Sashe 141
Halysaah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khaleesat na zaune a daki da laptop dinta a gabanta tana studying wani course dinsu da za su yi test dinsa ranan monday, it was a Saturday afternoon, ta juya ta kalli wayarta dake vibrate, sau uku kenan Safiyyah na kiranta taki picking don tasan me zata ce, can dai ta jawo wayar tayi picking ta kai kunne tayi shiru, daga daya side din Safiyyah tace "Haba mana Khaleesat don zaki koya min abu sai kiyi ta min walakanci gashi test za mu yi ranan Monday, is it fail that you want me to fail?" Khaleesat ta sauke wani ajiyar zuciya tace "To ya kike son inyi Sophie? i said u should be coming kin ki" A fusace Safiyyah tace "A'a wallahi bazan zo wannan gidan ba kinji har na rantse, haka kawai in zo ya koreni, shi ba wai kara garesa ba balle ince zai ji kunyan korata, gaskiya bazan zo ba don zan iya zaginsa idan ya koreni" Khaleesat tayi dariyar da bata yi niyya ba tace "Wai ban gane ya kore ki ba, why will he do so bayan yasan wajena ki ka zo" Safiyyah tace "In dai baza ki zo school din ba shikenan kawai i will look for another person to teach me, ni kinsan ba gane lectures nake a aji ba sai in an min bayani dalla dalla gani ga mutum" Khaleesat dai tayi shiru tana jin ta, Safiyyah tace "Sai anjima don Allah...." Khaleesat ta
an yi murmushi tace "To let me see if i will be able to come, kin ga karfe biyu da rabi yanxu fa, da tun jiya sai ki gaya min ai, kina school ne?" Safiyyah tace "Eh mana, tun 12 na shigo schl ai" Khaleesat tace "Ohk, i will be coming now" Katse wayar tayi, ta sauka daga kan gadon ta canza kayan jikinta ko rigar sanyi bata sa ba don sanyin ya ragu sosai yanxu, ta dau backpack dinta bayan ta saka laptop ciki ta kashe wutan dakin ta fito, downstairs take leke daga passage way din da take tsaye, ta ga Ajay zaune parlon da wasu turawa biyu alamar frnds dinsa ne ga wine a gabansu, she can't even remember the last time da suka hadu a cikin gidan da shi, it is more than a month now da take gidan amma zata iya kirga sau nawa suka yi crossing part da shi a gidan, yawanci yana bangarensa take fita school da safe, kuma daya daga ma'aikatan gidan ne ke dropping dinta sannan ta gaya masa sanda zai je ya daukota kamar dai yanda aka basa instruction yayi, in kuma aka dawo da ita gidan bayan ta gama lectures zata ga babu motar Ajay a compound alamar ya fita, tunda a daki take zama bata sanin sanda yake dawowa gidan, the next day kuma the same process will repeat it self, girki kuwa tunda tayi sau uku da shi taga duk bai ci ba don ko kusa da abinda ta dafa baya zuwa kawai sai ta dena sai dai tayi nata ita kadai, but tayi noticing anyi restocking foodstuffs irin na Africa a kitchen din probably because of her, don ita duk wani ciman turawa ba damunta yayi ba, may be yayi noticing hakan ne yasa ya siyo mata irin wanda take so, gyaran gida kuma tunda workers din are around iya dakin da take ciki kawai take gyarawa, tana saukowa downstairs ta gaida friends dinsa sannan ta kallesa shi ma ta gaishesa, bai amsa gaisuwan ba without looking at her yace "Ina za ki je?" Ta sauke idonta tace "Zan shiga school" Still not looking at her yace "Ki yi me a school on a Saturday?" Ta
an kallesa, sai kuma tace "Tutorial zan ma Safiyyah" Sai a nan ya juya ya kalleta yace "As per the lecturer you are in John Hopkins ko? to baza ki je ba" Tayi shiru tana kallonsa, ya hade rai yace "Ko baki ji me nace ba?" Bata fuska tayi tana kallonsa, ya ci gaba da maganar da yake da friends dinsa, tana jan veil din jikinta tace "To zata iya zuwa nan?" A takaice Ajay yace "Baza ta zo, leave this parlor Madam" Ta wani tura baki ta juya ta koma sama, tana komawa daki ta kira Safiyyah, a hankali tace "Sophie i met the door locked kuma no one is around...." Safiyyah ta katse ta tace "Har workers din gidan?" Khaleesat tace "Kawai ki nemi wanda zai maki Tutorial din Sophie, ranan Monday before the test zan sake yi maki" Safiyyah tace "Ai shikenan, dama ban saka ran za ki zo ba, in ma Ajayn ne ya hanaki shi ya sani don ko a jikina wallahi, dama tun ranan farko da muka je duba Housemate dinki da na fara ganinsa sam bai kwanta min a rai ba naji tsoronsa, wai don Allah yaushe Housemate din ki zai dawo ne abu almost 2 months yanxu, ko dai anyi awarding dinsa doctorate Degree dinsa ne shi ne ya tafi yayi wasu abubuwan a Nigeria? shi kuma wancan uztaz din ko anyi cancelling work dinsa ne yake sakewa daga farko?" Ita dai Khaleesat tayi shiru bata ce komai ba, magana Housemate din nata yake mata balle tasan sanda zai dawo?
Kuma kullum da damuwan hakan take kwana take tashi a ranta, ta rasa gane me yasa communicating din da baya yi da ita ya tsaya mata sosai a rai har yake damunta, well... may be he have his reasons, she is not even judging him, but deep down she knows she misses him so much, she misses everything about him, wani lkcn in ta kasa hakuri takan dake zuciyarta tayi masa magana ta WhatsApp, zai kuma yi mata reply amma casually, in yayi mata haka kuma bata iya daurewa sai tayi kuka, last maganar da tayi da shi almost a week ago ta tambayesa yaushe zai dawo, kawai yace mata soon and that was how the conversation ended, after that basu sake magana ba har yau, dama kuma ita ke yi masa, Safiyyah tace "Ni dai sai anjima, ina ta maki magana zaki min shiru katina na tafiya" Daga haka ta katse wayarta, a hankali Khaleesat ta ajiye wayar hannunta a gefen gado.
Few weeks later Khaleesat na zaune ranan friday ita kadai a haraban department dinsu, Voice call suka gama da Aunty Farida ta WhatsApp bayan ta turo mata wasu videos da ta kasa fahimta sai kawai ta kira Aunty Faridan don tana online, tunda suka gama wayar Khaleesat ta kasa kwakkwaran motsi a inda take zaune, she looks so confuse and shock at the same time, kamar ance ta daga kai ta ga Aymaan da wata yarinya suna tafiya, yarinyar na ta masa labari da turanci, bata yi kama da er Nigeria ba duk da kana ganinta kasan er Africa ce yarinyar, Khaleesat ta sauke idonta tana kallon wayar hannunta har suka wuce ta, sai ga Safiyyah ta fito daga Hall din karatu da Backpack dinta a hannu, tana isowa kusa da Khaleesat ta zauna tace "Ke baki ga Aymaan ya wuce ba yanxu?" Khaleesat dai tayi shiru don har sannan bata yi recovering daga shock din da take ciki ba, Safiyyah ta kyalkyale da dariya tace "Ni wallahi naji haushi da ya Musty ya neme sa wai har da basa hakuri akan abinda muka masa, me muka masa in ba cowardliness irin na Musty ba?
Abinda ma shi ne ya nuna mana halin jakanta, tunda uwata ta haifeni ban ta
a ganin matsoraci kamar Ya Musty ba, ni da nake mace ma na fi sa dakakken zuciya, wai ka samu namiji kamar ka kana basa hakuri, wallahi ban so ace case din nan ya mutu da wuri ba na so ayi ta gwabzawa, na tsani in ga an shashantar da Case me zafi irin haka, bayan hakurin da Ya Musty ya basa naga kamar yana shakkar Ajay ma, kinsan na gaya maki frnd dina Sulaiman ya gaya min ashe narka masa duka Ajay ya so yayi aka maza aka shiga tsakaninsu, amma duk da haka ya sha kulli wajen Ajay, to duk har da hakan ya tsoratasa ya kama kansa da mu, amma nasan zai fake da cewa Ya Musty ne ya basa hakuri, kuma yaga Ajay ya daukeki daga apartment din ki ya maida ki gidansu, kinga ai dole ya tsorata da lamarin, Allah ya sa dai Housemate din ki ma bai ba Aymaan din hakuri ba don daga yanda ya sameni yayi min magana ta WhatsApp sanda abun ya faru har da bani lefi wai me yasa zan yi ma Aymaan rashin kunya wallahi babu tantama shi ma Housemate din naki ya basa hakuri, ni fa na tsani in ga maza suna baya baya da case din tashin hankali kamar wasu mata, shi yasa Ajay ya burgeni da ya nuna masa hauka, wo koma yaya ne dai can ta matse masa shege, ai kinga bai sake bi ta kanmu ba a school din nan, kaiii mun ga jalala ashe lafiyarsa qlau mutumin, sannan bai ta
a aure ba sai yawon iskanci..." Shiru Safiyyah tayi ganin hankalin Khaleesat gaba daya baya jikinta, Safiyyah tayi kasa da murya ta kamo hannunta tace "Me ya faru kawata?
Is anything the matter?
Naga lafiya na bar ki naje dauko Backpack dina, why the sudden change of mood?
Ko Aymaan din yace maki wani abu ne?" Khaleesat ta kasa ce ma Safiyyah komai, sai ga hawaye cike idonta, Safiyyah ta dire jakar hannunta a kasa tace "Subhanallahi, don Allah me ya faru?
Me Aymaan din yace maki mu kira Ajay yanxu" Khaleesat na goge idonta cike da karfin hali tace "I spoke with Aunty Farida now" Safiyyah ta zaro ido tace "Me ya faru?" Khaleesat ta sauke idonta a hankali tace "Kawai ce min tayi Housemate dina yaje can gidanmu jiya" Safiyyah ta wani kalleta, can tace "Don Allah ji yanda kika sa gabana ya fadi na zata mutuwa aka yi a gidan naku, to don ya je gidanku sai ki fara kuka?