Sashe 167
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A kwana a tashi lokacin Exams din su Khaleesat ya matso don satin da za su shiga za a fara jarabawan, tun ranan da ta mari Abdul har zuwa yau bata sake ganin ko giftawarsa a school din ba, ita dai har sannan hankalinta yaki kwanciya don gani take kawai jira yake ta koma Nigeria before doing anything to her, sosai tayi da ta sanin marin da tayi masa, she wish bata yi hakan ba, da kawai ignoring dinsa ta dinga yi since he is not harming her, da ta tuna sati biyu kawai za su yi suna jarabawan sannan ta koma Nigeria sai taji jikinta yayi sanyi sosai, During all this time haduwanta da Jay ya ragu sosai ba kadan, ko apartment din nata sai in zai kai mata abu yake zuwa kuma ba dadewa yake yi ba, but tayi masa uxuri tunda yace mata su ma a wannan period din ne External defense dinsu may be he is concentrating on that and also giving her space to concentrate on her own studies too, amma abinda ke bata mamaki kafin taga Ajay da laptop ko wani abu da zai nuna karatu yake sau daya to ta gansa da remote din TV da bowl din fruit yana ci yana kallon football ko wrestling sau goma, gashi kamar baya bacci, abokansa kuwa in suka xo baya shigowa da su apartment din....
Ranan Friday Khaleesat na school tare da Safiyyah suna studying course din da za su yi exams dinsa ranan Monday, hadari ne sosai a garin, Khaleesat tace "Mu je apartment dina sai mu ci gaba da karatun a can ko?" Safiyyah tace "Tabb, ni ce zan je apartment din ki wannan Uztaz din na nan?
Ni har yanxu kin ki gaya min dalilin da yasa suka yi switching da Housemate din ki" Khaleesat na kallonta tace "To ta yaya nima zan sani, na tambaye Housemate dina yace kawai sbda he is busy because of his upcoming defense ne baya samun time sosai he is always in the Library" Safiyyah tayi dariya tace "Shi kadai zai yi defense din?
Shi ma Ajay ba defense din zai yi ba ko ba lokaci daya za su yi bane?
Ni har na gano dalilin da yasa yaki zama a apartment dinki wallahi" Khaleesat tace "Meye dalili?" Safiyyah tayi dariya tace "Gaskiya na kara respecting Housemate dinki, wallahi iya da addini da sanin ya kamata, kinga a baya ai babu komai tsakaninku shi yasa ku ke zaune kowa na harkar gabansa a tsohon Apartment din ki, iyaka kuyi mutunci, yanxu kuwa da ya fara son ki yana tsoron kada shaidan yayi using Opportunity din zaman ku gida daya ya cuce ku, kinga hakan bazai haifo
a me ido ba, gaskiya yaya Housemate iya da addini" Ita dai Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba sai ma murmushi da tayi kawai, Safiyyah tace "Abinda ya guje ma kenan kawai ba wani abu ba, don shi zuciya ba shi da
ashi, shi kuma Ajay masifarsa da fitinarsa kadai ma bazai sa ya shiga harkar ki ba a gidan, shi fitinarsa ma zai iya zuke mutum wallahi" Khaleesat na maida wayarta cikin jaka tace "Sai ka masa abinda baya so yake masifa ai, he just love being on his own kar a shiga harkarsa that's all, but he is kind, caring and down to earth, sai da muka zauna yanxu na gane haka" Safiyyah ta saki baki tana kallonta, can ta gyara zama tace "Ikon Allah, yau ke kike yabon Ajay da kanki, to me da me yayi maki da kika ga he is caring and kind zaman ku a apartment din naki" Khaleesat ta daga ido ta kalleta, can tace "Kilan baza ki yarda ba idan na fara gaya maki wallahi" Safiyyah tace "Ai ina jin ki, gaya min yanda aka yi kika gane hakan in ga ko zai yi convincing dina..." Wayar Khaleesat ya fara vibrate a jaka, ta bude jakar ta ciro wayar, Safiyyah ta leka screen din don ganin me kiranta, sae kuma ta ri
e ha
a tace "Ikon Allah"
_Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa bello jidda Ur evidence_
07087865788
*Hakika duk wacce ta Bari aka barta abaya ita taso domin mu mata da ado da kwalliya aka sanmu.
Assalamualaikum, barkanmu dai Yan uwana ma masu albarka, ayau na zo maku da batun sababbin kayan da na kawo Mana masu matukar kyau da kuma inganci,oum eman collection
, takawo maku jakunkuna da takalma,hadi da abayas da kuma sarkoki masu matukar kyau da kuma sauki,07018872587 Ena amare da uwayan gida masu capacity's toh duk wacce ta yarda da tacika mace da wacce takeso ta zamo ma abociyar kwalliya toh ta garzayo gunmu domin hadewarki cikin ado da kwalliya kedai nemeni a wannnan number domin kisami kayayyaki masu kyau da kuma quality akan kudi kalilan hajiyata 07018872587 ngd
ado da kwalliya shine takenmu*
HALYSAAH 79
Khaleesat tayi picking call din ta kai kunne tayi shiru, after some seconds ta mayar da wayar cikin jaka ta kalli Safiyyah tace "Makulli zai amsa" Safiyyah tace "Toh shi ina na shi makullin?
Haba, he is a kind of person that is way too organized da har za ace zai manta makulli a gida, ai irinsu are always cautious of everything, ta yaya zai mance abu me muhimmanci kamar makulli, shi dai yasan me yasa ya kira ki amma ba wai makulli ba" Khaleesat tace "To ni dai bai ta
a requesting makulli a wajena ba sai yau, probably he was carried away shi yasa ya manta, waye baya mantuwa" Safiyyah tace "To meye na wani karesa?" Khaleesat tace "A'a ba karesa nake ba, naga kamar you are trying to put meaning into everything" Safiyyah tace "Ko me yasa Housemate zai wani hada ku waje daya salon ku saba, ke dama gashi zuciyarki kamar ta yara mutum na maki kirki sau daya to har abada yana da kirki a wajen ki" Khaleesat bata san sanda ta fara dariya ba tace "Wa yace maki mun saba?
An ce maki har yanxu baya masifarsa ne?
Kawai dai bayan masifar tasa he will still be kind to you and give u a listening ear that's one thing about him, kin tuna abincin da na kawo school ranan har kika hanani kika cinye duka?" Safiyyah tace "Ehen sai aka yi yaya?" Khaleesat tace "To shi ya dafa" Safiyyah ta bude baki tace "Ban gane shi ya dafa ba, wannan abincin da nayi ta santin sa kina nufin girkinsa ne?" Khaleesat tayi dariya tace "Wallahi.... he can cook so well fiye da tunanin ki, amma iya jollof rice, sai rice and stew da Alfredo pasta kawai ya iya, i notice su ne favorite food dinsa, he can also make you different kind of salad and fruit salad, yana son su sosai...." Safiyyah ta hade rai, sai kuma ta ta
e baki tace "To shi ne ya burge ki kike ha
ilon bani labari?
Nasan Housemate ma babu abinda bai iya girkawa ba kawai chance ne baki basa yayi maki ba, beside he is always busy ina yaga lokacin wani girki" Dariya sosai Khaleesat tayi tace "See me see trouble, ni kin ji na ce maki Housemate bai iya ba?
To in gaya maki bai ma iya din ba, sanda muke old apartment dina ba sai dai in dafa ya diba ba, shi ko wanke wanke bana tunanin ya iya balle shara da gyaran gida" Tana dariya ta kare maganar, Safiyyah ta wani kalleta tace "Abinda shi ba mace bane ta yaya zai iya wanke wanke ko kuma ya fara girke girke a kitchen kamar wani da ya taso cikin mata, girki da gyaran gida ai sai mata, ni tun da aka haifeni ban ta
a ganin Yarima da girki ba ma sai wannan karan, kawai dai wahalalle ne wannan Yariman...." Khaleesat ta kasa daina dariya tana kallon Safiyyah tace "OCD fa garesa, baya cin abincin wanda bai yarda da shi ba shi yasa yake kayansa da kansa, kika sani ko a can masarautar su akwai masu yi masa girki?
Even here in America ai yana cin abincin Cook din gidansu...." Safiyyah tace "Ashe ma kawai kina zaune da wanda ke maki kallon gagarumar kazama ne tunda baya cin girkin ki, in ni ce ma bazan zauna gida daya da shi ba yana min kallon katuwar kazama, shi ne har kike bada labarinsa kina babbaka dariya bayan ya gama raina tsaftar ki, to meye abun dariya a nan, sannan kawai daga barin ki da shi a gida shi ne zaki je ki sake masa fuska har haka bayan kin san
an uwansa mutuwar son ki yake?
Ai kamata yayi tsakanin ki da shi a gidan gaisuwa sama sama, don Housemate dinmu bazai ji dadin ganin kina washe ma Cousin brother dinsa hakora ba" Khaleesat ta hade rai tace "To ni yanxu ce maki nayi abu na hadani da shi a gidan ne wai?" Safiyyah ta daga hannu biyu sama tace "A'a kar ki canza baki Malama, bana son karya, yanzun nan kika gama yaba ma mutum kina cewa he is kind and caring amma kina neman lauye magana, in ba sake masa kika yi ba ta yaya kika san he is down to earth?