Sashe 136
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read
How did you get to know my apartment?" Yana gyara zama yana wani murmushi yace "Gane apartment din ki har wani wahala zai min a Baltimore ni da na damu dake?" Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba, tasan babu tantama bayan ta fito school ne daxu ta hau Lyft shi ne ya biyota without her knowledge, bin parlon ya dinga yi da kallo yace "But seriously i really love this ur apartment, it's big and fine, ko ke da Safiyyah ku ke sharing?" Ta girgiza masa kai, can kasan zuciyarta kuwa tunanin next move din da zata dauka take yi, yana kallon sauran gashinta da basu gama shiga hulan kanta ba tunda tana cikin saka hulan ya shigo parlon, ya kai hannu zai ta
a gashin da mamaki yace "Are all this ur hair??" Da sauri ta matsa gefe tace "Noo, i won't welcome that" Ya buda ido yace "I am sorry Dear, you've got a beautiful soft black hair" Ita dai bata ce komai ba, Yana kallonta speaking calmly yace "Tell me more about ur self pls Khaleesat" Ta kirki murmushi tace "Kaga yanxu fita zanyi zan tafi supermarket in yi shopping, and it's almost late" Yayi er dariya yana kallonta da kyau yace "Duk salon korana ne wannan dear?" Tace "Not at all, assuming zan kore ka ai kana shigowa zance ka fitar min a gida, kawai zan je in yi siyayya ne yanxu don gobe ba da wuri zan dawo gida daga schl ba" A hankali yace "Alright, dress up sai mu je shopping din" Tayi karfin halin mikewa tsaye sai kuma ta kallesa tace "But plss respect my privacy, ka jira ni in sauko" Yayi wani murmushi yace "Baki da matsala my dear" Bata sake cewa komai ba ta nufi stairs har sannan gabanta na faduwa sosai, ga wani takaici da take ji a ranta don wata er doguwar riga ne kawai a jikinta that is not even cloth enough, a haka dai ta haura sama yana bin ta da kallo, tana shiga dakinta ta kulle dakin da makulli hawaye ya cika idonta ta tafi ta dau wayarta da sauri, number Housemate dinta tayi dialing bayan few seconds ya fara ring amma har ya katse bai daga ba, zaunawa tayi gefen gado tana goge hawayen dake sauka idonta tana tunanin yanda zata yi, bata sake dialing number Housemate dinta ba instead tayi dialing number Ajay, a cikin daya daga jakunkunan da take fita school taji vibration din wayar tasa, ajiye wayarta tayi ta daura kanta kan pillow ta fashe da kukan takaici, after some minutes ta mike tana goge hawayen da yaki tsaya mata, ta dau handbag din da wayar Ajay ke ciki, ta ciro wayar tana dubawa taga ya ma kusa shut down, cikin jakar da ta dawo da shi daga school ta saka wayar sannan ta dau nata wayar tayi ordering Uber, ta saka wayarta ma cikin jakar, ta canza kayan jikinta sannan ta saka hijab ta fito daga dakin ta kulle ta sauka downstairs, yana tsaye parlorn hannunsa rike da can drink da ya shiga kitchen dinta ya dauko a fridge yana sha, ya bi ta da kallo yace "The weather is cold outside dear, ina jacket din ki?" Without looking at him tace "I will be fine" Yace "Ohk then, mu tafi?" Tace "A'a zan
an yi abu a kitchen in fito tukunna" Yace "Ohk, take ur time" Kitchen dinta ta nufa ya bi ta da kallo har ta shiga ciki, kulle kofar tayi ta tsaya a kitchen din tana jiran Uber dinta at the same time zuciyarta na tafarfasa tana goge hawayen takaicin dake sauka idonta, after a while ta fito daga kitchen din without looking at him tace "Na gama" Mikewa yayi yana gyara jacket dinsa yace "You look cute dear, ko dai in baki jacket dina, its freaking cold outside fa" Tace "Kar ka damu" Daga haka ta nufi kofa ta fita, shi ma ya fito sannan ta kulle kofar da makulli, motarsa da yayi parking ya nufa yana nuna mata yace "There is my car" Ta kallesa tace "Ga Uber da nayi order can" Ya juya ya kalleta yace "Why?
Cancel the order, da mota na zo ae" Tace "I can't cancel it" Bata sake sauraronsa ba ta nufi uber din without looking at him, ya bi ta da kallo with astonishment, dariya yayi yace "Whatt?
Like seriously.... this little girl played me" jingina yayi da motarsa ya rufe baki yana murmushi yana kallonta yana gyada kai har ta shiga uber din, wato shi zata yi ma wayo, gaskiya tana da wayo, gyada kai yayi ya shiga motarsa ya tada sannan ya bi bayan uber din da ta shiga....
Khaleesat na lura da yanda yake bin uber din da ta shiga a baya, sai kusan karfe bakwai ta isa gidan, ta bude Uber din ta sauka ta nufi cikin gidan da sauri, sai gashi shima yayi parking, ko kashe motar bai yi ba ya sauka ya bi ta yana kiranta, amma tuni ta shiga gidan zuciyarta na bugawa, hakan yasa ya tsaya ya bi ta da kallo har sannan yana murmushi yana gyada kai, sai da ya kare ma babban gidan kallo sannan ya juya ya koma motarsa, Khaleesat tana hardewa ta isa har kofar shiga gidan tana jin gabanta na faduwa sosai don gani take kamar ya biyota har cikin gidan tunda ba juyawa tayi ba balle ta gani, bubbuga babban kofar parlon ta dinga yi hawaye cike idonta, amma shiru ba a bude ba, sai a sannan ta lura da madannin kararrawan gidan, ta danna da sauri hannunta na rawa, sau uku tana danna bell din kafin aka bude kofar after almost 5 minutes, ta fashe masa da matsanancin kuka tana kallonsa, Da mamaki yake kallonta daga sama har kasa yace "Me ya faru?" Taki ce masa komai tana rusa masa kuka, bai san sanda yayi mata tsawa ba sounding so apprehensive yace "Can't u speak out?
Tell me what is it?