Sashe 161
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
I still can't believe your action Khaleesat, Omg" Khaleesat ta tsaya ta ciro wayarta dake vibrate, number Housemate dinta ta gani dama kuma she was expecting his call don shi yace ta jira zai zo ya dauketa, tayi picking call din ta kai kunne, after some seconds tace "Eh mun gama tun daxu" Safiyyah dai kallonta kawai take da mamaki har ta gama wayan, sannan Khaleesat ta kalleta tace "He came to pick me, mu je sai yayi dropping din ki tunda hanya daya ne" Safiyyah ta rike ha
a tace "Ni fa na kasa yarda marin Abdul kika yi da gaske, don da bana wajen aka yi ko jikina kunnuwa ne bazan yarda ba, ko ni duk fitina ta bazan yi gigin marin Abdul ba wallahi" Khaleesat ta hade rai tace "Ni dai don Allah mu tafi, kawai yayi ta bibiyata a makaranta yana daga min hankali for what reason? babu komai fa tsakanina da shi yanxu don me bazai bari inyi rayuwata irin na kowa ba, i am fed up with this" Hawaye ne ya ciko idonta ta fara gogewa tana ci gaba da tafiya, Safiyyah dai tayi shiru tana bin ta, don yau kam Khaleesat ta goge mata hadda tasss, a haka suka karasa inda Housemate yayi parking motarsa, yana ganinsu ya sauko daga kujera me zaman banza, Safiyyah na washe baki ta gaishesa ya amsa da murmushi fuskarsa yace "Ya lectures din?
Ko kuma ince revision, since exams is around the corner" Safiyyah tace "Alhamdulillah Yaya Jawwad" Juyawa yayi ya kalli Khaleesat, ganin mood dinta nan da nan fara'ar dake fuskarsa ya bace, ita kuwa Safiyyah sai gwale ido take bayan ta hango Ajay zaune driver seat, shi kuwa dama tun da ya hangosu da Khaleesat ya toshe kunnensa da ear pod yana kallon gabansa, Housemate na kallon Khaleesat ya bude mata back seat, cikin sanyin murya ta gaishesa sannan ta shiga motar, ya kalli Safiyyah yace "Tun da hanya daya ce ki shiga mu ajiye ki ko?" Safiyyah na kirkiran murmushi ta girgiza kai tace "A'a akwai wata Coursemate dinmu da nake jira akwai reading material dina a wajenta" Jay yace "Alright Safiyyah sai anjima" Daga haka ya bude front seat ya shiga, Safiyyah ta daga ma Khaleesat hannu sannan ta jefa ma Ajay harara duk da ko kallon inda take bai yi ba, ta juya tayi wucewarta, Allah ya rabata shiga mota daya da fitinannen nan, kila ma tana dosana kugunta a kujeran motar zai ce ta fita, in ya mata haka kuma tsaf zata masa rashin kunya ita kam, to ina dalili, gwara da ta kama kanta taki bin su....
Bayan sun bar school din Jay ya kasa daurewa ya juya yana kallon Khaleesat yace "What happened Housemate?" Khaleesat ta girgiza masa kai alamar ba komai, yace "No there is something, why are you Moody?
Tell me pls, wa ya bata maki rai?" Kamar Khaleesat bazata ce komai ba, sai kuma ta sauke idonta tace "He still followed me again today" Ta madubin mota Ajay ya kalleta jin abinda tace, Housemate yace "Sai me ya faru kuma?" Khaleesat tace "Rike min hannu yayi wai in tsaya in sauraresa ni kuma na maresa nayi tafiyata" Ba Housemate dinta ba, Hatta Ajay sai da ya bude baki yana kallonta ta madubi, Jay was totally speechless yana kallonta, can ya juya ya kalli Ajay, Ajay yace "Kika maresa?
Saboda baki da hankali zaki maresa?
Ana kokarin protecting dinki by all means kina kara jawo ma mutane aiki? nasan wannan ba
ar kawar taki ce zata zuga ki ta koma gefe tana kallo, dama kuma nace idan kika ci gaba da mu'amala da ita sai ta ja maki bala'in da yafi karfin ki don ban ga alamar tana da seti ba yarinyar nan, kina er mitsitsiyar ki zaki daga hannu ki mari gabjejen mutumi haka ko tsoron tsayinsa baki ji ba, da kika maresa sai ta fara hailing din ki ko..." Kuka Khaleesat ta fara yi a motar kamar jira take, Jay ya juya ya kalli Ajay yace "Look Ajay, no one is above mistake, we all make mistake, don haka ba gigitata zaka yi ba, she is frustrated shi yasa tayi hakan, so we shouldn't blame her...." Ajay ya wani kallesa sannan ya maida dubansa kan titi bai sake tofa nasa ba a cikin motar, Jay ya kalli Khaleesat dake kuka, cikin kwantar da murya yace "Ki kwantar da hankalin ki Housemate, babu abinda zai maki in sha Allah, i am giving you assurance, marinsa da kika yi kuma baki yi kuskure ba shi ya ja ma kansa" Ta gefen ido Ajay ya kallesa bai dai ce uffan ba, Ita dai Khaleesat kuka kawai take a hankali har suka isa apartment dinta, sauka tayi daga motar ta nufi kofar apartment din ta bar su cikin motar.
Jay ya kalli Ajay yace "You are not suppose to scold her that way, she is already frustrated, cikin kwantar da murya ya kamata ayi mata gyara, beside ita yarinya ce fa har yanzu" Sai a sannan Ajay ya juya ya kallesa yace "A'a, sha'awar gado ce" Jay bai sake ce masa komai ba a motar, bayan kusan minti daya ya kallesa yace "Ka shiga ciki... let me get some food from the restaurant for he
r, kai nasan zaka yi sorting kanka out, there is everything available at the kitchen" Ajay yace "Wait pls, ni kaji nace maka na amince da tsarin ka ne da kake wannan bayanin?" Jay yayi shiru yana kallonsa, can yace "Pls ka daina maido da magana baya Ajay, i tot we are done with all this, nayi ma Aunty Farida magana daxu tace bata da passport, but getting a passport isn't an issue, Visa ne babban damuwan yanxu, kasan baza a samu da wuri haka ba" Ajay yace "Yanzu me kake nufi?
Shikenan ni sai inyi inconveniencing din kaina in takura rayuwata just to please you?
Bayan ka fi kowa sanin ba ko ina nake zama comfortably inyi rayuwa ba, You know how irritating everything can be to me, why not consider me?" Jay yace "I will make the apartment very Comfortable for you to stay, beside i will be coming around too, wata daya ne fa an gama exams din...." Ajay yace "To wai ba na baka shawaran kawai kayi ma mai martaba magana a daura maku aure ba?
What are you still waiting for?" Jay yace "Me yasa kake mantawa da Mamina ne?
I didn't birth my self, har yanxu fa Mami bata san komai kan wannan maganar ba, i need to speak to her about it face to face ta yanda zata fahimce ni...
After their exams dama tare za mu koma Nigeria, so i can speak to Mami" Ajay ya
an yi murmushi ya shafa gashin kansa bai dai ce komai ba, Jay dake ta kallonsa yace "Meye ma'anar hakan?" Ajay ya daga hannu da sauri yace "Nothing.....
Just wishing you luck" Jay bai sake cewa komai ba kuma bai fasa kallon Ajay ba, after some seconds yace "Ban ta
a nuna ina son abu Mami taki abun ba ko da bai mata ba, she is after nothing but my happiness, bata da kowa sai ni, farin cikina shi ne first priority dinta, kuma kai ma kasan da wannan, you can attest to that" a hankali Ajay ya jinginar da kansa jikin kujeran motar keeping silent.....
*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah*
Ur evidence 07087865788
_We sell all kind of spices like grand masala, 7 mixed spice, all purpose spices, Mandy spices, biryani, pepper soup spice, ginger mix, Curry, suya spice and tsire mix all at affordable prices_
_Siyan daya ko sari, contact +234 803 298 6552 for more info_
HALYSAAH 77
https://chat.whatsapp.com/B5uR4Jfj6fZIIN0EIIHegM
Wajen karfe sha daya na dare Khaleesat na zaune saman gadonta tana karatu a laptop din gabanta, ba sosai take gane karatun ba saboda yunwan da take ji, abincin da Housemate dinta ya siyo mata daxu
an kadan ta ci a ciki don bai mata dadi ba, tayi tagumi tana kallon slide din gabanta, kofar dake kallon nata taji kamar an bude, ta juya tana kallon nata kofar, after almost 5 mins ta sauka daga saman gadon ta dau hijab dinta har kasa ta saka sannan ta nufi kofa zata je kitchen ta hado shayi, dama tun daxu ta kasa fita ne don kar ta hadu da Housemate dinta a parlor, don yanxu wani kunyansa kawai take ji, a hankali ta bude kofar ta fito corridor tana tiptoeing, tana fara sauka downstairs ta tsaya da mamaki tana kallon Housemate dinta dake kwance 3 sitter idonsa a lumshe, duk da ba wuta me haske bane kunne a parlon amma tsaf take iya ganinsa, juyawa tayi ta kalli dakin dake kusa da nata with confusion, ko dai kunnenta ne yaji kamar an bude kofar dakin?