal Ps5 a gidan nan, in baki gaya min ba ta yaya zan sani, nayi da na sanin biye ki wallahi
Shiru tayi ganin Ajay na saukowa downstairs, Khaleesat ta hadiye dariyar da take tana kallonsa, Safiyyah ta sha kunu bayan ta kankoma gefen Khaleesat ta tsava kamar masu iiran hukunci 100taga ya shiga ya tafi, ta dinga kyalkyala dariya tana kallon Safiyyah dake maka makale jikin windown ita ma tana lekansa, bata ma san sanda ta zo jikin windan ba, Safiyyah ta washe baki tace
Atoh ba nace maki bazai ce mana komai ba amma duk kika bi kika firgice, ai Ajay mutum ne, shi dai kar ka masa rashin kunya kawai
Bata jira cewar Khaleesat ba ta koma gun game din, Khaleesat tace
Ba gida kika ce zaki tafi ba Ya Mustapha na kiran ki
Safiyyah taki tanka ta tana gyara zama ta ci gaba da game dinta, Khaleesat ta dau plate din da suka ci abinci ta kai kitchen, bude baki tayi ganin ashe duka abincin Safiyyah ta juyo masu suka cinye, gashi ya dawo ya tarar suna masa game tasan kuma dole sai yayi mata magana ko ba yau ba, ga kuma an cinye masa abinci, jingina tayi jikin cabinet din kitchen din, ko dai kawai ta dafa masa wani abincin ai ba sani zai yi ba, fara harhada ingredients din da zata yi girkin tayi, sai ga Safiyyah ta shigo kitchen din tace
Don Allah ki zo mu ci gaba mana, tunda bai ce mana komai ba alamar va bamu permission kenan ai.daryjar da take tana kallonsa, Safiyyah ta sha kunu bayan ta koma gefen Khaleesat ta tsaya kamar masu jiran hukunci, shi dai ko kallonsu bai yi ba ya nufi kofa ya bude ya fita, da sauri Khaleesat ta tafi tana lekasa ta windon parlor, motarsa taga ya shiga ya tafi, ta dinga kyalkyala dariya tana kallon Safiyyah dake makale jikin windown ita ma tana lekansa, bata ma san sanda ta zo jikin windan ba, Safiyyah ta washe baki tace

Safiyyah taki tanka ta tana gyara zama ta ci gaba da game dinta, Khaleesat ta dau plate din da suka ci abinci ta kai kitchen, bude baki tayi ganin ashe duka abincin Safiyyah ta juyo masu suka cinye, gashi ya dawo ya tarar suna masa game tasan kuma dole sai yayi mata magana ko ba yau ba, ga kuma an cinye masa chinni inaine tavi ilkin cabinet din bitahan din bin dai kaunkitchen din tace
Don Allah ki zo mu ci gaba mana, tunda bai ce mana komai ba alamar ya bamu permission kenan ai, ke dai kin fiye tsoro
Khaleesat tace
Sophie ashe duka kika juyo abincin, yanxu idan ya kara dawowa yaga babu wani abincin fa?
Safiyyah tace
Ba sai kice masa Housemate ne ya zo ya ci ba, ai bazai san mu muka ci ba
Khaleesat ta wani kalleta, can tace
Kawai sai in ma Housemate dina sharri, ni dai wani zan dafa masa kawai
Safiyyah tace
To ki dafa har mu don ban koshi ba dama, kuma yayi dadi irin nasa don Allah
Daga haka ta koma parlor ta saka game din ita kadai tana yi, har kusan karfe biyar na yamma Safiyyah na bakin PS a zaune tana ta yi, Khaleesat tuni ta gama girkin da take har da grilling masa chicken lap biyu yanda dai yayi sannan ta kira Safiyyah tana tambayarta yanda ta ga abincin a kitchen, Safiyyah ta jera masa yanda taga ya bar kayansa sannan suka koma suka ci gaba da game
.
Wajon karfe shidda game din ya dauke ya shiga wani waje daban, sai yayi mata magana ko ba yau ba, ga kuma an cinye masa abinci, jingina tayi jikin cabinet din kitchen din, ko dai kawai ta cafa masa wani abincin ai ba sani zai yi ba, fara harhada ingredients din da zata yi girkin tayi, sai ga Safiyyah ta shigo kitchen din tace

Ba sai kice masa Housemate ne ya zo ya ci ba, al bazai san mu muka ci ba

Daga haka ta koma parlor ta saka game din ita kadai tana yi, har kusan karfe biyar na yamma Safiyyah na bakin PS a zaune tana ta yi, Khaleesat tuni ta gama girkin da take har da grilling masa chicken lap biyu yanda dai yayi cannan ta kira Safivvah tana tamhavarta vanda to na ahincinn shidda game din ya dauke ya shiga wani waje daban, kokarin gyarawa Safiyya ta dinga yi amma yaki, Khaleesat tace
Dama sai da nace mu bar game din haka kika ki ji
Safiyyah taki tanka Khaleesat sai kokarin gyarawa take, garin gyara kawai ya dauke gaba daya, Khaleesat ta bude baki tana kallonta, Safiyyah ta ajiye controller din hannunta ta jawo handbag dinta ta makala a kafada tace
Kilan ma Ya Musty na ta kirana wayar na silent
Kokarin mikewa tsaye take Khaleesat ta rikota tace
Ban gane Ya Mustapha na ta kiran ki ba, waye zai gyara masa kina ganin abu ya dauke gaba daya?
Safiyyah tace
To ni bakanikin PS5 ce, ki kashe socket din kawai ki wuce sama ni kuma in tafi gida, ai mu ma bamu san me ya samu abun ba ya dauke, kilan ya dau zafi ne
Zaro ido Khaleesat tayi jin karan mota a garage, Safiyyah ma ta gwale ido tana kallonta, mikewa Khaleesat tayi ta tafi window da sauri tana leka garage, ganin motar Ajay ta dawo da sauri tace
Wallahi shi ne ya dawo, gashi kin Lalata masa ahu Safiwah ta zaro idu tace
Ran nane na da take har da grilling masa chicken lap biyu yanda dai yayi sannan ta kira Safiyyah tana tambayarta yanda ta ga abincin a kitchen, Safiyyah ta jera masa yanda taga ya bar kayansa sannan suka koma suka ci gaba da game
.
Wajen karfe shidda game din ya dauke ya shiga wani waje daban, kokarin gyarawa Safiyya ta dinga yi amma yaki, Khaleesat tace

To ni bakanikin PS5 ce, ki kashe socket din kawai ki wuce sama ni kuma in tafi gida, ai mu ma bamu san me ya samu abun ba ya dauke, kilan ya dau zafine
Zaro ido Khaleesat tavi iin karan mota a garaneAjay ta dawo da sauri tace
Wallahi shi ne ya dawo, gashi kin lalata masa abu
Safiyyah ta zara ido tace
Ban gane na lalata ba?
Ni kadai nake game din?
Me yasa bakya tsoron Allah Khaleesat
Cikin few seconds Khaleesat ta kashe komai ta mayar masa da controller dinsa inda yake ajiyewa, ta mayar da throw pillows dake kasan carpet zuwa kan kujera, tana juyawa taga Safiyyan har ta haura sama, ta bi bayanta da sauri suka shige dakinta, Khaleesat ta dinga kyalikyala dariya har da rike ciki, Safiyyah ta hade rai tace
To wai meye abun dariya?
Ke abinda ya kamata ayi dariya ba shi kike ma dariya ba sai wanda ba na dariya ba, yanxu meye abun dariya don Allah a nan, ni ban ma san yamma tayi haka ba ai da tuntuni na tafi gidanmu
Khaleesat dai bata fasa dariyar da take ba, suka ji ya bude kofar daya daga dakunan dake sama, Safiyyah na jin haka ta bude kofar dakin Khaleesat a hankali ta fice, kafin Khaleesat ta fito har Safiyyah ta bar apartment din gaba daya ta mike can karshen lavi tana vi tana hadawa da quin Khaleesat ta kasa bamu san me ya samu abun ba ya dauke, kilan ya dau zafi rie
Zaro ido Khaleesat tayi jin karan mota a garage, Salyyah ma ta gwale ido tana kallonta, mikewa Khaleesat tayi ta tafi window da sauri tana leka garage, ganin motar Ajay ta dawo da sauri tace

Safiyyah ta zaro ido tace