Sashe 177
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ai ba wani abu bane a ciki kema in zaki ki shirya kawai mu je sai mu fake da bikin Karima, balle ni nasan denying kika yi kawai amma kin ta
a ce min Aunty Murjan ku a Bauchi take, haba ai kamar Excursion ne wannan za mu je ba wani abu ba, ke duk abun wayewa kun yi hannun riga da shi, har Yankari Game reserve ni dai zan je wallahi idan naje masarautar tasu, su ma kuma za su ji dadi idan naje, har Ajay zai yi mamaki yaji dadi kuma, Ni dai it's a privilege for me" Khaleesat bata sake ce mata komai ba ta koma can Edge din motar ta tsaya tana kara mamakinta ita dai duk wani harkar kareranci ta iya, Jay na fitowa sai ga Uber da yayi order ya iso.
Har Airport Safiyyah ta masu rakiya, sai da Jay ya jira ta samu Lyft da zai maida ta gida sannan ya bata 1000 dollar, da farko kin amsa tayi yace "Common Safiyyah, na ta
a baki kudi ne?
I won't be happy idan baki amsa wannan ba" Tana
an murmushi ta amsa kudin sannan ta masa godiya tace "Allah ya kai ku lafiya nima in sha Allahu ina nan zuwa ranan litinin ko bai bar ni ba zan gudu da izinin Allah" Jay yayi dariya yace "A'a gwara dai ki jira ya bar ki Safiyyah kar ki gudu" Safiyyah ta juya ta kalli Khaleesat dake kallonta don har ta fara missing kawartata, rungumeta Safiyyah tayi tace "Safe trip kawata, Allah ya kiyaye hanya" Murmushi kawai Khaleesat tayi cikin sanyin murya tace "Ameen, Thank you so much Sophie" Safiyyah tayi kasa da murya tace "Kuma saura ki kunyata ni ki ki sakin jiki da shi idan kun shiga jirgin, ko abinci aka baku ki tabbatar kun ci tare haka masoya suke yi idan za su yi tafiya tare, don nasan dai kusa da kusa ya siya maku ticket din, kin dai gane me nake nufi" Khaleesat ta turata ta bar wajen tana murmushi, a haka suka shiga cikin airport din Safiyyah kuma ta koma gida.
Just handbag kawai Khaleesat ke rike da shi da za su shiga jirgi don hatta backpack dinta Jay sai da ya amsa ya rike mata, bai bari ta dau komai ba, jiran 30 mins kawai suka yi Departure lounge before boarding, su ne kuma farkon boarding din jirgin kasantuwar ticket dinsu Business Class ticket ne, kamar yanda Safiyyah tayi guessing seat dinsu kusa da kusa ne, ita dai Khaleesat tun incident din jiya da safe har yanxu ta kasa sakin jikinta wani irin kunyarsa take ji, ko kallonsa bata iya yi ko yana mata magana, bayan duk an gama boarding jirgin ta bude handbag dinta ta ciro wayarta zata ajiye ma Aunty Farida message tace za su taso, don tace mata ta gaya mata idan za su taso din, bayan ta tura message din ta daga kai ta
an kalli Jay taga kallonta yake kamar ya samu TV, murmushi tayi ta sunkuyar da kanta, yayi kasa da murya yace "You need help with the seat belt?" Ta girgiza masa kai ba tare da ta kallesa ba tayi fastening seat belt dinta don tashi jirgin zai yi....
Suna
agawa sararin samaniya Khaleesat ta
ige da bacci don dama surutu da zantukan Safiyyah bai bari tayi bacci da wuri daren jiya ba, sai da suka kai karfe uku da rabi na asuba Safiyyah na labari yaki ci ya
i cinyewa, suna idar da sallahn asuba kuma wai yunwa take ji su je kitchen suyi girki, haka ta hanata
an baccin safen da take yi ma, da rana kuma Jay ya fita da su shopping din tsaraban da Khaleesat zata kai gida, yayi ma har Safiyyah ma shopping din, kudi sosai ya kashe masu a wajen, daga nan kuma suka tafi gidan abinci me tsada suka yi lunch, sai kusan yamma suka dawo gida, suna dawowa kuma sai shirin tafiya Airport, Jay na ganin Khaleesat ta fara bacci ya mike ya karasa kusa da ita ya kwantar mata da seat dinta gently ta yanda zata zama comfortable tayi baccinta, ta bude ido a hankali tana kallonsa, murmushi ya sakar mata yana kallonta, ta mayar da idonta ta lumshe ya koma seat dinsa after making sure she is comfortable, haka ya dinga watching dinta tana bacci kamar an basa gadinta, ko da Khaleesat ta farka after few hours taga ya rufa mata blanket din da Airline din suka yi providing ma business class passengers, ta kara gyara kwanciya ta ci gaba da baccinta, after some Hours ya tasheta daga baccin ta ci abinci, ta marairaice masa tace "I am not hungry" Daga haka ta koma ta kwanta shi dai kallonta kawai yake....