Sashe 156
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
I am only admiring the ring, it look soo cute in your finger" Taki daga kai ta kallesa, ita kanta ta rasa gane wannan sabon kunyan nasa da take yi, ya jinginar da kansa da kujeran motar yana kallonta babu ko kiftawa, tunda taji yayi shiru tasan kallonta yake hakan yasa ko da wasa bata yarda ta dago kanta ba balle su hada ido, murya can kasa taji yace "Me yasa ni baki gaya min Ex dinki yaje wajenki a schl ba sai Ajay?" Shiru tayi jin tambayar da yayi mata, can ta dan kallesa, still speaking slowly yace "Why?" Tace "Ae ko an kira ka baka picking call dinka..." Yayi shiru yana kallonta kafin yace "Yaushe kika kira ban yi picking ba?" Ta langwabar da kai tace "Anytime i call, you don't pick" Jay ya sauke idonsa kasa, after some seconds yayi kasa da murya yace "I promise i won't do that again, i will prioritize ur call from henceforth yanda nake prioritizing na Mami da me martaba" Khaleesat ta daga kai suka hada ido, tayi saurin dauke idonta daga nasa, yace "Me yace maki da ya sameki a school din?" Khaleesat tace "Safiyyah ce ta kulasa suka yi exchanging words" calmly Jay yace "Do not worry Halysaah, i will bring an end to ur fright about ur Ex Husband very soon in sha Allah, i promise you this, zaki samu kwanciyar hankali fiye da yanda kike tsammani" Khaleesat ta kallesa, cikin sanyin murya tace "But i don't want you to confront him pls, he can be cunning" Jay ya
an yi murmushi yace "I am not confronting him Halysaah, kawai dai zan yi abinda zai yi cutting duk wani Intention din da yasa ya dawo yake bibiyan ki, i will put a total stop to that, kuma babu yanda ya iya haka nan zai hakura ko ba don Allah ba...." Khaleesat tayi shiru tana kallonsa, After some seconds tace "Amma yanxu i will prefer inyi ma brother din Safiyyah magana to let me stay in their home har sanda zan gama exams, don bazan iya zama a apartment dina ni kadai ba kuma, i am very afraid" Jay yace "Kar kiyi inconveniencing dinsu Housemate, and I don't want you to be a burden to them considering the high cost of livelihood in this state.... ki zauna a apartment dinki kawai, i will be there also, i will be there to protect you...." Khaleesat tace "Zaka dinga zuwa kamar sanda muke former apartment dina?" Yayi murmushi yana kallon kwayar idanuwanta yace "Sure, anything for you Halysaah" Sosai taji hankalinta ya kwanta, cikin sanyin murya tace "To Nagode" Yace "Lokacin sallah ya kusa, can we go home now" Tace "Let me get my handbag" Gyada mata kai yayi, ta bude motar ta sauka, ya bi ta da kallo har ta shiga apartment din, after some minutes sai ga ta ta fito daga gidan da handbag dinta da waya, ta shiga motar ta rufe tana kallonsa taga kallonta yake....
Khaleesat na zaune dakinta wajen karfe takwas da rabi na dare suna WhatsApp call da Aunty Farida, gaba daya jikinta a sanyaye yake ga faduwar da gabanta yake ta yi jin abinda Aunty Farida ke gaya mata, labarin biyota da Abdul yayi har sabon Apartment dinta da kuma cikin makaranta take ba Aunty Farida, a nan ne Aunty Farida ke sanar mata ai yaje Mariri ma yafi a kirga few weeks ago kawai gaya mata ne bata yi ba don bata son daga mata hankali, Cikin sanyin murya Khaleesat tace "To Aunty ya aka yi yasan ina America ne?" Aunty Farida tace "In kin tambayeni in tambayi wa Khaleesat?
Kilan ko bincike yayi a unguwan aka gaya masa, kinsan babu abinda yan unguwan nan baza su yi ba akan kudi, dama kuma ga tsegumi ya masu yawa, in kuma ba a unguwan ya bincika ba kilan shi ma yaga hotonki da wannan mutumin da ya dora ki a Instagram" Khaleesat kamar zata yi kuka tace "Toh me yake so kuma a guna Aunty da yake bibiyana ne?" Aunty Farida tace "Mutumin da yana zuwa cewa yayi ya maida auren ku, Allah ya so Nenne ta zo ranan sai abinda ta manta ne bata gaya masa ba ta kusa tara masa yan unguwa, kuma tace ai kin gama iddansa tun wani shekara in ma yau ya farka bacci tun sanda ya sake ki to yaje ya duba calendar yaga yau shekara nawa da yayi sakin, Nenne ta sille sa tas, ni ai shi yasa hankalina bai wani tashi ba, da dai baki idar da iddansa bane shine babban tashin hankalinmu gaba daya, amma da baki da hakkinsa ai kinga Allah ya kada hankalinsa sai bayan da kika gama ya waiwayo ki, yana sake zuwa inda kike ki kira masa hukuman kasar kawai su ja maki layi da shi...." Khaleesat dai ta kasa cewa komai, Aunty Farida tace "Dama in kika ga ya hakura da bibiyanki ai sai in wani auren kika yi tunda babu tsoron Allah a ransa, ban ta
a ganin mara kunya ma irin sa ba, babu kunya babu tsoron Allah fa ya zo ya marairaice ma Babanki wai ya maida ke, ya zo gidan nan yafi sau goma wallahi, to Allah na tuba ko da ace baki gama iddansa ba da ba sai dai mu makasa a kotu ba akan ki koma gidansa, shi
an iska, danginsa matsiyata marasu mutunci" Khaleesat taji hawaye ya cika idonta tace "Toh Aunty ni tsoro nake kar ya sake cewa zai daukeni kema kinsan halins
HADJIBS DATA SERVICES
Barkan ku da zuwa HADJIBS DATA SERVICES
Wannan wuri ne da muke:
Siyar da data (MTN, Airtel, Glo, 9mobile)
Siyar da airtime cikin sauki (VTU)
Biya kudin DSTV, GoTV, Startimes
Biya wutar lantarki (NEPA/PHCN)
Siyar da WAEC Scratch Cards
Reseller Wallet System
zaka iya siyarwa da riba
Dama ga masu so su fara sana'a a wayarsu
Kawai zaku bude account dinku ku fara sana'ar ku cikin sauki.
Shiga: https://hadjibsdata.com.ng
App
in mu yana nan a Play Store da App Store.
Idan kana da tambaya ko bukatar taimako, tuntubi admin kai tsaye, 07017133099.
HALYSAAH 74
Safiyyah na bude kofa ta washe baki tana kallon Khaleesat tace "Wallahi na zata wasa kike da kika ce kina hanya, shigo ciki mana" Khaleesat ta
an yi murmushi ta shiga parlon, Safiyyah ta ja ta zuwa Bedroom dinta tace "Ni kadai ce a gidan, ko ina suka tafi oho, ni sai nake ga kamar fa ciki Surayyah tayi, in ko haka ne zan kama kaina in dena biyeta a gidan nan kar taje ta haifi kyakkyawa kamar ni..." Khaleesat ta cire veil din jikinta tace "Sallah zan yi" Safiyyah tace "Kin ci abinci a can kuwa?" Khaleesat tace "Abinci kuma?" Safiyyah tace "Ko da yake waye zai baki gida duk maza, bari inje in dafa maki noodles kafin ki idar da sallahn" Mikewa Khaleesat tayi ta shiga bandaki, Safiyyah kuma ta fita zuwa kitchen, bayan Khaleesat ta idar da sallah Safiyyah ta shigo dakin da indomie da kwai da ta dafa mata ta ajiye, Khaleesat ta kalleta tace "Thank you" Safiyyah tace "Naga duk kinyi wani sanyi, ko dai koran ki Ajayn yayi?" Khaleesat tayi er dariya tace "Saura kadan dai ya kore ni" Safiyyah ta kankance ido tace "Fitinanne, to sai aka yi yaya?
Did u meet Housemate in the House?" Khaleesat tace "Eh na gansa" Sai kuma ta jawo handbag dinta ta bude ta ciro kudin da Mai martaba ya bata, Safiyya tace "Wa ya baki wannan kuma?" Khaleesat tace "I think their uncle, ya zo ya same mu a gidan ne, shi ne ya bani da zan tafi" Safiyyah ta
an bude ido tace "Ko dai babansu?" Khaleesat tace "Babansu kuma? babansu fa Sarki ne, a'a ba babansu bane" Safiyyah ta amshi kudin tana kirgawa tace "Atoh, dama sai dai ko uncle din nasu, amma ina sarki yaga lokacin tsayawa dake har ya baki kudi, da sarki ne ai kya gansa da guards dinsa kuma yaushe ma zai tsaya maki magana, dogarawansa ma baza su bari ba, amma fa ke Hajiya ce kinsan nawa kudin nan in an canza a Naira?" Khaleesat tayi murmushi ta fara cin indomie din gabanta, Safiyyah tace "Wallahi kudade ne masu yawa, har karamin gida sai ya iya siya maki a maririn ku, yanxu ya ku ka yi da Ajay din bayan kin gaya masa abinda ya faru?" Khaleesat tace "Ai bamu gama magana ba Uncle din nasu ya zo, but after i left the house ya kirani yace kar in koma apartment dina, Housemate dina ma ya kirani...." Safiyyah ta hade rai tace "Ba nace kar ki sako Housemate a ciki ba?